Sashe 2
Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Cikin sanyin jikin nan nata take tafiya kanta a ƙasa domin bata fiya kallon mutane ba, a yadda jikin Danejo yake da sanyi zaka ɗauka babu ruwan ta, musamman da fuskarta yai kala dana salihai amma zafi da zuciya gareta, ga kuma taurin kai da naci akan abu, idan tace zatai to tabbas zatai, amma idan tace A'a babu wanda ya isa juyata ko Dada sai dai ta zuba mata Idanu. Abin birgewa ga rayuwar Halisa Dajeno tana da saurin yafiya, da kuma tausayi da kuma kawaici. Cikin tafiyar nutsuwa ta Ƙarasa gaban wata bukka wacce tafi ko wacce bukka kyau da girma a cikin Rugar Rome. "Shai shai Mene haka kamar makauniya ina kwaɗa miki shandan nan Aradu" da sauri Danejo ta ɗaga idanunta ta kalli Gwaggo Niyabi wacce ke zaune tana kaɗa audiga, murguɗa baki tai ba tare data ce komai ba, jin tai shiru yasa Gwaggo faɗin "Ko njid'ud'a?" "Magani za'a bawa Dadana" Gwaggo Niyabi ta ce "To baya nan" shiru tai kamar zatai Mgn sai kuma ta juya sai da tayi nisa kaɗan Gwaggo Niyabi ta ce "Yaka Dajeno waru" tsaye Dajeno tai domin ba shiri suke da Gwaggo ba, Murmushi Gwaggo tai sosai kafin ta numfasa ta ce "Idan kinje ki tambayi Dada waye mahaifinki, mene yasa daya rasu bata bar Rugar Rome ba, ta tafi danginta ko dangin mijinta" da mamaki Danejo ta ce "To bayan Baffa ya rasu mene na tambayarsa, ki daina maganar Uwayena" Gwaggo ta miƙe tana kallon Danejo "To ana gab da kurarku a Rugar Rome, domin bama son mara gurbi" harara Danejo ta watsa mata ta ce "Miyidi saro'am" ma'ana ina son iyayena "Kalleki mai ƙaton baki da ƙwalaƙwalan idanu" tana faɗin hakan ta kwasa da gudu zuwa bukkarsu.
Da ƙyar suka samu zazzaɓi Dada ya sauka tasha paracetamol sai 12 na dare ta samu barci. Shatu ma barci take kusa da Dada a hankali Danejo ta miƙe daga kwancan da take har yanzu fararen kayan Fulani ne sanye a jikinta, hula ta ɗauka ta rufe kanta a nutse ta fita daga cikin bukkar kai tsaye garken shanun dake dab da bukkar ta nufa, wanda aka kunna musu wuta tana ci kaɗan kaɗan. Gobe da sassafe take son tafiya tallan kindirmon. ƙwarya ta ɗauka ta tsuguna tare da kama nonon jikin wata Nagge ta fara tatsa gaba ɗaya hankalinta baya jikinta sai a lokacin maganar Gwaggo Niyabi ta faɗo mata, a haka ta gama tatsar nonon acikin ƙwayar ta ajjiye can gefe guda a bukkar tasu. Gari na waye ba tare da yin wanka ba ta shasshafa ruwa ƙafa duk lam'a ta dungura sallah. Dada na gefe tana kallon yadda take sallah tana son tuna wani abu amma ta kasa har zuciyarta take jin kamar yadda Danejo ke sallah ba haka ake yi ba, amma ta kasa ganewa da kuma tuna yadda ake?. "Ina Hamma Yabi?" Danejo ta kalli Dada tace "Mi naddi mo (na kira shi)". Jinjina kai Dada tai, Danejo sai kallon Dada take kamar zatai shiru sai kuma tace "Dada waye Baffa?" Da sauri Dada ta juya gabanta na faɗuwa sosai na rashin amsar tambayar Danejo tace "Kamarya Halisa? Baffa mahaifinku ne kuma ya rasu mene?" "Na sani Dada, ina dangin Baffana suke me yasa muke zaune a Rugar Rome?" A hargitse Dada ta ɗaga hannunta tare da ɗauke Danejo da mari sai kuma ta fashe da kuka ta ce "Wacce masifa ce wannan kika koya Dajeno? Bance miki nice Dangin uwa dana uba a gareku ba? Ban gaya miki ba Halisa?" Hawaye na sauka a fuskar Halisa ta ce "Kiyi haƙuri Dadana ba zan sake ba, ban san mene yasa nai miki wannan tambayar ba" kasa magana Dada tai saboda hakin daya fara cin ƙarfin ta, zuciyarta na bugawa da ƙarfi Danejo na ƙwala ihu ta shiga kiran sunan Hamma Yabi wanda ke garken shanu, tattara Dada Hamma Yabi yai zuwa wani ƙaramin asibiti dake gefen Rugar, suna zuwa kusan sune na farko amma abin mmki sai kwasar wasu ake ana barinsu sbd cin hancin da suke bawa Nurse's ɗin, har lokacin tashi yai ba'a samu damar duba Dada ba a haka suka dawo gida.
