← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 39

Sashe 24

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da a ce yana bata kulawa kuma yana kar ar kulawar da take bashi da babu dalilin da zai sa mijin ta zai yi tafiya amma bata masa rakiya ko da bakin mota ba ne. aki ta koma bayan ta gama shan kukan ta, fitowa ta yi ta nufi akin sa saboda tana so ta tabbatar da aryar da mai maganin nan ta mata tun da dai ga shi bai zo ko inda take ba bare a yi batun biyan bu ata. Abin mamaki komai a yadda ta bashi a haka ta gani har ta fara tunanin ko dai HAMEED ya gane abin sa ta saka a ciki shi ya sa bai sha ba sai dai bata da wanda zai bata amsar wannan tambayar. *HEEDAYA* Zaman gidan Aunty ya zame mata tamkar wanda take a kurkuku domin duk abin da tw zo don ta gabatar amma hakan bai samu ba kullum tana fito da sabbin abubuwa don jan hankalin Ya ABDUL amma abin ya ci tura saboda shi kwata-kwata ma bai fahimce ta ba kuma ta lura ba ta gabansa matar sa ce ka ai a gabansa. Yadda suke sakewa suke nunawa junan su kulawa tamkar dai basu san an yi ta a wajen ba shi ne abin da ya saka ta kasa ko da zaman falon idan Ya ABDUL yana gidan, sai dai ta koma aki ta yi ta unsar ba in ciki daga arshe da ta ga ba ci satin ta guda ta ha a kayan ta lokacin suna zaune a falo sai ganin ta suka yi da akwati ni i-ni "Sai ina kuma?" Aunty ta tambaya da mamaki. "Sai gida" Ta fa a tana arin danne acin ran da yake taso mata domin zaman ta a gidan ba aramin tsanar Aunty RABEEYA ya ara mata ba ta uduri cewar wallahi ba don ya haramta su auri miji aya ba da ko ta halin a sai ta auri Ya ABDUL kuma ta shigo gidan ta gasa mata aya a hannu yadda da afafun ta za ta bar gidan kuma da bakin ta za ta nemi saki sai dai kash! Haramcin auren ne ya sa take aga mata afa. "Ga ku i kya shiga mota" Ya ABDUL ya fa a cikin halin ko in kula. Kanta ta sunkuyae tana jin ranta yana suya, ta auka zai ce ta bari ba yau ba ko ma ya nuna kulawarsa cewa ta bari sai da safe mana amma kamar wanda ta gundure shi kamar wanda dama yake jiran ranar tafiyar ta wai zai bata ku in mota. "Haba dai ka kai ta mana" Aunty RABEEYA ta fa a ganin kamar rashin kyautawa ne a ce ta zo tsawon sati guda amma a bata ku in mota. "Ni ban san ma dalilin da zai sa ki tafi gidan yanzu ba mai ya sa ba za ki bari sai da safe ba?" Aunty RABEEYA ta fa a tana kallon ta. 'Wato in zauna ba in ciki ya kashe ni kina nan ma ale da mijin ki ni ina aki tamkar wata mayya in dare ya yi ku shiga ku bar ni ni ka ai dama abin da na zo yi da ban kuma na ga babu haza dole na san na yi' Ta ce a zuciyar ta a fili kuma sai ta ce "Babu komai Aunty sai in shiga motar ko ma napep na samu sai in shiga, kawai na yi kewar Umma ne ina so na gan ta" "Inyee wato da kika gama boarding school in ba da ina za ki ganta ma " Ta fa a tana dariya. "Ya ABDUL ina da ku in mota na gode sai da safen ku" Ba tare da ta ba Aunty RABEEYA amsa ba ta juya ta nufi ofar fita, don kallon su li e da juna yana neman saka zuciyar ta bugawa. Tana jin Aunty tana kiran ta amma ta yi kunnen uwar shegu don tana bu e baki kuka ne zai fito. "Ka tashi ka je ka mi a ta plss" Ta ce tana an yawo da idanun ta, da to ya amsa yana cewa sai dai ta zo su je amma ta ce masa Abba ya hana yawan fita haka ya auki makullin ya fito mai gadi ya bu e get masa don lokacin har ta fice daga harabar. Tsaye ta same ta da alama abin hawan take jira, bata zata ba bata tsammata ba sai ganin motar sa ta yi ta tsaya a gefen ta wani irin da i ya mamaye mata zuciya, ta an juya kai gefe a oye ta goge hawayen da yake mata sintiri. Duk tsawon kwanakin nan tana so su an ke e ma da shi amma abin ya ci tura! Hannu ta har e a irji tana jiran fa fito ta an lallashe ta ko ta ji sawaba a ranta amma sai ta ji yana danna mata horn. an ta e baki ta yi ta sungumi jakar ta saka a baya ita kuna ta bu e gaba tana rayawa a ranta cewa w ce dai ta ga Aunty RABEEYA a gaban da kuwa sai ta ce musu su je ta