Sashe 9
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ajiye kuma ma waye zai auka bayan babu wanda ya san ta ajiye. "Tambayar ki nake?" "Umma Aunty RABEEYA ce ka ai ta shigo" "Ta yi mai?" Umma ta tambaya hankali tashe. "Kawai hira muka yi take tamyata dalilin da ya sa na mata fushi da kuma fa a mini... a miki mai" "Umma bana son furtawa da bakina" "Ba za ki fa a mini ba sai na sa a miki" "Cewa ta yi wai Ya ABDUL ya ce yana son ta" Ta fa a kamar ta rushe da kuka saboda acin fa ar cewa ya ce yana son Aunty RABEEYAR . "Dallah rufe mini baki an fa a miki da ana sakewa da mutane ne ai ga shi nan ta zo har aki ta auke ledar maganin" HEEDAYA jin furucin Umma a take ta zaro idanu tunowa da ta yi cewa ta shiga ban aki ta bar Aunty RABEEYA a akin. Gaban ta ne ya shiga bugawa da arfi zuciyar ta ta shiga hautsinawa tana ta arin son tuno wani abun amma ru anin da ta shiga ya hana ta tuna komai. "Shikenan ta rusa komai" Muryar Umma ta katse ta. * AUYEN KANYA* Inna Tasallah ce zaune a gaban wuta tana fifitawa ruwan sai tafasa yake tana son yin tuwon amma shiru har yanzu Maryama bata dawo daga ni an ba. Maimunatu ce ta fito daga aki tana wani yatsina ta ce "Inna ina wannan marar galihun za ta kai mini ruwa in yi wanka" "Tana can yawon gantalin ta mana kin ganni ina zaune zaman jiran ta kawo mini ni a amma shiru kake ji maye ya ci shirwa" Ta fa a cike da fa a. Sallamar Maryama auke da roba a kanta shi ya hana Maimunatu maganar da ta yi niyyar yi. Babu wanda ya amsa mata a cikin su sai sa on harara da suke aika mata su duka tamkar idanun nasu zai fa asa. Idan da dabo ta saba da wannan abubuwan amma sai dai ita damo ce sarkin ha uri. Wurin Inna ta arasa sai da ta dur usa da hannu biyu ta mi a mata robar tana mai cewa "Inna ga ni an" Hannu Inna ta mi a kamar za ta kar a aikuwa ta aga hannun ta saukewa Maryama yatsun ta biyar a fuskarta. "Shegiya mai ba ar zuciya in ban da ba in ciki da takaici a ce tun da ewa in aike ki amma sai yanzu kika ga damar dawowa?" "Wallahi Inna injin cike yake da layi aya injin ya lalace kowa nan yake kaiwa shi ya sa layi ya yi yawa" arya kike ba ar munfuka uwar shegiyar arya" Maimunatu ta katse mata magana. "Yo sai kin fa a ma waye bai san munafurcin ta ba, tana can dai yawon bin maza" Inna ta ce tana mata wani kallon tsana. Kai ta sunkuyar tana tuna cewa tun da Goggo Shafa ta rasu shikenan ta cigaba da fuskantar tsangwama duk da tana rayen ma tana samun hakan amma ba kamar yanzu da asa ta rufe idanun ta ba. "Wuce ki kai mata ruwan wanka ki zo ki yi tuwon don babu bawanki a gidan nan da zai miki tuwo dama ganin baki dawo ba ne ya sa na ora tukunya" Da to ta amsa kafin ta tafi ta kwalfi ruwa wanda gama jidar ruwan ta yi kenan aka aike ta ni an kullum haka take arewa a tsaye abinci ma babu mai bata. Ruwan ta kai mata ta dawo ta yi talgen ta bar shi yana dahuwa ta daka daddawa da sauran kayan miyar ta ha a wata wutar ta ora tukunyar miyar ta koma gefe ta doka tagumi tana kallon Inna da Maimunatu suna cin alala wanda wannan ta san abincin la'asar ne suke ci bayan sun ci na rana ita kuma ko na rana bata ci ba rabon da abincin tun umamen safe da Baffa ya ci ya rage mata ta ci. "Ungo kar in ware kin zauna kin kafe mutane da wanna wala- walan idanun" Maimunatu ta fa a, Maryama kuwa jin an hanjinta kamar za su tsinke saboda yunwa ta tashi ta je na mi a hannu gutsiren alalar ta dangwara mata a hannu. Tasowa ta yi ta dawo mazaunin ta tana kallon gutsiren alalar tana tuno maraicin da ta yi na rashin Goggo Shafa duk da ba ita ta haife ta ba amma dai tana nuna mata gata haka ta aga alalar ta saka a bakin ta wacce gutsira biyu ta yi ta cinye ta su e hannun ta je ta wanke hannun ta dawo ta cigaba da aikin. Baffa ne ya shigo da sallama hannun sa ri e da buhu da yake daga cin kasuwa yake. Wani da i da sanyi ta ji a zuciyar ta ta tabbatar ko ba komai yanzu zai bata wani abu ta saka a cikin ta. Dur usawa ta yi ta gaishe shi