Sashe 4
Da Me Ake Ado 3 & 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamata, ki daina gudu da tsalle ko ba a yi miki aure ba ya kamata ki nutsu haka, ko baki san kin fara zama budurwa ba? Ta rufe ido tana dariya kunya ta kamata, wai don ma umma bata san abinda ya faru da ita ba yau kenan. Umma ta katse mata kunyar "kin ga bude idonki mu yi magana, kin ga babu lokaci" Ta bude idonta da sauri tana kallon umman nata, umma ta cigaba da magana cikin hanzari "yaya batun girki kin iya yanzu? Kullum idan yayanki yazo na tambaye shi sai yace wai kin iya girki mai dadi, haka ne?" Tayi dariya "na iya mana umma, na iya dafa indomie da shinkafa da kuma taliya, ki tambaye shi ki ji, rannan har miya na yi" Umma tayi ajiyar zuciya "har yanzu dai da sauranki, zan saya miki LITTAFIN KOYON GIRKI zan bai wa yayanki ya kawo miki, mu je kada su gaji da jiranki" Suka yi hanyar fita da sauri, umma tana cigaba da yi mata fada. Sai da suka isa waje sannan ta kalli umman nata tace "umma shi kuma yaya baki yi masa fada ba, kice masa ya dinga barina ina zuwa gidan, sannan ya bar ni na koma makaranta, don ALLAH umma' Umman tayi shiru damuwa ta dan bayyana akan fuskarta tace "a'a babu maganar zuwanki gida kullum, yanzu bai kamata ki fara yawo ba, ki bari sai nan gaba" "to umma makaranta fa, kin san yaya ne yake cewa zan zama likita, zan dinga taimakawa mata, sannan duk kawayena suna ta karatu ni ce kawai bana yi. Daidai lokacin da suka iso gurin su Ahmad dake tsaye a soron gidan maganarta ta karshe ta doki kunnensu gaba daya. Ma'u tayi shiru ganin duk sun zubo mata ido, sai ta kama in-ina. Gaban Ahmad ya yanke ya fadi, domin in dai ma'u ta hada shi DA mahaifiyarta akan maganar makarantarta ta gama da shi, domin ba zai iya ja da maganar mahaifuyarsa ba sam. Maganar malam ce ta katse masa fargabar da yake ciki. "Ka shiga ku gaida jibril mana" Ahmad ya kalli malam din da sauri. Ma'u ta turo baki kamar zata yi magana. Maganar ummanta ta katse ta. "Malam ai ina ga sun yi barci yanzu" "Ko sun yi bacci ai za su iya zuwa su tashe su su gaisa dai, ku shiga ku gaida su" malam ya bata amsa. Ahmad ya shiga gaba da sauri ma'u ta rufa masa baya. Abin mamaki sai suka hango lami ta fito daga kyauren soro sumi-sumi babu kunya balle tsoron ALLAH. Ashe labe take yi musu daman, ta san kuma idan suka shigo gidan dole mijinta zai fara nemanta. Umma da malam suka bi ta da kallo. Lokacin da su ma'u suka shigo gidan ta jiyo muryarsu, ta labe a tsakar gidan tana jin hirarsu, sanda ta ji sun gama zasu tafi ta fito da gudu ta boye a bayan kyaure, bata taba zaton zasu shigo gidan ba. Lami ta wuce sum-sum ta nufi cikin gidan kai tsaye malam ya bita da kallo baki bude, umma kuwa salati ta sanya tana tafi gami da fadin "oh ni dije! ALLAH MAI IKO baka damu da mutum ba amma shi ya mai da lamarin rayuwarsa gaba daya kanka" malam ya daga mata hannun ganin ta fara masifa yana fadin "kin ga ya isa, wuce mu je ciki mu kwanta." Dije tayi kwafa ta wuce tana huci da gyada kai. Malam ya bita duk da shi ma Ransa ya baci amma yana kokarin boyewa. Asma'u da Ahmad suka shiga cikin gidan suna kwalla sallama, jibril ya fito daga cikin daki yana goge idonsa da kokarin gano masu sallamar domin akwai hasken wutar nepa. Mamaki ya dan bayyana akan fuskarsa, ya bude baki yana fadin "wai wa nake gani kamar Asma'u? Ta dan kalli yayanta tana murmushi. "Ni ce baba, ina yini? Lafiya lau Asma'u. Ahmad ya dan durkusa da sauri yana fadin "baba ina yini? Jibril ya kalle shi da sauri ko shi ya sauya amma sauyawar da Asma'u tayi DA girman da ta yi ya fi bashi mamaki kwarai da gaske, don shi yana dan ganinshi jifa-jifa. Yana amsa gaisuwar Ahmad yana kallon ma'un kafin ya fara kwallawa lami kira. Sai gata ta billo daga soro simi-simi cike da borin kunya, ya kalleta cikin yanayin tuhuma. "Daga ina kike haka kuma lami? Gaba daya suka kalleta suma, sai ta kama susar keya. "Na dan leka wajen dije ne samo ashana" ya kada kai yana fadin "oh!" Su kuwa binta suka yi da Kallon mamaki da tuhuma, domin har suka baro gidan bata shiga ba, kuma basu ci karo da ita ko a soro ba. Malam jibril ya cigaba DA magana "ga Asma'u sun shigo gaishe mu" ya mai da dubansa ha su Asma'u "wai yaushe kuka iso gidan ne ma? Ahmad yace "ba mu jima da zuwa ba baba" ya mike tsaye "bari mu wuce, dare yayi. ALLAH ya tashe mu lafiya" Cikin hanzari malam jibril yace "amin" wani irin dadi ya cika ransa ganin yanda ma'un