Sashe 32
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya kawo kai shukenan fa ke sai haihuwa da reno shi ya sa namiji in ya ga ba ya samun mai yake so sai ya irko miki kishiya... "Bari fa in haka ni kin san na tsani kishiya" "To ai kowace mace ma bata son kishiya sai dai dole don haka yanzu shawara ta ragewa mai shiga rijiya" Haka ta ringa mata ku uba ita kuma ta hau ka ta zauna. Suna gama wayar jim ka an ta mai gadin gidan ya zo ya mata nocking ya ce mata an aiko wani direba. Sa on ya kar o mata cike da murna ta dawo ciki tana ta tsara yadda komai zai wakana. Bayan ta yi wa maganin ma oya ta dawo falo ta kwanta ta hau whatsapp ai kuwa ta ci karo da sunan MANYAN MATA group sai sannan ma ta tuna da shi ne group in da MEEMA ta ce za a saka ta cike da murmushi da kuma son ganin mai ake yi a ciki ta shiga. Sa onni ne suke ta shigowa. Ai sai yanzu na matsa masa ya fita. Wata kuma ta ce Ai wallahi mu dai babu ruwan mu da matsalolin gidan aure ai in namiji yana nuna maka soyayya ji kake babu ya kai sannan baka da wata damuwa. Yadda kowacce take fitowa tana fa ar yadda ala ar ra take da mijin ta abin ya birge HEEDAYA irin rayuwar da take mafarkin samu. MEEMA ce tana hawa online ta shiga group in ta gabatar da HEEDAYA matsayin awarta. HEEDAYAR ma magana ta yi tana yi wa MEEMA godiyar gabatar da ita tare da cewa Allah sa su aru da juna. "Barka da zuwa sister" HUSNA ta yi tagging na maganar HEEDAYA ta mata barka da zuwa amsawa ta yi tana godiya daga nan duk aka shiga mata sannu da zuwa. Ta ji da in yadda aka tar e ta sannan kuma ta ara mamakin yadda kowa yake fa ar sirrin sa na zamantakewar auren cikin group in tabbas idan ta cigaba da zama a yadda ta fara a gidan Ya ABDUL lallai za take sha ar ba on ciki yadda matan MANYAN MATA group suke fa ar zamantakewar su da mazajen su ya tafi da ita sannan hakan ya sa ta aura amarar wato nata ancin a gidan miji!. Wayar ta ajiye ta ajiye bayan sun yi magana da MEEMA a private tana ta fa awa MEEMA mamakin dama ana samun haka irin wannan kulawar da matan group in suke bada labari nan ta tabbatar mata da ka an ta gani ta cigaba da zama a group in za ta ga zahiri ma. Da wannan ta shiga kicin ta yi girki, basu shigo gidan ba sai la'asar ya ce ya ci abinci a gidan Hajiya da yake ma bacci Little RABEEYA take sai ta kar e ta ta kwantar da ita don ya ce ta sha madarar ta a can. Da dare ko da ta tashi ha a mata madara a kicin dama ta akiye maganin tarin da ta ba mai gadi ya siyo mata na yara a cikin madarar ta zuga ta gauraya sannan ta saka a fidan ta ba yarinya ta sha sai kuwa bacci ya auke ta ta kwantar da ita. A bayi ta saka uku bala'in wajen MEEMA. Yana ta danne danne a waya har sai da ya kammala ya kwanta ta auki aramar kafifa ta shimfi a a asa ta auki Little za ta mayar da ita can. "Dama ba ke za ki kwanta a katifar da kika shimfi in ba?" Ta ji ya jefo mata tambaya mai kama da ta rainin hankali ta ji haushi sosai amma kuma sai ta danne ta ce "Ka san yara da juyi to ba na so ne ta fa o cikin dare wani abu ya samar mini ita" Jim ya yi sai kuma ya ji ya gamsu da maganar tata kwantar da ita ta yi a ranta tana cewa 'Ashe dai da ake cewa namiji yaro ne za ka iya masa wayo ashe dai gaske ne kin ga har na masa wayo, hmmm!. Sai ma ka ji uku bala'i ' Da dibara har sai da ta sanya burin ta ya cika!. Ba aramin ara son sa ta yi ba kuma sai yanzu ne ta ji tana mahaukacin kishin da bata so kowace mace ta ra ar mata shi, ji take ina ma bai ta a sanin wata mace ba sai ita amma addara ta riga fata tun da ya auri Aunty RABEEYA ta aure shi sai dai za ta yi iya yin ta na ganin har duniya ta na e bai sake sanin wata a mace ba don ita ce matar sa a duniya a iyama ma ita take so ta zauna da shi. Ya ABDUL tun da ya kusance ta sai ya ji wata zazzafar aunar ta tana fisgar sa ya ji ya aminta da ita sai ya ji gaba aya damuwar da take dan are a zuciyar sa ta washe yanzu son HEEDAYA yake yi. Zaune suke a falo suna hira irin ta masoya ya fara mata zancen Aunty RABEEYA da yadda yake jin ciwon