← Book details Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 41

Sashe 40

Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da zafi2 suke aikama juna su saqwannin soyayyar da ke zuqatan su.

Sabeer ya yi kukan kamar wanda aka zane, Aeeshaa ma haka.

Maqale suke matttt da juna kamar za a raba su, sai sunbatar juna suke a dik inda ya samu.

Cikn so d qauna suke kallon juna, Sabeer sai godiya yake ma Allah a zuciyar shi da sanya ma Aeeshaa albarka,ta shayar da shu abinda bai taba zato ba,bai zaci aure yana da zuma da kwanciyar hankali haka ba.

Gaba dayan su sun kasa magana, a hankali ya janye ta a jikin shi ya tashi tsaye, hannun ta ya kama,ta bi shi,idan ta a qasa,dan kunya, sabida ba kaya jikin su, gaban mirrow ya kai ta, ya tsaya a bayan ta, tare da zagaye jikin su wada hannayen shi, habar shi akan kafadar ta, yana goga hancin shi a wuyan ta.

"My love,kalli ki gani, kalli macen da ta sace zuciya ta shekara da shekaru, macen da kullum nake mafarkin mallaka, nake son na nuna mata tsantsar soyayya ta, nake son na shagwaba da dikkan shagwabar duniyar nan,Aeeshaa kin dade kina tambayar wace ce lucky gurl din da nake so? Ki bude idon ki ki kalle ta, kece macen da zuciya ta ta fara bugawa akan ta, ban taba budurwa ba sai akan ki, kuma inshaa Allah na rufe, sai dai ba zan maki alqawari akan kowacce mace ba, yanzu lokaci ne na jin dadin mu ko ya kk ce?"

Hawayen farin ciki ne ke gangaro mata, ashe da rabon ta zata ji kalamai masu nutsar da zuciya, ashe bata MAKARO BA, juyawa tayi ta qanqame shi sosai, tana murmushi,tare da godiya.

"Yah Sabeer na gode sosai, inshaa Allah zan ci gaba da son ka, da kula da kai, da jiyar da jai dadi fiye da yanda kk tinanin ji, zan saka farin ciki, zan maye maka gurbin kadaicin da ka yi a baya na rashi na, har sai ka ji kamar mun dade muna tare, INA SON KA YA SABEER"

Wani abu ne mai sanyi da dadi, ya daki zuciyar shi, shima rungume ta yayi sosai, suka ci gaba da romancing juna su, daga baya suka yi wanka suka yi nafila sannan suka kwanta baccin gajiya.

*********************

Ammar yaso ya kwana da amaryar shi a daren su na farko da aure amma hakan bai samu ba, sai a daren washegarin ranar da su Bilqis suka koma.

Ammar yayi mamakin samun Hassana a cikakkiyar budurwa, saboda kwata2 bai sawa ran shi hakan ba, kasancewar ta mai Degree, kuma wadda ta dade va aure, a zaton shi yanda zamani ya lalace ba lallai ya samu budurci wajen yar sakandire ba, a gaskiya ya jinjina na iyayen ta ba kadan ba.

Manna ta yayi a jikin shi, yana shafa bayan ta, tare da lallashin ta, sai rada mata addu'o'in alkhairi yake da godiya, dadi tin daga fatar ta zuwa tsokar jikin ta da jijiyoyin ta zusa qashi da bargon ta take jin kalaman shi, sunsunar qirjin shi take tana jin dadin qamshin jikin shi, ashe zata ga wannan ranar? A gaskiya wani jinkirin alkhairi ne.

Amare sun sha bacci mai dadi, inda washegari suka hada kai da mazannsu dannsamar wa kan su abin karyawa, a tare suka gabatar d komai, Hassana sai shagwaba ake zubawa, Ammar kamar ya maida ta ciki.

Bangaren Hadiza da Sabeer sun tashi cikin gamsuwa da juja su da nishadi da farin cikin kasancewar su miji d mata, amma sun damu da rashin lafiyar da ta sami Khaleefa matuqa, dan Hadiza kawai ta hakura ne, amma taso a danqara da safen nan.

Da ya fita masjid dan yin sallah, bayan an idar ya dau hanyar gidan su, yana mota yana tinani, wa zai tinkara da wannan matsalar? Shi dai ba zai iya fada ma maman shi ko baban shi ba, balle Baba General, akwai kunya.

'Hajja, itace mafitar mu a wannan lamarin'

Murmushi yayi, ya qara saurin motar tare da godewa Allah da ya bar masu wannan tsohuwa da ran ta da lafiyar ta.

Akan sallaya ya isko ta,tashi yayi yace zai dawo, ya isa bangaren Maman shi dan su gaisa, nan ya tadda Bilqis Hamdiyya da Hussaina sun koma da sassafe.

Bayan sun gaisa da Maman shi, suka hau hira da Bilqis, taji dadin hakan sosai, dan ita mace ce mai son dangin ta matuqa, Ahmad na hannun ta tana bashi abincin yara,ga nata diyan a gefe, yaji dadi sosai, Ahmad sai dariya yake masa, nan ya dauke shi, yana masa wasa, da zai tafi da kyar Ahmad ya yarda ya koma wajen Maman shi.

