Sashe 36
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
bu a musu asa a ido ba don HEEDAYA bata da kishiya a duniya!. Ita ma wurin nata bokan ta ce za ta nufa ya juyarwa da ABDULHAKEEM in hankali a kan mace don ba za ta iya ganin wannan abin kunyar ba a jawo mata gori a wajen kishiya don har yau takun sa a suke ita da Momma har ma Ammien don suna ganin sun mallake ABDULHAKEEM. Kaf sai da HEEDAYA ta fa awa HUSNA labarin zuwa wajen boka da kuma yadda ya fa a mata, sannan ta ara fa a mata maganin da ya bata da inda ya ce ta sakawa mijin nata a miyar abinci. Kwana biyu dai ta ga daidaituwar al'amura har ma wurin su Ammien ya daina zuwa wanna lamari ya mata da i hankalin ra ya kwanta tana ganin amfanin zuwa wajen bokaye da malamai. Kwanci tashi asarar mai rai wata uku da yin haka a lokacin da duniya ta yi wa HEEDAYA da Umma da i suna ganin sun samu kan ABDULHAKEEM ashe dai basu sani ba lumbu-lumbu ya musu babu zato babu tsammani wani labarin mai kama da ya fi fa ar mutuwa ya riski Umma da HEEDAYA lamarin da ya sanya suka shiga mummunan tashin hankalin da suka kusa zaucewa musamman HEEDAYA da jin labarin ya sa ta zama kamar mahaukaciya. A ranar wata labara ne tana kwance tana danna waya ga yankaken apple mai sanyi a plate tana auka tana ci Shigowar Ya ABDUL da sallama da wasu samari guda biyu suna biye da shi auke da set guda na akwati. Zaune ta tashi tana murmusawa tana jin da in yau kuma kyautar da za a mata kenan kasancewar ta saba da kyaututtukan da yake mata don ita ko lefen aure ma ba wani damuwa ta yi da shi ba amma wannan ya faranta ranta. Suna ajiyewa suka gaishe ta tare da fita fuskar ta cike da murmushi take musu sannu har da aukan 5k ta basu wai sa sha lemo. Bayan sun mata godiya sun fita ta tashi tana wani fari da ido ta arasa wajen sa gani ya zauna dafa kafa ar sa ta yi tana aika masa wani sihirtaccen kallo mai cike da ma'anoni da dama na so da auna. "Yanzu wannan duk ni ka ai?. Ina godiya a gare ka ba zan gushe ba ina ambaton na yi dacen miji ba har sai numfashina ya bar gangar jikina, ina aunar ka Ya ABDUL ina faran har abada mu zauna mu ka ai don ba na fatan ko a mafarki wata mace ta ra ar mini ko da takalmin sawarka ne bare kuma kai in da kan ka... "Wannan kayan fa ar kishiya ne, yau saura sati guda za a aura mini aure" Kalaman sa suka yi gaggawar katse wa nata kalaman hanzari. Duhu ne dimm ya wulgawa ganin ta, cikin sakanni ganin nata ya dawo sai kuma falon ya shiga juyawa mata tamkar famka, kunnuwan ta suka yi dummm basa jin kowane sauti. Sororo take kallon sa da idanun ta da suka ance saboda mamaki. Lokaci guda komai ya kwance a zabure ta tashi tsaye tana kallon akwatinan masu kalar ruwan goro da suke ta faman she in sabunta, sannan ta waiwaya ta kalli Ya ABDUL da ya koma ya jingina bayan sa da jikin kujera yana kallon ta hankalin sa kwance kamar tsumma a randa!. [2/19, 5:22 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 15 *MARYAMA* Ta shiga tashin hankali sosai na jin furucin Ya HAFEEZ zai auki abin da bai san nashi ba ne ya ce cikin sa bayan ko ita da cikin yake jikin ta bata san mai shi ba. Kaka sosai ta sha masa fa a tana