← Book details Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 73

Sashe 54

Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Yau ta kama sauran sati guda cif a shiga kotu, bayan Sameer ya fito daga wajen Haidar yayi wa Hanifa iso dama tare suka je,
"Haidar na ganinta yaji gaba 'daya ba'kin cikin da yake ciki ya washe, ta 'karaso da sauri ta rungumesa, sun jima a haka cikinsu babu me so ya rabu da 'dan uwansa, zama sukayi bisa bencin dake wajen, Haidar ya 'kura mata ido, gani yayi ta rame sai haske da ta da'dayi sosai, Hanifa kam kasa ce masa komai tayi, dan kuwa tana magana hawayene zai fito daga idonta, " Haidar ya kamo 'yan yatsunta ya furta " I miss you my Hanee, I miss you soo much, murmushi ta 'danyi kafin tace I miss you more yaHaidar, yasa hannu ya goge hawayen da ya zubo mata, a hankali ya kai hanunsa kan 'dan shafeffen cikinta yana murmushi yake fa'din" is it true, tell me Hanee da gaske ne you're carrying my baby, " hannu tasa ta 'dan rufe fuskanta alamun taji kunya, murmushi Haidar yayi ya sau'ke hanun nata yace, you've no idea how happy I'm Hanee, I love with all of my heart, so tell kina son babyn.... " a hankali ta gya'da kanta tace ina son shi yaHaidar,
"Haidar ya 'dan kawar da kansa gefe sanda ya tuna komai na iya faruwa dashi, ta yuyu shiknn bazai kuma komawa yaci gaba da zama da Hanifa ba, " hannayenta ya ri'ke gam cikin nasa kafin yace" promise me Hanee, promise me you'll love my child, you'll take care of him, you'll be a best mother for him. Give him a good future, na yarda dake Haneefah nasan zaki kula dashi koda bayan raina ne...... "kukan da take ri'kewa ne ya fito, da sauri ta shiga girgiza kai tana fa'din " no yaHaidar, you're not guilty, you don't deserve this, you'll be sent free, am not gonna loose you, we will soon be together, insha Allah together we would raise our child, dan Allah ka daina fa'din haka kaji yaHaidar, who ever did this to you is gonna pay dearly, he won't get away with it...... kuka mai 'karfi ya kufce mata, rungumeta Sosai Haidar yayi cikin jikimsa ya shiga rarrashinta, ji yake kaman kar ya rabu da ita koda da da'ki'ka guda ne, saida ya lalla'ba ta sosai, ya tabbatar mata he's going to fight, tukunna Hanifa ta dan samu sau'ki, basket din abinci da ta zo dashi ta bude ta ciro flask da plate da spoon harda bottle water da cup, ta ajiye saman table din, "kallonta kawai Haidar ya danyi kafin yace " what's this, tana murmushi tace your favorite, I cooked it for you, I hope you'll like it.
"Murmushi Haidar yake yana kallon yanda take serving dinsa, sai ya tuna zaman su a Maritime, take yaji wani sabon soyayyan Hanifa na bin jini da 'bargonsa, bisimillah ta mika masa plate din, ta'be baki yayi ya langa'be kai yace " feed me pls, murmushi tayi ta kalli gefe da gefe, yayi dariya yace me kike kallo, ai nan ni ka'dai ne me zama a nan, cell dina ma ni kadaine, so just feel free and feed your dear husband, dariya tayi ta shiga bashi abincin a baki, yana ci suna hira gwanin sha'awa, har lokaci yayi basu sani ba, saida wani ganduroba yazo ya sarawa Haidar kafin yace" Sir is already time, Haidar ya gyada masa kai kawai, ya mike da sauri Hanifa ta rungumesa shima rungumeta yayi sosai cikin jikinsa yana fa'din" pls don't leave Hanee, stay a bit longer, kan ta ankara ya saka bakinsa cikin nata sun jima a haka kafin ganduroban nan yayi gyaran murya, sai snn suka tuna ashe basu kadai bane a wajen, da kayr suka rabu da juna.
"Sajen Bala ya kalli Haidar, yana murmushi ya kuma sara masa yace " Oga gaskiya kun dace da madan dinka, I've never seen a couple like you, murmushi kawai Haidar yayi ya shige cikin cell harta masu tsaron wajen saida suka shaida Captain AA yau na cikin farin ciki.

