Sashe 4
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gani kuma dama ta yi domin ta ne, saboda ta san dai maganar samun mijin RABEEYA akwai ya babu ne kakar wajen uba. Wani tu in ba in ciki ne ya tokare a ma oshin Momma jin furucin Abba da kuma murmushin da Umma ta mata wanda ta san baya rasa nasaba da murmushin eta. Da sauri Momma ta auke idanun ta tana kallon cafet in da yake malale a tsakiyar falon. "Abba ban samu ba, wanda suke zuwa kowa na tunkara da maganar aure sai ya daina zuwa" Ta ce muryar ta tana rawa don idan akwai abin da ta tsana a duniya a zo tambayar ta mijin aure sai take ganin kamar ita ta fi kowa ba in jini. "To shikenan RABEEYA dama na baki damar hakan ne kar in zartar da hukunci sanin kan kowa ne bana yin auren dole, amma tun da dai baki fitar ba ni zan za a miki ko ma in ce na za a miki don shi ne ma asudin zaman mu a nan yanzu" Kai ta sunkuyar hawaye yana malala mata a kumatu tana kallon yadda suke isa a kan cafet. Umma kuwa tamkar ta tashi ta taka rawa haka ta ji tsabar murna da farin ciki jin za a yi wa ar kishiyar ta auren dole. "Abokin ka ne Alhaji?" Umma da ta so ara onawa Momma rai ta fa "Na baki damar magana ne? " if ta yi tun da burinta ya cika dama so take ta yi tambar domin ta sosa ran Hajiya Baturiya. 'Na shige su wannan yarinya za ta bar mini abin fa a wato yanzu wata ila ma tsoho ne ya za a mata' Momma ta fa a a zuciyar ta. HEEDAYA duk da halin da take ciki amma sai ta ji tausayin Aunty RABEEYA duk da cewa ta ji da in jin cewa taron ba don ita aka shirya ba wata ila sai nan gaba za a kira nata taron. "RABEEYA na za a miki Yayan ki ABDULHAKEEM a matsayin mijin da za ki aura ki rayu da shi!." In ka auke Na'eema, Abba, Ihsan , Mubashshar sai da kowa irjin sa ya buga da arfi musamman HEEDAYA da ji da ganinta suka mata aura na wasu da ai. Ita kanta bata san lokacin da ta tashi tsaye ba amma cikin arfin hali ta koma ta zauna tana jin zuciyarta tana zillo tamkar za ta hudo arjin ta ta fito waje. Momma wani sanyi ne ta ratsa zuciyarta ko ba komai arta ba tsoho za ta aura ba, sannan kuma an gidan aminiyarta Hajiya Fati bugu da ari kyakyawan matashi mai cikar haiba da kamala ya ha a komai da wuya a samu macen da za ta i shi. Umma kuwa ranta ne ya sosu tare da mugun aci tana ganin ma kamar da gangan aka mata haka ko dai ana son mata bita da ulli dukan kabarin kishiya ne tabbas!. Ta san ruwa ba ya tsami banza wato ha a baki aka yi don zumuncin Hajiya Fati da Hajiya Baturiya ya ara arfafa su ara jin da in nuna mata wariyar launin fata. Aunty RABEEYA kuwa sai ta rasa a wane yanayi take farin ciki ko sa anin haka? Ta tabbata idan har ta ce ba za ta aunaci an uwanta da aure ba tabbas arya take!. Ya ABDUL ba za ta ta in sa ba nagartaccen namiji ne da ya ha a komai na nagartar miji na gari, sai dai shi in zai kar e ta a matsayin mata? Zai yarda ya aure ta? Zai kyautata mata har ta samu farin ciki a cikin gidan sa? Shin ba zai goranta mata ba cewa ta rasa miji taimakon ta ya yi ya aure ta?. Wa annan cukurku un kalmomin su ne suke kai kawo a birnin zuciyarta. A hankali ta ago idanun ta, angaren da mahaifiyar ta take zaune don gano yadda ta auki maganar ai sai ta ga fuskar Momma ganin ta sakar mata wani murmushin farin ciki da jin da i sai ta ji wani sanyi a ranta tare da jin warin gwiwa. Ganin Umma ta doka mata wata harara da kallon tsana da sauri ta auke fuskar ta ar uwar ta Na'eema ta kalla ta ga tana wani rausaya kai alamar jin da in furucin Abba. "Na amince Abba!.'' Ta furta muryar ta tana rawa gabanta yana tsananta bugu. Duk da ta san amincewa da rashin amince wa abu guda ne a wajen Abba domin ta san yadda ya fa a ba zai sauya ba, amma ta fa a masa ne don bai kamata ta yi shiru ba shirun tamkar wofantar da maganar ne a ganin ta. Kallon fuskar tauraruwar ta masoyiyar ta HEEDAYA ta yi a nan ta ga abin da bata yi zato ba abin da ya saka ta a ru ani wato ganin hawaye suna ar tseren fitowa daga idanun HEEDAYA. Mamaki da al'ajabi ne suka dirar mata a lokaci guda. 