← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 39

Sashe 27

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

so" Umma ta ce tana dafa kafa ar ta. "Na ji Umma amma fa ba ma wai tunanin Aunty RABEEYAR da yake yi ba ne ka ai abin ji waccan filillikar jaririyar mai kama da iyar roba duk ya wallafa rai a kanta, ni wallahi haushin ta nake ji ita ma Ammien da ta bari anta ya zama lusarin namiji duk ya are a kan mace aya da arta" "Rabu da sakarkaru da sannu duk za mu dam a musu kashin su a hannu, ke ni ma diddibtun da yake a gidan nan ya ishe ni ya zauna yana reno kamar mace" "Rabu da shi Umma zai daina ne wallahi ni in na shiga gidan sa ba zan auki wannan cin kashin ba yo ina dalili yarinya uwar ta ta mutu ana ganin kamar an jefar da wallon mangwaro za a huta da uda ashe dai an kashe miciji ne ba a sare kansa ba wato akwai sauran rina a kaba" HEEDAYA ta ce tana kama ha "Bar ni da su ai gobe za mu koma wajen boka kin sa tun ranar kwana ukun mutuwar nan muka je muka masa godiya a kan binciken da ya mana na cewa akwai aure tsakanin ku da shi, to sai ya ce idan an yi arba'in mu koma" "Gwara dai ku je, don na ga sai an zage dantse an hau kan su don wallahi wannan Ya ABDUL in yadda kika san iyayyta ake dasa masa kullum a rai haka yake nuna mini ko gaishe shi na yi dakyar yake amsawa sai ka ce ni na kashe masa matar" " Zai yi bayani ne bari dai ke mu gani sai ya koma bita zai-zai kuma mijin ta ce" Wani murmushi HEEDAYA ta yi jin furucin nan na Umma don ya da a mata sosai, har ta fara hango yadda za ta gara Ya ABDUL tamkar wallon afa, ba iya shi ka ai ba hatta Ammie sai ta jogale mata an matsayin da take ganin tana da shi a wajen an nata. Washe gari Umma da Hajiya Aisha suka tasamma wajen boka, bayan sun shiga kamar yadda suka saba suna zaune tamkar wanda suke jiran tsammani sai dai kowa fuskar sa da annuri. "Ku daina sarewa akwai aure a tsakani don kamar yadda na fa a muku a baya to tabbas!. Auren nan babu fashi sai an yi" "Boka ka san dai an ce mai zurfin ido da wuri yake fara kuka, to shi yaron ne ko kallo HEEDAYAR bata ishe shi ba, har yanzu hoton matarsa ne li e a zuciyar sa sai kuma ar da ta mutu ta bari, shin ita HEEDAYA ce za ta furta masa kalmar so ko kuwa jira za ta yi ya furta mata, sannan ka san hatta uwar sa akwai takun sa a a tsakanina da ita ba lallai ta amince da auren nan, bare kuma shi mai gayya mai aiki mahaifin ta shi ne abin da yake ci mini tuwo a warya" "Ita in banza ai babu wani shege babu shegiya, kowa sai mun saka shi a taitayin sa,sannan kuma ina so ki sani sai dai HEEDAYA ta je masa da kalmar so amma shi ba zai fa a je mata ya ce yana son ta ba, kuma son matarsa marigayiya ya gama wanzuwa a zuciyar sa mu ba za mu iya fitar masa ba lokaci guda sai dai a sannu haka ma son arsa fatan mu kawai auren ya shiga tsakani daga lokacin komai zai zama tarihi don sai na kafa ta a gidan sa" "Yawwa kamar ka san tana da mugun kishi kuwa bata son kowa ya ra e shi, shi ma bata son ya ra i kowa" "An gama!" Ya furta yana buga bayan wata warya wata wuta ta fito bul sai kuma ta auke.Wata laya ya akko ba irin ya goga a bayan waryar inda wutar ta fito sai ya mi a mata. "Ta ha iye wannan da ruwa" Daga Umma har Hajiya Aisha idanu suka zaro. "Hajiya Fatin wato mahaifiyar ABDULHAKEEM in ce za ta ha iya?" Umma ta tambaya muryar ta tana rawa. "Kar ki zo mana da zancen banza da wofi!. Ita HEEDAYA ce za ta ha iye layar wannan da sannu idan ta ha iya zai fara ganin farin ta a maimakon yanzu da yake ganin ba in ta da ni ma ban san dalilin hakan ba" "To an gama godiya muke za ta ha iye kuwa" Ta fa a tana sakawa a jaka suka an kalli juna ita da Hajiya Aisha kafin suka biya shi ku in sa suka kamo hanya. "Wai kin ji yadda gabana ya fa i, ya za a yi ta ha iyi laya ni Zainab?" Umma ta ce tana kallon Hajiya Aisha da take tu "Ni ma na ji hakan amma kar ki manta biyan bu ata muke nema komai ma za mu iya yi kin san an ce ranar biyan