← Book details Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 55

Sashe 52

Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Washegari bayan Halisa ta tafi makarantar Yaa Sheikh na gida sbd baƙin da zai masu ɗaukan tafsir da ake sakawa a Channel. Ummul ta kallesa ta ce. "Ka tafka babban kuskure Aliyu, mene amfanin abin da kayi? Idan zaka rabu da ita mene yasa ka aureta tun farko?" Kansa a ƙasa domin yana martaba Ummul ƙwarai da gaske. Ya kalleta yana miƙewa tsaye ya ce "Ƙaddara Ummul, ƙila ba rabon zama Inuwa ɗaya, mganar ya tsaya iya mu" Ummul ta goge hawayen idanunta ta ce "Malam kada ka manta kai da kanka ka zaɓa mata suna Halisa, kai ne kayi mata huɗu ba, kai me ka reneta meye duk wannan wanne irin abu ne? Zaka yanke hukunci ba shawara" ya juya kawai ba tare da ya ce komai ba, sbd kansa dake juyawa sosai. A haka ya nufi Part ɗinsa.
Yau da murna Halisa ta dawo sbd yaba mata da Ayyan ya yi harda gift ya bata bayan ya ce tana da kyau. Wanka tayi tai sallah ya shirya cikin wasu english wears masu kyau.
Bata nufi wajan Ummul ba, kai tsaye wajan Abban nata ta nufa lokaci yana kwance akan bed ya yi rigingine. "Abba, Abbana" ta hango shi can bed kallon da ya yi mata yasa ta juya tare da dawowa ta ce "Assalamu alaika" ya amsa a ransa. Ta matsa kan gadon tare da hayewa saman gadon, kai tsaye ta yi wa kanta masauki a bayansa, ta zauna a bayan ta ce "Abba yau nayi ƙoƙari sosai, Teacher Ayyan ya ce ina da kyau kuma yana so na" ya mirgina tare da dawo da ita saman cikinsa ya riƙe hannunta ya ce "Uhm" ta shafa fuskarsa tana wasa da gemunsa ta ce.
"Amma Abbana nake so shi ne mijina" ya ƙurawa bakin indo yadda take juyawa babu sassauta zan can.
A hankali ya mirginata, ta koma ƙasan bed ɗin, shi kuma ya yi mata rumfa. "Abba" ta faɗa tana kallon idanunsa tamkar ba na Abbanta ba. Ya kame bakin surutun a hannunsa ya ce.
"Kina buƙatar darasi Matar Malam" ya shinshina wuyanta sak irin turaren daya siyawa su Maimoon da mother. Ta ce "Abba ai na san darasin" ya buɗe ido ya ce "Za dai ki sani" kamar yadda ya yi mata haka itama ta riƙe bakinsa, ya rufe ido yana janye jiki tare da jan duvet ya rufe jikinsa baki ɗaya har kansa, gaba ɗaya jikinsa rawa da karkarwa yake kamar mazari.
Ta miƙe a rikice tana faɗin "Abba, Modibbona, Abba" da sauri ta fita wajan Ummul ta amsa black tea kana tayi ɗakinta maganin wajan El-bashir ta buɗe tana zubawa a tea ɗin, ta juya shayin da sauri ta nufi bedroom ɗin, har lokacin yana kwance ta ce "Abba ga shayi kasha kaji" yai mata banza har zata janye duvet ɗin sai kuma ta tsaya a fili ta ce "Bari muji ko babu ɗaci shayin" ta ɗauki cup ɗin shayin tare da kaiwa bakin, tai karɓa ɗaya biyu har zuwa uku samun kanta tayi da shanye shayin baki ɗaya.....
Chapter 52 · 0% Book details