Sashe 39
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
atar sa yake biya a waje da matan banza shi ya sa yake hana ni nawa ha in. A ranar na nemi saki da yake ba damuwa ya yi da ni ba a take ya sawwa e mini. A haka har na gama idda ke kuma kina nan kina baje mini sirrin ki wanda yake ara mini kwa ayin son auren miji mai nagarta kamar ABDULHAKEEM. Kwasam kika ga na ora tallar wasu takalma na wata awata a status kika ce kina so kika yi oder lambar da za ta kar i kayan naki sai kika turo mini lambar mijin ki a nan na samu tsuntsu daga sama gasasshe. Husaina ta da ita muke shirya komai don ganin na cika burina. Ashe dai fa uwa ce ta zo daidai da zama shi ma kina bashi labarina ta haka ya kamu da sona ba tare da ya sanar miki ba. Ko da na kira shi na sanar da shi wace ce ni da udurina na sanar da shi labarina sai ya amince da ni tare da nuna mini dama yana jin labarina a wajen ki daga nan muka ulla soyayya wacce ta kai mu ga aure kin ga yanzu sai mu ara amarar zama aminan juna tun da gamu a ashin inuwa aya " Ta kai arshen maganar tana kallon HEEDAYA da ta yi mutuwar tsaye hawayen nadama da da na sani suna zirya a kumatun ta. 'HUSNA, HUSNA, HUSNA kenan shuka nake a idon makwarwa? Ina kiwon an damisa a matsayin mage? Ina ta famkamar kishi ina hangen kar wasu su shigo ashe dai na yi BONONO RUFIN OFA DA ARAWO? ' HEEDAYA ta fa i hakan a zuciyar ta ta ma kasa ha a kalmomin da za ta yi magana da su wajen wannan gagarumar cin amanar da mijin ta da kuma wacce ta auka aminiya suka mata!!!. *LAST FREE PAGES MAI SON JIN YADDA ZA TA KAYA ZAI BIYA 500 A SAKA SHI A GROUP DON YA ARANTA HAR ARSHE IDAN NA KAMMALA CMPLT DOCMENT 700. ZA A BIYA TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 Opay ko FAIZA ABUBAKAR 9013181851 Palmpay shaidar biya ta 09013181851* K *ULLUM PAGE 2 IN SHA ALLAH KAFIN AZUMI ZA MU KAMMALA* *SHIN MENE NE A CIKIN MARYAMA? SANNAN KUMA YA ZAMA ZAI KASANCE TSAKANIN UWAR GIDA HEEDAYA DA AMARYA HUSNA? KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE* MAMAN AFRAH 09013181851 SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 7cd4958cd25945c2826b94a460a52797