Sashe 12
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
aran tsayawar motocin
aurin aure da yake a babban masallacin juma'a aka je aka
aura da ki
an ganguna ha
e da muryoyin maro
a da suke tashi cikin lasifika. Ita ce ta assasa fa
uwar gaban mutane uku da mugun
arfi Umma, Hajiya Asha da kuma mai gayya mai aiki wato HEEDAYA a yanzu babu abin da kunnuwan su suke son ji sama da jin an
aura auren HEEDAYA da ABDUL duk da sun san babu makawa yin hakan tun da sun tabbatar da ingancin aikin da aka yi kuma an aiwatar. Amma duk da haka suna jin fargabar sakamakon!.
Muryar wani maro
i da ya durfafo cikin gidan suka baza kunnuwa kamar na zomo suna son jin da wa aka
aura?
"Allah ya kawo mu, aure ya
auru tsakanin ABDULHAKEEM Mukhtar da amaryar sa...
MAMAN AFRAH
09013181851
[2/10, 2:13 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/F7TUZezpOWLKYnyTNFuy2Y
BONONO
(RUFIN
OFA DA
ARAWO)
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.
*SADAUKAR*
Daga farko har
arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu
e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi.
Daga marubuciyar:
iyar igiya
an adaidaita sahu
Ungozoma
ar zaman wanka
ara'in inna delu
Beelal
Jalli joga
Da sauran su.
*09013181851*
PAGE 6
Su duka ukun sai suka yi tamkar an dakatar da gudun numfashin su, domin kuwa kowanne sai ya yi tamkar za a sanar da mutuwar wani makusancin sa duk sun shiga mummunan yanayin son jin sunan wanda maro
in zai ambata.
"Tsakanin ABDULHAKEEM Mukhtar da amaryar sa RABEEYA Bashir" Wannan furucin maro
in ya daki gaba
aya
walwa da zuciyar su Umma, lokaci guda kunnuwan su suka yi dumm ya zamana sun daina jin kowane sauti. Amma saboda
arfin hali sai suka fara kokwanton abin da suka ji kowanne sai yake ganin ba daidai kunnen sa ya jiyo masa ba, kowanne yana jin kawai dai tsabar son jin abin da za a fa
a ne ya sa suka shiga ru
ani.
Kallon - kallo suka shiga jifan junan su da shi kowanne yana son
an uwan sa ya bashi tabbacin gaskiyar abin da kunnen sa ya ji.
"Auren masoya kuma
an uwa an yi auren zumunci ABDULHAKEEM da RABEEYA Allah kawo mu ranar suna" Suka
ara jin furucin maro
in daga lasifikar nan irin wacce maro
a suke yawo da ita a hannu.
Idanu Umma ta zaro da sauri ta tashi tsaye tana ya
i da hankalin ta ganin bai gudu ya barta ba don ji take tamkar dai
walwar ta za ta samu ta
uwa saboda furucin da ta saurara mai cike da ru
ani!. Lokaci guda kuma HEEDAYA da hawaye ya wanke mata fuska take fusgo numfashin ta dakyar suka mi
e ita da Hajiya Aisha.
"Na shiga uku Umma!." HEEDAYA ta fa
a jikin ta yana karkarwa
irjin ta yana wani hawa da sauka.
"Mun shiga uku dai!" Umma da Hajiya Aisha su ma suka fa
a hankali tashe.
"Hajiya Aisha ashe bokan nan ma
aryaci ne? Mu zai yaudara? Ya sa muka saki jiki da aikin sa ashe
arya ya zabga, da a ce na san aikin sa ba zai yi ba da tuni ko a bangon duniya ne sai na je na samo magani, amma ya sa sai da ranar ta zo lokaci ya
ure ga shi babu dama ko hali yarinyar nan su ha
a miji tun da uban su
aya, kin san dai ko a garin mahaukata HEEDAYA ba za ta auri mijin RABEEYA ba" Umma ta fa
a tana kallon Hajiya Aisha tamkar za ta kai mata dukan tsiya saboda kawai haushin ta take ji don ranta ya yi mugun
aci.
"Hajiya Aisha ta ce
"Hajiya Zainab kin san dai ba zan kai ki in da bani da tabbas ba, kin fi kowa sanin na san kusufa-kusufa lungu da sa
o na malamai da bokaye masu aiki tamkar yankan wu
a" Duk maganganun nan da suke HEEDAYA tana tsaye tamkar zautacciya ta rasa wane kalar tunani za ta yi gaba
aya bata gane mai suke cewa tamkar wata ta
iya haka ta koma, basu ankara ba sai gani suka yi luuu ta yanke jiki ta fa
i sumammiya!.