hau napep. Tana zaunawa ta rufe ofar tare sa sakin wata bayyananiyar ajiyar zuciya, don ita yanzu gani take bata jin kunyar za ta iya bayyana masa son da take masa ko a aikace ne don ta gaji da dakon son sa tana cutuea da yawa. "Ya ABDUL ni yanzu ban san laifin da na maka ba duk ka tsane ni sai in ga kana jin haushi na ban san dalili ba, ko dai ka daina sona ne?" Ta furta cikin wata irin murya mai sanyi tana kafe fuskar sa mai kyawun gani da ru a ta . Ba tare da ya waiwayo ya kalle ta ba ya ce. "Yaushe Hayatiy ta ce miki bata da lafiya" Wani takaici ne ya turnu e ta tamkar ta kai masa duka ga maganar da take su tattauna kafin su isa gida a alla ya ce mata. 'Haba HEEDAYA nah ina son ki mana' Amma sai ya shigo da wata magana da ban. "Kawai dai ina son zuwa wajen ku ne" Ta fa a kamar za ta yi kuka. Kuma ta ce wajen su ne don ita saboda shi ma ta je. Bai ara cewa uffan ba, ya kunna karatub qur'ani ya shiga bin karatun. Sosai ta ji haushi har tana mamaki ta rasa gane kan Ya ABDUL a auren wata ayan da ya yi gaba aya ya sauya matar sa ka ai yake nunawa so da kulawa. Yana tsayawa a ta bu ofar tare da bu e bayan ta auki jakar ta ko ta kansa bata bi ba ta shige gidan. Shi ma bayan ta ya bi ya je ya gaishe da su Abba ya shiga gidan su ya fito ya koma gidan sa don ba ya son yin nisa da matar sa ko ka *BAYAN WATA BIYAR* Yanzu gaba aya jikin Umma da na HEEDAYA kai har ma da na Hajiya Aisha ya yi sanyi, sun sare da lamarin da boka ya ce HEEDAYA za ta auri Ya ABDUL domin kuwa sun ga babu niyya wai ango ya kwana da wando. Saboda yanzu Aunty RABEEYA ciki ne da ita na tsawon wata shida ga ta ara yin wani kyau ta yi iba fatar ra tamkar ba a Nigeri'a suke rayuwa ba gaba aya ta sauya kowa sai murma yake mata da aamun nagartaccen miji mai aunar ta da nuna mata kulawa. Umma da Hajiya Aisha har sum gaji da zuwa wajen boka amma sai ya ce musu akwai dai lokaci su jira shi ba ya ta a gano abin da ba zai faru ba. Ba ma wannan ne damuwar HEEDAYA ba yadda Abba yake yawan tambayar ta wanda za ta fitar matsayin miji shi ne tashin hankalin ta wannan ya sa take kula samari don kar a ga kamar ta rasa ne. Ga shi aminiyar ta MEEMA har an yi bikin ta ita RAUDA duka awayen ta ne da take ganin sai ta riga su aure amma ga shi dai ta tsaya kallon ruwa kwa o ya mata afa. Yanzu daga ita sai Ifteehal su ne dai suka rage a cikin makusantan awayen nata. Ta gaji da jiran gawon shanu don ko gida Aunty RABEEYA ta zo ta tsani ta ga cikin jikin nan nata tana jin ba in ciki a ce an jinin Ya ABDUL ne a jikin ta hakan ya sa ko ta zo gidan sai ta yi wunin aki ko dai ta kaucewa duk hanyar da za su ha u watarana kuma ta tsiri fita unguwa, bare ita dama yanzu bata ma sha'awar zuwa gidan ta tun da yanzu wanda take yi domin shi hatta wayar ta sai ya ga dama yake auka kwata-kwata ya sauya tamkar daj ya san abin da yake zuciyar ta. Kwanci tashi asarar mai rai Aunty RABEEYA ta shiga watan haihuwa, cikin ya tsufa ya mata nauyi duk ta sauya kama ga wani kumburi da har an yi ta maganin an gaji sai aka ce ba zai ware ba har sai da haihu. Gata sosai Ya ABDUL yake nuna mata tamkar dai ya auke mata cikin ya mayar jikin ta ga kaya sun saya kamar za a bu e shago da yake shi da kansa ya mata scanning a asibitin saya ga a mace kwance a marar ta hakan ya sa siyayyar ta zo da sau i don yana ganin sun san mai za a haifa. A wata ranar alhamis da safe na uda mai arfi ta sar e Aunty RABEEYA a ki ime sula tafi asibitin Ya ABDUL duk ya bi ta ru e tamkar ya mayar da ciwon jikin sa haka yake ji. Sai dai haihuwa ta i da i gaba aya sai wuya take sha, ga shi an uwa da iyaye duk sun tare a asibitin. Dab da magriba ta samu ta haihu bayan ta sha ba ar azaba, ana ta murna Ya ABDUL tamkar ya yi tsalle saboda farin ciki ji yake bai ta a shiga farin ciki mai tarin yawa ba kamar na yau musamman da ya ga babyn kamar ta aya da maman ta. Sai dai ana cikin murna da farin ciki sai murna
Chapter 24 · 0% Book details