← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 39

Sashe 7

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tafiya sosai kafin su bi wata siririyar hanya. Babu komai a dokar dajin sai wani akin asa guda aya jal. Dab da akin ta yi parkin suka fito baka jin komai sai kukan tsuntsaye. A bakin ofar suka tsaya maimakon yin sallama sai ihu suka shiga kwa awa su duka. "Ihu-ihuuuuu" "Ihuuuuu" Aka amsa da ihun daga can cikin akin alama ce da aka musu da cewa su shiga. "Hajiya Aisha amma wannan malami ne kuwa kodai boka ne?" "In uban boka ne ma mu dai ba biyan bu ata muke nema ba, kuma da wa ya ce miki akwai malamai yanzu ai alilan ne malamai na Allah da annabi sauran duk buge ne duk sahun bokaye suke. "Da baya-baya ake shigowa" A hakan suka shiga akin wani tsoho ne tukuf zaune a gaban wata warya akin duk tarkace ne da wani gadon kara a ajiye. Sai da suka zauna sannan Hajiya Aisha ta bu e baki za ta fara magana. "An sanar da ni komai bana bu atar arin bayani" Bai bu aci maganar su ba ya ora da cewa. "HEEDAYA za ta auri ABDULHAKEEM babu makawa amma sai idan an bi sharu an da zan gindaya, matsawar aka kuskure to ki sani ba zan iya dakatar da komai ba na fasawar auren da ar uwar ta RABEEYA" Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Umma da Hajiya Aisha. "Kun amince?" Kai kawai Umma take gya awa kamar wata adangaruwa ko jin shara in bata yi ba. "Wannan ganyen guda ashirin da bakwai ne, adadin ranar da aka sanya wato sati hu u, idan kika irga bakwai sau hu u ya kama kwana ashirin da takwas kenan wato wata guda, ban da yau kullum za ta auki ganye aya ta yi fitsari a kansa tana mai ambaton sunan ABDULHAKEEM in sai ta saka a shadda sai ta zuba ruwa ya tafi. Tsawon kwanakin nan kar ta masa maganar soyayya kar ta tunkari kowa da maganar a rana ta karshe kuma za ta ri e wannan layar a hannun hagu sai ta samu wani abu na ci ta tunkari RABEEYA ta mi a mata kar ta kuskura ta yi magana duk runtsi ko uhum kar ta ce, tana ba RABEEYA abin ita kuma RABEEYA za ta ci abin daga RABEEYAR ta ci sai ta yi sauri ta je ta binne layar to babu makawa da ita za a aura auren!" Ya kai arshe yana ara jaddada kar a etara sharu an... MAMAN AFRAH 09013181851 [2/9, 9:57 AM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/H8hTgWtMZ3s7uhyedcPR17 BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 4 Duk da Umma ta ji da i amma kuma tana ta taraddadi a kan sharu an. Tafiya suke amma ta kifa uban tagumi, rage gudun Hajiya Aisha ta yi ta an juya ta kalle ta. "Wai ya haka ne awata ko hankalin ki bai kwanta da aikin ba ne? Ko kuwa dubu ari biyar in da ya ce a bashi ne kike ganin ya yi yawa?" "Haba ke kuwa ai ko wani ne ya ce miki zan yi mita a kan ku i kya shede ni kin fi kowa sanin ku i ba matsalata bane kuma a kan aikin nan ko miliyan nawa yake bu ata zan bashi don burina da kuma mafarkin HEEDAYA ya cika amma hanzari ba gudu ba ni kar fa a je a samu matsala kin san dai yadda na miki bayani na fuskanci yarinyar nan ta mutu a kan son sa anya za ta bi sharu an da aka gindaya kuwa na ganin bata furta masa so ba ko ta fa awa wani magana dangane da soyayyar?" "Ana ga ya i kina ga ura, kar fa ki manta ita ma burinta a bai wuce samun ABDUL in ba ai indai ta ji sharu an dole za ta kiyaye ko don ganin muradin ta ya cika" Shiru Umma ta yi tana nazari kafin ta saki wani murmushi ta ce "Ai shi ya sa bana nadamar samun ki a rayuwata tabbas kaifin walwa da basirar ki ka ai ya ci a jinjina miki, lallai na ara yarda cewa tuwon girma miyar sa nama!" Suna ta tattaunawa har suka iso cikin gari gida ta so ta biya ta ajiye ta sai ta wuce amma sai Umma ta sanar da ita abin da ta cewa Abba na duba ta za ta yi bata da lafiya. Sai da ta huta sannan ta kira direba ya zo ya auke ta bayan sun tsara abubuwan yadda za su kasance don Hajiya Aisha ta ce shiri za su fara na bikin tun da suna da dahir da tabbas na cin maganin nan don aikin sa tamkar yankan adda ne ma ba na wu a ba. Cike da annashuwa ta shigo gidan ko da ta ha u da Hajiya Baturiya a maimakon ta aika mata sa on harara sai ta sakar mata