Sashe 11
Mijin Haneefah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ana kiraye kirayen sallan magrib ta farka, bathroom ta fa'da kana ta dauro alwala tazo ta tada sallah, koda ta idar da sallahn tunanin su mamy ne ya fado mata, ina zata sami waya ta kirasu, gashi yaHaidar ya kar'be nata, tayi 'dan gajern tsaki kana ta mike ta nufi parlor.
"San'da takeyi har ta fito ganin babu kowa a parlorn yasata tsayuwa tana karewa parlorn kallo, komi na parlorn me kyau ne gwanin ban sha'awa ta ta'be baki tace ga parlor har parlor amma fasi'kanci akeyi a ciki hmm mtsw mutum sai 'daure fuska da nuna shi wani 'kwarone a waje amma a ciki yana nan yana sanne kai wa karuwa Allah ya sawake, da yake ce mun mayyan maza ai shine babban maye tunda ni ba fasika bace ba a ta'ba ganina da kowa ba shi kuwa ko kunyar fasikancin ma baiyi, su Abba basusan wa suka aura mun da basu..... muryanta ne ya sar'ke sanda taji kaman motsi a bayanta, tai saurin juyowa cikin tsoro, ai kuwa shine dawowarsa knn daga masallaci ya tsaya yana jin metake cewa.
"Muzurai Hanifa ta soma yi ta gagara cewa komi sai kallon yatsunta data tsayayi.
"Haidar kuwa kaman bai ta'ba dariya ba haka ya 'daure fuska, da sauri ta juya ta shige dakinta gamida zama bakin kofan ta shiga maida numfashi, "Oh ni na shiga uku Allah kasa de be jini ba, yau idan yaji shiknn nasan kasheni kawai zaiyi.... tana cikin fadin haka ya banko 'kofan dakin saida ya hadata da jikin dressing mirror.
"Mikewa tayi cikin yanayin kuka ta soma fa'din wallhi wllhi ba da kai nike ba dan Allah yaHaidar kayi ha'kuri.... matsowa yake tanaja da baya har ta isa jikin garu.. ta zube a kasa tana ci gaba da kuka tana rokonsa yayi hakuri.
"Sha'ko wuyanta yayi ya 'dagota sama kana yace "uban waye kike zaga, ni sa'anki ne? Take ta soma girgiza kai ba tareda tace komi ba dan kuwa sosai ya sha'ke mata wuya.
"Tambayanki nike uban wa kike zagi! Ya kuma daka mata tsawa, kuka take fuskanta tayi jazur sabida rikonda ya mata...
"Au bazaki ce komi ba ko.... ya saketa gamida jefata kan gado ya shiga zuge belt din wandon shi, ihu ta kurma masa tana rokonsa yayi hakuri... Shut up! Ya daka mata tsawa, "Ai sai kin fada mun waye fasiki idan ba haka ba kuma jikinki ya fa'da mun.
"Wllhi ba dakai nike ba,
"Toh dawa kike....
"Dama.... dama da kaina nike wllhi believe me yaHaidae....
"Yanda take magiya ta rude duk sai abun yaso basa dariya amma ya dake... 'Karasowa yayi kan gadon yana mata wani shi'umin kallo kana ya riko hannunta ya saukota kasa, kallonta yake daga sama har kasa snn yace, "kika ce nine fasiki mazinaci ko. Girgiza kai tayi da sauri ba tare da tace komi ba idanunta na bisa tiles.
"Murmushin mugunta yayi kana yace " toh ai kinga yanzu zanbar fasikanci tunda inada aure..
"A razane ta 'dago tana dubansa gani tayi fuskansa babu alaman wasa da sauri ta sunkuyar da idonta tana ambaton innalillahi wa inna ilahirra ji'un, yaukam ta shiga uku ga 'kirjinta dake faman bugawa da sauri da sauri...
"Rungumeta yayi daidai kunnenta yake fa'din " idan kika mun kuka kuma wllhi kinji na rantse saina fasa kanki da bindiga... Hanifa kam take ta hadiye kukanta sai hawaye dake bin kuncinta....
"A hankali ya soma jan zip din rigarta, tashin hankali maras misaltuwa Hanifa ta shiga... yana jin yanda jikinta ke 'bari amma ko gizau bai fasa abinda yake ba, saida ya kai doguwar rigar jikinta kasa kana ya dago kansa, yana mata mugun kallo.
"Takurewa tayi jikin gado dan kuwa daga ita sai bra da undies ya barta banda hawaye babu abinda ke fita daga idonta, murmushi ya soma ganin yanda ta takure.
"Taku biyu yayi rikota gamida mannata cikin jikinsa nan ya soma aika mata da sakwanni, Hanifa kam kuka da take 'boyewa ne ya fito ta soma fadin "yaHaidar wllhi na tuba dan Allah kayi hakuri..... marin da ya kifa mata ne yasata hadiye kukan.
"Ashe ke 'karamar marar kunyace kika kuma cewa pit sai kinga abinda zan maki.
"Haka yaci gaba da juyata son ransa.... sosai hankalinsa ya tafi wani duniyan.
"Hanifa kam banda kuka babu abinda take dan kuwa gaba daya yaHaidar ya canza mata koda wasa bata taba jin abinda ke faruwa da ita a yau ba. Haidar kuwa ma iya cewa ya mance dawa yake tare.... wayan shi dake gefen aljihun wandasa ne ya dawo dashi daga duniyanndaya lula, kaman wanda aka zabura haka ya mike, Hanifa kuwa tana ganin haka ta 'diba a guje ta fa'da bathroom.
"Da kyar ya iya mikewa gamida barin dakin ya nufi dakinsa. Kwance ya tarar da Larifa tanata sharan bacci da alama ko sallahn la'asae batayi ba balle na magrib... gajeren tsaki yayi kana ya fa'da bathroom ya kuma yin wanka kadinnya fito ya nufi parlor.
