Sashe 23
Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ta miqe ta shige dakin ta, ta rufe qofar, kwantawa tayi a gadon ta, dan ko bata san waye ba tasan ba za a rasa daya daga cikin samarin ta da take harkar ta da su bane, a ido in ka gan ta sai ka rantse da Allah ba zata aikata zance bama ba da izinin iyayen ta ba, dan ko mayafi zata saka manya take sakawa, ga wanda bai san ta ba sai ya fada tarkon ta.
"Helloooo"
Ta furta, cikin wani irin salo, mai tafiyar da numfashin wanda ya saurare ta, aiko ta samu nasara, dan kuwa Khaleefa har da qanqame wayar yayi ya kwanta,
"Heyyyy"
Shima ya maida mata in a husky voice, cije lip din ta tayi na qasa, lallai guy dinnan ya hadu matuqa.
Nan da nan hira ta barke tsakanin su, a hankali ya fara tambayar ya take, tana ina, a kwance take ko a zaune???? Dik tambayar da ya mata sai ta tabbatar ta saka ta ta yanda zata tada masa da sha'awar shi, kuma ta samu nasara matuqa, Khaleefa ne ya fara qoqarin kai ta duniyar da ba a taba kai ta ba ta waya.
Nan da nan suka fita hayyancin su, Goggo na can na kwada mata kira taje tai alwala tai sallar magrib ko jin ta batai ba.
Ba su rabu ba sai da Khaleefa ya ce gaskiya ya kamata yau dinnan su hadu,
"Ba komai, zuwa bayan magrib, ka fito da mota zan fito sai kawai na shiga muje dik inda kk so,"
"Wowww u ar hot babe, kin hadu gaskiya, ina me tin da ban kula dake ba?"
"Laifin wa?"
"Laifi na gaskiya, dana hana ana shiga min gida, da tini na gano ki ashe dana dade da kauda kwadayi na dake ashe,"
"Sosai ma,ina maka albishir zan shayar da kai zumar da baka ta a sha ba a rayuwar ka,"
"Wowww,kinga ya isa haka jeki ki gama dik abinda zaki mu hadu, nan da 2hrs"
"K bye"
"Bye want u so bad baby,"
"Want u too,"
Kashe wayar sukai inda Hadiza ta sake wani shegen ihun daya sa Goggo zuwa qofar dakin tana bugawa a gigice.
"Hadiza meke damun ki? Ko gamo kikai ne? Tin dazu ina ta kiran ki kizo ki alwala naji shiru, sannan yanzu naji ihu?"
"Goggo wani qaton bera na gani amma ya fice,"
"Ohhh Allah ya shirya ki, yanzu meye abin rufe qofa da yamman nan? Na hanaki sarar rufe qofa ki shige daki, ba fata ake ba in wani abu ya same ki fa?"
Budewa tayi ta fito tana turo baki tana banqara,
"Goggo anjima inna yi sallah zan leqa amarya ban san me zan mata ba dai ta roqen naje, kin san cikin ta ya fara nauyi,"
"Allah sarki 'yar aljanna, yarinyar nan ina son ta ba dai hakuri da kauda kai ba, mijin ta da gani zai masifa duba da yanda yake kullen ta, maza masu kulle yawancin su azaba ne da su, wasu kuma kishin tsiya, wasu basu da halin kirki suna tsoron kar a ma matan su abinda suke ma na wasu sai suna kulle,ita dai ta hakura ta jure, Allah ya bata lada,"
Juyawa Hadiza tai ta kada ido da murguda baki, tace
"Ameen,"
Wanka ta shiga,ta fesa wanka, tayi sabon askin hammatar ta gaban ta da dik inda ya dace, ta samu musk din ta fari ta shafa har gaban ta, ta samu aloevera da suke da ita ta bare gel din ta matsa a gaban ta, can ciki, (domin matsi) sannan tayi alwala ta fita.
Sallah tayi, ta samu mayukan ta na bleaching ta shafa, sannan turaruka, dik wani angle a jikin ta sai da ta shafa nasa turare, batai kwalliya ba gudun zargi amma ta shafa powder, da mai a lips din ta.
Sallama tayi dakin Goggo ta ga tana sallah, kawai sai ta fita abin ta, flashing ta manna masa, yana gani ya miqe, dama a shirye yake, Aeeshaa na ta hada table, ta wahala sosai wajen dafa masa fried rice, da salad da pepper meat, ta masa drink na gwanda, wanda ya sa ginger da lemo, ya yi kyau a ido ga dadi a baki, sai zufa take dik da AC dake parlour, ga cikin ta da yakai wata shida, dik da ba wani nauyin shi take ji ba amma aiki na bata wahala.
"Ga abinci, na gama"
"Ai na gani,ko ban da ido,"
Shiru tayi, dan yanzu ba wuya take jin haushi, kawai dai bata nuna masa ne, amma shi kan shi ya san akwai sauyi sama da da can, da in ya mata abu zata bashi hakuri.
Ji tayi kamar ta watsar da abincin, zama tai a daya daga cikin kujerun, can kuma ta miqe ta bi shi dan rufe gate.
"Ina zaki? Koma, ki barmin a bude inna dawo zan rufe, ban key din,"
Baki ta bude sosai dan mamaki, for the first time tin da tazo gidan itace mai gadi, yau me ya same shi ya ce zai bude ya rufe da kan shi?