wani shu'umin murmushi, tare da sanya idanun ta cikin nata ta ce. "Ka ga Hajiya Baturiya aminiyar Hajiya Fati, iyayan amarya kuma iyayen ango!" Tana gama fa ar hakan ta cigaba da tafiya tana wani murmushin da ita ka ai ta san manufar sa. Hajiya Baturiya kuwa mamaki ne ya kashe mata jiki don ta san ruwa ba ya tsami banza ko ka an bata yarda cewa akwai alkairi ga murmushin Umma ba, ta san akwai wata a asa amma sai dai mene ne a asan? Waye zai bata amsar tambayar wannan cike da kallon tuhuma ta bi bayan Umma har ta acewa ganin ta kafin cikin arfin hali ta aga sagaggun afafun ta ta cigaba da tafiya tana ta faman sa e-sa e. Ko da ta shiga falo ganin Na'eema tana zaune tana cin pizza sai ta auki wayar ta ta nufi bedroom in ta don wannan wayar sirri ce bata son kowa ya ji. Hajiya Fati ta dokawa kira. "Hajiya Baturiya uwar amarya da angon sati hu u... Maimakon ta bata amsa sai ta ce "Akwai matsala fa" "Wace iri?" "Mutuniyar ki tauraruwa mai wutsiya ce na ganta ta dawo gidan nan cike da annashuwa bayan ba haka ta fita ba anya babu wata ma ashiya kuwa? Gaskiya daga ganin yanayin ta akwai wata a asa" "Wace irin ma ashiya?" "Ke kin san Hajiya Zainab ba kanwar lasa ba ce bata barin ta kwana yanayin yadda ta mini azu ya nuna mini kamar tana da wani shiri" Ta kwashe yadda suka yi ta fa a mata, shiru ya biyo baya tana an nazari da tunani sai kuma ta ce. "Anya kuwa bana jin akwai wani shiri da za ta yi a kan mu, na fi ala anta hakan da borin kunya, amma dai ke kin san in har a kan auren ABDUL da RABEEYA ne kissa da kisisinar ta ko wani shirin ta na oye ba zai sa a fasa ba kin san dai yadda Daddyn ABDULHAKEEN DA Abban su RABEEYA suke da kafiya da jajircewa babu wani abu da zai sauke su daga a idar da suka sanya gaba" Ta ce tana ara tabbatar mata don a tunanin ta ko kissa za ta yi a fasa auren bata ta a kawowa ai za ta je wurin boka ko malam ba, sannan kawainiya abu na fili suka sani wato tana kishin ala ar su ne shi ya sa bata son auren amma basu san cewa akwai wani boyayyan burin ba na son da HEEDAYA take yi wa ABDUL "To shikenan Allah nuna mana wannan rana dai da rai da lafiya a aura auren yaran su tare hankalin mu ya kwanta" "Amin ya rabb" Da haka suka cigaba da tattaunawa a kan shirye-shiryen tun da suna gani lokacin babu wani yawa sannan suna so su yi komai na kece raini. Umma tana shiga falo ta samu Aunty Hafsa ta zo, suna zaune ita da Ihsan da Mubashshar sai Ikram tana ta wasa HEEDAYA kuma tana kwance kan doguwar kujera. "Oyoyo Umma" Ikram ar shekara biyar ta fa a tana ame Umma. "Inyeee kishiyar ke ce a gidan nawa kika zo aure mini miji" Umma ta fa a tana dariya tare da shafa kanta. Zaunawa ta yi tana cewa "Wash na gaji wallahi" "Sannu da dawowa suka shiga mata inda Aunty Hafsa ta gaishe da ita. "Umma sai na zo na ga bakya nan duk zuwan da na yi da wuri" Aunty Hafsa ta fa a bayan sub ke "Eh na tafi uzurin gabana, ke da na fa a miki yadda abubuwa suke tafiya kika shiga fa in Allah ya ce annabi ya ce kike mini nasiha da wa'azi haba Hafsa kamar dai kin fini son Allah ko tsoron sa ne, kar ki manta fa ubangijin nan na kowa ne " Umma ta ce tana fa a mata inda suka je da Hajiya Aisha a kan aure ya dawo kan HEEDAYA" "Umma babu macen da za ta auri mijin da ba nata ba, duk runtsi idan har mijin ta ne sai Allah ya juya al'amarin ba wai sai an je neman taimakon wani ba, yana da kyau bawa ya nemi taimakon a wajen Allah, amma yarda da wanin Allah shirka ne da Umma kuma duk wanda ya je wajen boka sallar sa ta kwana arba'in bata kar uwa ni a ganina da HEEDAYA da RABEEYA duk aya ne!." "Au Allah Hafsa? Ni kuma sai na ce duk ban san wa annan abubuwan ba to tun kan ki diro duniya na san su" "To amma mai ya sa ba za ki yi amfani da sanin ba Umma, ai amfanin ilimi aiki da shi" "Wai nema kike ki kafirta ni Hafsa ce miki na yi ban yarda da Allah yake komai ba amma dai an kin san an ce malamai magada annabawa ne, kuma da kike batun rashin kar uwar sallah mai bakin ki ya ce? Ta kwana arba'in kika ce sallar ba wai an daina kar a kwata-kwata ba, amma kin san
Chapter 7 · 0% Book details