Sashe 30
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba haka ma matarsa da ta mutu ba za a iya hana shi tunanin ta ba tun da dai auren ne muradin su kuma an yi to su yi ha uri da wannan. Haka dai suka dawo jiki babu wari sai dai sun lallashi HEEDAYA a kan cewa ta ha uran tun da kafin ma yarinyar ta koma wata ila ita ma ta haifi nata yaran tun da ba sanin ranar komawar aka yi ba, tun da sai an auki shekaru an dai sanar ne don su sani ko ba da e ri a zai koma gidan ubanta. Hanzari ba gudu ba Abba ya taka birkin duk wani shirye-shirye na auren domin kuwa ya ce ko walima ba za a yi ba aure za a aura a samu mutum biyu zuwa uku su rakara akin ta!. Abin nan ya onawa HEEDAYA da Umma rai sun so su ra ashe amma babu hali. Hanya HEEDAYA ta sata ta tafi unshi na gani na fa a, aka mata saloon tare da ananan kitso aka yaryara mata. Maganin mata tamkar zai yi magana haka aa dirka mata ban da maganin matsi duk da tana budurwa amma wai gwara ya jita zam-zam ya san da bambanci da tsakanin ta da matar sa marigayiya, don Umma ta fa a mata cewa matsawar namiji ya ta a aure to sai mace ta zage dantse wajen gyara don kar ya ji matarsa ta fi ta komai. A yau aka aura aure tsakanin HEEDAYA Bashir da ABDULHAKEEM Mukhtar, Umma an ci leshi wanda suka yi anko ita da Hajiya Aisha da Ihsan da kuma amarya amma ban da Aunty Hafsa don basu ma fa a mata ba bare ta saya. Da daddare amarya ta ci gayun ta bayan ta yi wanka, ranta fari al yau za su angwance da ango. Momma, da wasu mata biyu su ne masu rakiyar amarya, su Abba da Daddy suka umarta a ka auki mota biyu suka tafi kai amarya Hajja tana ta sanya albarka. Ran Ammie da Momma ba irin don komai an kwashe na Aunty RABEEYA an jera sabo na HEEDAYA. Zaune take a tsakiyar gadon ta, tana ta murmusawa ita ka ai ta da e a rayuwar ta bata shiga farin ciki makamancin wannan ba, ji take tamkar an mara albishir da aljanna. Tabbas ta ci alwashin yau za ta mantar da Ya ABDUL tunanin tsohuwar matarsa da ta da e a kushewa!. Wacce ya kasa daina tunanin ta, yau za ta nuna masa tsantsar so da wayewa a yau take so ta tanadi filin da za ta fara ginin tubalin soyayyar ta a zuciyar sa. Lullu e take da mayafin ta da yake ta fitar da sassanyan amshin turaruka masu tsada da da amshi. aran bu ewar get ta ji wanda ya sa ta ji wani sanyi a ruhinta don ta tabbatar masoyin ta ya araso. Jim ka an ta ji aran bu ofar babban falon, sai kuma ta ji an turo ofar akin da take ciki, bakinsa auke da sallama cikin muryar sa da take mata da in sauraro, idanu ta lumshe tare da saisaita muryar ta ta mata lan wasa ta amsa sallamar tana jin wata aunarsa na fisgarta. Babu zato babu tsammani ta ji wani abu da ya so hargitsa walwar ta, wato kukan yarinya arama. Da sauri ta yaye mayafin da ya mata shamaki da ganin komai duk da bashi da wani kauri amma ta fi so ta ga wannan abin mamakin da yake shirin faruwa. Zaton da ta yi ne ya zama gaskiya domin kuwa tabbas Little RABEEYA ce shimfi e a kafa ar Ya ABDUL yana jijjigata. "Yi shiru kin ji my Little RABEE " Ya ce yana ajiye wata aramar akwati wacce ba sai an tambaya ba kayan yarinyar ne a ciki don da aya hannun yake jijjigata aya kuma yana ri e da akwatin. Haushi, ba in ciki ha e da mummunan takaici ne lokaci guda suka daki zuciyar HEEDAYA. Ranar da ta ci buri iya rayuwar ta? Rana aya tamkar da dubu a wajen ta? Ranar amarcin ta? Ranar da ta so shayar da mijin ta ruwan auna? Ranar da take so ta bayyana masa irin nisa da nutson da ta yi a bege da aunar sa. Amma ya taho mata da yarinya, dama dawowar yarinyar ba sai bayan shekaru ba ne? Dama a ranar yau ne ranar tariyar ta za su tare tare da yarinyar, yarinyar nan mai shegen kukan dare zai akko ya kawo mata mai za ta yi a yau in raino ko amarci? Ango kuwa ko a kwalar rigar sa bai ma lura da yanayin firgicin da amarya HEEDAYA take ciki ba, gadon ya arasa ya kwanta tare da ora Little in a saman irjinsa yana jijjigata yana lallashin ta. Baki sake HEEDAYA take kallon sa wato bai ma san abin da ya mata ba