← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 39

Sashe 3

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dai ba zai saurara miki ba ko? Wai waye ma?" Ta fa a cikin hargowa. "Umma neman soyayyar sa ba zai mini wahala ba ni na sani" "Saboda zuciyar sa a hannun ki take ko?" "Ba haka bane, amma ina da ya inin hakan, sannan ba oyayye bane makusanci ne makusanci na a ala a makusanci a zuciyata" "Tambayar ki nake waye so nake in san waye?" "Ya ABDULHAKEEM" Ta furta muryarta tana rawa don ta san ta taro aradu da ka, ta akko dala ba gammu tabbas akwai sar iya, cakwakiya da babban alubale a wannan muradin nata. Wani irin hangaza kafa ar ta Umma ta yi kafin cikin sauri ta mi e tsaye har zanin ta yana neman fa uwa saboda yadda maganar ta duke ta a irji, yadda ta ji sunan a bazata bata ta a zaton HEEDAYA mahaukaciya ce ta ajin arshe ba sai yau! an gidan facalar ta? Wanda a yanzu bata da ma iyar da take da ita sama da ita, wacce suke zama tamkar wuta da ruwa da basa ha uwa wuri guda, bayan sun zama abokan gaba, wanda take jin daga ABDUL har mahaifiyar sa tamkar ta kawar da su daga doron duniya amma shi arta za ta za a a matsayin miji?. Ya kuka ji labarin? Kun kar e shi? Mai kuka hasaso zai faru a gaba? Kun gane ruguntsumin da muka kawo kanmu? Ba wannan ne ainihin makamar zaren ba, wannan shi ne wasa farin girki a cikin labarin shi ne somin ta i sai dai a gaba za mu gano mene ne dalilin ambaton labarin da suna *BONONO RUFIN OFA DA ARAWO* waye arawon? Waye bononon? Wa aka rufe? Waye ya rufe amsoshin suna gaba sai dai ba zan baku kunya ba in sha Allah. MAMAN AFRAH 09013181851 [2/6, 2:08 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/F7TUZezpOWLKYnyTNFuy2Y BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKAR* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 2 "HEEDAYA ashe mahauciya ce ke?Ashe walwar ki bata aiki? Shin notinan kan ki ne suka sunce ko yaya? ABDULHAKEEM ne kike so har kike muradin aure? Kin manta irin mur iyar gabar da take wanzuwa a tsakanin mu da uwar sa yanzu? Hatta maganar fatar baki bata ha a mu da ita, ko hanya muka ha a kin sani tamkar bamu ta a sanin juna ba ko da gidan nan ta zo iskar da ta bi hanyar part ina ma bata kallo sai dai ta je wajen Hajiya Baturiya, shi ne kike so ki ja mini abin kunya da gori ki sa suke yada mini magana suke mini bita da ulli dukan kabarin kishiya, to ahir in ki na yarda ki so ko wane namiji a doron duniya kuma zan tsaye miki tsayin daka in ga kin mallake shi amma ban da ABDULHAKEEM ko soyayyar an uwantakar da kike masa na tsane ta bare soyayya ta aure da ha a zuri'a har abada!" Umma ta kai arshen maganar tana haki tamkar wacce ta yi tseren gudu. "Ba zan iya ba Umma na riga na afka sai dai auren sa ne ka ai mafit... Tun kan ta arashe maganar da ta fara Umma ta auke fuskarta da wani gigitaccen marin da sai da kunnuwan ta suka yi dummm. "Idan kika ara furta kalmar soyayyar ABDULHAKEEM a wurin nan sai na tsine miki HEEDAYA" Ta fa a tana huci tare da nuna ta da yatsa. asa ta zamo daga kan kujerar har lokacin hannunta dafe da kuncin ta da ya sha marin, hawaye suna kwaranyo mata wanda bata jin za ta samu salamar zubar su matu ar ba Umma ta amince da za in ranta ba. A kan gwiwoyinta ta dira tare da sunkuyar da kanta ta ce "Ki yi ha uri Umma, ki mini afuwa please amma ba zan gushe ba ina furta kalmar so ga Ya ABDUL ba har sai ranar da na bar lumfashi a doron duniya" Tana kai wa nan ta mi e cikin kuka da an gudu za ta tafi akin ta. Taku aya biyu Umma ta yi ta dam o wuyan rigarta iiii ta janyo ta bata mata masauki a ko ina ba sai a gabanta. "Baki ji lokacin da na ce miki zan tsine miki ba?" Ta tambaya tana aika mata harara cikin zare idanu. " Ai na ce ki mini afuwa!, saboda numfashina sar e yake da linzamin aunar sa ba zan iya ba Umma, ba zan iya daina son sa ba in kika raba ni da shi zan kasance cikin unci da mummunan tashin hankali har abada!" Ta fa a tana rushewa da kuka. "To ko za kike mutuwa kina falkowa ba za ki ta a auren ABDULHAKEEM ba!." Umma ta fa a tana sakin wuyar rigar HEEDAYA tare da kama