Sashe 33
Kun Makaro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Goggo har dariya tayi dan jin dadi, ba abinda yafi magana a nitse, domin a fahimci juna, bayani shike kawowa a fahimce ka da iya tsara kalamai, amma hayaniyada tashin hankali sai dai a sake rincaba al'amari ba wanda zai fahimci wani
*Kuyi hakuri d wannan na gama page daya ya goge gaba daya😭😭fatana nayi na gama maku inshaa Allah. Koda kadan kadan ne zan dinga ci gaba inshaa Allah*
💅🏼 *KUN MAKARO* 💅🏼
*BY HAERMEEBRAERH*
Page 25:
Aeeshaa da Umma ba qaramin shaquwa sukai ba dan zaman da sukai na wata daya a gidan Hajja, in ka gan su suna hira kamar qawaye, Umma wataran har qurawa Aeeshaa ido take haway ya dinga zubo mata, saboda tinawa da irin gallazawa diyar cikin ta da ta dinga yi, ta nemi yafiya har ba adadi, Aeeshaa sai ta tsokane ta tace
"Sai kin sai min ice cream"
Sai suyi dariya tace,
"Dan wannan, shirya yanzu ma muje shan ice cream,"
Hajja bata barin fita, musamman da Aeeshaa, sai dai a kawo masu har gida, su cika parlour ana sha ana hira, har da su Hassana.
Hajja ta amincewa da Umma ta koma gida, in yaso in Aeeshaa ta gama Idda sai ta koma can, Umma taji dadin zama da diyar ta, dan haka ta tafi cikin kewa.
Wataranar juma'a da safe, Aeeshaa na whatsapp, sai taga Haermeebraer, (me😆) ta sa status, abinda ta rubuta ya bawa Aeesha sha'awa, nan take ta yi replying, da "Nice one" ba yan wasu mintuna, Haermeebraerh ta amsa mata da "Thank u🥰"
Daga nan hira ta fara, Aeeshaa ta sanar da ita dik matsalar da take faruwa a gidan su, iya abinda ta sani, a lokacin, including rashin lfyr Sabeee, sai dai har a lokacin Aeeshaa bata da masaniyar son da Sabeer ke mata.
Amma Haermeebraerh ta gano hakan a labarin Aeeshaa, dan haka a cikin shawarwarin da ta bata, har da yanda zata qirmama Sabeer, tayi hakuri da halin shi da take gani, a gaba zata fahimci komai, Aeeshaa taji dadin shawarwarin da ta samu, musamman na yanda zata gyara lamarin rayuwar ta, da yanda zata zama very romantic kusan shi ne matsalar ta, dan ba laifi ta ko ina aka taba ta ta san me take.
Bayan ta gama hira da Haermeebraerh ta koma IG, sai taji kawai tana son taga wace wainar Hadiza ke soyawa, tana shiga taga ta sauke hotunam Khaleefa da ta saka, musamman wanda ta nuna zasuyi aure, ta maye gurbin su da wasu na addu'o'i da neman gafarar Allah akan abubuwan da tayi a baya, murmushi Aeeshaa tayi, ta danna masu heart, sannan ta kashe data ta sauka.
Ameerah da ta fara zama sosai, da rarrafe,ta yi bacci, addu'a ta yi mata ta shafe mata jikin ta da shi, sannan ta fita dan zuwa wajen Hassana, dan yanzu In Hajja na kula da dan tsohon mijin ta bata kula ta, sai tayi ta hira Hajja na tashi ta shiga daki tace tana zuwa, a haka ta sake gane yanda ake kula da miji, mannewa miji sosai kan sa yaji ya gaji yana buqatar a bashi space, sannan sake miji sakaka, ba body contact nan ma yana sa miji ya nemi inda za a raba shi, so ki zama mai daidaita lamarin gidan ki, da tarayyar ki da mijin ki.
"Maman Ameerah,"
Cike da kunya tace,
"Ahhh ni kam Adda Hassana ba diya ta bace, diyar ku ce, rainon ta nake maku, Adda ina Ammar?"
"Aeeshaa qaniyar ki, yaushe na fara wasa dake,"
"Addaaaaaa, just tell me, do u love him?"
"Hummm kind of,..... he is cute, gentle, ke komai ya hada, i think i am so in love with him,"
"And i love u more, i can't wait to marry u, will u marry me Hassana?"
Gaba dayan su juyawa sukai suka gan shi jingine da qofar dakin Sabeer, ya dade yana tsaye basu sani ba, har zai magana yaji Aeeshaa ta sako maganar shi sai yayi shiru.
Hassana kunya ce ta kama ta, ta tashi da sauri dan ta gudu, sai da taje daf da shi ta sauke hannayen ta sannan ta masa kallon qasa2, kallon da ya matuqar ratsa kowacce gaba ta jikin Ammar.
"Yes i will marry u, saboda ina son ka fiye da yanda kk so na"
Da sauri ta shige nata dakin, ya bude baki da qarfi yace
"Ai kuwa ban yar da ba, ke kin san yanda nake son ki kuwa? Lallai ina bin ki bashin yi maki bayanin yanda soyayyata take a ran ki,"
Leqo da kan ta tayi tace,
"Can't wait,"
Aeeshaa tayi sakaqeee da baki da hanci da kunne sai zabga murmushi take tana kallon soyayya.
Sabeer ne ya fito ya zauna kusa da ita yace,
"Hajiya Aeeshaa rufe bakin kafin qaton quda ya fada, ina babyna take?"
Rufe baki tai idon ta sai walqiya yake saboda farin ciki, soyayya akwai dadi, ko zata samu hakan? Allah shine mafi sani.