Yola South
Abti America
Babbar makaranta ce Wacce ta kasance Private school tun daga primary school har zuwa University makarantar dake da ita, Abti America mallakin mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na yanzu Atiku Abubakar ce. Makarantar na cikin Yola South ko ace Yola town duk ɗaya. Makaranta ce wacce sai ɗan wane da wane suke zuwanta duk wanda ka gani a ciki to ka tabbatar ubansa ya mallaki arziƙi ba dukiya ba.
Adamawa/jimeta.
Yola shi ne babban birnin jihar Adamawa. Yola South ana kiranshi da Yola town acan fadar lamiÉ—on Adamawa yake ma'ana gidan sarauta (LAMIÆŠO'S PALACE).
Yola North, jimeta kenan. Acan fadar gwamnati yake, jimeta yafi kyau haÉ—uwa da tsari fiye da Yola South. Manyan abubuwa gaba É—aya acan Yola North wato jimeta suke. Babu wani nisa tsakanin Yola South da Yola North/jimeta hasali ma roundabout ne ya raba tsakaninsu, akwai wani roundabout mai Æ™wayoyin Æ™waryar nono da ludayi a kai muna ana kiransa da Yola roundabout, akan hanyar express yake daga shi sai wata Æ™ofa, to wannan Æ™ofar shine da zarar ka shigeta ka shiga yola kenan, sunan Æ™ofar “JIPPAJAM†da kuma “JAÆÆAMA†Ma'anar Jippajam shi ne Ka sauka lafiya. Wannan idan kazo fita kenan ta cikin yola zaka ganshi, idan shiga garin zakayi kuma za ka ga an rubuta Jaɓɓama ma'ana Sannu da zuwa.
Njoɓoli wani ƙauye ne sosai dake cikin ƙauyukan dake zagaye da Yola south wato yola town,ƙauyen yawancinsu fulani ne makiyaya,amma akwai manoma ma, babu nisa da cikin gari, sannan suna da tashar mota mai tafiya ƙauyen a cikin yola. Wannan kenan.
Tana tafe hannunta riƙe da sanda tana kaɗawa, a hankali bakinta ke motsawa tana karanta 1,2,3-10 cikin fillatancin karatunta bai nisa ba, babu arabi ba boko kuma ba za'a kirata da jahila ba,ita dai gata nan ne dai, ba wanka sosai ma'ana ba tsafta.
Go'a 1 D'id'i 2 Tati 3 Nay 4 juy 5 Je go'o 6 haka ta dinga maimaitawa har ta ƙarasa can nesa da gate ɗin makarantar Abti America. Ajjiye ƙwayar kanta tai tare da neman waje ta zauna tana jira a tashi duk da cewa ba'a talla amma sbd ƙarancin masu sai da kindirmo yasa ake siyan nono a wajanta sosai. Tana zaune wata mota baƙa ta taho da gudu gadan-gadan zata take Danejo cikin tsoro da firgita har tana ture ƙwayar nonon Danejo ta miƙe tsaye tare da fasa ihu tana ƙanƙame jikinta idanunta rufe sbd gaba ɗaya motar kanta tayo da alama giyar motarce ta ƙwace. Motar na gab da taka Dajeno ba zato taji an saka hannu tare da yin sama da ita...
😌🫣 let's see yadda zaku amshi labarin HALISA DAJENO wanda ya faru a gaske bawai fiction story bane.
*🌈 IDAN BA KE 🌈*
Nimcyluv sarauta
*_Arewabooks@Nimcyluv_*