Sashe 21
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Suna isa airport sukayi sallama da Phillips saida suka dan jima suna tattaunawa kafin Phillips ya wuce yana fadim " Safe flight madam, wa Hanifa. Ko kallo bai isheta ba ita dai burinta taji yanda Haidar zai kaita.
"Ya Haidar ina zamuje, ba tareda ya kalleta ba yace rashin kunyarki ya fa'da maki, kuma wllhi saura muje kice ina maki wani abu sai na kusan karyaki muka dawo kin jini, shiru tayi kaman bazata amsa... " bakijini bane, ya fadi yana narka mata mugun kallo, kai ta gyada tace naji. Daidai nan aka soma kiran garuruwa, anankiran garin Kano taga ya mike da sauri itama ta mike tana murna wanda har saida Haidar ya gane haka..... nan suka shige jirgi suka nufi jihar ta dabo......
👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 1:33 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
35
"Mamy da Anty Hiba ne zaune a parlor da alama tattaunawan biki suke su Hanifa sukayi sallama, aikuwa da gudu ta fa'da kan mamy tana fa'din "mamyyy na, rungumeta mamy ma tayi tana fa'din daughter I missd you.
"Haidar ya 'karaso suka gaisa da Anty Hiba, sai hararan Hanifa yake ganin yanda ta wani shagwa'be jikin mamy. Ko kulasa mamy kam batayi ba hankalinta na kan Hanifa, Anty Hiba tace Soldier ansha hanya, murmushi yayi yace wllhi kuwa Anty duk na gaji kaman ba flight na biyo ba..... sai snn Mamy ta juyo da dubanta ga Haidar, murmushi ta sakar masa ya tsuguna yana gaida mamy, ta amsa tana masa sannu da Hanya. Hanifa ta mi'ke ta dawo kujeran da Anty Hiba ke kai suka shiga gaisawa sanda Haidar ke gaisawa da mamy.
"Mi'kewa yayi ya nufi 'kofa yana tambayan Abba fa, mamy tace ai bai dawo ba amma ya kusa dawowa, Haidar ya gya'da kai yace toh barin 'karasa. Kai tsaye sashensa ya wuce ya tarar ko ina a gyare, bathroom ya shige y sakar ma kansa shower.
"Mamy inasu Shema, ta tambaya tana cire mayafin jikinta. Shema'u na sashen Inna Sadiya da sumayya kuma sun fita dubo 'dinkin ankonku. Hanifa ta mi'ke tana fa'din barin shiga sashen Innan, hannumta Anty Hiba ta ri'ko tace ke zo nan ya naga kin 'kara wani haske ne anya kuwa, cikin rashin gane ina Anty Hiba ta dosa Hanifa tace ba dole nayi haske ba mutum kullum na 'kunshe a gida. " ke dalla tafi can ba wnn hasken nake nufi ba. Mamy dai mi'kewa tayi tana murmushi tace barin duba delu a kitchen.
"Anty Hiba ta dubi Hanifa tace zauna, fada mun kinga period dinki na last month? Har yanzu Hanifa bata gane ina Anty Hiba ta dosa ba, nodding kanta tayi tace na gani Anty meyasa kika tambaya.
"Anty Hiba tace ke anya baran kaiki a miki test ba, nifa ban yarda bakida ciki ba. Zaro ido Hanifa tayi tace ciki, haba de Anty, wllhi ni banida komai. Ta mi'ke ta nufi 'kofa da gudu tana fa'din barin duba su inna, dariya Anty Hiba tayi tace zaki dawo ki sameni ina nan ina jiranki sai na kaiki laboratory.... " tana tafe tana tunani " tab wai itace Anty Hiba ke tunanin ko tanada ciki, kenan ma suna tunanin zama mata da miji take da yaHaidar, itako Allah ya sawa'ke mata da wnn tunani ta isa sashen Inna.