rashin ta har yau. Amma ta ashe asa ta ce ita bata son maganar kowace a mace wai kishi take ji. Yanzu kam sai yadda ta yi da shi don a yanzu wata mata ta samu wacce ta an manyanta haka take rainon Little ita take mata komai kuma ba ya iya yi mata musu domin yanzu tsoron acin ranta yake. Yau ta kama juma'a don haka bayan ya shirya cikin shadda sky blue ya saka hula sai tashin amshi yake. "Baby nah zo mu yi hoto" Ta ce tana kashe masa ido aya. Babu musu ya zo tana rungume da shi ya sunbace ta a kumatu ta auki hoton. Sun matu ar yin kyau don ita ma material ne sky blue in mai jar fulawa a jikin ta. Har bakin ofa ta raka shi tana masa a dawo lafiya. Yana fita ta dawo falo ta kwanta a kan doguwar kujera ta hau whatsapp group naau na MANYAN MATA ta shiga kamar yadda ra zata haka ce ta faru domin kowacce tana turo hotunan ta da suka auka da mijin ta haka suke duk ranar juma'a. Sai dai idan za su tura hoton ba a bu e fuskar miji sai a samu an emoji a rufe saitin fuskar sai dai a bar jikin sa ita kuma matar ana ganin ta tangararai. Alfanun hakan don kowacce ta nuna majinta da irin soyayyar da suke ita da mijin ta haka za a ringa yabawa kowacce ana fasa mata kai shi ya sa ma ba sa barin an mata ko zawarawa su shigar musu group. "WOW! Amma HEEDAYA kina hutawa kalli wata kulawa da ya nuna miki ji yadda ya sumbace ki" Wata ta yi magana da ta ga hoton HEEDAYA da Ya ABDUL duk da ta rufe masa iya fuskar sa amma ana iya ganin yadda suka yi hoton tana jifan sa da wani shu'umin kallon soyayya. "Ai na fa a miki tana shimfi a soyayya a gidan ta tana taka bazarta" Wata ma ta fa a tana saka emojis na dariya. Kan HEEDAYA ne ya fashe ta tuno wancan satin video ne ta auka tana bayan Ya ABDUL yana mata doki irin wanda yara suke yi wato ya sunkuya ta hau bayan sa yake zaga falon da ita, dama kuma ta saita wayar ta tana aukan bidiyon, shi ta tura wancan satin a matsayin goron juma'a. Husna wacce zuwanta yanzu kenan ta turo hoton ta ita ka ai twna zaune a kan kujera a falo tana murmushi. Gaba aya aka iyo mata caaaa ana cewa ai bata more ba ita kullum sai dai ta turo hoton ta babu miji. "Na sha fa a musu mijina matafiyi ne ba ya zama sai ya yi wata biyu ma ban saka shi a idona ba, kuma ko ya zo ma wallahi ba shi da lokacina bare har ya kulani mu yi wani hoto ba ya girmama bu atata ma" Kowa jajanta mata ya yi suna cewa bata dace ba wata mai shegen surutu ta ce "Wai shi kuwa wane irin bussines ne wannan yake tafiya har wata biyu kuma idan ya dawo na ya i baki lokacin sa?, Fisabilillahi ina Kano ina Lagos?" "Eh mana aikin kamfani, kamfani ne da shi na yin robobi" "To ai ba kamfanin robobi ba ko kamfanin silbobi yake da akwai wata biyu ya yi yawa sai ka ce wani soja, to mai ya sa ma ba zai tafi da ke ba" "Wallahi ya "Wannan da sake ni ba zan ma iya wannan rayuwar ba" Wata ma ta fa "Gaskiya kina cikin jarabawa" MEEMA ta ce tana jimantawa. "Allah kyauta!" Cewar HEEDAYA. HUSNA kuwa maganganun da suka yi sai ta ji zuciyar ta ta karaya don ita sai take ji ma tamkar bata da maraba da wacce bata da aure bambancin kawai ita akwai igiya a kanta kuma dai mijin yana aukan awainiyar ta amma da sai ta ce babu. Tana fitowa daga group in ta samu sa on wata ba uwar no tana bu ewa ta ga haka. "Slm suna na HEEDAYA ni ar garin Dutse ce da yake jihar jigawa, ina da aure na auki no ki ne a MANYAN MATA group" Amsa mata HUSNA ta yi tana mata godiya da jin da in ta na kulawar ta gare ta. "Ni suna na HUSNA ni ar garin Kano ce sannan ina aure a Kano" Nan suka shiga ta a hira HEEDAYA tana mai kwashe komai ta fa a mata game da yadda za ta jawo hankalin mijin ta don har ta ce za ta saya mata uku bala'i ta aika mata Kano godiya ta ata sosai don ita ce ta uku da HEEDAYA ta auki no ta bi pc tana son samun awaye matan aure don yanzu duk ta watsar da awayen ta an mata ko Ifteehal da ta zo gidan ta warning ta kora mata a kan kar ta ara zuwar mata gida idan kuwa har ta ga sun cigaba da awance to ta tabbbatar aure ta yi don ba za ta yi awance da marar aure su wace mata