Sashe 35
Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Wai kai wanne irin matsoraci ne dallah malam, kar ka fada ta samu wani ya shige ran ta ai ka huta🙄😚 na kula gidan naku juyawa abun yake, Khaleefa ko da tsohuwa ba ruwan shi zai tinkara,kai kuma ga ka a gaban masoyiya ka kasa bayani, RAGON MAZA🙊🙊🏃🏻♀🏃🏻♀🏃🏻♀*
💅🏼 *KUN MAKARO* 💅🏼
*BY HAERMEEBRAERH*
Page 27:
Bayan sun shiga ciki sun zauna, Aeeshaa ta yafa mayafi dan rufe jikin ta (bata san an gane mata n*** daya ba🤣🤣🙊🙈) hira suke tayi, tana satar kallon da Sabeer ke mata, in yna mta kallon wani iri take ji a zuciyar ta, ba qaramin shigar ta kallon yake ba.
Cikin zaquwa taji ina zashi yayi wannan gayun haka ta ke magana.
"Yah Sabeer wannan gayn yayi kyau gaskiya, shin wai yaushe zan ga auntyna ne? "
Kafe ta yayi da ido, cikin wata iriyar murya da shi kan shi bai san yana dauke d ita ba, tare da lumshe idanun shi,
"Ke ce auntyn kan ki d kan ki, dan kuwa wajen ki na zo,"
Wayyooo Allah, Sabeer ka isar da babban saqo da wannan kallon naka, zuciyar Aeeshaa ke bugawa da sauri2, nan da nan hankalin ta ya tafi kan lips din shi yanda yake fidda kalamai cikin natsuwa da kwarewar zance, tinda take bata taba jin wani feelings ba game da namiji sai yau, da sauri ta dauke idon ta, ganin shima ita yake kallo,
"Ammm Yah Sabeer na kawo abinci? Na gama tin dazu, saboda 'yan makaranta,"
"Ni dai bana son na ci abinci, so nake ki qosar da ni da amsar tambayar da zan maki yanzu,"
Wata kasala ce ta ziyar ci Aeeshaa, Sabeer yaushe ya iya irin wannan abubuwan haka? So yake da gaske sai ya sace zuciyar ta, shi kuwa magana kawai yake ta hanyar umarnin zuciyar shi, amma ba wai dan yasan yana samun wani effect akan ta ba.
"Wace amsa ce haka da zata qosar da ciki,"
"Wannan amsar daban take,ba ciki ba kadai, harda zuciya da ruhi zata qosar,"
"Ina jin ka,"
"Ina SON KI, kina SO NA?"
Wayyoo Allah, Aeeshaa ji tayi kanta na wani irin juya mata, idanun su hade dana junan su, zuqatan su na bugawa a tare,wani iri take ji daga kan ta har qafar ta, Sabeer na neman sace mata zuciya da da furucin shi da body language din shi, cikin sauri da sarqewar murya tace,
"Ban sani ba......ban san me ne so ba....ban san ya ake ji ba in ana yin shi....banda amsar da zata qosar da kai Yah Sabeer, i am so sorry for disappointing u,"
Idon ta ya kawo kwalla yana haske, Sabeer ke kada mata kai,tare da miqa mata tissue dake kan center table din wajen.
"Kar ki kuka, ban so tambaya ta ta saka ki kuka ba, bana burin aikata abinda zai saki zubar hawaye, bayan irin abubuwan da kk fuskanta a baya, dan Allah ko yafe min, inshaa Allahu zan ci gaba da adana son ki a raina, har qarshen rayuwa ta, na rayu da son ki tin kafin auren ki, yanzu ma zan iya jurewa indai hakan ba zai sake saki zubar hawaye ba,"
"Dama kana so na.... kana sona ka bari aka bayar dani inda zan azabtu? Me yasa tin tini baka furta kana so na ba sai yanzu?"
"Aeeshaa abinda magabatan mu suka yi mai kyau ne hadin zumunci, kinga da yayi dadi da tini kina cikin farin ciki, rashin yin dadin shi ne babban baqin ciki na da dana sani na,"
Aeeshaa bata san wanne irin baqon feelings bane wannan, nauyi da zafi take ji a qirjin ta, na meye to? Ko dan bai sanar da ita yana son ta bane? To in ya sanar da ita ita din sanin meye so tai da zata damu akai? Tabbas wannan ne so abinda take ji yanzu, wani irin hadi ne na farin ciki, tausayi, haushi da nishadi, infact ba zata iya expressing din me ye a ran ta ba,
Ameerah ta janye a jikin ta ta shige daki da sauri2, fadawa tayi kan gadon ta, tana tsiyayar da hawaye, daga baya kuma ta fara murmushi, tana qanqame pilo,
"Ashe da rabo na a duniya da wani zai furtan kalmar INA SON KI, ashe ban MAKARO BA, kalma mai dadi daga bakin mutum kyakkawa da kyawun halaye da dabi'u, Allah na gode maka, Allah na gode maka, ina son ka Yah Sabeer, Allah ya sa alkhairi ne hakan,"
Ameerah ce ta shigo dugui2, ta furta
"Baabaa....baabaa.."
Dariya Aeeshaa tayi ta daga ta, tana ta murna, ta fita,
"Yah Sabeer kaji me Ameerah tace yanzun nan?"
"Me ta ce?"
"Cewa tayi Baba, ina zaune na ji ta shigo ta ce baba,"
"Kaiiiii Aeeshaa,"
"Da gaske nake, na taba maka qarya?"
"Sosai ma"
"Yaushe?"
"Dazu"
"Me nace?"