"Tana fitowa Sameer ya bude mata mota ta shige kafin shima ya shihe, sai kallon ginin prison din take Allah sarki yaHaidar dinta yau shine a gidan yari, kan laifin da baiji ba bai gani ba,a hankali ta furta Allah ya isar maka mijina gamida share 'kwallan daya zubo mata,
"Tafe suke banda sautin karatun Qur'ani na 'kira'an Shaik Abdurrahman Shuraim cikin suratul Yusuf baka jin komai, sosai Sameer yake tausayin Hanifa da Haidar, addu'ansa Allah ya kawo ranar da wa'dan nan maurata zasu kuma kasancewa cikin inuwa guda," kaman ance ya kalli mirror nan yaga wasu ba'ken motoci guda biyu suna biye dasu, ya kalli Hanifa yace kinsan jikina na bani kaman wa'dancan motocin mumsuke bi, Hanifa tayi saurin juyawa tana kallon baya, gani tayi suma sun rage speed, 'kirjinta yabada wani irin rass, da sauri ta juyo dan ta razan tace daddyn Amal gaskiya nima na razana is like they are following su, "Sameer yace kar ki damu bar muyi masu dabara tunda nan cikin mutane ne, muyi parking a nan mu jira muga gudun ruwansu,
"Hakan kuwa akayi parking yayi a gefen titi kaman yana son sayan recharge card, ai kuwa motocin nan suma sukayi parking, Hanifa ta razana sosai tace kaga suma sunyi parking, Sameer yayi mirmushi yace ai an saba biyo mu lawyers especially idan muna pleading wani case, 'kyakesu they will never have a chance to harm us, wayansa ya ciro ya shiga neman layin Aisar, bugu Aisar ya 'daga,
"Barrister yaya akayi ne,
"Navy kana ina ne yanzu,
"Gani nan na fito daga office knn, akwai wani abu ne,
"Eh pls we need security, wasu mutane suna bin mu,
"Subhanallah, wani street kuke.
"Gami a street din prison,...
"Ok kar ku bar wajen ku tsaya kawai ganin nan zuwa right the way.

"Ajiyan zuciya Hanifa ta sauke ganin mutanen nan sun yi gaba da alama gajiya sukayi da jira, Sameer yace kar ki damu Hanifa Allah na tare damu, saida suka bari mutanen nan sunyi nisa kafin suka soma tafiya,
"Sun iso daidai wajen da babu mutane sosai, kawai kallon mirror da zaiyi ya hangosu ashe la'bew sukayi, take Sameer ya shiga bawa motansa wuta, Hanifa kam duk ta ru'de sai addu'a take, ganin motocin nan sun kusa cimmasu yasa ya mika mata wayansa yace tayi dialling numbern Aisar.
"Hanifa jiki na rawa ta kar'bi wayan ta shiga kira, lokacin da Aisar ya dauka daidai lokacin daya daga cikin high killers din nan ya turo kansa ta window ya harbi bamban motan Sameer, wani 'kara Hanifa ta sake..... "Aisar yana fadin Hanifa hanifa meke faruwa, "Aisar pls kayi sauri ka iso zasu kashemu..... Sameer kiwa sai da'da kwalan motan nan yake su kuwa basu fasa harbin ba har suka harbi tayan motan....
"A 'dari biyu Aisar ya kwashe motarsa yake falfala gudu bayan yayi waya office yana bu'katan securities.

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 5:54 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
69

"Jin an harbi tayan motan sa yasa shi rage speed dole dan tsarema afkiwan hatsari, gaba daya Hanifa she lost her control kuka kawai take cikin motan nan, Sameer sai faman bata ha'kuri yake ga 'ko'karin da yake na tsaida motan amma inaa starry ta kwace a hanunsa, taimakon da Allah yayi Hanifa ta daura seat belt, shi kuwa Sameer kansa ne ta bugu da glass din motan, take Hanifa ta saki wani 'kara dan ba 'karamin razana tayi ba. Daidai nan mutanen nan suka fito daga motocin su suna sanye da ba'ka'ken kaya da mask a fuskokinsu suka nufo motan Sameer.... Hakan yayi daidai da isowan Aisar, take ya ciro bindigansa tunkan yayi parking ya harba bindigan yana fa'din" Stop, Freeze or I'll shoot...... haba tuni suka nufi motocinsu suka bar wajen a tamanin.... Aisar yakai masu harbi bai samesu ba, da sauri yayi parking ya fito ya nufo wajen su Hanifa, har lokacin idonta na kulle tana kuka tana ambaton Inna.. "Aisar ya 'karasa ya bude mata marfin motan yana fa'din " calm down Hanifa, babu abunda zai sameki sun riga sun gudu, ta bu'de ido jiki na rawa take fa'din dan Allah ku kaini wajen Inna I really want to see her. Aisar yace fito ki zauna ya shimfida mata darduman dake bayan motarsa a gefen bishiyan ya dauko bottle water a motarsa ya bata yace ki kwantar da hankalinki we won't allow anybody to harm you ok, just calm down and drink some water yanzu zan kaiki wajen Inna, hope babu yanda ke maki ciwo, girgiza kai kawai tayi sai faman waige waige take... " Aisar ya nufi Sameer dake 'ko'karin fitowa daga motan nan yaga jini a a goshinsa, " Subhanallah Barrister you are bleeding ko asibiti zamu, "Sameer ya girgiza kai gamida 'daga hannu wa Aisar alaman jinjina yace "good job navy Allah ya taimake mu ka iso, they could have finished us. "Aisar yace kaga idan kana jin ciwo nayi rushing dinka to asibiti, Sameer yace no kar ka damu navy I'll be fine, yanzu dai mukai Hanifa gida sai mu wuce prosecution office, we need to file a complaint, we need to add this to our case dan samun security.
"Aisar yace you're right ok fine let's get going.
Chapter 54 · 0% Book details