Sashe 19
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Tafe suke a mota sai shan zuciya take alamun taci kuka, haushi da takaici duk ya cikasa, haka ya rin'ka wujijjiga su cikin motan, kafin su iso gida gaba 'daya jikinta yayi tsami gashi ta ji'ka jikinta gaba 'daya.
"Yana gama parking ta bu'de motan ta fice, 'daki ta fa'da ta kwanta kan gado rbda ciki ko cire ji'ka'k'kun kayan batayi ba ta shiga rera kukan takaici, tunanin rayuwarta na baya take yi, kafin 'kaddaran auren Haidar ya sameta.
"Yana shigowa gidan daga parlor yake jiyo sautin kukanta, ko ka'dan baison kukanta it hurts him a lot, gajeren tsaki yayi duk ranshi ya gama jagulewa, 'dakin shi ya fa'da yayi wanka yazo ya tada sallan magrib, bayan ya idar abubuwan da suka faru a beach suka shiga dawo masa, quite alright yayi farin cikin samun rahoton da Latifa ta kawo masa gameda mahaifinta, amma his day was ruined idan ya tuna moment din dayaga Aisar da Hanifa aciki, da 'kayar ya mi'ke ya nufo parlor, yafi minti biyar yana bin 'kofan 'dakinta da kallo wata zuciya tace ka shiga ka dubata wata zuciya tace zama tayi tunanin ka damu da ita knn. Tsaki yayi ya 'karasa gamida mur'da handle din 'kofan....
"Kwance ya sameta ko cire ji'ka'kun kayan jikinta batayi ba, sai faman 'bari take tana rawan 'dari, ya 'karasa ya zauna a gefenta, tattausan hannunsa yasa ya ta'ba goshinta zafi yaji 'kau a jikin nata her temperature is very high. "Bakida lafia ne ya tambaya.
"Gya'da masa kai tayi alamun eh, bece komai ba ya mi'ke ya nufi wardrobe dinta, kaya marasa nauyi ya ciro mata ya dawo yanda take,
"Get up and change, ya fadi yana kallonta, kasa tashi tayi sai 'bari kawai sosai fever ya rufeta, zama yayi ya 'dagota ya zare gyalen datayi rap round dashi, kallon gashinta yake yi baki wuluk dashi irin nasa sak, luuuu Hanifa ta fa'do jikinsa, har cikin jikinsa yake jin yanda jikinta ya 'dau zafi, sosai ya tausaya mata ji yake inama ciwon ya dawo jikinsa ita ta sami lafia, yanajin 'dumin numfashinta cikin jikinsa, da kyar ya iya cire mata abayan, 'dan top ne cikin jikinta ya 'kurawa 'kirjinta ido, da 'kyar yayi 'ko'karin saita kansa kafin yasa hannu zai cire mata 'yar rigar, hannunsa yaji ta ri'ke alamun kar ya cire mata.
"Mi'ka mata rigar yayi yace "ki canza kafin na dawo sanyi ruwan shi yasa miki zazza'bi, daga haka ya fice ya nufi kitchen ya hada mata tea mai zafi, ya 'dauki paracetamol a first aid.
"Sanda ya dawo ya samu har ta canza rigar ta kuma kwanciya ta ta'kure cikin bargo, a hankali yaye bargon ya mi'ka mata tea yace tasha, zatayi garda ya 'dora yatsansa kan lips 'dinta yace " don't want to hear any excuse oya tashi kisha. Kar'ba tayi ta soma sha da kyar, ta 'dansha sosai snn ya mi'ka mata paracetamol tasha, tana sha ta koma ta kwanta, gyara mata kwanciyarta yayi snn ya rufa mata bargo ya kashe wutan 'dakin ya fito parlor......
👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 1:22 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
33
"Washe gari Hanifa ta 'dan ji sau'ki, saida Haidar ya tabbatar tasha prescriptions dinta da abinci kafin ya tafi office.
"Yana zaune yana duba takardun recruitment dazasuyi Aisar ya shigo office din, kallo daya Haidar ya masa ya 'dauke kansa, zama Aisar yayi gamida tsare Haidar da ido " sunfi minti biyar babu wand yace da kowa komi, sanin halin Haidar da Aisar yayi ko zasu shafe awane bazai ce masa komai idan ba shine ya masa magana ba yasa cewa " Aliyu i think need to talk, kallonsa Haidar yayi galala kafin yace "about what?
"About your sister, ya bashi amsa kai tsaye.
"Rufe files din gabansa yayi snn yace" I think I have made this claer to you? , " Aisar yace Haidar you need to understand that I love your sister, I do love her with all my heart and am willing to do anything to have her..... " Shutt the Trap! Haidar ya dakatar dashi, yana masa mugun kallo snn yace " l think we've done talking about that matter, Stay away from Haneefah! Stay away from her as far away as possible. and Let me warn you for the last time, *Don't you dear mess with my sister!* yayi wani murmushin bosawa kafin yace" inaga har yau bakasan wnenene Aliyu Haidar ba, but if you really wants to know who really I'm.... yayi wata murmushi snn yace I don't even have to explain it to you, try to mess with her I'll surly clear your doubt. "Now get the heck out of my office, ya 'karashe maganar yana nuna masa 'kofa.
