Sashe 50
Idan Ba Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Halisa na fita ta nufi part ɗin Zahrah lokacin tana tsaye gaban madubi sai turare take fesawa ajikinta, ta sanya wasu kaya kamar zata gasar rawa a club Halisa ta ce "Anti" ta juya ta kalleta ta ce "wai ke wacce daƙiƙiya ce ne? Ko acikin ƴan fulani ke daban kike, kawai ki faɗo ɗaki kamar wata dabba?" Halisa taji zagin har ƙasan zuciyarta ta kalli Zahrah ta ce "me ya sa kike haɗani da dabba? Bayan ni mutum ce kamar ke?" Zahrah ta tsaki ta ce "baki da wani suna da ya shige haka, and you'll never be like me never" ta goge hawayen idanunta ta ce "Yaushe zan miki aikin ki? Ina son ki mayar dani rugarmu, ban san haka kike ba kinyi al'ƙawarin kula dani da kuma Dadata" Zahrah tai wata dry ta ce "Aikin kin kusa gabatar da shi, dan kin gama zan mayar dake nima zamanki bai mini ba, yanzu bani da lokacin zani wajan mijina" Halisa ta kalleta da sauri zuciyarta har ɗagawa yake sbd jin zata wajan Yaa Sheikh.
Ta juya idanunta fal hawaye tare da barin ɗakin. Zahrah ta nufi part ɗin Yaa Sheikh ko'ina na part ɗin gwanin sha'awa ne, ko wacce kusurwa an kafe kalmar sunan Allah, a hankali sautin ƙira'ar Alkur'ani ke tashi, amma ta nemi ƙofar bathroom ɗin nasa ta rasa. Ta juya da sauri zuwa sashin Ummul ta sameta tare da Bara'at daga tsaye ta ce "Naje part ɗin Yaa Sheikh na rasa ina ne bedroom ɗinsa, ina buƙatar sani sbd ina son kasancewa da mijina"
"Amma shi mijin na son kasancewa dake?" Cewar Ummul. Zahrah ta ce "Ni matarsa ce, dole ya buƙace ni" Ummul tai murmushi ta ce "Zahrah ki zauna muyi magana mai muhimmanci, maybe ki gane sosai" Zahrah ta ce "ki riƙe maganarki mijina nake tambaya" Ummul ta ce "Malam yana kan rabuta Alkur'ani yanzu, kafin azumi yake son kammala rubutun, ba zai iya ganin kowa ba" Zahrah ta juya rai ɓace gashi masifa ke cinta kamar taci babu.
Ummul bata da zaɓi wanda ya shige faɗin hakan, tasan ba lallai Zahrah ta samu abin da take so ba. Washegari tun da Halisa ta tashi bata da wani karsha shi ta wakana da tunanin ko Zahrah ta je wajan Abbanta? Tai sallah Asuba tare da Azkar ɗin da Ummul ta bata, 6:30 ta nufi kitchen tasan a nan zata samu Ummul ɗin, Tana zuwa Bara'at ta ce "Sannu da zuwa Halisa" Suhaima ta ce "Baki zo da wuri ba" tai murmushi kawai ta ce "Ina kwana Ummul?" Cike da farin ciki Ummul ta ce "Allhmd. Sanyi bai ka maki ba?" Ta ɗaga kai tana taya Bara'at aiki tare da ita suka kammala breakfast. Ummul ta bata shayin Yaa Sheikh ta kai masa bayan ta shirya zuwa kayan makaranta. Ta amshi shayin ta mufi part ɗinsa kai tsaye.
Fitowar sa kenan sbd barcin da bai samu ba jiya, kana kallon yanayinsa da sauyin idanunsa kasan akwai matsala. Yana zama kan kujera ta shigo bakinta ɗauke da sallama ta ajjiya tray ɗin tana zubewa wajan ƙafafuwansa ta ce. "Abba ina kwana?" Ya jinjina tare da zuba black tea ɗin ya shiga sha a hankali ta gyara zama ta ce "Abba" ya ware ido a kanta ba tare daya tanka ta ba. Ta ce "Anti Zahrah ta zo jiya?" Hawaye ya cika idanunta ganin ya kasa cewa komai, zai gumi dake tsastsafo masa ta goshinsa jijiyoyin kansa sun ta shi. Ya ajjiye mug ɗin hannunta bayan ya gama shan tea ɗin tare da miƙewa tsaye, ta miƙe da sauri ta ce "Abba baka da lafiya?" Sai a lokacin sauke numfashi yana jin kansa kamar zai rabe yana ɗan yin gaba ya ce.
"Ki kula,ba wasa" ranta bai mata daɗi ba, shi kansa ya kasa riƙe sauyin nasa gudun kada wani ya ankare baya son kuma Ummul ta san halin da ake ciki... Ta fita tana jin kamar kada taje makarantar.
Har ta yini a makaranta cir bata da wata walwala haka kurum ta tsinci kanta cikin sukuni, Abir tai ƙoƙari sosai wajan fahimtar da ita duk subjects ɗin da sukai attending. Har suka taɓa hira sai lokacin ma Halisa ta saki jikinta jin Abir itama asalinta ƴar Nigeria ce.
