← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 39

Sashe 21

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ga shi a iya an zaman nan ya fara sabawa da kulawar ta ba ya iya komai cikin nutsuwa matsawar bata kusa da shi sai yanzu ne ya gane rayuwar sa tana damfare da tata ne sosai yake aunar ta ita ma ya fahimci hakan a tattare da ita. "Ina son ar uwata" Ta furta tana kallon sa, duk da ta ji babu da i a ranta ganin HEEDAYA idan ta zo za ta an kasa sakewa amma girman gidan ya isa su sake matsayin su na sabbin ma'aurata sannan duk da Ya ABDUL an uwa yake wajen ta kuma ta san ba zai hana HEEDAYA zuwa ba amma ya zama wajibi a wajen ta ta nuna masa muhimmancin an uwanta a wajen ta don namiji ba a masa haka daga lokacin da ka nuna masa an uwan ka basu da muhimmanci daga lokacin zai fara tunanin wofintar da su gwara tun farko ka nuna masa kana son an uwanka. "Ni ma ai ina son ta" Ya ce yana sakar mata murmushi ha e da lakato dogon hancin ta. Sosai ta fa a murmushin ta. "Gadkiya na iya kiwo dubi hatta hancin ki ya ara tsawo" Ya fa a yana ar dariyar zolaya. Ita ma dariyar ta saki ta ce "Kai kuma hatta bakin ka ya ara tsawo" Fuska ya cukuni cikin sigar wasa ya ce "Wato ya yi tsawo kenan nan gaba irin na ja a zai zama" Dariya ta yi sosai ta tashi tsaye sai da ta dubi hanyar bedroom ta ce "Yanzu ma ai iri aya ne" Tana fa a ta gudu ya tashi ya bi bayan ta da nasa gudun amma bai cim mata ba har ta shige akin nata zaune ya same a bakin gado aikuwa ya shiga mata cakulkuli yana tambayar da na waye bakin nasa yake kama. Cikin dariyar da ta ci arfin ta saboda cakulkulin ta ce "Da nawa" Dariyar suke su duka suna jin su tamkar babu wasu masoya kuma makusanta a duniyar soyayya fiye da su. Fitilar ya kashe musu suka lula duniyar ma'aurata. *WASHE GARI* Tsabar farin ciki bacci sai arawo ne ya suri HEEDAYA asubar fari ta cika akwati da kaya da duk wani abu da za ta bu ata. Umma sosai ta ji da in hakan don a ganin ta wannan ce hanya mafi sau i da HEEDAYA za ta hana su RABEEYAR rawar gaban hantsi ta samawa kanta gurbi a wajen Ya ABDUL in tun da sun tabbatar da boka ya ce akwai rabon aure tsakanin su. Momma kuwa tun da ta samu labarin zuwan da HEEDAYA za ta je gidan RABEEYA ranta ya yi mummunan aci ta san duk abin da Abba ya zartar babu mai sauya shi amma dai tabbas ta san sai dai in wata ma ashiyar ce za a shirya in ba haka ba daga yin aure sai a auki zabgegiyar budurwa a kai gidan sabbin ma'auratan da ko gama amarci basu yi ba. Tana dawowa daga falon Abba don a wajen dinner ya sanar da hakan tana shiga akin ta dokawa Ammie waya ta yi tana auka ko gaisawa basu yi ba ta shiga fa "Wai kin ji ba in shirin da ba ar munafukar nan ta yi?" "Shirin me kuma?" Ta tambaya cikin rashin fahimta. Kwashe komai ta yi ta fa a mata cikin hargowa Ammie ta lu a wata ashariya tana ganin abin ya zo da kissa da rainin hankali don ita dai ta san ABDUL bai fa a mata cewa RABEEYA bata da lafiya ba, sai dai in ma ashiya ce aka shirya ta hana su wali tun da dai su basu san da cewa HEEDAYA tana son Ya ABDUL in ba sun dai san Umma tana ba in cikin ha in wannan shi ne za ta yi wani abu don hana zama lafiya ko ta hana su sakewa za ta auki gan amemiyar budurwa da ta isa a kaita akin miji ta tura musu ita gida. "Wallahi ni ma na san sai dai da wata manufa aka yi kuma ta hannun Hajja HEEDAYA ta bi ita kuma Hajjar ta kira Abban nasu ta sanar masa kin ga kenan wannan tunanin ba na HEEDAYA ba ne na uwar HEEDAYA ne ita take shirya komai. "Dama ita ce mana, ga shi kin san dai in Alhaji ya yi magana babu sauyi babu kuma mai sanya shi ya sauya bare magana da ta biyo daga hannun Hajja kin san kuwa ba zai ta a janyewa ba. wafa Ammie ta yi zuciyar ta na suya ta yi wa Momma sallama tana ta tunanin mafita amma ta rasa. "Kin gama naki saura namu, kin aika musu gardiya gida don ki hana su soyewa to da sannu za ku kwashi kashin ku a hannu, in ma wani abu kike ullawa to ta Allah ba taki ba" Momma da suka yi kici is da Momma a harabar gidan ta furta tana aika mata wani kallo. Wata dariyar rainin hankali Umma ta saki tana mata kallon uku