ta zama. Suka yi musu sallama suka juya suka nufi kofar fita daga gidan, shi kuma ya bi su da kallo yana kada kai. Lami kuwa ta bisu da wata uwar harara kamar idonta zai fadi, ya saki wani uban tsaki wanda har sai da yaran suka juyo, ma'un ce ta waiga da sauri amma yayan nata ya ja hannunta suka fice. Malam jibril ya mai da kallonsa kan lami "ke kuwa lafiyarki kike wannan tsakin sai kace wata tsaka? "A'a macijiya ba tsaka ba" ta bashi amsa tana murguda baki. Yayi kwafa. "Yanzu yaran nan basu baki sha'awa ba don ALLAH lami? Suna zaune cikin rufin asiri da kwanciyar hankali, sabanin diyarki da ba a san duniyar da ta shiga ba har yau" Ta murguda baki gami da tafa hannu "WALLAHI da aure irin na wannan shegen yaron gwara yawon duniyar, da dai a dinga kirana kakar 'ya'yan shege gwara haka. Kuma ni diyata ba yawon duniya ta tafi ba ehe" "Au kin san inda ta tafi kenan" ya fada da hanzari. "Ko bam san in da take ba na san ba zata yi abinda kake fadi akanta ba, insha ALLAHU sai raliya ta baka mamaki, sai ta dawo gidan nan da miji mai usuli da arziki da kuma nagarta" Ya fashe DA dariya. 'Ta ina lallai lami ciwon hauka ya kama ki, na tabbatar banda hauka ta ina raliya zata samu mijin kirki, yarinyar da bata gaban iyayenta, yarinyar da ta bi duniya yawon gantali..." "Bakinka ya sari danyen kashi na kato, abinda kake fada akanta ba zai tabbata ba insha ALLAHU." Ya kada kai ya shige daki yana fadin "sai kuma ki yi lami ni bacci nake ji, amman zamu gani" Dukkan abinda suke yi yayan raliya Musa yana cikin dakinsa yana jin su, idonshi yana zub da hawaye, zuciyarsa na raya masa me ake yi da iyaye irinsu? Ba don kada yayi sabo ba ma da sai yace ina ma na su ne suka haife ba, kawu Sulaiman ne ya haife shi da matarsa umma. Wani lokacin ma gwara halayyar mahaifinsa akan ta mahaifiyarsa, don da ya sami MACE TA GARI ba zai yi wasu abubuwan da yake yi ba sam. Haka dai Musa ya kom ya kwanta cike da takaici da tarin bakin ciki. DA ME AKE ADO? Aunty Fauziyya D Sulaiman (Matar Bello Q for Q) Typing Dan Almajiri Whatsapp number 08163840712 Alherin ALLAH ya kai miki Fauzanmu. Duk wani taimako da dabara ahmad ya koya ma'u na ganin yadda zata tsaftace kanta. Tun tana jin kunyarsa har sai da ta saki jikinta DA shi, bata iya boye masa komai, domin randa jinin ma ya dauke sai da ta taddashi yana kallo tace "yaya kasan wani Abin dadi kuwa? Ya kada kai yana murmushi "yau jinin nan ya dauke gaba daya" yayi murmushi "Ho ma'u! Wato an daina jin kunyata ma kenan yanzu ko? Shi kenan sai yin wankan haila, kin iya ko? Ta isa kusa da shi ta zauna tana murmushi "na iya yaya tun a makarantar islamiyya an koya mana. Sai dai wankan yana da yawa. Akwai wankan janaba akwai na haila da na wankan biki da sauransu, to ni wanne zan yi? Ko da yake ma ai duk iri daya ne sai dai niyya ce ta bambanta ko? Ya kada kai "haka ne, ke zaki yi wankan haila ne don haka sai kice NAWAITU GUSULUL HAILATI FARDAN ko kice da Hausa NA YI NIYYAR YIN WANKAN HAILA FARILLA sannan sai ki fara yin wankanki tunda kin ce kin iya ko? Ta kada kai "na iya amma yaya ita kuma janabar mace ce ita, ita ma irin jinin hailan ce ko mece ce ita? Ya tsare shi da ido tana jiran taji amsar da zai bata. Shi kuma duk ya rikice ya ma rasa amsar da zai bata. Ma'u DA tambayar tsiya take, amma bari ya yi mata baro-baro ko ya huta. "Kin san me ake yi idan an yi aure tsakanin miji da mata? Kafin ya karasa tace "na sani mana girki da shara da kuma wanke-wanke ko? Bai san sanda ya fashe DA dariya ba yace "ba wannan bane raya sunnar ma'aiki ne aure Ta kuma katse shi "raya sunnar ma'aiki kuma, yin sallar dare ko azumin litinin da alhamis? "Duk ba su bane, bari na nuna miki raya sunnar ma'aiki" sai ya kamo hannunta ya ja ta jikinsa ya kankameta domin hakan zuciyarsa ke ayyano masa yayi tunani. Ya tuara bakinsa cikin nata, jikinta ya dauki rawa tsoro DA firgici ya shige ta, ta kama kokarin kwace kanta DA fasa ihu amman ta gaza. Ta fara ja da baya kafin ta fashe DA kuka. Tana ganin ana yin irin wannan a cikin fina-finai wanda a ganinta sai yan iska ne suke yi. Me ya sanya yayanta zai yi mata haka? Kunya da fargaba duk suka baibaye shi wai wanne irin rashin hankali ne ya jagorance shi ya aikata haka ba ma'u? Yarinyar da bata san komai ba? Ya mike ya isa inda ta takure tana shisshikar kuka. "Ma'u meye Abin kuka kuma? Wai baki san meye aure ba ne? Wannan abinda nayi miki shine soyayyar aure..." "Ba shi bane