Sashe 52
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Tun daga nesa ya hangota, take yaji wani irin shau'ki na tsargar masa, fuskan dayake tsananin so yayi tozali dashi, jikinta ne ya bata Haidar ya iso, aiko tana 'dago kai sukayi ido hu'du, mi'kewa tayi tana kallonsa sanda shima yake kallonta, Inna da bata san wainar da ake tuyawa ba sai gani tayi Hanifa ta mi'ke ta soma tafiya nan ta hangi Haidar shima 'karasowa yake, suna ha'duwa da juna suka rungume junan su sosai, kuka kawai Hanifa keyi yayinda hawaye sirara suka shiga bin fuskan Haidar, he just couldn't believe it wai gashi ga Hanifa, shin dama zai sake sakata a idanunsa, Inna ta mike tana share hawayen idonta ta 'karasa ta rungumesu su duka biyu, ta shiga tsakiyansu snn ta 'karaso dasu ta zaunarsu saman kujera, dafa Hanifa Inna tayi tace barin jiraku a waje kafin ku gama ganawa, kai kawai Hanifa tayi nodding kafin Inna ta fice,
" sun jima suna rungume da juna shida Hanifa, kafin ya sa hanunsa ya tallafo face dinta, a hankali ya soma furta, " meyasa kika zo Haneefah, why meyasa kika 'dago mun mi'kin dake zuciyata,
"Sai snn ta 'dan saita kanta kafin tace" am sorry yaHaidar, laifina ne that's why you're here, da na yarda na biyo da babu wanda ai shiga gidanka ya 'kulla maka sharri..... shiii ya 'daura 'dan yatsansa saman lips dinta kafin yace" no Hanee pls stop blaming your self for what happened, koda kina can Allah ya 'kaddara hakan zata faru, beside na riga na amsa laifina Haneefah... " hanu tasa ta toshe bakinsa ta soma fa'din" stop saying this yaHaidar, wllhi you're innocent, you didn't killed her. Somebody framed you.... "Haidar ya dago jajayen idonsa yana kallonta snn yace" Yeah ban kasheta ba, but no one is going to believe me, nayi furuncin sai na kasheta, sann an samu gawarta a gidana, snn it was obvious kowa yasan sanmu tare when she was alive, so kinga babu wani prove da zai gwada banada laifi. Haneefah this is what I deserve, I don't deserve you, I wasn't being a good husband to you, and I treated you badly. Bayaga wnn bakya sona dole aka maki, na za'bi amsan laifin daba nawa ba dan na faranta maki, you deserve to be happy, all I wanted from your forgiveness, dan Allah ki yafe mun Haneefah..... sosai take kuka kafin ta 'dago fuska sharshar da hawaye ta soma fadin" no no yaHaidar, that is not going to happen, dan Allah ka amince a 'daukar maka lawyer befor the date, I beg of you pls do cooperative yaHaidar, don't ruin your life our lives just like that, pls do this for me yaHaidar...." kallonta kawai yake yi yana mamakin yanda lokaci guda ta sauya, jin bata furta masa kalman so yasa gane tausayinsa kawai take a maysayinsa na 'dan uwanta. " Girgiza kai ya soma kafin yace" is too late Haneefah, I already confessed, babu wanda zai yarda dani.. " girgiza kai Hanifa tayi tace" yaHaidar you still have a chance baka amsa laifinka a gaban al'kali ba, idan akazo da good evidence dazasu nuna gaskiyanka shiknn you'll be sent free. Pls yaHaidar.
"Murmushi yayi ya kamo hannayenta ya manna masu peck dan already lokacin komawansa ciki yayi, yace" Haneefah I do love you, koda ban samu chance na kasancewa dake ba in this life I wish zamu kasance in the next life, mikewa yayi yana mata murmushi har ya shige. Kaman wacce aka dasa a wajen haka ta zauna ta nemi kukan ma ta rasa, saida su Aisar suka shigo dubata dan sunji shirun yayi yawa. Kuka ta sake masu tana fa'din " why did he gave up so easily, why,Inna ta rungumota suka soma tafiya tana bata baki. " kai tsaye gidan su Sameer suka wuce harda Aisar.
"Momma tana ganin Hanifa a haka ta rikota tana mata sannu, ta zubo mata euwa a cup ta mi'ka mata da kyar ta kar'ba sai sunbatu take tana masu kuka, sosai suka tausaya mata gaba dayansu. "Aisar da Sameer suka tsaya daga waje suna tattauna lamarin.
"Aisar yace I think kar mu tsaya biyewa Haidar, what we should do kawai muyi hiring good lawyer a very good one who can easily deal with the case, na yausayawa rayuwarsu shida matarsa, dukansu suna tsananin son juna, we can't let that happen.
"Sameer ya fuzar da iska snn yace" I was thinking of that too, I think I'll be his lawyer,.
"Da mamaki Aisae ke kallonsa kafin yace " so don't tell me da Anthony nake tsaye, dariya kawai Sameer yayi kafin yace, yanzu dole mu ha'da karfi da 'karfe wajen shawo kansa yayi magana, dan idan bai bada ha'din kai ba bazamu iya cimma burinmu ba. "Aisar ya gyada kai yace wnn haka ne, kai Barrister am so so glad to hear that, you've no idea how happy I'm, ni har naji munyi winning case dinma.....
"Murmushi Sameer yayi yace" Allah dai ya bamu sa'a ya wuce mana gaba, ameen Aisar ya amsa. Suna tsaye a nan momma ta fito a ki'dime tana 'kwala kira wa Sameer.... A sittin suka nufo momma su duka biyun suna tambayanta lafiya, " momma tace kuta da mota pls mu tafi asibiti " she just fainted, Sameer yana tambayanta wane, ina tuni Aisar ya wuce ya iso da mota wajen dan ya hango Inna ri'ke da Hanifa, da sauri Sameer ya bude musu bayan mota suka shige shi kuma ya shige gaba, a sittin Aisar ya kwashi motan suka bar gidan,
"Wani private hospital sukaje nan kar'bi Hanifa likita ya soma bincike, gaba daya sunyi jigum jigum a reception, Inna kam sai kuka wiwiwi take Momma kuwa sai bata baki take, su Aisar da Sameer na tayata.
"Likita ne ya fito ya samesu bayan anyi admitting dint an 'daura mata drip, suna ganinsa suka nufesa gaba daya suna tambayan yaya? Nan Dr yace su kwantar da hankalinsu ba abun tashin hankali bane ....., Inna tace ta katse sa da fa'din kai likita bokan turai ka fa'da mun wani hali jikata ke ciki, yarinya mu kawota a sume kace ba abun tashin hankali bane, toh abun menene? Dr yace yi ha'kuri baaba jikarki na 'dauke da juna biyu har na tsawon watanni biyu da sati biyu..... " haba bai sai Inna ta washe baki ba ta ma mance da wani ba'kin ciki da suke ciki, su momma Sameer Aisar kowa farin ciki kawai kake gani a tare dashi, momma tace zamu iya ganinta Dr, Dr yace tana bacci yanzu, from what I observed she's quite depressed, so zamu barta a nan ta dan kwana biyu dan tana bu'katan bed rest, but for now kuna iya shiga ku ganta kafin ta tshi, amma pls bamuso a 'dagata idan ba ita ta tashi ba..
👸🏻Queen Samy😍💄💋.......[5/21, 5:54 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
67