← Book details Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 55

Sashe 54

Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Paid book
It's 500
08119237616

"Ya subuhanallah, wa...wa wa'auzubillah" sune kalmomin da suka samu fita daga cikin bakin Yaa Sheikh wanda suka kasance iya zuwa. Ya riƙe kanta da kyau yana ƙara ware idanunsa akan ta, mmkin ya cika shi yaushe matar malam ƴar amanar shi tasan duk wannan? ya ɗauke numfashi yana ƙoƙarin sauya yanayin yaji ta ƙara riƙe bakinsa da kyau idanunta rufe, al'amarin da bai taɓa ji ba shi yake neman bijiro masa.
Ilahirin jiyoyin kansa sun fito tare da yin kwance a saman goshinsa. Ya zare bakinsa da ƙyar ba dan ta daina abin da take ba, Halisa ta marairaice fuska idanunta na cikowa da hawaye ta ce "Abbana" ya goga fuskarsa a wuyanta yana tura dukkan hannunsa cikin sumar kanta ta sauke numfashi tana bin fuskar shi da kallo tare da kama gemunsa tana ja..
Cikin wata kalar raunatacciyyar murya wacce shi kaÉ—ai yasan ma'anar ta ya ce _"Ta fuÉ—É—u ko a wawata famtugo nder majuum"_ karo na farko da taji fillatanci a bakinsa wanda ya zauna raÉ—au kai kace harshen shi ne na Iyaye. Ta ce "Abba zan iya gane darasin da gaske" "Uhm" ya ce kawai dan bakinsa ya yi nauyi sosai, yarinyar ta shayar da shi mmki.
"Sallah zaki" ta ce "Abba ba zan iya tashi ba, kuma zanyi fitsari" ya miƙe da ita tsaye tare da nufar bathroom. Suna zuwa ya sauketa tare da ƙoƙarin juyawa tayi saurin maƙale kafaɗa ta ce.
"Ka tsayani, tsoro ina" ya kalleta sai kawai ya tsaya tare da juyawa mata baya. Bayan ta kammala ya yi mata alwala da kansa a taushashe ya ce.
"Walk" bata gane zaran zancan nasa ba da hannu ya nuna mata ƙofa ta shagwaɓe fuska sosai kamar yadda take masa a shekarun baya amma duk ta mance. "Ni ka ɗaukeni ba zan iya tafiya ba" ya girgiza kai tare da sunkuya ya ɗauketa ta saƙalo wuyansa. A jingine a jikinsa a haka ta gabatar da Sallar duk yana kallon ta, saura kaɗan gabar ya kassara mata jiki gabaɗaya bata da kuzari duk babu kazar kazar ɗin. ganin tana lumshe idanu ya ce "Gajiya? Jikin? Yunwa?" Ya faɗa a taƙaice ta girgiza kai ta ce.
"Abba Dadata yaushe zan ganta? Ni goyani take idan bani da lafiya" ya ware manyan idanunsa yana hango zallar rigima dake kwance a nata idanun. "Abba ka goyani" ya dubeta a dole sai ta saka ya magantu ya ce.
"Ki rufa mini asiri, goyo tun shekarun baya baki mance ba?" ta saki kuka da gaske domin ita har zuciyarta take son a goyatan Æ´ar rigima ce, idan abin ya motsa bata ji bata gani.
Ta saka kuka sosai ya ɗauketa gabaɗaya tare da jijjigata ya ce "Kina son rikitani Amanata, ki tauyasawa Abbanki" ta maƙale kafaɗa daidai kunnanta ya shiga yin wasu baitotoci na waƙar larabci na addini. Tai shiru tana tunani kamar tasan waƙar, Yaa Sheikh yasan dole ta haka zai shawo kan rigimar ta ce "Abba kai ma ka iya?" Ya zauna bakin gado yana ɗorata akan cinyarsa ya ɗan kalli time yaga goma ta kusa.
"Kin taɓa ji ne?" Ta ɗaga masa kai ta ce "Kamar dai" tai shiru alamar tunani da sauri ta ce "Abba na tuna, wani na manta sunan mai rufe fuska shi ne yake yi mini a Rugar Rome" ya ɗauke kai yana mai sassauta fuska kamar wanda murmushi zai ƙwacewa. Ya gyara mata zama tare da zagaye bayanta ya ɗora kansa a wuyanta tattausan gemunsa na gogar fatar wuyanta ya ce.
"Duba can?" Ya nuna mata direction da hannu idanunta ya sauka akan wani photo a prame photon baby girl ne zata iya yin 10 mnts da haihuwa, idanunta rufe sumar kanta har gaban goshi. Anyi wani rubutu kala biyu É—aya da hausa É—aya da turanci.
