← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 39

Sashe 10

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aunty RABEEYA. "Lah Umma kin ga ledar can a drower " HEEDAYA da ta hango ledar a batan drower ta fa a cike da murna. Da sauri Umma ta zo ta le a ai kuwa ta hango ledar baki washe ta shiga fa "Shegen era ashe shi ya ja ledar an banza ya ru a mana ciki" "Umma mu yi addu'a dai Allah sa bai cira ledar ba ko kuma ya taune ledar ya gutsitstsira ganyen" Da haka suka shiga arin janye drower cikin sa'a kuwa suka babu abin da ya yi wa ledar cike da murna suka rungume juna. Umma bata bar akin ba sai da HEEDAYA ta auki ganyen ta shiga bayi ta yi yadda aka ce ta yi. "Kin tabbatar dai fitsarin ya ta a ganyen?" "Ai Umma sai da na ji a shi jigif" Ta fa a tana wata murna ganin ta fara taka tsanin da zai kai ta ga cim ma burin ta. Tun daga wannan rana kullum sai HEEDAYA ta auki ganye aya ta yi yadda aka ce sannan ta iya takun ta tana nuna wa Aunty RABEEYA farin ha ori har ma da Ya ABDUL bata bari ta furta masa ko nuna masa wani abu da ya danganci soyayya ba. Kwanci tashi asarar mai rai biki har ya rage saura sati guda a inda angarori da dama kowanne yake ta shirye-shirye. Hajiya Fati uwar ango tana nata shirin don ita ma biki ta shirya yi na kece raini gidan ango ya sha fenti komai saboda kayan Aunty RABEEYA wanda Hajiya Fatin ce ta yi wa Momma rakiya suka za o don koman su tare suke yi sai dai suna mamakin yadda Umma bata nuna musu komai na auren ya dame ta hasali ma sai take nuna wa Momma faran-faran a fuska wanda a zuciyar ta so take kawai tarkon da suka ana ya kama tsuntsu, babu abin da ya rage illa kawai jiran ranar aurin auren don daga Umma har awarta Hajiya Aisha tare da HEEDAYA sun saka wa ransu cewar auren da za a aura babu makawa da HEEDAYA za a aura bisa lura da maganin da suka ci alwashin kyansa kamar yankan wu a. A zahiri HEEDAYA tana nuna shirin auren Aunty RABEEYA take yi amma a ba ini shirin nata auren take don tana da tabbacin ita ce za ta tare a akin Ya ABDUL ba Aunty RABEEYA ba. Umma da Hajiya Aisha da HEEDAYA su suka je wajen siyar da kujeru da kayan gado na kece raini HEEDAYA ta za a suka biya ku in a kan cewa za su zo su auka daga baya don kamfanin da suka siya katan sanannan kamfani ne. Kayan kicin ma haka suka loda kamar babu gobe a nasu nufin idan aurin auren ya juye zuwa kan HEEDAYA sai a kwashe kayan Aunty RABEEYA a jera na HEEDAYA. "Umma wannan lafayar fa?" HEEDAYA ta tambaya tana aga kayayyakin da Umma ta kira ta akin ta ta gani. "Wannan ita ce za ki saka ranar aurin auren idan za a kai ki akin mijin ki ita za ki na a" Umma ta ce tana washe baki tare da ara kallon laffayar mai manyan fulawoyi irin ku in da ta narka don fito da amarya HEEDAYA fess a idon masoya da ma ma iyan baki aya. Sosai HEEDAYA ta ji da in ganin laffayar har ta fara hango irin kyawun da za ta mata a ranar da ta na a don zuwa akin mijin ta a matsayin amaryar sa lallai wannan rana za ta zame mata aya tamkar da dubu rana ce mai tsananin tarin tarihi a rayuwar ta. "Ummana Allah ya bar mini ke ina aunarki ina alfahri da samun ki matsayin uwa, wacce take fa i tashi don farin cikin iyalin ta" Ta ce tana kara laffayar a jikin ta lokacin da take tsaye gaban mudubu tana ganin irin kyan da ta mata. "Ni ma ina aunar ku HEEDAYA burin kowace uwa ta sanya iyanta farin ciki marar yankewa" "Haka ne Umma amma ke kam kin sha bamban da wasu uwayen duba da yadda kike amfani da aljihun ki da lafiyar ki don cikar burina ha a ba zan ta a mantawa da wannan abin da kika mini na jajircewa don ganin na samu za in raina kuma muradin rayuwata, ba zan gushe ina miki addu'a ba har ranar da numfashi na zai tsaya domin Allah ne ka ai ya san irin tarin aunar da nake yi wa Ya ABDUL ga shi zan mallake shi a agas cikin sau i cikin ruwan sanyi" Ta fa a lokacin da take rungumo kafa ar Umma. "Wannan dole ne ma HEEDAYA cikar burin ki da kuma ambulawa ma iya asa a ido dole ranar aurin auren nan daga akala ta sauya an aura da ke to har sai na zubar da ruwa a asa na sha" Ta fa a tana dafa bayan HEEDAYA haka suka cigaba da tsare -tsare. Yau laraba ya rage saura kwana uku