Yau ma Umar-khan ya dawo da ita ya lura da sauyin nata bai kulata ba, tunda ba huruminsa bane yin magana da matar malam É—in. Tana shigowa gidan bata nufi part É—in Ummul É—in ba, ta nufi Main parlour zata shige part É—in ta Zahrah ta ce.
"Yawwa ke nake jira dama, ki shirya zamu asibiti" Halisa ta kalleta tana mmkin waye babu lfy kuma? Sai kuma gabanta ya faÉ—i ko dai Abbanta ne bashi da lfy, ta rikice rikicewar da Zahrah taso ta É—aure mata kai ta ce.
"Bana son shirme mene haka kuma? Kije kafin mu tafi ki gyara mini ɗaki kizo ki ɗan danna mini ƙafata" Halisa ta tsurawa cikin Zahrah idanu har bata ji abin da Zahran ta faɗa ba, tayi saurin jan riga ta rufe cikin da ya ƙara girma fiye da ko yaushe.
Ta juya tare da shigewa part ɗin nata, duk ta gigice tana shiga kuma ta fara duba maganin da El-bashir ya bata, ƙila shi ne maganin da Abban nata yake sha bata sani ba. "Kayi haƙuri Abba, laifi na ne" ta faɗa a sanyaye idanunta na cika da hawaye.
Zahrah ta miƙe tare da shigewa ɓangarenta, kai tsaye wayarta ta ɗauka tare da kiran number Deen, kamar wanda yake jiran kiran nata yai picking call ɗin ta ce "Akwai matsala Deen" ta cikin wayar ya ce.
"Yanzu muka fara samun matsala idan har ba zaki abin da ya dace ba, yanzu mene?" Ta ce "Cikin nan girma yake, yau ƴar fillon nan ta gani amma kamar bata gane ba, kasan kamar shirme ya yi mata yawa, shi ya sa na zaɓi nayi aikin nan da ita" Deen dake zaune idanunsa sauke akan wata Balarabiyya dake ɗakinsa ya ce.
"Kada ki damu da wannan ƴar fillon na yanke shawarar abin da za mu yi mata, kawai ki tabbatar Yaa Sheikh ya samu kusanci da Halisa, ki daure ko a tea ne ki zuba maganin feeling ɗin, yana da ƙarfi sosai" Zahrah ta sauke numfashi ta ce "Amma kada a raunata ƴar mutane, nice daidai da Yaa Sheikh mai zai hana ni naje gareja bana tunanin zai gane bani da budurci" Deen yaja tsaki sosai ya ce "Kina da matsala Zahrah,ki fito kice bana gamsar dake mijinki kike buƙata tunda naga alamar ba sanya a wannan ɓangaren ba, listing to me Zahrah nasan waye Yaa Sheikh, nasan shi sanin da zaki mamaki, duk yadda kike tunanin basirarsa ya shige nan, duk abin da zai same shi yana ji a jikinsa, ki tura yarinyar kawai babu damu da duk irin abin da zai mata ba" ɓoyayyan numfashi ta sauke tare da shafa cikinta wanda ya fara motsawa alamar yana cikin ƙosashiyar lafiya ta ce "Deen what's your plan?" Ya ce "ban gane ba? Ina tare dake muke tsara plan ɗin? Are you doubting me?" Ta kasa cewa komai sai kashe wayar da tayi. Ta shiga zirga-zirga a bedroom ɗin duk ranar da Yaa Sheikh ya kusanci Halisa maybe ita kuma zuciyarta ta buga, a ƴan kwanakin nan wata sabuwar Soyayyar Yaa Sheikh ta wanzu a zuciyarta, duk da bai bata wata dama ta Kasancewa dashi ba, amma kullum da soyayyar shi take kwana a rai.
A hankali Halisa ke tafiya cikin wasu kayan shan iska sbd sanyin garin ya lafa, ta sauke numfashi ganin Zahrah bata parlour kai tsaye ta nufi part ɗin Yaa Sheikh, ta shiga bakinta ɗauke da sallama Umar-khan dake yiwa Yaa Sheikh bayani ya ɗago kansa tare da kallon Halisa, da sauri ya ɗauke kai ganin kayan dake jikinta, Yaa Sheikh dake jingine jikin kujera sanye da Jallabiya sabuwa kamar ko yaushe ya miƙe tsaye tare da amsar ducoment ɗin da Umar ke basa, Umar ya ce "Ban gama yi maka bayani ba" Yaa Sheikh shiru da Umar ganin haka yasa Umar miƙewa yana ɗauke idanunsa daga kan Halisa, Ta ce "Umar-khan teacher ya ce gobe ka same shi a officer" ganin kamar bai jita ba yasa ta sake cewa "Umar-khan, Umar-khan" ta faɗa tana ƙoƙarin bin bayansa cak taji anyi sama da ita tare da nufar bedroom da ita.....