"Cewa kikai baki so na na maki yaro da yawa,"
Ya turo baki irin na shagwaba tare da maqale hannayen shi a qirji, shi a dole yayi fushi,
"Yah Sabeer ni fa ban ce bana son ka ba,in ban so ka ba wa zan so? Kai ne mutum na farko dana kasa tantance wane hali nake a ciki, daga sanda ka furta min kalmar So, shiga ta daki na gano nima ina son ka Yah Sabeer, Ina son ka, Ina son ka,"
Hawaye ke zuba a idanun su sosai, musamman Sabeer, da gar wani kukan dadi ya sake, ji yake yau kamar an dauke masa wani abu mai nauyi a qirjin shi,
(Sai kace budurwa, ko meye na kukan😚)
Nan suka zauna ta debo masa abinci,itama ta zuba nata, suna ci suna hirar masoya, Sabeer sai aman soyayyar dake ran shi yake mata, ita kuwa gaba daya dadi ya sa bata jin ma dadin abin cin, ajewa tai a gefe kawai tana sauraren shi, wani irin dadi na ratsa ta, sannan son shi na qara shiga cikin kowanne saqo na gabban ta.
"Hhhhhhhhh Yah Sabeee ka cinye abincin fa, ko na qaro maka ne?"
Dubawa yayi yaga ashe abincin ya qare yake ta spoon, yana kwaso babu, dariya sukai tayi,
"Wata rana fa tare zamu ci abincin nan ko? Ina baki kina bani a baki,"
Kunya ce ta kama ta ta rufe idon ta, amma cikin ran ta fata take Allah ya nuna mata wannan lokacin.
Har Umma ta dawo, da yaran, Sabeer na nan bai tafi ba, Umma ta fahimci akwai wani abu dake faruwa, tabbas kuma koma me ne ne mai dadi ne.
Bayan magrib Sabeer ya tafi gida, ya bar Aeeshaa da kewa, dan ji tai kamar kar ya tafi.
"Umhummm a bani labarin wannan abun farin cikin,"
Umma ce ta fadi hakan, a daidai lokacin da take zaune a bakin gadon Aeeshaa, tana taya ta ninke kayan Ameerah, suna sakawa a wajen kayan ta.
"Ummaaaa....ni ba komai"
"Yanzu ba da ba ne Aeeshaa, in da dane ko kula da ke ba zan ba bare na gane halin da kk ciki,kuma har abada zan koma ga mahalicci na ina dana sanin hakan, ki sanar dani ko me ke saki farin ciki, ko Sabeer ya furta maki maganar da ke ran shi ne?"
"Kin san me ke ran shi ne?"
Cikin share hawaye Ummah tce
"Kwarai na sani, wannan dalilin ne ma yasa na so kar a hada auren ku, da Khaleefa, amma ba zan taba iya yiwa iyayena musu ba, musamman akan ki,"
Hadiye wani daci tai a ran ta, ta yafe ma Umman nata, wannan na cikin abinda ya faru a baya ne, so ba wani abun kokawa a ciki, sai su fusknaci gaba.
Dan haka hira suke tayi akan yanda abun ya faru, Ummah na ta jin dadi kamar wata qawar Aeeshaan, daga baya ta bata shawarwarin yanda zata yi ta qara samun mazauni a zuciyar shi na dindindin.
***********************
Hadiza ciki ya shiga watan haihuwa, Goggo ta maida hankali wajen kula da ita sosai, Hadiza kullum kuka da daga hankali take, what if ta mutu fa wajen haihuwar dan shege me zata ce wa Allah? dik iya qoqarin Goggo na kwantar mata da hankali abun ya gagara, ta rame tayi baqi, dan ta daina shafe2, kalar ta ta fito, amma sai quraje kamar a kankare mata su, da ka hango ta ciki kawai zaka fara gani, sai sirisirin qafafun ta.
In ba Goggo data haife ta ba wanda ya santa da girman ta ba lallai ya gane ta ba.
"Ki yi wa Hajja waya ki sanar da ita yanda ake ciki Goggo,matar nan na da kirki ki kasa sakewa da ita, da ba ta da halin dattako da ko gidannan ba zata zo ba, kina ganin cin mu, shan mu, da komai namu yanzu su suke yi, kayan jarirai da komai ta siyo ta kawo, ba abinda ya dame ta da wai mutane zasu ce dan su ne ya mn ciki, fatan ta ta rabu da duniya lfy, ta tadda Allah cikin aminci,kinga sauran kwana uku, yanda likitoci suka ne na haihu, ya kamata a sanar da su,"
"In kk fara magana ko gajiya baki yi, ba za a fada ba,sarkin wawaye, zama zatazo tayi dan zakk haihu?kin ma bari ki haihu a sanar da su ko,"
"Shi kenan Goggo yanda kk ce,dan Allah kwadanta mana zogalen nan mu ci,"
"Haka dai kuka iya ke da cikn naki ci ba,sai kun cinyen dan jarin qulin, in ya fito bai kawo kudin cefane ni da shi ne, in mace ce wanke2 na kullum sai tayi sau biyu,"
Murmushi mai hade da emotion Hadiza tayi,da ma ace cikin nan na sunnah ne da taga gata, a haka ma Goggo na nuna mata gata, lallai da cikin Sunnah ne sai ta rasa ina zata saka ta.
Kwana biyu da faruwar Hakan Hadiza da dare ta fara naquda, tin tana kuka har ta gaza kukan, fadi take tana kumawa..
"Da na san haka hauhuwa take da naji maganar ki Goggo na rufe qafafuna , da ko qofar gida ba zani ba sai sa izinin ki, wayyoooo Goggo mutuwa zan, Khaleefa Allah ya isa ban yafe maka ba, duniya da lahiraN Wayyoooo Aeeshaa ki yafe min,ban taba neman gafarar ki ba ki yafe ni mutuwa san yi, wayyyoo a taimaka min,"
Bakin ta Goggo ta make,