_“Angel my world”_ shi ne abin da aka rubuta da turanci da larabci kuma aka saka _“Ƴar Aljanna Mrs Aliyu haydar Aliyu”_ yanayin yadda aka tsara photon zaka san cewa ana matuƙar ji da shi, ta juya ta ce "Abba wace?" Ya shafa kanta da hannunsa har lokacin fuskarsa na kifa a wuyanta yana murza mata sajansa mai laushi ya ce.
"Zaɓin Allah, matar ƙwarai, hasken zuciya" nan da nan yanayinta ya sauya ta ce "Abba nifa? Da gaske baka so na?" Ya ware bakinsa kamar zai magana sai kuma ya fasa Halisa tau saurin sauke numfashi jin tongue ɗinsa a skin na wuyanta yana yawo. "Baka so na Abba?" Ya buɗe ido tare da ɗagowa baki ɗaya. "Kina so a soki ne?" Ta ɗaga masa kai ya numfasa tare da kwantar da ita yana sauke mata numfashi ya ce.
"Ban son ina kwana, every morning come and Peck my cheeks, left and right, shi ne gaisuwar" ta ɗaga masa kai. Duk sukai shiru can ya miƙe ya bisa da idanu.
Kai tsaye sashin Ummul ya nufa Ummul na ganinsa ta miƙe tsaye ita kanta kwarjinin Yaa Sheikh rikita ta yake haibarsa da kamala har sun yi yawa.
"Ya jikin nata? da sauƙi dai? ta faɗa maka wanda ya bata gubar" Ya juya yana yin wace ya ce.
"Allhmd. Ba buƙata" daga nan ya nufi Library ɗinsa, yaci gaba da rubutun Alkur'anin da yake da ka, wanda yake son ya zama cikakken kafin zuwan Ramadan da shi zai amfani wajan yin tafsir. 1:00 ya tashi bayan ya tabbatar komai lafiya yake, ya watsa ruwa tare da yin alwala. Sallah ya gabatar sosai ya zauna zaman azkar sai 2:30 ya shirya cikin fararen kayan barci ya fesa turare ya nufi duguwar kujera tare da duvet ya kwanta, daga ina yanke ya hangota sai barci take numfashi na sauka a hankali gabaɗaya ta kwaɓe fuska.
"Rigimammiyata" ya furta a fili yana rufe idanu. Cikin dare sanyin zazzaɓi ya takura mata da wani irin ciwon kai sosai kuma duk yana cikin matsalar da gubar ya haddasa mata, ta yayar bargon da take ciki kai tsaye idanunta ya sauka akan Abban nata ta nufi kujerar tare da hayewa saman shi ta zagaye hannuwanta ta riƙesa sosai kanta a ƙirji nan take barci ya sake ɗauketa. Ba barci yake ba yana jinta kuma dama ya san dole zata ta shi yaja bargon ya rufesu tas sai a lokacin barci ya ɗauke shi.
Duk yadda ya makara a kwanciya hakan bai hana shi tashi tun kiran sallar farko ba. Ya buɗe bakinsa ɗauke da addu'a a hankali ya yunƙura zai tashi yaji an ƙanƙamesa, ya kai idanunsa zuwa jikinsa ya sauke numfashi tare da komawa ya kwanta gaba ɗaya ya manta a jikinsa ta kwana, gently ya miƙe da ita yana ji tana riƙesa tsoran kada ta faɗi a haka ya kwantar da ita saman bed tare da rufeta da duvet yana matsawa ta mirgina tare da cire duvet ɗin a haka taci gaba da barcin.
Cikakken wanka ya yi tare da ɗaura alwala ya shirya cikin embrodiery Islamic jallabiya jikinsa sai fidda ƙamshin Nivea Men Active Clean Shower Gel, ƙafarsa sanye cikin Scuff faux-shearling slippers ya nufi fita daga gidan zuwa Masjid sai baza ƙamshi Roja yake. Sai da ya gabatar da raka'atul fjr kana yaja jam'i cikin daddaɗar muryarsa cikin makarijul huruf da fidda hakƙin tajwid yake karatun. Ana idarwa ya fara gabatar da karatu wanda ya kasance da mutane da yawa, ya ɗago kai tare da kallon mutanan kana ya bayar zuwa ga littafin dake gabansa a taushashe ya ce.
_“ Babin da yake bayani akan tilasta mace zuwa ga shimfiɗa bada yarda ta ba, a turance kuma Sexual violence”_ ya gyara zama sosai gaba ɗaya larabawan wajan sukai shiru suna sauraran abin da zai ce. A hankali ya ce.
Chapter 54 · 0% Book details