"Mi'kewa Aisar yayi cikin tsantsan 'bacinrai yace, " you know what, you can't frightened me, I love her and I'll do everything, everything to get her luv. Nayi kuskure dana far sanar da kai, I should have go straight to her from the very beginning, I shouldn't have involved you, Aisar yayi murmushin takaici snn yaci gaba da fa'din, I thought you're a good friend of mine, na 'dauka idan nace inason 'kanwarka da aure you'll support me. I thought a friend indeed is a friend in need. But anyway just wait and see, like it or not, ni Aisar sai n zama *Mijin Haneefah*, ..... "Enough Aisaaaar! Haidar ya daka masa tsawa gamida buga table din gabansa.... cukumo wuyan Aisar yayi saida cap dinsa n soji ta fadi 'kasa kafin yace" don't say I didn't warn you, idan mafarki kake you better wakeup from this terrible nightmare, I do respect you Aisar so let's drop this chapter let's close it forever. Haneefa is not meant for you. I know you very well Aisar, nasan yanda kake chasing 'yan mata at the end kayi dumping 'dinsu like a piece of garbage, sanin kanka ne I won't let that happen to my precious sis. It's obvious wann halinka ne konace ma nature dinka, kasani we can't possibly change what's natural. Sorry to say you fell for the wrong person. Now pls go get some fresh air.
"'Dago jajayen idonsa yayi yana kallon Haidar kafin yace" fine, bazan sake maka magan akan sis dinka ba, but believe me I won't stop loving her till my last breath, perhaps you may prevent me from seeing her, but you can't prevent me from loving her,..... " pls leave now Aisar, I think I have heard enough, ka tafi pls before we lost the respect we have for each other.
"A fusace Aisar ya juya ya fice daga office din, Haidar ya raka s da harara yaja tsaki, ci gaba yayai da bunda yake yi.
"'Karfe biyar daidai ya dawo gida, kota kanta beyi ba dan gaba daya haushi ya ishe shi, his day was completely ruined, saida suka shafe kwana uku masu kyu basu hadu da juna ba shida Aisar, kowa n minding business dinsa, ko office din juna bsu le'ka ba, a 'bangaren Hanifa ma kwatakwata bai shiga sabganta, hakan yafi mata da'di, Latifa ma dad dinta Lawo sun da'da karkato ta da asirinsu, ko zuwa kwana gidan Aliyu ta daina shi kansa Haidar 'din hakan yafi masa besan dalilin dayasa yaji kwana biyun nn yana needing space baison magana da kowa bai son shiga sabgan kowa, saida suka shafe sati kusan biyu a haka.
"Yau yana zaune a parlors kallon news yake at the same time yana pressing up wayamsa dake manne jikin socket ta soma ringing, numbern Abba ya gani da sauri ya dauka gamida turning down volume din, gaisawa sukayi da Abba ya tmbayi yaya suke, Haidar yace lafiya lou muke Abba, yasu mamy su inna and the kids, Abba yace kowa lafiya... " dama ina son sanar da kai an sak bikin 'kanwar Shema'u wata me kamawa. "What a sudden, ya bamu da labari Abba, "Abba yace ee ai gashi yanzu kaji, kasan ban son ana jan lokacin biki shiyasa muka tsayar haka, " hakan ma yayi Abba Allah ya sanya alkhair, insha Allah zanyi 'ko'kari na 'dauki hutu before the date.
"Abba yace amin ka gaida mun Hanifan, toh Abba zataji daga haka sukayi sallama Abba ya fara hanging up.
👸🏻Queen Samy😍💄💋.....

34
"Yana zaune parlorn shi yana aikin shan whisky, tunani yake ta ina zai 'bullo wa al'amarin, wata zuciya tace ka 'bullo masa ta yanda beyi tsammani ba, ka nuna masa babu komai ka ha'kura da 'kanwarsa, ka nuna masa komi ya wuce ku ci gaba da abotan ku kamar da. Aisar knn ke wnn tunani, yayi wata mirmushi yana juya cup din hanunsa kafin ya furta a fili " Captain Aliyu zan 'bullo maka ta hanyar da baka tsammani ba, ko ba da'de ko ba jima sai na cimma burina kan 'kanwarka.... yayi wata silent murmushi snn yace this is captain Aisar Hashim who always gets what he wants. (Ni kuwa Samy nace anya Aisar komi da kake so kake samu, ko ka mance ka rasa affection na dad dinka🙄).... da wnn tunani Aisar ya kwanta ya 'kudiri niyayyan gobe zaiyi confronting Haidar.....