"Bani mana, naga kin yi aiki ne kawai kin gaji ba wata tsiyar ba, in kuma baki son taimakon sai kije ki ci gaba da bude gate da rufewa,na dauke maki budewa da rufewa daga yau,"
Miqa masa tai, tare da dan yin murmushi, ko ba komai yau ya mata mutumci, as a brother ba miji ba.
Komawa tayi, sai da ya tabbata ta koma sannan ya fice, waya ya mata yace gashi nan, aiko ta leqa kai ta gan shi, da hannu ta masa alamar ya matsa daf da gidan su, yana zuwa ta bude ta fada ciki ta duqar da kan ta,barin unguwar sukai kwata2, suka nufi wata unguwar nesa da tasu, a wani qaton fili yayi parking, anan suka fara buga masha'ar su, Khaleefa ya ji nutsuwa da ita amma Aeeshaa ta dabaan ce, Aeeshaa is so sweet and tight, komai nata a cike yake, Hadiza ma ba laifi, zai iya hada ta da Beccan shi, wajen gwanancewa a karuwanci, da salon tafiyar da namiji, wanda Aeeshaa kwata2 bata iya shi ba,ita ko kiss yake mata sai dai yayi ta yi amma bazata yi masa ba shima.
Sun dade manne da juna, suna maida numfashin su,
"Yanzu kinga shikenan mun samu dabarar kebewa ko? Gaskiya kin hadu, mijin ki yayi asarar macen aure,"
Wani walll tayi da idon ta, tana shafa shi,
"Ka daina ziga ni, na kai amarya ne?"
So take taji iya inda ta kai dan ta san mulkin da zata zuba masa
Wata bangaza ya mata da ta sa ta buguwa da marfin qofar motar, qarar azaba ta sake, ta daga kai ta kalle shi,
"Getout !"
"What?"
"Get the f***k out of my car,"
"Why? What did i do? Ohhhh ka ci moriyar ganga ko? Shine zaka yada kwabren ta, baka isa ba Khaleefa, in masifa kk ji ko kk taqama da ita ni na fika, ko kuma kana zaton ni matar ka ce da kk......"
Tauuuu taji wata walqiya ta gilma mata,
Nan take ta kula matar shi ce baya son a kira, kuka ta fashe da shi, na kissa da shagwaba, tana yi tana goga jikin ta da girgizawa, Khaleefa ya lallashe ta ainun, amma ba zai dauki iskancin kira masa mata ba a wajen kowacce karuwa.
"Kin daina jin hausa ko turanci ko? Bance ki fita ba?"
"To ni na san laifin dana maka ne? Haka ake hukunta mutum ba tare da ya san laifin shi ba? Ba inda zani, yanda ka dakko ni haka zaka maida ni, kuma daga yau alaqar mu ta yanke,"
Duqar da kan ta tayi tana kuka mai cike da sauti mai dadi, yanda dik kauda kan shi sai ya saurare ta, rintse hannun shi yayi da idon shi, tare sa fusrzar da iska mai zafi,
"K kiyi hakuri, muje gida, amma daga yau sai yau, ko me zai faru ko ya faru kar ki sake saka sunan mata ta a bakin ki, balle har ki hada kan ki da ita,mata ta tafi qarfin wata ta hada kan ta da ita,"
'Munji mun gani, a hakan kk mana sadaka da 🍌aikin bansa kawai😚 kuma baka daki banza ba, zan nuna maka na dade ina zawarci na san kan kowanne dan iska'
Kukan kirsa ta ci gaba da yi sannaj tace,
"To kayi hakuri, inshaa Allah na daina, muje gida, kar a fara neman mu, 10 ta gota fa,"
"Ke ce baki saba kaiwa haka a waje ba ni kam ai na wuce wajen,"
"Koh?"
"Yes,"
Sai da suka qara tattabe junan su sannan su ka koma gida, kudi ya bata masu yawa tai ta godiya, a nesa da layin su ya aje ta, ta taka a qafa ta koma gida.
Shi ma ya dau hanyar gidan shi, sanda ya shiga Aeeshaa bata parlour, ta ci abincin ta ta yi sallah tai wanka da brush ta kwanta, riga ce mara nauyi a jikin ta mai fadi, amma bata da tsaho sosai, gashin ta sanye cikin hula, sai baccin ta take, kallon ta ya dade yana yi kafin ya ja qofa ya koma dinning, abincin ya bude wani qamshi mai dadi ya daki hancin shi, diba yayi ya fara ci, ita dai ko a wajen girki ta gama siye zuciya......
Tsaywa yayi cak da yayi wannan tinanin,
'Zuciiyar wa ta siya?inaaaa ba dai tawa ba kam, ai ni mai siyan zuciya ta sai ta shirya, a dai yi harka kawai'
Abincin shi ya gama ci, ya wuce dakin shi ya kwanta, ba sallah ba salati, wayar shi ya zaro dake silent, messages ya gani guda biyar, da no Hadiza.
"Chaii yarinyar nan akwai mai ta fa,dazu har wani lashe ni take kamar mayya, anyway ba laifi ta iya harka, zamuje da ita"
Dubawa yayi, messages ne na yanda yabo da nuna masa shi din gwarzo ne, abinda ko Becca bata masa,iyaka in ana harka ta fada,amma Hadiza bayan ta fada da sunayi gashi har messages ta turo masa, har yanda ya mata abubuwa sai da ta fada,ta na nuna yanda taji a lokacin da ya mata wani abun,Khaleefa ji yayi kamar ya koma su kwana harka, yarinyar na ta iya sa ma mutum shauqi.