warara aurin auren Ya ABDUL da Aunty RABEEYA a zahiri kenan amma a ba ini ta angaren su Umma saura kwana uku aurin auren HEEDAYA da Ya ABDUL. Shiri ya kankama ta kowane angare Aunty RABEEYA da ta ce HEEDAYA ta zo za su tafi gidan unshi da wayaye ta. "Haba Aunty RABEEYA ina anwar amarya fa ango zan zauna in ke bin ku ah lallai ai ni ma gashin kaina zan ci ni da awaye na ku tafi naku unshin mu ma mu tafi" Ta fa a cike da zolaya tana dariya, don ita ma unshin amarya za ta je a yi mata tun da tana ganin ma ai ita ce amarya ba Aunty RABEEYA ba a ganin ta Aunty RABEEYA wahalar da kanta kawai za ta yi tun da ba aure za a aura mata ba. "Allah sarki my HEEDAYA na gode! Shi ya sa nake aunar ki wallahi" Ta fa a cike da jin da i tun da tana tunanin HEEDAYAR duk shirin nan da take domin ita take yi bata san ita ma wani nufin ne a ranta ba na ganin an aura auren da ita. Sosai HEEDAYA ta gayyaci awayen ta wan su da watar su, tana fa in bikin yayar ta za a yi don ta fi so sai sun zo su ji ita ce amaryar MEEMA babbar awar ta kawai ta fa awa cewa tana sa ran a aura auren ta da Ya ABDUL in tun da ta san ya take son shi. Don ita MEEMAR ma da ranar auren ta a kai suka kammala karatu. Umma da Hajiya Aisha ma gayyata suka yi sosai suka gayyato awayen su da abokan arzi i a cewar Ummar mijin ta ne yake aurar da a amma udurin zuciyar ta tafi so sai sun zo in aka sanar da aurin auren sai su taya ta murna da gayya. Amarya HEEDAYA da amarya RABEEYA duk sun sha gyara ciki da waje an sha unshi ba i da ja an sha saloon don HEEDAYA wani ananan kitso aka mata na ibra. Magungunan mata kuwa da tsumi babu wanda Umma ta manta wajen gyaran har da su kazar amarya. Fatar nan da ta sha gyara sai she e take abin sai sam barka kowa sai yake zolayar HEEDAYA wai anwar amarya ta za e da yawa sai dai ta yi dariya a fili ta ce "Yo ba dole ba ana yi wa Aunty RABEEYA tah aure" A zuciyar ta kuma ta ce "Hmmm! Iska tana yawo da mai kayan kara da sannu za ku gane ainihin dalilin gyaran nan da na yi wallahi ko tausayin Aunty RABEEYA ba zan ji ba idan ta ji da ni aka aura idanuna zan shafawa toka i cigaba da hidimata don har warya- waryar party zan shirya a ranar. 'Hajiya Momma uwar amarya, ya aka yi kuma ido ya juye da mujiya? Yanzu dai kin gane lokaci yana sauyawa a koyaushe addarar mutum kuma tana iya sauyawa daga mummhna zuwa kyakktawa ko ta canja daga kyakkyawa zuwa mummuna' Wannan su ne kalaman da HEEDAYA take ayyanawa a zuciyar ta za ta fa awa Momma idan aka aura auren ta. "Yanzu kun yarda ruwa ya arewa an kada? Ko kun san cewa idan ta amar mutum wuni ya yi a zaune wani kwanan hanya ya yi, duk runtsi kar ka raina shirin wani don shirin ka ka sani shi wancan baka san shirin sa ba amma Allah shi ya san karatun kurma!"Wa annan su ne kalaman da Umma ta tanada za ta yi wa Momma da Ammie martani da su idan aka aura auren HEEDAYA da Ya ABDUL. Yau za a yi kamu tun la'asar in fara HEEDAYA ta shirya cikin rantsatstsen leshin ta dark blue mai fulawa ja da light blue in mai make up in da Umma ta akko musu ta musamman ita ce ta tsantsare HEEDAYA da kwalliya mai aukan hankali aka mata auri sosai ta yi kyau ta fito a amaryar ta sak don ta au aniyar yau sai dai su saka angon a tsakiya don ita ce amarya ba za ta ta a yarda ta zauna a inda babu ango. Umma da Hajiya Aisha ma make up in su aka musu suna sanye da atamfa iri aya an musu inki sai zabga amshi suke ita dai Aunty Hafsa tana ta jin babu da i tub da ta san shirin na su Umma kuma tana fatan Allah kar ya basu nasara duk da tana fargabar ranar aurin auren, tun da dai ta san asiri gaskiya ne sannan hausawa suna cewa camfi gaskiyar mai shi. Kowa ya fito cass Ammie ma uwar amarya da Momma uwar ango su ma ankon su suka yi. Aunty RABEEYA ma an mata make up in ta simple make up ne ta yi kyau kamar ka sace ta ka gudu. Sosai take jin farin cikin tana jin da i a ranta ashe ita ma da rabon za ta yi aure tana son ganin ranar da za a aura mata aure ba ta san inda za ta saka ranta ba saboda da Motoci sun hallara inda masu anko awaye da an uwa suke shiga motocin da aka tanada don zuwa wajen kamun. HEEDAYA da duk ta samawa
Chapter 10 · 0% Book details