Sashe 7
Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike s fara'a ta fita, ta nufi bangaren su Sabeer, Hassana ta tarar a zaune a kujera, tana karatun hausa novel na *AURI SAKI* hankalin ta dik ya tattare akan abinda take yi, qamshi ne ya daki hancin ta mai dadi, ta daga kai, ido biyu sukai da Aeeshaa, gani tayi kamar ta san ta, dan gaba daya Aeeshaa ta sauya, kamar ba ita ba, ta qara girma ga kyau.
"Adda Hassana ina wuni?"
Aeeshaa ta kashe ta da daddadar muryar ta da kuma murmushin ta mai kyau, tare da zama kusa da ita tana murnar ganin ta.
"Aeeshaa?"
Daga kai Aeeshaa tayi tana dariya, fuskar Hassana ba yabo ba fallasa, wani irin kishi ne ya tokare ta, ba yanda za ai Khaleefa yaga Aeeshaa bai amince da hadin ba,
"Lfy qlou, ya su Aunty? Ina Ameena sarkin surutu da Abdul?"
"Suna lfy, ina Ummee da Yah sabeer?"
"Ummee na ciki, amma Sabeer ban san ina yaron nan ya ke ba, dan yakan dawo daga wajen aiki 2 ne, amma yanzu kinga 4 ta wuce ma baya nan,"
"Bari naje na gaida Ummee, nayi kewar ku Adda, Adda baku nema na, amma ni kullum kuna raina,"
'Ki gode Allah ma na sakko daga qiyayyar ki dake raina, na fawwalawa Allah lamarina ya zaban wani mijin mai albarka da ko haqorina bazaki gani ba yarinya,'
A fili kuwa tace,
"Allah sarki kiyi hakuri, kin san iyayen namu akwai su da kulle, tinda na gama makaranta ba a barina fita, innace zani wajen ku sai ace ai Umman ku na zuwa kullum ba sai naje ba, amma kiyi hakuri bamu kyauta ba kam,"
"Ba komai ya wuce, ai gani na zo ba ranar tafiya,"
Wani abu mai daci Hassana ta hadiya, me yarinyar nan ke nufi, wato ta dawo sai anyi auren su? Ko dai ta san da maganar auren magana take dan ta qunsa mata haushi, kauda tinanin tai, dan kar ta bata rawar ta da tsalle.
"Ahhh ahhh ahhhh wa nake gani kamar Hajja qarama?"
Da sauri Aeeshaa taje gaban ta ta durqusa, tana dariya,
"Ummeen mu nice, ina yini ummee,"
"Lfy qlou Hajja qarama, ya kuma mutan gida? Na maki murnar kammala secondaryn ki, sai aure kuma yanzu,"
Sunkuyar da kan ta tayi, ta miqe sum2 ta fice, cike da jin kunya.
Motar shi ce ta shogo, daf da zata shiga bangaren Maman khaleefa dan gaida ta, juyawa tai ta koma baya da gudu cike da murna dan tarbon shi, bayan ya fito ne ta rufe bakin ta kadan, dan ba shi take tsammanin gani ba, da kallo ya bita, yana mamakin wace wannan kamar ta san shi ta zo tarbar shi, kamannin ta ne sukai saurin bayyana mashi wace ce, hade fuska yaso yi, amma ya kasa, cikin ladabi da girmama babban yayan su a dika familyn ta durqusa kadan tana gaida shi,
"Yah khaleefa ina Wuni?"
Dauke kai yayi, ya yi tsaki ya shige cikin gidan,ya barta tsugunne a wajen.
Wata iriyar kunya ce ta kama ta da muzanta, ba a taba wulaqanta ta irin haka ba, masu aikin gidan na kallo, da tasan ba Baba General bane ba zata zo tarar shi ba, amma data ga yayan su ne ba zai hana ta tafi ba bata gaida shi ba, shine zai wulaqanta ta haka.
Hawayen baqin ciki ne ya fara zarya a kuncin ta, ta miqe ta shiga bangaren Hajja ta ma fasa shiga gaida su, Maman Khaleefan, zaune ta ga Hajja gaban mijin ta,suna zuba soyayya, suna cin abinci.
Ganin yanayin ta yasa Hajja miqewa da sauri ta yi wajen ta,
"Takwarata me ya same ki? Baki ga mijin naki ba ya dawo tin dazu, kina can kin ga dangi kin manta angon naki, wannan kwalliyar shi kk yi ma, amma kk bata ta da hawaye?"
"Zo nan amarya ta me ya faru?"
Qaqalo murmushi tayi, ta zauna dan nesa da Kakannin nata, Hajja na zuba mata abinci, ta aje mata a gaban ta,
"Mu a qasa muke cin abinci dan yafi dadi, ke da kk 'yar zamani, kin iya hawa can,"
"Nima anan din zan ci, Baba General Ina wuni, ka dawo lfy? Nayi kewar ka sosai, da sosai,"
"Lfy qloau Amarya ta, amma baki fadan abinda ya saki kuka ba, me ya same ki?"
"Ammm baaa komai, ina shigowa ne na bige, shine na fadi,"
Da sauri Hajja ta fara duba jikin ta ko zata ga wani ciwon suna mata sannu.
Bayan sun gama cin abinci Baba General ya umarce ta da ta je ta kira masa Khakeefa.
Gaban ta ne ya fadi ba kadan ba, amma ta dake, nan ta miqe, ta kama hanyar bangaren su Khaleefa.
Maman Khaleefa ta fara gani, nan suka gaisa, gaisuwar yaushe gamo, sannan ta sanar da ita me Baba General yace, nan Maman tace mata taje ciki yana nan, ta kira shi.
