← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 39

Sashe 17

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ya tabbatar. Asibitin ya koma ya akko jakar sa ta aiki ya dawo ya sanya MARYAMA ta yi fitsari ya gwada da PT abin mamaki da ru u PT ya nuna layi biyu ra o-ra o alamar tabbas akwai ciki!. MARYAMA jingina kawai ta yi da bango tana salatin annabi S.A.W a ranta amma ita kanta ta rasa duniyar da take. Baffa kuwa irjin sa ya masa nauyi yana ji a ransa wannan ne ajalin sa don ba zai iya zama ya rayu da ganin wannan abin kunyar ba. Jazuli jinin ta ya auka ya koma lab na asibitin amma sakamako yana fitowa nan ma ya ga tabbas da cikin!. Cikin tsawon watanni uku. Tun da aka tabbatar da cikin MARYAMA ta rasa sukuni a rayuwar ta jaraba da masifar Inna su ne suke ci mata tuwo a warya uwa uba rashin lafiyar da ta samu Baffa ta sanadin sakamakon samun cikin ta. A wani daren alhamis ta lalla a zuwa akin Baffa wanda cutar ta kwantar da shi don numfashi ne kawai yake aiki a jikin sa. "Baffa ban aikata komai ba wallahi, ka yarda da ni" Ta furta tana kuka marar sauti hannayen ta cikin nashi ta sani bata da wani uba bayan shi bata da wasu dangi bayan shi bata da mai so da aunar ta sai shi hasali ma yamatar ta ake saboda ba a san asali da tushen ta ba. Cikin muryar sa da bata fita sosai ya kira sunan ta, sai da ta kara kunne ta a bakin nasa take iya jiyo abin da yake fa "MARYAMA" "Na'am Baffa" "A cikin akwatin arfen can ta saman lokata, akwai ledar Viva wannan ledar tana auke da kayan jariri da zanin goyo da wani aramin zoben azurfa, a ranar da na tsince ki a bakin ruwa a ashin bishiya shekaru goma sha takwas da suka wuce, kina sanye da kayan a jikin ki zobe a babban yatsan afar ki shi kuma zanin kina kwance a kan shi an lullu e ki da aya gefen zanin. A lokacin muna auyen Mai tsamiya inda aka yamace ki wasu suna cewa ba ta hanyar aure aka haife ki ba shi ya sa aka jefar da ke, tun da a lokacin ko cibiya ba a yanke miki ba. Gaba aya auyen aka ora mini karan tsana wasu suna fa in ba tsintar ki na yi ba ni ne na yi wa wata cikin ta kawo mini ke shi ne na yi wannan aryar, shi ne farkon husumar da Tasalla ta tada a kan cewar sai na mayar da ke inda na auke ki saboda na ata musu suna, kuma ta san cewar tsintar ki na yi. Goggon ki Shafa ta ri e ki hannu biyu. Maganganun da suka kara auyen shi ne ya sa muka bar can muka dawo nan. Har yadda ya kai kika fara wayo da sauran abubuwan da idanun ki suke gani na tsangwama daga mutane har kawo yau. Ni kaina MARYAMA har yau ban san wa ya haife ki ba ban san asalin ki ba shin iyayen ki suna raye ko sun mutu Allah ne masani sai dai ba na jin akwai wasu iyaye da za su wofantar da abin da suka haifa tsawon lokaci har yau basu neme shi ba. Na ajiye kayan can a matsayin tarihi har sai ranar da nake saka rai wato bayyanar iyayen ki ko wani daga cikin dangin ki in nuna su a matsayin shaida sai dai kash! ullowar wannan mummunar al'amari jikin ki MARYAMA ya sa na cire rai daga rayuwa don a yadda nake ji yanzu ba na jin zan iya wayar gari da numfashi a jikina, na sani baki aikata ba ko qur'ani zan iya dafawa a kan shaidar ki MARYAMA amma kuma ha anin gaskiya ban san ta ina ne hakan ya faru ba don ba a samun ciki sai an yi tarayya mace da na miji amma ke ta yaya haka ya faru? Ki yi ha uri da rayuwa da yadda rayuwa za ta ara juya miki a bayan raina tabbas na san za ki shiga alubale da tashin hankali amma Allah yana tare da ke MARYAMA kuma in sha Allah ina ji a jikina watarana za ki ha u da dangin ki za ki yi farin ciki" Tun da ta kara kunnne ta a jikin bakin sa take jin maganganun nasa tamkar bugawar guduma yadda suke shigar ta suna dukan irjin ta da duk wata ga a ta jikin ta, tashin hankali marar misali ya ziyar ce ta. Da sauri ta saki hannayen sa ta rungume shi tana fa "Baffana kai ka ai ne dangina kai nake so kar ka tafi ka barni wallahi ban aikata ba" Kuka take da iya arfin ta, har Inna da ta fito fitsari daga akin ta da jiyo kukan nata wani uban tsaki ta ja don babu abin da take ji sai haushin su daga MARYAMAR har Malam Nuhun. A duniya babu halittar da ta tsana sama da MARYAMA ita ce