"Yah Sabeer wato soyayya akwai dadi, kana ganin yanda su Yah Ammar ke zuba ta, Babyn ka tayi bacci,"
"Ummmm Aeeshaa ban yarda dake ba, soyayya mugun ciwo ne mai matuqar wahalar warkewa,yanda kk zaton zaka iya hakuri ka rufe ido kaji ka warke baka samun hakan, a kullum kashe ka take tana qarawa, har sai ka samu abinda kk so, in ba haka ba, haka zaka mutu cikin rashin walwalar zuci kamar kowa,ke soyayya ba a iya bayanin yanda take, wanda yake yin ta shi kadai yake ji a jikin shi, dadin ta ko wahalar ta,"
Ba qaramin nutsuwa Aeeshaa tayi ba da take sauraron bayanin Sabeer.
Ammar ya matuqar tausaya ma abokin shi kuma qanin shi to be😄
Dafa shi kawai yayi ya dan bubbuga kafadar shi sannan ya fita, Sabeer sauri yayi ya goge 'yar kwallar da ke idan shi,
"Yah Sabeer lallai kana da babban experience akan soyayya dik yanda akai, ko zaka iya sanar dani wace ce wannan mai sa'ar?"
"Lokaci ne Aeeshaa, akwai lokacin da zaki gan ta ma da idon ki, so mu bar maganar nan, je ki dan debon ruwa na sha,"
Tashi tayi tana fatan ganin ranar da zata ga budurwar Yah Sabeer.
Binta yayi da kallo, yana fatan Allah ya mallaka masa ita, dan in ba ita ba baya jin zai aure, ko da zai aure sai dai yayi kawai amma ba dan soyayya ba.
Kawo masa ruwan tayi, Ammar ya dawo,
"Qanwar mu samin Number Addan ki pls,"
Amsa tayi ta saka mashi no Hassana, ta bashi tana dariya,
"Yah Ammar ya kamata su Baba General su san wannan lamarin fa, dan na matsu ayi bikin ku, ban taba attending biki ba, ko na su Adda Bilqis ban samu zuwa ba, na zauna a gida kar a bar gidan ba kowa,"
"Ina son fada Aeeshaa ina jin nauyin tinkarar su da wannan maganar,"
"Lallai indai yanda Yah Sabeer yayi bayanin so kana jin haka ai ba zaka san sanda zaka fada ba din, just go and let them knw how u feel about her, saboda in ba haka ba wani zai riga ka, dan naji tana zancen wani rannan"
Ta qarasa tana dariya,tare sa kashewa Sabeer ido daya, wani numfashi Sabeer ya sake, tare da rintse ido, yarinyar nan zata kashe shi.
Ammar kam bai dauka da wasa ba, dan haka ya qudurta ana sakkowa daga sallar Juma'a za sanar ma da Baba General, in yaso daga nan sai ya koma Yola, ya sanar da iyayen shi ya samu.mata, kullum fatan su kenan dama.
"Yah Sabeer kazo mu koma gida, tinda Baba General ya yi kutun2n an dawo da kai Kano, gobe zan koma gida, gobe zan gama idda, kamar yanda musulunci ya tsara,"
"Haba dan Allah, gobe zaki gama? Alhamdu lilLAAH,🙊kinga bari muje mu fara shiri, lokaci zai qure, naji ma kamar Ameerah na kuka ko? Je ki duba,"
Da sauri mamakin Hamdalar shi ya kau mata, ta yi bangaren Hajja saboda ta gani ko Ameerah ta tashi.
"Na kusa kwafsawa fa baba,"
"Sauran qiris sunan wani film,"
Dariya sukai, tare da shigewa ciki dan shirya kan su, zuwa masjid.
*********************
"Dan Allah ku fitar dani, na gaji, ni ba barawo ba, ni ba dan fashi ba, kun bi kun aje ni anan, wata da watanni."
Banza sukai da shi, Khaleefa har abota ya so ya qulla da su amma sun maida shi dan iska, ko magana yayi suna hira dai su sauya hira, in daya zai fita to zai bar daya, tin da aka daure shi ba su kwance shi ba, sai dai sun sassauta mashi daurin, Khaleefa tinani ya masa yawa na me yasa ya saki Aeeshaa? Ga shi ya kwana biyu yana matuqar son kasancewa da mace, dik wani qoqarin shi na ko da kan shi ne ya yi sana'ar daya saba ta biya ma kai buqata ya gagara, saboda daurin da aka masa, in fitsari zashi sai su daure masa ta gaba, sannan suna bakin qofa, yayi ya gama a sake maida masa hannu a daure, qafa a daure.
'Inama wayata na nan, ko Becca na kira da kwarewar ta sai sa na samu nishadi yanda nake so, ko Hadiza ma ba baya ba wajen iya.....'
Zaro ido yayi daya tino da Hadiza da kuma abinda take sauke da shi, bala'i, yanzu da gaske Hadiza za a aura masa? Wani abu ne mai.maqaqi da daci ya tokare masa wiyan shi.
Ihu ya fara sosai, yana buga kan shi,yana burgima, tasowa sukai, a zaton su wani iskancin ne,
Gani sukai abu yaqi qarewa, da sauri suka bude qofa, suka kunce shi, suka daga shi sama, zuwa mota, John ne ya bude qofa yana fadin,
"Karya yake yi fa ba wani abu dake damun shi, kar mu bari ya kufce mana,"
"Baka da hankali, ko mai zaman mu masu amana, muka bar masu da ya mutu sai sun tsane mu, mu kaishi asibiti sai mu kira su,"
Sun gama musun su sun juya mota, suka nemi Khaleefa suka rasa................
💅🏼 *KUN MAKARO* 💅🏼
*BY HAERMEEBRAERH*
Page 26: