← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 39

Sashe 18

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aisha ta fa a cikin lallashi. Da sauri HEEDAYA ta ago tana kallon ta da alamar son arin bayani gabanta tana fa uwa ta ce. "Ta yaya? Bayan an aura masa da Aunty RABEEYA ko sakin ta zai yi?" Ta tambaya. "Mu kan mu bamu da amsar tambayar nan HEEDAYA haka dai ya ce kuma shi kansa bai san yaushe ne ba amma ya tabbatar mana da haka" Shiru ta yi tana nazari tare da son gano bakin zaren da kuma manufar bokan a kan furucin nasa sai dai walwar ta bata hasaso mata komai ba. "Yanzu ki tashi ki koma akin ki, sannan ki saki jiki ki cigaba da aiwatar da al'amuranki cikin natsuwa kar ki yarda a fahimci akwai damuwa a tare da ke bare har magauta suke tunanin ba in ciki kike da auren" Hajiya Aisha ta ce "Wallahi ba zan iya ba ba zan iya oye damuwata ba hakan ma arfin hali ne kawai amma dai ko ka an ba zai oye ba dama bahaushe ya ce labarin zuciya a tambayi fuska" HEEDAYA ta fa a tana tashi ta haura kan gadon ta kwanta rubda ciki. Ranta tana una tana jin yadda son Ya ABDUL yake ta safa da marwa a tsakanin birnin zuciyar ta. aran wayar ta ne ya dakatar da ita. MEEMA ce awarta agawa ta yi. "HEEDAYA wai kina ina ne halan baki ji sanarwar aurin auren nan ba, shin baki san kwa ar ki ta cika da ruwa ba" "Na sani MEEMA duk wanda suka zo domin gayyatar da muka musu wato awayen mu ki ce musu bani da lafiya ina kwance na samu bacci" Tana jin MEEMA tana arin magana amma ta datse kiran tare da jifa da wayar a kan gadon ta cigaba da kukan zuci wanda ya fi na zahiri ciwo da suka a zuciya. Da yamma taro ya yi taro ko ta ina mutane ne, gida ya cika da jama'a amarya RABEEYA nemab duniyar nan ta yi wa HEEDAYA amma bata ganta ba hasali ba wayarta a kashe har Ya ABDUL ma sai da ya tambaye ta ganin jiya duk inda suka saka afa a wajen kamu sai ta ora tata amma yau kamar an yi ruwa an auke. Su Umma ma sai ya e suke yi wa ba in su amma kana ganin su ba haka aka so ba wai anin miji ya fi miji kyau!. Sai da dare aka fara ri in tafiya kai amarya, amarya ta shirya cikin shiga ta alfarma, Aunty Hafsa da baki ya i rufuwa ita ce mai taya ta komai kuma ta ji da i da aka aura auren da ita duk da ta ga HEEDAYA da Umma har ma da Hajiya Aisha suna fushi da ita amma wannan mai sau i ne wai cire wando ta ka, hatta Ihsan ma sai wani cin magani take Mubashshar ne ma yana wajen Abba. Naeema sai shiga ake ana fita ita da Momma har sai da dare ya yi suka tsagaita lokacin ana ta fafutukar kai amarya. Amarya da addu'a aka shigar da ita tafkeken gidan ta wanda ya ji kaya kamar ba gobe sai amshin turaren wuta an mai duguri ne ya cika ko ina. Kowa ya watse aka bar amarya ita ka ai hatta awayen amarya babu wanda ya zauna. An bar ta ita ka ai zaune a tsakiyar luntsumeman gadon ta tana ta addu'a a zuciyar ta ha e da godiya ga ubangiji da ya nuna mata wannan rana mai matu ar tarihi a rayuwar ta. Duk da tana ta mamakin yadda aka rako ta akin ta ba tare da masoyiyar ta HEEDAYA ba don a wani angare na zuciyar ta ma tana jin babu da i ganin bata ga HEEDAYA ba. Za ku ji mun shigo da sabbin fuskoki ckn labarin mu, to kowa da rawar da zai taka a ciki, da sannu zan ke fe e muku biri gar wutsiya kun san dai taken al alamin MAMAN AFRAH ba ya rubuta shirme MAMAN AFRAH 09013181851 [2/13, 9:10 AM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/F7TUZezpOWLKYnyTNFuy2Y BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 8 *MARYAMA* Amma duk jijjigar da take masa babu alamun ko motsawa zai yi lamarin da ya ara saka ta shiga tashin hankali, gaba aya ta firgice tana kukan tamkar ranta zai fita. Inna da ta fito daga bayin da aki za ta shige amma jin kukan MARYAMA ya tsananta sai ta ara jan tsaki tare da nufar akin Baffan a nufin ta ta koro ta daga akin don a tunanin ta, jikin sa ne ya matsa take ta faman maganganun nan da kuma kukan. Sai dai ganin kansa ya langa e gefe bata bi ta kan MARYAMA ba ma nufar sa ta yi irjin ta yana bugawa ta shiga dudduba shi sai dai abin da ta gani ya mugun aya mata hankali domin kuwa ta tabbatar da cewa rai ya yi halin sa, don har dafara ta fito masa. Wani kuka ta fashe da shi tana kiran sunan sa MARYAMA ita ma ganin hakan ta tabbatar Baffa ya yi bankwana da duniya mutum aya tamkar da miliyan a wajen ta, masoyin da duk duniya bata da kamar sa. Maimunatu da take bacci tun tana jin kukan su sama-sama har ya zamana ta bu e idanun ta da sauri ta fito daga akin Inna, ta nufi akin Baffa inda a can take jiyo kukan da ya kara e gidan tamkar gidan makoki, duk da zato da tunanin ta bata ta a kawowa Baffa mutuwa ba duk ta zaci jikin sa ne ya matsa sosai sai dai tana zuwa ta yi mugun gani wanda aka ha u da ita aka cigaba da kokawa. "Shegiya ba addara annoba, mai mugun hali maciya amana, kin kashe mini uba kin ji da i dama ke shegiya ce baki da shi uban, tashi ki fice a akin tun da babu wandalar ubanki a wajen gina akin" Maimunatu ta fa a cikin muryar kuka tana jin kamar ta rufe ta da duka. "Ta sa ba in cikin, an gaba da fatihar da ta samo ya yi ajalin sa wallahi kin cuce mu MARYAMA ha in Malam ba zai barki ba" Inna ma ta fa a cikin kukan tana jan hanci. Dakyar ta iya mi ewa jiri yana iban ta jin ta take tamkar ba a raye take ba ji take tamkar a wata duniyar ta daban take, acin da magagin mutuwar Baffa ha e da zargin ita ce silar mutuwar sa ya taru ya ha e mata. Ko gabanta bata gani haka take jefa afafun ta, akin Goggo ta nufa wanda ya kasance makwancin ta ita ka ai a yanzu a baya kuma kafin mutuwar Goggo tare suke kwana a akin. Tana shiga akin ta dur ushe a wajen tare da sakin kuka mai cin rai, ta sani tabbas cewa kuka ga mamaci ba alkairi ba ne, ba a hana kukan mutuwa ba amma irin kukan nan da ake iface-iface ana an mutu an lalace babu kyau sam!. Tana daga akin tana iya jiyo sautin kukan su Inna, ita kuma tana daga akin nata tana yi wa Baffa addu'a da nema masa gafarar ubangiji sai dai ta kasa dakatar da zubar hawayen ta. Tana jin aran bu ofar gidan da alama fita aka yi kiran wani jim ka an ta ji an shigo tana iya jiyo muryoyin maza. Ita dai bata fito ba sai doshin asuba, idanun ta sun yi luhu-luhu. Har aka shirya Baffa tana daga can ofar akin Goggo a zaune don mugun tabon da jama'ar gari suke mata bisa jahilci ko cikin mutane bata shiga, idan kuwa ta shiga ta san tabbas ranar za ta yi ta jin ba en maganganu. Yanzu ma daga inda take matan wasu daga ciki suna jifanta da wani kallo suna ta e baki wasu suna ra a. Ko gawa ba a auke ba amma mutane basa tuna tasu mutuwar, basu su san cewa watarana ko yau ko yanzu ma tasu tana iya riskar su. "Iyalan mamacin su shigo su masa addu'a" Muryar liman ta katsewa MARYAMA tunani. Kamar wacce aka tsikara haka ta mi e tsaye tana son yi wa Baffa kallon arshe duk da ta san ba lallai ta samu hakan ba. Inna da Maimunatu ne sai wasu an uwan sa guda biyu suka nufi akin da sauri ta bi bayan su ita ma. Kwance yake sanye da likkafani har fuskar an rufe wacce ita ta so ta ara yin tozali da ita sai dai Allah bai nufa ba domin kuwa an gama shirya shi tsaf. A gaban gawar ta dur ushe tana shirin fara masa addu'ar kuka ya kufce mata. "Sanadin abin kunyar da ta jawo ne Malam ya ha iyi zuciya ya mutu!" Inna ta fa a cikin muryar kuka. Umarni aka mata ta tashi ta fita saboda yadda Maimunatu da Inna suke kuka suna maganganu haka ta fito jiki a sa ule ta zo ofar ta tsaya bayan sun fito aka ce a bayar da hanya za a fito da gawar daga can gefe ta tsaya hannunta aya a tsakiyar kanta, a haka aka fito da makarar da aka saka Baffa gida ya ru e da koke-koke Inna da Maimunatu sai ri e su aka yi ganin kukan nasu ya zartar hankali. Bakin ofar gidan ta je ta tsaya tana kuka marar sauti. Tana jin yadda mata suke yi da ita a kan cikin jikin ta da kuma wai ba in cikin ta ne ya kashe shi wai bata yi halacci ba. Tana nan tsaye har aka tafi da shi har sai da ta daina hango su, bata bar wajen ba sai da aka kawo zanin da aka lullu a masa. " Kukan munafurci kike ai ki ha a kayan ki ki san inda dare ya miki wanda kike zaune don shi in kin kashe shi kin huta, kuma
Chapter 18 · 0% Book details