bai gane ya ci mutuncin ranar amarcin ta ba shi ta arsa ma yake wato tana ganin Aunty RABEEYA ta mutu ashe dai ga wata RABEEYAR za ta hana ta rawar hantsi tana ganin ta kashe miciji ashe dai bata sare kansa ba lallai akwai bada ala!!!. *SAURAN SHAFUKA KA AN NA GAMA FREE PAGES DUK MAI SON KARANTA BONONO HAR ARSHE ZAI BIYA 500 DON IN SAKA SHI A GROUP IDAN KUMA NA GAMA CMPLT DOCMENT 700 ne. WANDA YAKE BU ATA ZAI IYA BIYA TUN YANZU KO SAI AN KAMMALA FREE NE MA TO GA DAI ACC IN DA ZA A TURA FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SAI A TURA MINI SHAIDAR BIYA TA 09013181851* MAMAN AFRAH 09013181851 [2/19, 5:22 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/BxScHoTf7PzDHEWZgZCnnf BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 13 *HEEDAYA* "Ya ABDUL ya na ganka da Little RABEEYA?" HEEDAYA da ta sha ya i da zuciyar ta ganin ta danne zugin da zuciyar ta take mata da azalzalar ta ta fa a tamkar ta sake kuka don a halin yanzu marar ta ma ciwo take mata saboda imbin magungunan da ta bankama tsabar son ta burge shi kowanne magani over dose ta yi. "Na kasa ha uri in taho in bar ta ne, kin san a cikin gidan nan da Hayatiy na fara rayuwa sannan daga lokacin da ta bar duniya ban ara sha'awar zaman gidan ba shi ya sa yanzu ma da zan dawo na taho da Little hakan zai rage mini kewar mahaifiyar ta, kin san komai nake yi a rayuwata da tunanin Hayatiy nake yi ha a a zahiri ta mutu amma a ba ini ina jin ta tamkar bata mutu ba don ni da so da aunar ta nake rayuwa kuma da shi zan mutu" Ya kai arshen maganar hannunsa biyu suna dafe da bayan Little idanun sa kuma suna kafe da silin. Sororo ta yi tana kallon sa tare da mamakin kalaman sa sai da ya yi maganar nan ne ta gane kenan ita bosho ce kenan bata ma da wani amfani tun da da son marigayiyar mayar sa yake rayuwa sai dai ya maje bata bari ya gane ba don dole sai ta fara koyawa kanta kissa wajen zaman gidan nan don ta lura abin na Ya ABDUL ba na are ba ne. "Allah ji an Aunty RABEEYA ya sa ta huta" Ta ce cikin sanyin murya don ta san vata da mafita sai fa ar hakan tun da hatta boka ma ya ce ba za a iya cirr masa so da tunanin su ba kuma dama bokan ne arfin dum wani she anci nasu. Har arfe sha biyu idanun su biyu ana fama da Little ta i kwanciya daga ya tarki ajiye ta sai ta tsanyara kuka. HEEDAYA kamar ta kwa awa yarinyar mari haka take ji amma ta ba kanta ha uri. e jakar ta akwai madarar ta ki je kicin ki ora ruwan umi ki ha a mata" Ya fa a ba tare da ya kalli inda take ba abin takaicin a matsayin ta na sabuwar amarya ko kallon soyayya bata samu daga ango ba kai idan ba arya idanun ta suka mata ba sai ta ga tun da ya shigo ma bai kalle ta ba. Jin aikin da ya saka ta, tamkar ta rusa ihu ita da take amarya za a lalla a ta a bu e mata mayafi ya lallashe ta ta yi shagwa ar ta son ranta amma ta are a shiga kicin ango ya are a reno? Da to ta amsa ta auki madarar har da fida a ciki ta fita bayan ta auki wayar ta da yake gidan ba ba on ta ba ne haka ta nufi kicin in cike da takaici. "Umma" Ta ce tare da rushewa da kuka bayan Umma ta aga wayar. "Haba HEEDAYA na kira ki ya fi sau goma amma baki auka ba" Umma ta fa a tana sauraron ta. "Wayar ce a silent kin san ina zaune kan gado a lullu e ina jiran dawowar sa ya bu e ni irin na amare masu gata amma shi ne... "Wai gidan uban wa ya kai wannnan marainiyar ar tasa?" Umma ta katse ta don ba ita ce maganar da take son ji ba. "Gidan nan mana Umma har yanzu ko yarda bata yi ya ajiye ta ba, yanzu ma kin ganni a kicin wai in dafa ruwan zafi in ha a mata madara" "Sha biyun daren ne kike a kicin? Ni ma ina nan na fara jiyo hayaniya ashe wai aukan ar ya zo ita kuma Hajiya Baturiya ta hana shi ita wai sai ta girma shi ne fa Alhaji ya ce ko ta ha o kayan da yarinyar ta ba ABDULHAKEEM in ko kuma ta fuskanci tsatstsauran hukunci daga gare sh, babu shiri ta auko ta bashi tana kukan rabuwa danyarinyar, ai wallahi ABDULHAKEEM in na an yi shegen yaro ni na fi tunanin ma uwar sa ce ta zuga shi don a