"Kwanciya yayi bisa sofa yana tuno abunda ya shiga tsakaninsu da Hanifa earlier. Gajeren tsaki yayi dan kuwa haushin kansa ya soma ji, meyasa zai hada jikinsa har haka da yarinyar nn aima sai ta rainasa knn, "mtsw shiitt" ya fadi gamida mikewa ya fice daga gidan.
"Hanifa kam kuka tasha ta takure can kuryan gado gani take kaman zai kuma shigowa....
👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
22 to 23
"Saida suka shafe sati biyu suna wasn 'boye 'boye, dan kuwa kwatakwata Hanifa bata bari su ha'du, quite alright takan fito ta gyara gidan snn kullum order masu gidan sukeyi na abinci wato Haidar da larifa idan sunci sun rag si taci ragowar. Shima Haidar ko ka'dan baibi takanta ba idan ya dawo daga aiki yakn yi tunanin ko ze ganta amma shiru basu ha'duwa, abun har ya soma 'dan damunsa saidai hakan yafi masa dan gani yake kaman zata rainashi tun bayan abinda ya shiga tsakaninsu.
"Yau tana tsaye jikin window da safe tana kallon yanda yanayin uguwar yake kasancewar upstairs ne ta hango Haidar da Latifa tsaye jikin mota ga akwati a gabansu, ta ta'be baki tace toh yau kuma ina za'a kai karuwancin oho.
"Latifa ta marairaice fuska taci gaba da fa'din " I can't spend almost 2 weeks without you my Navy, haba shi dad ya faye ta'kuri wllhi na fa'da masa I don't like this traveling but he insisted. It is you whom I wanna be with.... "kaman ance Ya kalli windown dakinta aikuwa ya hangota tsye tana kallonsu, ya rasa dalilin jinsa cikin annashuwa wanda yasa shi rungumo Latifa.
"Haidar ya rungumeta yana fa'din "it's Okay my Latifa, I'll surely miss you too but you've to obey your dad, go with him ok, he needs yor company, beside ba jimawa zakuyi ba just 2weeks.
"Matse shi tayi cikin jikinta kana tace" take care of your self for me, will you. Ya manna mata kiss a goshi kana yace I wll my Latifa. Promise me you will be happy. Nodding kanta tayi kana ta shige mota duk sai yaji babu dadi, ko babu komai Latifa tana keeping nashi company, the worse gashi ya saba d ita sosai ysan he would awfully miss her.
"Waving hannu suke wa juna har motan ta fice,... da sauri ya kuma daga kai sama ko zaiga Hanifa amma bai ganta ba ya sauke ajiyan zuciya kana ya shige gida.
"Zama yayi a parlor kana ya kunna hot spot ya soma downloading new episode na series din da yake bi. Har dare ya ratsa ko ka'dan bai kuma jin 'duriyan Hanifa ba.
"Washi gari da misalin karfe 8:00am yana shirye cikin kakinsa dake matukar masa kyau ya fito parlor, as usual ya tarar ko ina a gyare kitchen ya nufa dan ha'da coffee dama Latifa ke hada masa kuma bata nn. Yan rike da cup of coffe ya dawo dining ya zaun, yana cikin shane wayansa tayi 'kara ganin mamy ce yasa gabansa mugu fa'duwa dan tafi sati tana ce masa ya ha'data da Hanifa kullum sai ya kawo excuse ko yace tana barci ko kum yace yana wajen aiki, gashi yace wayanta ta fadi on there way to lag. Da kyar dai ya 'daga wayan murya a hankali.
"Good morning to the most beautiful and amazing mother in the entire universe.
"Mamy dake 'ko'karin sille Haidar bata san sanda murmushi ya kufce mata ba tace " Son you knw bazan ansa gaisuwanka ba sai ka ha'dani da princess dita. Don't tell me you're not taking care of my baby Haidar.
"Murmushi yayi gamida shafa kans kana yace "haba mamy you knw am not a spoiled child, you raised me well. Kinsan I would definitely take good care of her. Anyway she's still asleep but let me wake her up. Hold on mamy, just give me minute. ?...
"No no Haidar kar ka tasheta, zamu kiraku da daddare am sure you're free by then, idan yaso sai muyi video call together with your Abba Inna and the kids.....
"Sau'ke ajiyan zuciya yayi kana yace "Sounds good mamy, that would be better. Anyway way I've to hang up, kar nayi lattin Office.
"Ok son kisses to you.
"And to you mamy luv you.... kana yayi hanging up.
"Wata ajiyan zuciya ya sauke sannan yace " video call da wann yarinyar..... ya ta'be baki ya fice daga gidan.
"Tana jin sautin tafiyansa yanda yake sauka daga stairs kaman ana daka abu dip dip dip, yanayin tafiyan zai tababbatr maka me tafiyan yasha training na mazajen sojoji. Ta sauke ajiyan zuciya kana ta fito ta nufi kitchen dan nem ma cikinta abinci...
"Yau kam Hanifa ta smu freedom dan kuwa har kallomta fito parlor take yi kasancewar masu gidan basa nan, masu delivering order kiwa basu fasa kullum sai sun kawo, ita kuwa ta kar'ba tayi nak abunta. Tana zaune tayi 'da'daya a parlorn tana sanye cikin riga da skirt na atampa tayi kyau sosai taji an turo 'kofa an shigo ga buryani rice da aka kawo tan ci tana kallo hade da peach drink dinta....
"Da sauri ta dago kai tana kallonsa, take ta sunkuya gninsa cikin uniform yana kara masa kwarjini sosai...
"Haidar kaman bai ta'ba dariya ba haka yayi...