Sashe 26
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ki?" "Baffana ne ya mutu jiya da dare" Da mamaki yake kallon ta. "Yanzu ina Baffan naki?" "An binne shi da safe" Shiru ne ya ratsa akin sai shashshekar kukan ta ne kawai don tambayar ta da ya yi ina Baffan sai ta ji an tada mata mikin mutuwar. "Ki yi ha uri Allah ya ji an sa mu ma zaman jiranta muke yi" Ya fa i hakan amma zuciyar sa cike take da tarin tambayoyi sai dai ya ja bakin sa saboda ya ga bata da aiki sai kuka sai yanzu ya san mene ne damuwar ta, kuma ba zai matsa mata da cewa sai ta ci ba don ya san ciwon mutuwa tun da shi daga uwa har uban nasa basa raye duk da ba shi da wayo sosai suka mutu amma tabbas!. Ya san mutuwa tana da ciwo. Fita ya yi jim ka an sai ga shi da shayi mai kauri a kofi, matsa mata ya yi sai da ta shanye tas. Bai ara bi ta kanta ba ko da ya je masallaci sallar isha ya dawo rufe gidan ya yi ya wuce akin sa ya kwanta. MARAYAMA kuwa haka ta kwana ido biyu ga damuwar rashin Baffa ga damuwar inda za ta dosa daga nan goben sai kawai ta kwana tana nafila da addu'o,i a kan Allah kawo mata auki cikin lamuran ta. Da safe ma shayin ya ha a ya kai mata duk da yana jin motsin ta da asuba da alama alwala ta yi, ya yaba da ri on addinin yarinyar sosai. Ko da ya shiga akin ma samun ta ya yi tana zaune ta yi nisa a tunani ganin sa cikin sanyin murya ta ce "Yaya HAFEEZ ina kwana" Sai da ya lumshe idanun sa kafin ya amsa ya ji da in kiran sa da Yaya da ta yi, saboda shi bashi da anwa bashi da Yaya shi ka ai iyayen sa suka haifa. "Lafiya lau" Ya amsa cike da murmushi. Bayan ya fita ta shanye ganin gari ya yi haske jim ka an sai ta fito da kayanta a ri e ta tsaya daga bakin barandar tana cewa. "Zan tafi" Amma ta ji shiru ta maimaita ya fi sau biyar amma babu amsa da niyyar ta ta masa godiya amma ganin shirun ya yi yawa sai ta juya ta tafi, a bakin ofa suka yi kici is da shi ri e da leda a hannun sa. Da mamaki yake kallon ta. "Ina za ki je?" "Zan cigaba da tafiya" "Zuwa ina?" "Ni ma ban sani ba" "Juya ki koma ciki" Sororo ta yi tana kallon sa ta san dai wajen kwana ya bata amma kuma yana mata umarnin ta koma mai yake nufi. Bata masa musu ba ta koma tana son ganin gudun ruwan sa duk da ta yi mamaki yadda yake kamili da har ya iya kwana da ita gida aya ba tare da ya nemi lalata da ita ba. "Wannan rigar a gidan wata tela da take inka kaya tana siyarwa na siyo miki ki shiga ki yi wanka ki saka" Ya fa a bai jira cewar ta ba ya juya zai fita. "Da baka ba kan ka wahala ba ga kayana a cikin nan" Ta ce cikin sanyin murya bai ma kalle ta ba bare ta saka ran zai tanka mata illa ficewa da ya yi daga akin. Wankan ta yi tana fitowa ta tarar da mai haka ta shafa duk da zuciyar ta babu da i amma kamar yadda Baffa ne ka ai a duniya yake bata kulawa ta ji da i da wannan ma ya nuna mata ita ma mutum ce. Tana zaune ya shigo ya zauna ya ha e rai kai ta sunkuyar. "Ki bani labarin ki a ta aice ko da ba za ki fa a mini komai ba ina so ina sani" Shiru ta yi tana nazari sai kuma ta samu kanta da in masa musu ta ce. "Suna na MARAYAMA ni ar tsuntuwa ce ba a san iyayena ba tun ba a yanke mini cibiya ba aka jefar da ni... Da sauri ya ago yana kallon ta sai ya ji ta ora da fa "Baffa ne ya ri e ni da nuna kulawa, ya saka auduga ya toshe kunnuwan sa daga maganganun mutane, jiya Allah ya masa rasuwa shi ne matar sa ta kore ni daga gidan kuma ni ban san ina zan je ba ko ina yamata ake an ce mini bani da uba ni shegiya ce... "Ya isa haka!" Ya furta ransa yana una sosai ya ji furucin nata ya daki walwa da zuciyar sa. Bai ce mata ala ba ya tashi ya dice daga akin, hawaye ta shiga gogewa dama ta san da wuya wani ya ji wace ce ita a yi maraba da ita don ma bata fa a masa aya addarar da ta same ta ba ta ciki wanda bata san ta ya aka yi ta same shi ba, don ta sani babu wanda ya ta a kusantar ta ba sannan har asanta take dubawa ko za ta ga wata alama ta cewa an kusance ta amma bata ganin komai, ita har yau tana da na sanin wanzuwar ta a wannan duniyar mai cike da makafin mutane da basu san mece ce addara ba!. "Ki auko kayan ki tare za mu wuce Dutse" Shi ne kawai abin da ya furta. Sororo ta bi bayan sa da kallo sai amshin turaren sa da ya bar mata a akin. 