saura kwata ta ce "Kar wanda ya fasa duk abin da ya yi niyya, idan kuma akwai wanda zai hana to wanda ya zartar da maganar yana falon sa za ki iya zuwa ki tsawatar masa" Tana gama fa ar hakan bata jira cewar Momma ba ta juya ta bar ta a wajen tana jin tamkar ta je ta sha o Umma amma ba hali haka ta juya buguzum-buguzum ta nufi sashen ta. Lokacin da HEEDAYA ta isa gidan Aunty tana kicin tana ha a abinci da murna ta fito suka rungume juna suna ta farin ciki. A falo suka zauna kafin Aunty ta auki jakar ta ce ta zo ta rakata akin da za ta zauna. "Aunty akin nan... Sai kuma ta yi shiru. "Mai ya yi akin ?" "Kawai sai nake ganin kamar zan ke jin tsoron sa idan dare ya yi" HEEDAYA ta fa a tana kallon akin lokacin da suka shiga don a son samun ta suke kwana da Aunty RABEEYA don ba za ta juri suke shigewa akin su biyu ita suna barin ta ita ka "Haba HEEDAYA mai akin kuma ya yi ke da a gida ma ke ka ai ce a akin ki" Aunty RABEEYA ta ce tana ar dariya. "Shikena Aunty" Ta ce tana murmushin ya "Wai ya aka yi kika cewa Abba bani da lafiya?" 'Don in zo in kasance inuwa aya da masoyina mana, tun da boka ya yi duba ya ce akwai aure tsakanina da shi na san duk daren da ewa dole mallakina ne, dole na matso kusa da shi kar in zauna a nesa da shi ki sa ya manta da ni' Ta fa a a zuciyar ta a fili kuma ta ce "Kawai ji na yi ina son zuwa wajen ki Aunty kuma na san in ban iri wani abu ba babu yadda za a yi in zo" "Allah sarki HEEDAYA tah ni ma ina cike da kewarki" "Ina Yayan?" "Yana asibiti mana" Murmushi ta yi ta ce "Kuma yaushe yake dawowa Aunty?" Da yamma mana" "Kamar arfe nawa?" Ta tamabaya don ta yi shirin tar ar sa na musamman. arfe hu u" Ta ce tana cewa bari ta duba tukunya a kicin. Gidan ta shiga kallo tana rayawa a ranta cewa ko sai yaushe ne za ta dawo gaba aya da zama ta kasance tare da masoyin ta Ya ABDUL matsayin ma,aurata don ko a ranta bata jin wani cewa haramun ne su auri miji aya da ar uwar ta, kawai burin ta sanya a gaba da kuma tunanin jiran ranar sakamakon boka tun da ta san akwai auren bata damu da abin da zai faru har su yi auren ba duk kuwa da ta san ba za su ha a miji aya ba. Ya ABDUL yana zaune a office yana ganin marar lafiya kiran Ammie ya shigo wayar sa agawa ya yi. "Ammie barka da wannan lokaci" "Barka ya aiki, wai wace magana ce nake ji akan cewa HEEDAYA ta aura gidan ka?" Goshi ya dafe don dama ya san sai an ha a masa zafi, don ya san a rina wai an saci zanen mahaukaciya. "Ba fa aura ta yi ba Ammie zuwa ta yi za take taya RABEEYA aiki kin san bata jin da "Yaushe ka koyi arya yaushe ka fara oye mini abu, ko har ka fara za ar dangin matarka a kaina?" "Haba Ammie ba haka bane" "To yaya ne ai ga shi nan ni dai da bakina ban ta a ji ka ce tana rashin lafiya ba" Shiru ya yi don ya rasa ma mene ne mafita. 'Gaskiya auren zumunci cakwakiya ne' Ya ce a zuciyar sa a fili kuma sai ya ce. "Ki yi ha uri Ammie" "Kawai ka yi takatsan-tsan don na san wannan yarinyar ba yin kanta ba ne zuwa wannan gidan ka san dai yadda muke da uwar ta, kuma ban da ma rashin hankali HEEDAYA ce mai zuwa gidan Allah kyauta" Bata jira cewar sa ba ta kashe wayar ajiyar zu ciya ya sauke ya cigaba da aikin sa. HEEDAYA tun da ta ga arfe uku da wani abu ta shiga ta yi wanka ta auro alwala ta fito ta shirya cikin silky doguwar rigar da duk ta kama jikin ta sallah la,asar ta yi jin an fara kira, ta akko turare ta shafa lokaci guda amshi ya ha e jikin ta. Kallon kanta ta yi a madubi ganin ha uwar da ta yi wani murmushi ta yi ta fito ta zauna a falo tana danna waya. Aunty RABEEYA da ta shiga akin ta yi sallar la'asar ra fito tana sanye da riga da skirt na atamfa sun amshi jikin ta. Da kallo ta bi HEEDAYA ganin ta sauyo kaya ta yi kwalliya tamkar mai shirin zuwa gidan biki ga wani amshin turare da ya ha e falon. "Wannan gayun fa ko fita za a yi" Ta fa a cikin tsokana. "Wanka na yi fa Aunty kuma wannan kwalliyar ai Ya ABDUL na yi wa" Ta fa a da wasa tana dariya. Dumm gaban RABEEYA ya buga duk da ta san HEEDAYA da wasa ta yi maganar amma sai da ta ji fa uwar gaba tare da jin babu da i a
Chapter 21 · 0% Book details