"Inna ta hango kan kujeranta na gado sai faman tauna take tana kallo dan dama bakinta ba'a rabasa da tauna. A hankali ta shigo sa'daf sa'daf Inna kam hankalinta gaba daya na kan kallo saiji tayi an 'dale kanta ana fa'din " kakuuuus, juyowa Inna tayi tana kallonta baki sake kafin tace " wa nake gani kamar Hanifa, Hanifa tamsaketa tana dariya tace nice mana Inna ko rashin ganin naki ya 'karu ne baki gane mutane. Inna ta kai mata duka tace ja'ira kina nan da halin naki ko, " aushhh Hanifa ta saki 'dan 'kara baki a ture tace wato tarban da zaki min knn ko shiknn barin ma na juya, jawota inna tayi ta rungume tana fa'din haba 'yar jikalle na zauna mana mu gaisa, 'daram Inna ta 'daura Hanifa a cinya suka shiga gaisawa tana zolayanta ta 'boye mata miji.... dai dai nan Haidar yayi sallama ya shigo, ya sauya shiga cikin 'kanan kaya "maroon shirt da brown chinos, sai yayi kyau sosai. Ganin Hanifa zaune cinyar Inna yasa sa jan tsaki a hankali. "Lale lale da sojin ruwa, inna ta fa'di tana washe baki, mi'kewa Hanifa tayi tana fa'din Inna ina Shema... tana can 'kuryan 'daki tana sana'an waya mana... da gudu Hanifa ta nufi 'dakin, Inna tace ki tafi a hankali kar ki wahalar mun da tatta'ba kunne na, Hanifa ta juyo tace ina tatta'ba kunnen naki, Inna tace gashi kuwa a cikin ki.... da sauri ta juyo tana kallon yaHaidar shima ita yake kallo, ta'be baki tayi tace nidai babu komai cikina... bata jira cewan Inna ba ta shige corridor. Ta'be baki Haidar yayi yace a ransa " ina 'yar wnn yarinyar zata wani iya 'daukan ciki. "Nan suka gaisa da Inna tako shiga zolayansa.
"Shema na kwance kan gado tana waya Hanifa ta turo 'kofan ta shigo, aiko da gudu Shema ta tafi ta rungume Hanifa tana fa'din babyyy sis, rungumeta Hanifa ma tayi suka shiga tsallen murna, gaba daya Shema ta mance da waya take. " Saif kuwa nata sauraren su ta cikin waya nan ya gane su Haidar sun iso knn. Sai snn ta tuna da wayan ta dauka tace masa, " su Hany sun iso wll talk later, Saif yace a mi'ka masa gaisuwa kafin sukayi sallama.
"Hanifa tace ke wai keda waye kike waya,
"My ango to be, ta bata ansa kai tsaye. Sai yanzu maganan mamy ya dawo mata da tace " su Sady sunje wajen tela dubo ankonsu.
"Ke wai auren waye za'ayi ne? Hanifa ta tambaya. "Da mamaki Shema ke kallonta kafin tace yaHaidar be gaya maki ba, ta'be baki Hanifa tayi tace 'kila ya mance.
"Shema ta kwashe komai gameda soyayyanta da Saif ta fa'dawa Hanifa.
"Sosai Hanifa taji da'di tace " yaSaif akwai kirki ai na tuna sanda na kwanta asibiti kullum sai yazo, gaskiya kinyindacen miji Shema Allah ya baku zaman lafia. Ameen cewan Shema.
"Oya yimin lectures gameda aure tough you're my baby sis but nasan kin fini samun experience, oya zayyano mun me dame dame ake yi a ri'ke miji.
"Galala Hanifa ta kalleta kafin tace "kinga ni ba wnn ba tashi muje ki nuna mun kalan ankon da nasan irin shigar da zanyi. Mi'kewa sukayi Shema tana fa'din kiyita dogging wollah sai kinmin lecture. " su lecture manya cewan Hanifa, Da haka suka 'karasa sashen mamy.....
"Kodasu Sady da Sumy suka dawo ma ba 'karamin murna sukayi ba na ganin Hanifa, 'Danmasani ya 'karasa da mota parking lot kafin ya 'karaso yanda suke shima, zolayan Hanifa ya shiga yi " ah ashe de ashe de.... " ta kuwa 'bata fuska tace zaka fara ko? wallhi kaga ka daina... " toh ni me nace kawai fa cewa nayi ashede fa'dan soyayya ake ya 'karashe maganar ta sigan ra'da. Duka Hanifa ta kai mai ya kauce yana dariya..... daidai nan Haidar ya fito haraban gidan, kallon da ya watsa mata yasata nutsuwa. Gaba 'dya suka 'karasa suna masa sannu da zuwa banda Hanifa. Ya dubi 'Danmasani yace "yaushe kazo, 'Danmasani yace last week nazo mun samu hutu. "Haidar ya gua'da kai yace ka kawo mun results dinka anjima. Kai 'danmasani ya gya'da yace toh yaya sanda Haidar ke 'karasa parking lot, 'Danmasani yace a dawo lafia.... su Hanifa kuwa tuni sun shige gida su Shema sai zolayanta suke " wai kallon soyayya suke ma juna....
"Yana fita be zarce ko ina ba sai gidan su Saif, a parlor ya sami Hajiyan Saif. Da mirnanta ta tarbe Haidar, ya 'karasa ya dur'kusa ya gaida Hajiya. Nan ta tambaheshi ha ya da Hanifa, ya amsa da lafiya lou Hajiya yaya muka sameku. Lafia lou Aliyu. Mutumin naka ma bai jima da shigowa ba ka isa sashensa. Haidar ya mike yana fa'din toh Hajiya kafin ya wuce sashen Saif...