farkon wacce ta saka ake mata gugar zana a duk inda ta saka afa ana mata bita da ulli dukan kabarin kishiya. "Ba zan ta a yarda ba dama MARYAMU akwai dai wani oyayyan al'amari wanda ni da ke bamu san shi ba, sai dai na san watarana za ki san ko mene ne na san a lokacin asa ta da e da rufe idanuna amma ki saka a ranki na yarda da ke" Yana gama fa ar maganar nan sai ta ji ya fara kalmar shahada, da iya arfin ta ta dage tana fa "Kar ka barni Baffa" Sai dai jin daga kalmar shahadar da ya yi bai ara cewa uffan ba sai ji ta if kamar an yi ruwa an auke, jin jikin sa ya saki ta ago da sauri tana kallon fuskar sa ta hasken fitilar da take ajiye a gefen sa, idanunsa a rufe ruf tamkar mai bacci. Jijjiga shi ta shiga yi da iya arfin ta a arin ta na ganin ya farfa o don tana fatan ya zamana suma ne ya yi ba mutuwa ba... *HEEDAYA* Dafe da kuncin take kallon Umma wacce ranta yake suya tamkar osai a ruwan tafashashshen mai. Sai huci take tamkar wata zakanya. "Umma!. Laifin mai na miki da har na ci hukuncin duka? Baki tausayawa halin da nake ciki ba na yin arin makauniya da addara ta yi da burina amma kike ara mini maimakon na samu sasaauci daga gare ki, duk a tunanina ma tafiyar da kuka yi kun samo mafita amma da alama sa anin haka aka samu shin ga mari ga tsinka jaka Umma da wanne zan ji?" HEEDAYA ta fa a tana kafe Umma da rinannun jajayen idanunta wanda a halin yanzu ma suke cike taf da hawaye. "Ke kika cuci kan ki HEEDAYA ke kika wofantar da burin ki, ke ce dai kika saka afa kika yi fatali da aurin auren da ya so hawa kan ki a yau" Umma ta fa a a harzu e tana nuna ta da yatsa. Dummm gabanta ya bada wani sauti ta ara shiga wani gararin wanda ya fi wanda take ciki muni da fargaba. Furucin ya yi tsauri bai kamata ko ana sharri ba a aura mata ko a aura alhakin laifin a wuyanta ta san da cewa muddin akwai wani mahlu i da zai so cikar burinta to ko waye shi bayanta zai bi, tun da ita ta san irin gwagwarmayar da fa i tashin da zuciyarta take fama da shi a kan aunar Ya ABDUL. "Kin san gaba aya na zargi cewa aikin ne ba a yi daidai ba, ashe dai ke kika karya shara in shi ya sa aikin bai yi ba, da yanzu an da e da aurawa da ke sai dai yanzu bakin al alami ya bushe" Umma ta fa a idanun ta suna kawo ruwa. Da sauri HEEDAYA ta dafa kafa ar Umma, Umma duk da ta so tankwa ar da hannun HEEDAYA amma sai ta tsinci kanta da kasa hakan. "Umma wane shara i na karya kuma wallahi duk yadda aka ce haka na y... "Babu wani nan HEEDAYA kin yi wa Daddyn ABDUL magana" "Wallahi ban masa magana ba" HEEDAYA ta fa a hankali tashe duk ta ru e, don ita bata auki uhm-uhm in da ta ce masa a matsayin magana ba bare har ta yi zaton za ta karya shara "Na ga komai a wajen boka tamkar muna nan aka yi uhm-uhm in da kika fa a ita ce ummul aba'isin komai ai na fa a miki ko uhm kar ki sake ki ce" "Na shiga uku na ata aikina da kaina ya za a yi yanzu Umma?" Ta tambaya tana zaro idanu tana jin ina ma ana mayar da hannun agogo baya da kuwa ta sauya wannan abin da ta yi sai dai kash aikin gama ya gama. Hajiya Aisha ce ta turo ofar ta shigo. Bakin gadon ta arasa ta zauna jiki sanyi alau don yau dai sun fa asa wanwar ga shi sun iyo gayyata ta fitar hankali kaf awaye da abokan hul a babu wanda basu gayyata ba ta san wuyar ta la'asar ta yi jama'a za su fara musu dafifi ga kayan rabo da suka yi kamar ba gobe sai dai ta san za a zo a tarar da su jingum-jingum indai ba dariyar ya e za auke yi ba ta san da wuya fuskar su bata fallasa asirin zuciyar su ba. Amma tana fatan taro ya watse ba tare da matsalar da suke ciki ba ta bayyana kanta. "Babu yadda za a yi" Umma ta fa a tana tahowa ta zauna kusa da Hajiya Aisha tare da sakin ajiyar zuciya. "Wallahi ba da son raina ba haka ta faru Daddyn ne da shegen fa a a hakan ma dakyar na tsira da na san hakan da na yi zai ata aiki wallahi da ko kashe ni zai yi ba zan ce komai ba" Ta fa a tana dawowa inda suke ta kifa kanta a cinyar Hajita Aisha tare da fashewa da matsanancin kuka. Bubbuga bayanta Hajiya Aisha ta shiga yi tana lallashin ta. "Ki yi ha uri boka ya ce akwai aure tsakanin ki da ABDULHAKEEM" Hajiya
Chapter 17 · 0% Book details