cewa ya bata mamaki ya yi abin da bata ta a zato ba duk da dai tana kokwanton hakan amma ba a shedar an yau. Tun daga ranar ta kafa musu karan tsana da shi da MARYAMA ta daina ba MARYAMA abinci sai dai shi ya dafa ya ba MARYAMAR. Idan zai tafi wajen aiki sai dai ya siyo mata komai na bu ata ta ajiye a akin nata har da aramin gas take girkin ta. Duk da bata ji da i hakan ba kuma tana jin nauyin sa duk da ta yi yin urin sanar da Kaka cewa ba cikin sa ba ne amma ya i ya bari. Ko da ya zaunar da ita ya tambaye ta amsa aya ce dai ita ma bata san cikin waye ba amsa mai cike da ru ani haka ya ha ura ya fawwalawa Allah komai. Tana so ta gudu amma babu hali don bata da wajen zuwa. *BAYAN WATA BIYAR* Haka ake rayuwar babu da i kuma babu yabo babu fallasa tsakanin ta da su Kaka har gwara Mero ma wani lokacin tana mata magana in ta ga Kaka bata wajen. Cikin ya tsufa sosai ga shi duk ta kumbura dakyar take tafiya ksancewar haihuwa ko yau ko gobe. Hankalin Ya HAFEEZ gaba aya a tashe yake bai san ya zai yi da abin da za ta haifa ba ga shi Kaka ta kafa shara in tana haihuwa za a aura musu aure su bar mata gida, duk da ita ma tana cike da tausayin su a ranta tana kuma shiga damuwa ganin HAFEEZUN ta ne yake da cikin an shege wannan abu yana aga mata hankali. Yau ya kama alhamis da misalin arfe goma na safe tana aki zaune tana ta kuka abin tausayi ita kanta bata san ya za ta yi da lan da za ta haifa ba ga shi ta zo ta raba mutumin da ya tainake ta da soyayyar Kakar sa sun dawo kamar aboka gaba. Kamar an ce ta ago ta gan shi tsaye a cikin aki idanun sa sun tara walla. Tabbas ya san MARYAMA iya gaskiyar ta take fa a sannan yana tausayin maraicin ta sannan ga soyayyar ta da take neman nakasta masa rayuwa. Kai ta sunkuyar ga wannan cikin nata da ya mata gingirigim. Daga ta ci abu sai ta ji babu sai ta sake cin wani abu wuni take tana ciye-ciye ga shi an yake ta motsi. "Ki saka hijabin ki zan kai ki asibiti a miki scanning domin sanin saura sati nawa ki haihu tun da Kaka basa nan dama shi ya sa na kasa fita da ke" Ya fa a cikin sanyin muryar tausayin ta yana tsarga masa. Da to ta amsa dakyar ta dafa asa ta mi e tsaye afafun ta duk a kumbure. Hijabin ta saka ta bi bayan sa a mota ta same shi, bu e mata ya yi ta shiga mai gadi ya bu e musu suka fita tare da haura wa saman titi. A wani wajen scanning ya yi parking, ya bu e mata tare da kamo hannun ta ya taimaka mata ta fito yana ri e da hannun ta tana takawa dakyar suka shiga. "Ma sha Allah ina taya ka murna madam ta kusa sauka ko?" Mai scanning ya ce yana murmusawa, murmushin ya e Ya HAFEEZ ya masa. Wurin suka shiga ta kwanta a kan gadon, shi kuma yana zaune a kujera ya kifa tagumi. Fara mata scanning in ke da wuya abin cikin cikin nata ya bayyana a cikin computer daga mai scanning in har Ya HAFEEZ a ki ime suka tashi tsaye ganin abin da ya kusa tarwatsa musu kwanya wanda tun da suje a rayuwar su baay ta a gani ba. Ita ma ganin sun tashi a ki imen ta ago idanun ta ta sauke a kan computer Idanu ta zaro cike da ru ani wani irin tsoro tana baibaye mata zuciya sai kuwa ta fara karkarwa tare da ha a haruffa ta ce "Ya, Ya, Ya HAFEEEZZZZZZZZ"