Abinci ya tarar Hajja na ci, nan ya zauna ya sa hannu suka ci gaba da ci, bayanin komai ya mata, ta tsaya cak, tanakallon shi, maganar na shigar ya,

"Tashi muje mu dawo, yanzun nan,"

"Ina zamu? Inda zaka samu maganin matsalar ka,"

Da sauri ya kwashi keys din shi ya bita qofar dakin ta, hijab ta saka suka fita, ya dau hanya sai gwammaja, shagon DUBAI, nan suka je ta masu bayanin matsalar shi, yana ta wani babbasarwa, aka mai hadin magunguna ya aje ta gida yana ta mata godiya,

"Allah ya muku albarka dikan ku, ban da kamar ku,na godewa Allah daya sa ban zama uwar banza ba, surukar banza kuma kakar banza ba,ka kula da kan ka ka kula da iyalan ka da haqqin Allah, maza jeka gida kan tace na kwace miji ran girkin ta,"

Dariya yayi ya boye magungunan ya dau hanyar gidan shi.........

*Wassshhh na so kammalawa a wannan page din, amma aradu na gaji, yau banda appetite din rubutu🤣*
💅🏼 *KUN MAKARO* 💅🏼

*BY HAERMEEBRAERH*

Page 31:

Bayn ya aje motar ya wuce masjid a qafa dan qarin samun lada.

Sai da yayi sallah ya koma motar shi, ya bude magungunan nn ya sha wanda zai iya a lokacin, ya boye sauran yakoma ciki,Hadiza an sha wankan qananan kaya, dik da bata dawani shape sosai ba lifi sin mata kyau, sai zabga qamshi ta ke, kwantawa tai a jikin shi, tana kukan shagwaba, wai ya dade, hakuri ya fra bata, sai qara wani zamewa take tana goga qirjin ta a nashi, Khaleefa fa dama abinda yake so wajen mace kenan, lalubo bakin ta yayi suka fara kissing junan su, suka dire a kujera tana saman cinyar shi,

"Baby ina kaje?"

"Daga gidan Hajja nake,naje naga Ahmad, ba zan iya kwana ban gan shi ba,"

"Humm lallai ne, ni kuma kasan me? Inna gan shi sai naji na tsani kai na kwata2, na tsani rayuwar da na aikata a baya, wannan sakamakon abinda muka shika ne,ga girbi nan munyi, ina tsoron sanda zai girma yaji wannan mummunan labarin"

Da qarfi ake buga gidan su, Khaleefa aje ta yayi a gefe cikin kulawa,yayi mata kiss a lips a hankali yace yana zuwa.

Bayan ya fita ya ga mai gadin su yana fada da wata, ta lullube kan ta ko ta ina, ba dan ya san ta ba ba zai gane wace ce ba.

Tana ganin shi ta tafi d gudu ta fada jikin shi,

"Sugar ka taimake ni, na shiga uku tinda nake ban taba shiga tashin hankali irin wannan ba, dan Allah ka taimaka min,"

"Muje ciki, amma sake ni, dan yanzu ba Khaleefan d kk sani bane a da, yanzu iya halal dina na tsaya,kuma na sake aure,ko me kk gani ciki bana son ki samin baki a lamarina, wajen zama kk nema muje zan baki,"

Ciki suka shiga,tana neman taimako ina ruwan ta da auren shi, ta rayu ma kawai shine babban burin ta,

Hadiza ce tsaye jikin window tana hango komai, kuma taji dadin yanda Khaleefa ya janye ta a jikin shi ya kora mata jawabi.

Suna isa ta sauna kamar batai ba.

"Babe ku zauna ina zuwa, bana son inna shiga naji wani damuwa,kawo mata abinci d ruwan sha,"

Dan dik wanda ya gan ta ya ga a yunwace take,

Bayan ta ci abinci ya dawo, ya zauna, cike da nutsuwa da kamala,sannan ya tambaye ta me ya faru, kuka ta sake, sai da tayi kuka mai isar ta ta fara bashi labari,

"Bayan sojojin nan sin tafi da kai, ina zaune a club ina jimami, ina ta zuqar sigari, ina korawa da wine, naga wani sanannen dan siyasa, yana ta kallo na, na dauke kai ban kula shi ba,guards din shi ya aiko su uku akan su nemi izini na naje mu kwana da shi,bayan na amince danaji maqudan kudin d ya furta zai ban nan d nan na amince, muka tafi,

Wani katafaren gidan shi dake garin na Abuja muka nufa, tin da nake ban taba ganin gida mai kyau irin shi ba dk yawo na a Nijeria, we had fun, sosai, a ranar da zan tafi yana ta min shagwabar bai so na tafi dan haka na tsaya nace in zai qara kudi me zai hana? Amma ya bari naje hotel din da nake na debo kayana, nan ya ban key din wata motar shi,naje n debo kayana na koma, nan na ci gaba da zama na watannin da ni kaina ban sani ba,muna sheqe ayar mu, kasan inyamuri d son kudi,amma banda shi,hannun shi a sake yake, dan haka mukai ta kashe kudi, ya bata ni d kudi sosai, watarana muna kwance da shi bayan kammala sex, ina ta busa sigari kamar yanda na saba after sex, ina gamawa na tashi domin watsa ruwa, sai naji jikin shi ya saki, na zaci bacci ne, nayi wanka na dawo na saka kayan bacci, kawai sai naga kamar bakin shi a sake baya numfashi, bayan na duba sosai sai naga,......😭😭😭ashe yaaaamuuutuuu😭😭😭"

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, ya mutu !!!"

Daga kai tayi cikin matsanancin kuka, Khaleefa da Hadiza sun kadu da wannan labarin,
Chapter 40 · 0% Book details