bu ata rai ba a bakin komai yake ba, kuma biyan bu ata ya fi dogon buri" Da haka suka araso cikin gari ta ajiye Umma ta wuce gida. "Gaskiya aikin bokan nan ya fara bani tsoro ya za a yi a ce a ha iye laya ba ma a ona ta ba ko a binne" Umma ta ce tana kallon HEEDAYA. "Yanzu Umma ha iyar layar ne kamar dai wanda ya ce a ha iyi wuta?!. To ko mai ya ce ai mu namu to ne tun da biyan bu ata muke nema duk abin da zai fa a zan zama mai aiwatarwa in dai a kan Ya ABDUL ne fatana dai idan an yi auren Umma ki saka bokan ya mini asirin mallaka yadda zai zamana babu shi babu kallon wata mace sa sunan so ya zamana nu ka ai yake auna ni ka ai yake gani" "Sha kurumin ki ki kwantar da hankalin ki kamar tsumma a randa ai fa za mu buga shi yadda muke so sai yadda kika ce ko kara kika ajiye bai isa ya tsallaka ba, yanzu dai ki samu ki ha iyi layar sai ki je masa goben da maganar soyayyar" Da safe ta fito daga part in Umma suka yi kici is da Ya ABDUL da ya sanya gaban shi hanyar part in Momma ta san kuwa zancen gizo ba ya wuce na i wato wurin Little RABEEYA zai je. Duk da fuskar sa babu walwala amma a hakan ma ya mata kyau ji take tamkar ta je ta kama hannun sa ta tambaye shi dalilin fushin sa gare ta mai ya sa ya daina son ta sai dai tunowa da cewa komai ya zo arshe ta marairaice murya ta ce "Ya ABDUL ina kwana" Kamar ba zai amsa ba har ma ta cire rai zai yi magana ya ce "Lafiya" A ta aice ya wuce ta tamkar dai bai ma santa ba. Da harara ta raka bayan shi tare da yin wafa ta ce "Duk ranar da ka shigo hannu za ka gane shayi ruwa ne" Ta juya ta tafi. Da yamma ta ha iyi layar don ta san dole zai dawo ganin Little da yammar kafin hallaw ya ara zuwa da dare. Tana la e tana ganin sa har ya shiga ya fito bayan da ewar da ya yi. Ganin ya nufi hanyar waje ta fito daga ma oyarta ta bi bayansa don zuwa ta aiwatar da abin da bokan ya ce. Yana zaune a mota ya kifa kansa a kan sitiyarin ta je, sanin a shirye take don ta ha iyi laya ta san ba zai taka mata birki ba ko mata shamaki da zuwa wajen sa. Motar ta bu e ta shiga kujerar mai zaman banza, hannu ta kai ta shafo fuskar sa ya ago da sauri yana kallon ta da idanun sa da suka rine da ja don tunanin Aunty RABEEYA ne da kewar ta yake addabar zuciyar sa. Kai ta langa ar gefe, shi kuma ya sanya hannu ya dafe kansa kamar dai wanda ya sara masa, baki ta cije tare da yin murmushin gefen baki don ta san tarkon ta ya kusa kama tsuntsu da a ce maganin bai fara aiki ba da ba yadda za a yi ya ganta cikin motar bai tsawatar mata ba, kuma har ta kai hannun ta kan fuskar sa bai taka mata birki ba. Komawa ta yi ta jingina bayanta da jikin kujera, idanu ta lumshe tana hango irin yadda za ta ci duniyar ta da tsinke idan ta mallaki Ya ABDUL matsayin miji. "Ya ABDUL tafe nake da wata magana mai girma ina son ka bani amsa ta" urr ya mata da idanu tamkar wani dolo ganin bai ce komai ba ta ora da cewa. "Ina son ka Ya ABDUL, ba so na an uwantaka ba so na aure mene ne ra'ayinka kan hakan?" MAMAN AFRAH 09013181851 *Ina siyar da zannuwan gado, masu filo biyu, masu filo hu u, akwai masu labuleye masu bargo da sauran su. Ina siyar da labulaye kala-kala, kayan yara, lesuna atamfofi, abayas takalma sar i, frames na bango, materials. Sayan aya ko sari ina aikawa kowane gari, ga link nan mai son sari ya shiga ko a mini magana ta no ta 09013181851 idan ba saya zaki yi ba kar ki mini magana bana son ata lkc. Wanda basu da jari za su iya shiga grps su auki kayan su ora ruvar su idan sun samu masu siya su auke ribar su ni kuma zan aikawa duk wanda ya siya ta hannun su. NGD MAMAN AFRAH [2/19, 5:22 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/F7TUZezpOWLKYnyTNFuy2Y BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 12 *MARYAMA* Horn ya yi mai gadin da sauri ya wangale musu get tana ta kallon gidan yadda ya tsaru kuma yake da kyau. Fitowa suka yi tana ri e da kayan ta sai an no ewa take irin na rashin
Chapter 27 · 0% Book details