A ki
ime suka dur
ushe a gaban ta suna jijjijgata, Hajiya Aisha ganin Umma ta fara kuka hankali tashe da gudu ta nufi ban
aki ko takalmin
ofar ban
akin bata saka a
afar ta ba, ruwa ta kwalfo a kofin wanka ta fito a ru
e tana zuwa ta she
awa HEEDAYA. Farfa
owa ta yi a firgice tana fa
"Na shiga uku Umma wata ta auri za
ina, Ya ABDUL ba ni ba wayyo zan mutu ba da ni aka
aura ba wayyo na gama yaudarar zuciyata yau zan kasance a gari
aya, a unguwa
aya a gida
aya kuma a
aki
aya da Ya ABDUL ashe dai mafarki ne burina ba cika zai yi ba" Ta furta cikin kuka.
"HEEDAYA ki yi ha
uri na yi iya yina ban ta
a zaton hakan ba zai cika ba wallahi ban ta
a kawowa aikin nan ba zai ci ba, gaba
aya na saki jiki da cewa an
aura da ke an gama ban san za a samu akasi ba ban san za a samu sa
anin tunanina ba HEEDAYA" Umma ma ta fa
a tana hawaye tana tuna cewa shikenan zumuncin
awancen Hajiya Fati da Hajiya Baturiga zai
ara
arfafa, ashe dai duk shirin su ya tashi a banza da siyen kayan
aki da na kicin da komai da komai ba ma wannan ne abin jin ba sai magungunan matan da suka
irkawa HEEDAYA don sun
auka yau za ta kwana gidan miji ashe dai lisaafi da hasashen su ne.
"Na tsane ta Umma na tsani Aunty RABEEYA na tsane ta wallahi"
"Ni ma na tsane ta HEEDAYA da a ce ya halatta ku auri miji
aya da wallahi ko ta halin
a sai na samo mafitar da sai an
aura da ke, sai kin rigata shiga gidan sai dai ta zo daga baya amma ke ce uwar gida dole ta zauna a
ashin ki sai dai kash!. Bakin al
alami ya bushe f...
"Umma ki daina ambaton auren miji
aya ni fa bani da kishiya a duniya ba zan ta
a zama da kishiya ba a rayuwata mijina ni ce amaryar sa kuma ni ce uwar gidan sa " Ta fa
a cikin kuka da tashin hankali.
"Ku yi ha
uri don Allah dole mu samu mafita a yau kuma a yanzu!" Hajiya Aisha ta fa
a tana tashi tsaye tare da kama
ugu da hannu biyu tana
aga kai sama irin tana tuna yadda komai zai wakana. Kallon baki da hankali Umma ta jefe ta da shi tana kawar da kai wani tu
in ba
in ciki yana
ara ratsa zuciyar ta, don tana ganin ita ce silar komai da ba don ta kai ta wajen da ta kar
o maganin ba, da bata ma saka ran cim ma buri ba daga ita har HEEDAYA.
"Dole ne ya san abin yi don a yanzu ba sai an jima ba za mu koma wajen sa"
"Wai maganar wa kike? In dai wannan tsohon ne na yafe aikin da ya mana a kwana ashirin da bakwai ma bai yi ba sai wanda zai yi yanzu ai bakin al
alami ya bushe, tun ran gini tun ran zane, kin san dai an riga an
aura auren nan kuma ya haramta su aure shi su biyu kasancewar su jini
aya...
"Haba
awata ki daina mini magana cikin hargagi kina neman
ora laifi a kaina bayan ni ma burina da fatan bai wuce irin naki burin ba"
"Na ji! Yanzu mene ne abin yi?" Umma ta tambaya tana
ago kai ta kalle ta har lokacin tana rungume da HEEDAYA da take ta shashshekar kuka tamkar ranta zai fita irin yadda sautin kukan yake fitowa daga asalin
ashin zuciyar ta.
"Za mu koma wajen malam"
"Ki kira shi da sunan sa na asali kuma na yanka wato boka don wannan bashi da ha
i da malamai"
"To na ji! Mu koma wajen boka shi zai fa
a mana komai "
"Ni ban ga amfanin komawa ba tun da wuri ya
ure!" Cewar Umma.
"Ki
ara bani dama!"
"To shikenan amma kin san yanzu waje cike yake da jama'a kina ji sai ka
e-ka
e da bushe-bushe yake tashi shin idan ma Alhaji ya gan mu in ce ina zan je tun da dai ya san ana taro ba za mu je ko ina ba bana son ya
ora zargin sa a kan mu"
"In sha Allah ba zai gan mu" Ba don Umma ta gan su ba ta amince haka ta lalla
a HEEDAYA a kan cewa ta daure za su je su dawo a kan gadon ta kwanta kamar matacciya suka fito suka rufo mata
ofar. Yadda gidan yake a cike amma su hankalin su ba ya kan kowa hankalin su ya yi wajen bokan su.