ds masa sannu da zuwa ya amsa cikin sakin fuska, buhun ya bu e ya fito da rogo ya fiddo da rake ya bata tana murmushi ta saka hannu biyu ta kar a tana murna samun abin da za ta saka wa cikin ta. Inna kuwa sai harara take aika mata a fakaice tana wani ta e baki. Zaunawa ta yi ta fara tura rogon tamkar za ta ha a da hannun ta saboda yunwa, Baffa kuwa sai da ya bata sannan ya mi awa Inna buhun don dama ya san idan ya bata ba lallai ta ba Maryamar ba. Sai da ta cinye rogon tas sannan ta je ta auki ruwa ka sha, lokacin Baffa ya shiga wanka. Tana dawowa ta zauna kawai sai ta ji cikin ta ya ulle ya mur a mata sai kuma ta ki zuciyar ta tana tashi kafin ta tashi har amai ya wace mata. Da gudu ta yi wajen dabobi ta shiga kelaya amai. Baffa da fitowar sa kenan ya hango ta tana ta amai tamkar za ta amayo kayan cikin ta. Da sauri ya yi wajen ta yana kiran suna ta yana cewa ko lafiya, Inna kuwa wani murmushi ta saki. Ruwa ya bata a buta ta wanke bakin ta ya kamo hannun ta, sai da suka kusa zuwa ya zaunar da ita wani aman ya taho. Da sauri Inna ta tashi ta je wajen tana arewa Maryama kallo. "Maryama ko ciwon ciki kike, ko dai yunwar ce ta ci ta cinye ki shi ya sa rogon ya i zama a cikin?" Ya tambaya yana kallon ta da tausayawa. "Haba Malam wannan ai ya fi arfin ciwon ciki " Inna ta fa a lokacin da ta gwala idanun Maryama. "To mene ne?" "Juna biyu gare ta" Ta fa a hankali kwance cikin halin ko in kula. "Ci me?" Ya tambaya hankali tashe duk da ba wai ya yarda da shaci fa in nata ba ne. Maryama kuwa jin furucin Inna babu shiri sai ga ta a tsaye ta mi e daga sunkuyon da ta yi tana aman jikin ta sai karkarwa yake. "Ciki mana ko bata isa ba? Ai dama tsintacciyar mage bata mage, shi ya sa tun a farko da aka tsinci yarinyar nan tun tana jaririya na ce maka kar ka auke ta amma ka mur e kunne ka i yanzu ga shi nan dama duk wanda ya i ji ba zai i gani ba. Gefen irjin sa ya dafe na hagun saitin zuciyar sa yana mai nuna Maryama da yatsa tare da yanke jiki ya fa i... MAMAN AFRAH 09013181851 [2/9, 9:57 AM] MOM MASHKUR & AFRAH: BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKAR* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 5 Da sauri HEEDAYA ta juya za ta fita daga akin Umm ta ri o ta tana jefa mata wani kallo ta ce "Gidan uban wa kuma za ki je?" "Zuwa zan yi in tambaye ta ina ta kai mini ledar da ta auka" "Ashe baki da hankali to in bakaniya kama arawo ba shi kama ka yake yi, sannan ki ce mata magani mene ne?" "Haba Umma kin san fa maganin nan yana damfare da kowane cikar burina kawai zan ce mata maganin basir ne na awata na taho da shi daga school a cikin jakata" "Ita kuma layar fa?" Shiru ta yi ita sai a lokacin ma ta tuna cewa har da laya a ciki gaba aya kan su ya aure sun rasa wane kalar tunani za su yi. "Ni fa Umma sai in ke ganin kamar Aunty RABEEYA ba za ta auki maganin nan ba" "To afa maganin ya yi ya fita?" Shiru ta yi tana an tunani. "Ko dai mu ara bincikewa a nutse ko za mu gani" "Hmm! Bincike na nawa kenan ban da wanda aka yi amma ba a in ta mutane wai an ce arawo ya gudu" Umma ta ce tana nufar drower HEEDAYA ma ta bu bayan ta suka cigaba da dubawa amma babu shi babu dalilin sa. Shiru HEEDAYA ta an yi tamkar wacce take tuna wani abu. "Kin gani dai da idanun ki ba ya nan in dai ba wani bane ya auka sai dai ko aljannu" Ta katsewa HEEDAYA tunani. "Tabbas! Jiya da zan auki sleepin dress ina na ji fa owar leda" HEEDAYA ta fa a tana janye kayan da suke asa ta shiga dubawa. "Kin ji fa owar ledar amma baki auka ba wace irin mutum ce ke kuwa ga shi kin rusa komai to ina maganin yake. Ita dai HEEDAYA bata ce komai ba tana ta nazari. era!" HEEDAYA ta fa a da arfi jin walwar ta ta mata wani tunani ta san tabbas akwai era a akin. era?" Umma ta tambaya da mamaki. HEEDAYA bata bata amsa ba ta tafi ta fara duba kusurwar akin da bayan gado Umma ma sai ta bi ta suke ta dubawa duk da bata jin wani era ne zai auka ta fi ora zargin ta a kan