'Mai ya sa HEEDAYA kuka? Ko zaton ta ba zan amince da Ya ABDUL in ba shi ya sa take zubar da hawayen tausayin za a mini aure da wanda ba na so?' Ta tambayi kanta a zuciyar ta tana mi a hannu a hankali ta kamo hannun HEEDAYA saboda yadda take jin zubar hawayen HEEDAYA har asan ranta, amma wanda ya ga kama hannun HEEDAYA da ta yi shi ya ga janyewar HEEDAYA sosai abin ya ta a mata zuciya har bata san yadda za ta fasalta abun ba. Sai dai hasashen ta bai ta a bata cewa HEEDAYA son Ya ABDUL in take ba, da son shi take ta tabbatar da ita wacce za ta fara sani ita dai kokwanton da ta shiga ya yi yawa har ta fara tunanin ko dai Umma ta zaunar da HEEDAYA ne ta mata ku uba a kan ta daina kulata. "Allah ya miki albarka Allah kuma ya sa abokin rayuwa na arzi i ne wanda sai mutuwa ce za ta raba ku, mun yanke hukunci ni da mahaifin sa a kan cewa nan da sati hu u masu zuwa za a aura aure!" Cewar Abba. "Allah ya tabbatar da alkairi Allah sa abokan junan arzi i ne" Momma ta fa a kai kana jin muryarta ka san tana cike da shau i da farin ciki. Ido Abba ya tsare Umma da shi dakyar ta daure ta ce "Allah sa alheri" Ta fa a tana jin aci a zuciyar ta. Yanzu kam ta san shikenan ruwa ya arewa an kada, gutsiri tsoma sai inda mai ya are shiga motar mahaukaci, yanzu ne za su ara ha e mata kai, ita ba ta ar ta take yi ba ma da ta soyayyar ABDUL in a zuciyarta ta tunanin yadda zumunci zai cigaba tsakanin kishiyarta da facalar ta, tabbas ta yi da na sani a kan yadda ta auki Hajiya Fati a baya amma yanzu ta koya mata hankali da yi mata karatun ta nutsu. Dining aka koma aka fara cin abincin dare, HEEDAYA ta zauna ne kawai tana wasa da cokali a plate in ta saboda ko loma ba za ta iya kai wa bakin ta ba. Aunty RABEEYA yanayin da ta shiga na hukuncin da aka yanke a kanta ya sa ta kasa cin komai musamman ma da ta ga HEEDAYA cikin wata iriyar damuwa, bare dama dukan su ba yunwa suke ji ba saboda an ciye-ciyen da suka yi wajen partyn HEEDAYA. Hajiya Baturiya har wani was take da cokali in za ta auki abincin duk don ta onawa Umma rai. Abba ne ya yi wa Mubashshar umarnin ya je ya auro alwala su tafi masallaci, don shekarar sa goma Mubashshar in. Sauran kuma suka taso suka fito Momma ce ri e da hannun Aunty RABEEYA tana wani nuna murna a fili. "Ka ga amaryar ana ABDULHAKEEM abin mu tuwona maina ni da aminiyata Hajiya Fati" Ta ce tana yi wa Umma wani kallo ta wutsiyar ido Umma kuwa fuuuu ta fice su har tana neman fa uwa. HEEDAYA da ta fito tana ha a hanya tsabar acin rai ta zo ta wuce ta gaban su tana jin Aunty RABEEYA tana kiran ta amma ko kallo bata ishe ta ba bare ta saka ran za ta amsa mata. Ko da ta zo falon bata ga Umma ba hakan ya sa ta shige akin ta tana zuwa ta kwanta rubda ciki tare da fashewa da wani matsanancin kuka. Kukan take ko za ta ji sasaauci da salama, amma tamkar ana ingiza son Ya ABDUL a zuciyarta sannan a yau aya tak ta ji ta tsani Aunty RABEEYA . aran wayar ta ne ya katsr mata kukan da take yi amma bata kawo wayar a ka ba, don yanzu ba ta wayar ba take, amma jin kiran daga ya katse yake ara shigowa sai ta tashi fuskar shar ar da hawaye ta akko wayar sunan Ya ABDUL da yake reto a kan screen in wayar ne ya sa zuciyarta mummunar bugawa. Ya ABDUL kuwa bai san wainar da ake toyawa ba, bai san Abba sun yi magana da Daddyn sa ba bare ya san har sun yanke hukunci uwa uba kuma har ya san Abba ya sanar da Aunty RABEEYA za a ha a su aure. Yau kawai ya ji a ransa ya dace ya je wa Aunty RABEEYA da maganar soyayya a ra in kansa don bai ga wata makusa ko na asu da aibu ba da za ta kasa auruwa har ake matsa mata ta fitar da miji. Tun da ga shi ya gama karatun sa har yana aiki a asibitin sa ya kamata kawai kowa ya ji bazata cewa shi ne zai auri Aunty RABEEYA sai dai yana fatan ta kar e shi da hannu biyu shi ne ya yanke shawarar kiran HEEDAYA domin ta raka shi ya mi on barar sa duk da kasancewar Yaya a wurin ta amma babu raini a tsakani. Ya san HEEDAYA za ta fi kowa farin ciki. Sai da ya shirya tsaf yana bu amshi shi ne ya shiga kiran wayar HEEDAYAR ganin shiru bata auka ba shi kuma ya udurta a ransa cewa ba zai wuce yau ba sai ya sanar mata, hakan ya sa ya kira Aunty RABEEYA