'Kenan bai guje ni ba?' Ta jefawa zuciyarta tambayar. Ri e da kayanta ta fito tana sanye da doguwar rigar atamfar da ya kawo mata ta ora hijabi a kai. Tana fitowa ta ga wata ha liyar mota sai aukan ido take, daga gefe ta samu wuri ta tsaya, ofar gidan ya kulle. Gaban motar ya bu e mata ya ce ta shiga, tana shiga ya rufe ya koma mazaunin direba ya shiga ya tada motar maimakon ya bi cikin gari sai ya mi e ya bi ta can tun da dama bayan garin ne babu wanda suka ha u da shi sai wani tsoho da ta ji yana ce masa likita bokan turai wanda hannu kawai HAFEEZ inya aga masa suka fara tafiya. Shiru sai karatun qur'ani da yake tashi a motar, kowa da tunanin da yake, ita tana tunanin yadda za a kar e ta a inda za su je ba ma wannan ne ba abin jin sai abin da take auke da shi wanda bata sanar masa tana auke da shi ba. Shi kuma yana tunanin ta ina zai fara? Mai zai cewa Kaka game da wannan yarinyar shin za ta yarda ta zauna da ita ko kuma yaya shi dai ya ji yana tausayin yarinyar kuma dai ya yarda da ita bai ga alamar arya a maganganin ta ba. *YA ABDUL* Tun da aka yi bakwai sai ya ara komawa tamkar ba a wannan duniyar ba, haka yake jin sa tamkar wanda ya rasa arin jikin sa haka yake ji, bai ta a zaton haka yake aunar Aunty RABEEYA ba sai da ta bar duniya!. Ya sha u da ita irin sha uwar da ko a mafarki bai ta a kawo mata mutuwa a kwana kusa ba, kullum tunanin sa sai sun hayayyafa sun aurar kai sai tsufa ya riske su suna tare da juna, in da san samu ne su mutu a tare amma kash!. Ashe dai ihu yake bayan hari mai duka ya da e da rubuta cewar rayuwar ta gajera ce. Ya zama tamkar wani mutuntumi, an yi nasihar an yi wa'azin har an gaji, don shi wuyar ta ka fara masa nasiha a kan ya manta da RABEEYA ya yi lamuran sa sai kawai ya fara maka kuka. Abu aya ne yake kwantar masa da mikin rashin ta shi ne Little RABEEYA yarinyar da take kama da uwar ta sak tamkar an tsaga kara, kallon ta ne kawai yake sa ya ji tamkar dai tana wannan duniyar amma in ba wannan ba komai ya zame masa hoto a wannan duniyar. Momma ma hakan ne a wajen ta don ta sani RABEEYA mutum ce mai ha uri da kawar da kai ga ladabi biyayya ga ri on ibada da son an uwa hakan ya sa ta kasa jure rashin ta, dakyar ma Abba ya bar mata Little RABEEYA saboda take rage ra in mutuwar Aunty RABEEYA don mutuwa ce da ta riske su babu zato babu tsammani kasancewar ba a ta a musu mutuwar ba ma. Gidan Abba nan ne ya zama mazaunin YA ABDUL don shi ko kunyar surukuntaka ba ya ji ta Momma haka zai shigo ta mi a masa yarinyar ya zauna ya saka ta a gaba watarana ya ringa wa yarinyar magana yana kuka in ta ga abin ya yi yawa sai ta kar e ta. Madarar da ake bata kuwa har gajiya Momma take da tara su, gasu nan jingim da famfas da duk wani abu na yarinyar kawai libgowa yake ya kawo. Har kayan wasa yake kawowa sai dai a kai store na ajiyar kayan wasa a ajiye tun da bata isa wasan ba. A haka har aka yi wa Aunty RABEEYA arba'in. *HEEDAYA* Sun yi jimami na wuni aya ita da Umma, daga arshe kuma sai su shiga aki suna us ita da Hajiya Aisha da Umma don Hajiya Aisha har sai da aka yi bakwai sannan ta daina zuwa a cewar ta zaman makoki take zuwa wanda ba haka bane illa shirye-shiryen yadda za su ullowa al'amarin HEEDAYA da ta mutu a kan son Ya ABDUL. "Umma wai yanzu ya za a yi da wannan sakaran Ya ABDUL in wannan Umma kina gani ya kafe a kan tunanin mace aya kowa har ya gane shi, ko office ya je babu abin da yake tsinanawa sai dai sauran ma'aikatan suke yi ko a ina kika gan shi ya yi jugum tamkar shi aka fara yi wa mutuwa a duniya" HEEDAYA ta ce tana jan wani uban tsaki. "Haba HEEDAYA kar ma ki fara kishi da kushewa, don ita tata ta are, ai kamar yadda hausawa suka ce mutuwar wani tashin wani, haka ce za ta kasance, a gaba za ki zo ki murza kambun ki yadda kike