Sashe 26
Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Tab ga ƙoshi ga kwanan yunwa, yaya za a yi yanzu?" Zahrah ta ce "Ba wannan ba Zahrah cikin dake jikina shi ne matsalar, kuma zan iya zuwa ayi mini ɗinki yadda Sheikh ba zai gane cewa na san namiji ba" Surayyerh ta ce "Ina da shawara kawo kunne kiji" ta raɗawa Zahrah a kunne Zahrah ta ce "Wow wlh na ɗauka jakar ƙwaƙwalwa gareki yanzu ta ina zamu fara nema, Kinga dai yanzu kira ya saman urgent" Surayyerh ta ce "Deen?" "Mtwss kina da matsala tsakani na da Deen sai after married, muje" shiryawa sukai Surayyerh na driving mota Zahrah na baya har zasu shige cikin Abti America idanun Zahrah ya sauka akan ƙwaryar Kindirmo nan da na kwaɗayi irin na masu yaron ciki ya tasu mata cikin sauri ta ce "Stop the car Surayyerh" Surayyerh taƙi tsayawa da sauri Zahrah taja burkin mota "Innalillahi zaki kashemu Zahrah are you at of your sense?" Zahrah ta fita da sauri tana zuwa ta ɗauki ƙwaryar kindirmon ya shiga sha ba tare da tunanin daga ina ya fito ba, sai ta gama sha kwaɗayi ya faɗa ta kalli ƴar fillon wacce kanta ke ƙasa tana rusa kuka da iya ƙarfinta bata san ma Zahrah ta zo wajan ba ta ce "ke nawa ne kuɗin ki?" Ta faɗa tana yatsuna fuska, Halisa Danejo Rome ta kasa magana sai kuka a hankali Zahrah ta ce "ke dallah riƙe kuɗin ki mtwss" Surayyerh ta ce "Zahrah yarinyar nan kamar zatai daidai da tsarinmu" Zahrah ta kalli Danejo da kyau sai kuma ta saki murmushi ta ce "Ƴar ƙanwata lafiya kike kuka?" Danejo ta ɗago kanta idanunta ya yi jajir cikin kuka ta ce "Dadata ce zata mutu bata da lafiya" Zahrah ta ce "Ayyah ki daina kuka to" ta ce "To ai mutuwa zatai bani da kowa kuma" Zahrah da Surayyerh sukai murmushi Zahrah ta ce "Kina son ta samu lafiya kuci gaba da rayuwa da ita?" Danejo ta ɗaga kai da sauri ta ce "Ina so Aradu ina so" Zahrah ta ce "Good, zan kaita asibitin kuɗi" da sauri Danejo ta riƙe hannun Zahrah ta ce "Da gaske kike? Hamma Yabi yace zai kaita asibitin burni shi ne aka kashe sa" Zahrah tai alamar tausaya wa ta ce "Wayyo ni zan kaita zan kashe kuɗi sosai har ta samu lafiya amma da sharaɗi guda ɗaya idan kin amince" Danejo tai shiru alamar tunani da sauri ta ce "Wanne sharaɗi" Zahrah ta ce "Kinga tunda zan taimake ki nima ki taimake ni taimako na rana ɗaya nake buƙata shi ne madadin alheri da nayi miki" Danejo tai murmushi wanda ya sanya zuciyar Zahrah bugawa sbd kyan yarinyar ta ce "Na yarda zan miki taimakon Adda" Zahrah tai murmushi tana ɓoye jin daɗin ta, ta juya suka kalli juna da Surayyerh ta ce "Tom shikenan idan kina so na kai Dadarki asibiti ta samu lafiya nima ina so ki kwanta da mijina na rana ɗaya ranar da akai kaini gidansa zai amshi budurcinki a matsayin nawa....
*Last free pages*
_A nan na kawo ƙarshen free pages mu haɗu a paid group ga wanda suka biya, idan mutanan da suka biya basu kai 200 ba zan haƙura da sakinsa a whasap na buga shi zuwa kasuwa, ko kuma na sake shi iya AREWABOOKS.... Bugagge na takarda dubu ɗaya ne 1k... A whasap kuma mutum zai biya 500 (ɗari biyar har a gama labarin)... Ka tura kuɗin ka ta nan 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank. A tura shaidar biya ta wannan number 08119237616 ƴan nijar sun yi mini magana._
Sai mun haÉ—u a paid grp masoya💋â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥ this time al'amarin daban yake salo wanda ban taÉ“a zuwa da irinsa ba.
"Mijinki zai amshi budurcina a matsayin naki?" Danejo ta sake maimaita tambayar cikin rashin fahimta kamar taso ta gane budurcin, tun da a lokutan baya Dada nayi mata faɗa akan ta kame kanta sbd ita ɗin maca ce mai ƙima da kuma daraja.
"Kinga ba wani abu ne na tashin hankali ba, ki nutsu ok" ta juya kan Surayyerh tana ɓata fuska ta ce "Please Surry explain to her" Surayyerh ta kalli Danejo tana sakin murmushi kafin ta ce
"Yama sunanki?" Danejo ta kalli Surry kamar ba zatai magana ba sai kuma ta ɗauke idanunta zuciyarta na bugawa ta ce. "Halisa Danejo Rome" Surry ta jinjina kai ta ce "Ok Good, yawwa ƙanwata Kinga duk mun girmeki zaki iya ce mana Anty mai ma kuke kiran babbar yaya a yaranku?" Danejo ta ce "Adda" ta taɓe baki ta ce "Whatever kice mana kawai Anty, Kinga ƙawata aure za tayi cikin satin nan, kuma bata da lafiya sosai shi ya sanya ta nemi taimako akan ki zauna tare da mijinta na rana ɗaya kawai, rana ɗayanma bai shige awa guda ko 30mnts ba,idan kin amince yanzu sai ta ɗauki Dadarki zuwa babba asibiti ai mata magani"
Danejo tai shiru saboda har ranta bata gama fahimtar zan can nasu ba, ita tsoro ma suke bata Wallahi musamman data gansu manya ko wacce da gashin indo anci uban kitson ƙari. Amma da abin da suke buƙata da rayuwar Dadarta wanne yafi? Wata zuciyar ta tambayi Danejo, Dada ita ce komai na rayuwarta, farin cikinta, jin daɗinta. Da ita zata zauna har abada bada su ba. Cikin sauri ta kalli Surry ta ce.
"Kuma yana amsar budurcin nawa zan dawo Rugarmu wajan Dadata?" Baƙin ciki ya cika zuciyar Zahrah, jin yadda Danejo ke ta nanata kalmar “budurcin†zuciyarta kamar zatai bindiga sbd tsabar kishin dake damun zuciyar ta. Surayyerh ta kalli Zahrah,Zahrah ta ɗaga mata kai alamar ta amsa da "Eh" kawai.