hanyar akin ta fuuuu tamkar za ta tashi sama domin yau HEEDAYA ta caje mata kai ta ata mata rai sai dai ba za ta ta a raunata a kan wannan maganar ba tabbas ba za ta kasance cikin mutanen da ake ce musu an kuka shi yake jawa uwar sa jifa ba!. Bata samu zarafin tafiya akin ta ba a wajen ta dur ushe tare da sakin wani marayan kuka zuciyar ta tana raya mata ta tashi ta tafi gidan su Ya ABDUL in ta furta masa abin da yake ranta, ko shi zai iya yin wani ari wajen ganin ba a da ushe wannan maganar ba. Har ta kar i shawarar zuciyar ta tana shirin tashi sai ta ji muryar Na'eema tana sallama a ofar falon. Da sauri ta share hawayen ta, amsa mata ta yi. "Abba ya ce yana kiran kowa da kowa" Tana fa ar haka ta juya ta fice. Cikin sanyin jiki ta shiga akin Umma da sallama tsaye ta same ta a akin tana gewaya akin tamkar wacce take wurin dutsen safa da marwa da alama dai maganar da ta fa a mata ce take ci mata tuwo a warya. "Abba ya aiko yana kiran kowa da kowa" Ta fa a cikin sanyin murya tare da juyawa za ta fita ganin ba amsa mata Umma za ta yi ba. "Idan har ya kasance taron da ya kira ya shafe ki ma'ana domin ki aka yi, wallahi idan kika yi gigin bu e wannan bakin naki kika furta cewa ABDULHAKEEM kike so sai dai ki nemi wata uwar ba ni ba" Bata furta ko ala ba ta juya ya fito daga akin amma a ranta tana raya muddin Abba ya tambaye ta wa take so to sai dai Umma ta yi ha uri, amma bata da wanda za ta furta sama da Ya ABDUL. Ihsan ta kira da Mubashshar ta shige akin ta a maimakon ta tafi part in Abba. Wayar ta ta akko ta kamo sunan Ya ABDUL ta shiga doka masa kira da zummar ta fara sanar masa a waya kar ta je sai ta fa awa Abba ya kira shi ya tamabaye shi kuma a samu akasin lissafi, ya ce bai san da maganar ba. Amma ta san muddin ta fa a masa to ba zai yi asa a gwiwa ba daga an tambaye shi zai aminta da hakan saboda ta san ba zai ta in ta ba. Tana kara wayar a kunne ta ji ana sanar da ita wayar a kashe, wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tare da ajiye wayar ta taso ta fito tana rayawa a ranta muddin Abba ya nemi sanin wa take so wa ta za a a matsayin miji to za ta fa a masa gaskiyar abin da yake ranta sai dai ko a mutu ko a yi rai. Tun da ta nufi part in Abba bata ci karo da kowa ba, da alama duk an hallara ita ka ai ake jira. Ita dama Abban ma tun lokacin da za ta tafi gidan su Ya ABDUL wajen partyn da aka shirya mata, kafin ta tafi ta shiga ta gaishe shi bata ara sanya shi a idanun ta ba. Tsit kake ji falon baka jin maganar kowa tamkar babu kowa a ciki sai aran A.C kawai don ko TVn tana yi amma an cire volume gaba aya. Da sallama ta shiga falon, baki ta ji an ha a wajen amsa mata, gaban Abba ta je ta dur usa ta gaishe da shi, kanta a sunkuye har ta samu waje ta zauna a asan cafet kusa da Aunty RABEEYA, da yake gaba aya yara a asa suke zama manya ne kawai a kujera. Aunty Hafsa ita ce babba a gidan, daga ita sai Aunty RABEEYA sannan HEEDAYA sai Na'eema sannan Ihsan sai Mubashshar. Aunty Hafsa, HEEDAYA, Ihsan, Mubashshar su ne an Umma Aunty RABEEYA da Na'eema su ne an Momma. Tun da ta zauna kanta a sunkuye yake tun shigowar ta da ta ha a ido da Umma ta aika mata wani kallo mai alamar garga i, sai kuma bayan ta zauna Aunty RABEEYA ta jefa mata murmushi sai dai bata samu damar mayar da martani ba, saboda fargabar da take ciki. Gyaran muryar da Abba ya yi tare yake ya tafi da bugun zuciyar ta sai dai tana ta addu'a a zuciyar ta. "Ba komai bane ya sa na tara ku a nan sai don magana mai muhimmanci, amma kafin wannan maganar ina so in fara ba RABEEYA dama domin jin daga bakin ta, saboda sanin kan kowa ne maganata tamkar yankan wu a take sannan bata da bambanci da rubutu a kan dutse wanda ba ya goguwa!" Ya ce yana ago kai ya sauke a kan Aunty RABEEYA da gaban ta ya yi mummunar fa uwa, don dama ta riga da ta sanya a ranta cewa taron nan don ita aka yi shi. Babu wanda ya ce uffan sai Abba ya ora da cewa. "RABEEYA kin samu wanda za ki bayyana a wajen nan matsayin mijin aure?" Wani miskilin murmushi Umma ta saki a oye wanda Momma ce ka ai ta
Chapter 3 · 0% Book details