Sashe 40
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Hanifa yana fita ta shiga goge bakinta tana jan Allah ya isa, mugun banza ai me hali baya canzawa, dama nufinsa knn akanta yasa ya sauya mata kwanaki, Inna ce ta shigontana fadin me ya maki kuma, tsaki ta danyi tace Inna dan Allah kisa Abba yasa yaHaidar ya sakeni wllhi ko ganinsa bana sonyi. Inna tace sha kuruminki saki dole a rubuce take ni dai Allah sa baki da juna biyu kinga daga kin gama idda sai mu sha bikin ki da wnn loyan, Hanifa ta yatsina fuska tankalli Inna galala tace "ni bani da wani juna biyu innma juna biyar ne duk bani dashi ni babu abunda ya ta'ba shiga tsaknina da shi, aure kuma ba yanzu zan 'kara ba makaranta zan koma....
"Baki sake Inna ke kallonta, wai babu abunda ya ta'ba shiga tsakanin su... murmushi tayi tace ai kinga yazo gidan sau'ki babu iddansa akanki ma, yana sakeki nidai ki auri loyan nan yanada hankali gashi fuskansa a sake kullum farai farai. " bata kuma cewa komai ba har ta gama saka kayan jikinta.
"Koda Sumy ta dawo daga sch kaman zata cinye Hanifa dan murna, Hanifa tace ke wani course aka baki, Sumy tace Maths education, Shema kuma information technology, Hanifa tace kai na maku murna wllhi, Sady fa 'yan ABU
"Sady microbiology take yi.
"Nima dai jamb kawai zan sake na koma sch, Hanifanta fadi tana duba handouts din Sumy.
"Sumymta riko hannayen Hanifa tace " baby sis ha'kika you went through a lots of difficulties, nasan tun da jurewa kawai kike da halin yaHaidar saboda biyayya wasu Abba, Allah ya saka maki da alkhairi ya baki ikon cin jarabawarki. We'll aways be there for you kar ki mance, we all lve you much. Rungumeta Hanifa tayi tace haka ne Sumy nasan kuna sona nima ina sonku, Mamy da Abba bani da iyayen da suka fisu, iyayena haifata kawai sukayi amma Mamy da Abba sune komai na sai kuma ku 'yan uwana masu 'kaunata,
"Sumy tace haka ne Allah ya shige mana gaba, ameen Hany ta amsa. Kafin tace ya labarin abokin... Sumy tayi dariya tace 'Danmasani ana can yakusa gamawa gana daya ai, gidan duk babu dadi, babu Shema babu Sady babu 'Danmasani, at least yanzu na sameki. Hanifa tana dariya tace indeed. Mamy ce ta shigo tana fadin ku tashi ku hada abincin Barrister, gaba daya suka mike suna fadin toh mamy.
"Tare tare sukayi komai, sai murna da ganin junansu suke... Hanifa na ri'ke da jug Sumy na ri'ke da tray suka nufi sashen baki. Saida sukayi nkckn ya basu izinin shiga snn suka shiga, da murmushin sa suka gaisa, Hanifa tayi introducing Sumy, nan suka 'buge da hira da Sumy dukda ba wani surutu ne da ita ba, Hanifa tace bari akawo maka flask din, yayi nodding kansa yana ajiye remote. Sumy ta mi'ke da niyyan binta sai juyo muryansa tayi yana fadin a'a yaya za'a bar guest shi kadai gashi ba'ayi serving dinsa ba, murmushi Sumy tayi ta dawo ta zauna tana fadin ai bansan cikin naka bane, murmushi shima yayi yace aiko yakamata ki sani tunda lissafi kike karantawa, da mamkimta dago tana dubansa tace "how do you know,
"Murmushi Sameer yayi yana daga gira sama yace " I just guess, kinsan na iya guessing,
"Hum gaskiya you guess right, nan ta shiga zuba masa abinci a plate saida ta kusan cikawa, ya kwalalo ido yana kallonta yace ina zan kai wnn saidai idan tare kika zuba mana ne toh,
"Dariya tayi tace haba ai nasan lawyers da cin tsiya saboda su samu strength na depending clients dinsu.
"Dariya Sameer yayi yace Ok fine, but gaskiya ki rage yayai min yawa, kadan ta rage, ya langabe kai yace ki dai kara ragewa, saida ta rage sau uku kafin tace final, bazan sake ragewa ba idan ba so kake naje na fadawa mamy ba. Sai snn ya dau plate din yana ci suna hira.
"Wayarsa tayi ringing, mommansa ce me kira da sauri ya dauka suka shiga gaisawa, nan Amal ta kar'ba ta soma masa shgwa'ba, ta fara damunsa ina mummynta, kallon Sumy yayi jin Amal zata damesa yasa sa mi'kawa Sumy wayan yace gata nan oya ku gaisa.... Sumy kam cikin rashin gane me Sameer yake nufi ta amshi wayan Amal ta shiga zuba mata surutu, wasu ta gane wasu bata gane ba. Momma ce ta kar'bi wayan ta soma gaisawa da Sumy a zatonta Hanifa ce. Sumy twce a'a ba ita bace yarta ce Sumayya, nan momma suka gaisa sosai da Sumy taji 'yan gidan su Hanifa sunnkwanta mata a rai. Sumy ta mika wa Sameer wayan bayan sun gama gaisawa.
"A daidai hanyan shiga sashen mamy ya hadu da ita dauke da flask, kallonta yayi ya gane yanda ta nufa, tsare gabanta yayi yace ina zaki je da flask,
"Cikin ko inkula tace ba'ko na ke bu'kata koda magana ne?
"Baice komai ba ya sure ta ya azata a kafada , tana wutsil wustil tana dukan bayansa da daya hannun inaa baisan ma tana yi ba ya nufi sashensa da ita....
👸🏻Queen Samy😍💄💋.....
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
56