Gaban ta na dukan uku2, ta taka zuwa parloun shi,a qofar dakin shi ta tsaya, nimfarfashin shi take taji,a zaton ta ko bashi da lfy ne, ko wani abu ke damun shi.
Lokacin da Khaleefa ya wuce ta, bata san cewa a matse ya dawo ba, gashi yau ba shi da ra'ayin zuwa hotel,a gida yake son sauke buqatar shi tinda dare bai yi ba, wannan dalilin ne yasa yana komawa ya dakko laptop din shi, ya shiga sabon website da ya binciko da suke saka sabbin fina-finan banza, network ke ta bashi matsala, dan haka yayi nisa baiji zuwan kowa ba, yana ta aikata masha'ar shi.
Cikin taraddadin bata san me zai je ya zo ba, anya ya dace ace mace ta shiga dakin baligin namiji kamar Khaleefa ba tare da neman izini ba? Ita din ba ma'abociyar shiga waje ba tare da izi bace, amma wannan nimfashin kamar na mara lfy ne, bari ta leqa taga meke damun shi, in wanda zata taimaka ne sai ta taimaka, in sai ta kira iyayen su ne kuma to.
Cikin rawar hannu ta bude qofar, Khaleefa ne ya saka Laptop a gaba, jikin shi babu koda mayafi, ya fita hayyacin shi, cikin tsananin firgici da tashin hankali ta zube a wajen, tare da kwalla kara.
Da sauri ya juya,ya gan ta,nan da nan ya fara diban kayan shi yana sawa,ya kife laptop din shi, ya dauke dik wani abinda bai kamata wani ya gani ba, ya nufi wajen ta...................
*More comments More typing,less comments less typing, Jazakumullahu bi khair for ur du'as,ku min hakuri ko bana amsa saqonnin ku, ina gani kuma ina jin dadi, inshaa Allah dik sanda na samu zama sosai zan maku reply, ayyuka ne suke min yawa.* ❤💅🏼 *KUN MAKARO* 💅🏼
*BY HAERMEEBRAERH*
Page 7:
Har ya tashi daga wajen aikin shi, yana shafa inda ta riqe mashi, yana jiyo qamshin ta, ga laushin da fatar ta ke da shi,lumshe ido yayi, ya shafa kan shi da baya rabo da aski, karkata kan motar shi yayi zuwa Hotel din daya saba zuwa, yaci abinci kamar kullum, Rebecca itace yarinyar dake dauke masa hankali in yazo wajen, bai taba taya ta ba saboda ganin ita arniya ce shi musulmi, dan haka tana gilamawa ya dauke kan shi, bai sake kai kallon shi inda take ba, lemo ya dauka ya kai bakin shi,ya fara kurba yaji hannun na shafa qirjin shi, hannu ne mai dauke da zara2n farcen da yasha fentin ja, ga laushi da qamshi, lushe idon shi yayi, ya daga kan shi, bata bata lokaci ba wajen kai ma lallausan lips din shi kiss,kamar mayunwaci haka ya jawo ta, dik d cewar bai san wace ce ba, sai da ta zauna saman cinyar shi ya gane fuskar ta, yarinyar da yake ji ana kira da Rebecca, babbar karuwa ce a wajen, sai wanda ya isa take bi, amma son kasancewa da Khaleefa ne kawai ya ja tsayawar ta gare shi, ba dan haka ba bashi da kudin kashewa akan ta.
Ta matuqar kwadaituwa da shi, tin ranar da ya fara zuwa ta gan shi, amma aji da girman kai, ya hana ta ta kai kan ta, a zaton ta ta kai haduwar da da kan shi zai bita, sai gashi ajin da yake da shi ya dame nata, kuma hakan ya qara mata wutar son kasancewa da shi, yau kuwa ganin yanayin shigar shi, da zaman da yayi, yana cikin shauqi, koma shauqin wace ce today is her day.
Barin wajen sukai cikin gaggawa, suka hau sama, dan sabawa Allah, dik wani tinanin arniya da musulmi ya kauce wa Khaleefa, ba zai bari wannan damar ta wuce shi ba.
Khaleefa yau dai ko gida bai koma ba, abinda bai taba yi ba kenan, yanda Rebecca ta ririta shi, ta kai shi gajimare,ko gida bai tina ba sai da komai ya lafa, yana fara maganar tafiya ta kwantar da shi saman qirjin ta tana zuqar sigari da dayan hannun, tana shafa kan shi, da sigar lallashi, nan da nan bacci ya dauke shi, wani shu'umin murmushi ne ya kwace mata, cikin hausar ta da sai ka rantse itan diyar sarkin hausawa ce na arewa dika,ta furta,
'Lallai wannan irin gasasshen nama har gida? Ai ni da kai sai sanda na gama zuqe ka tasss zan aje ka na qara gaba, kayi min, kuma kai din gwarzo ne'
Glass cup dake gefen ta ta janyo ta kurbi abinda ke ciki, ta sake zuqan sigarin hannun ta, tana gamawa ga ja masu abin rufa.
Khaleefa bai tashi farkawa ba, sai wajen 11:22am, cikin sauri a gaggauce, da kidima yake magana,
"Subhanallahi, ....anan na kwana?..... Wayyo Baba General yau sai ya kusan kashe ni da magana, .........shit ! .......Yau fa yarannan zasu zo maganar biki, ya salam,"
"Bikin wa za ai?"
"Bikina mana"
"What? Kana nufin kace min as young as u ar, aure zakayi? Who is the lucky gurl"