Sashe 31
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai miki reno a hana ki sakat' "Cewa ya yi wai saboda ba zai iya zama a gidan da babi Aunty RABEEYA ba shi ne ya taho da it... "Rabu fa shege gulmamme in ma uwar tasa ce ta saka shi ai ba zai fa i gaskiya ba raba kan ki da na miji wani munafuki ne ya fi wasu matan ma munfurci" "HEEDAYA, HEEDAYA" Ta jiyo yana rafka mata kira, ga daga kicin in ma tana jiyo kukan yarinyar haushin kiran sunan ta da ya yi ya tokare mata zuciya wato ita an sunan soyayyar ma ba za ta samu a kira ta ba. "Umma sai da safe yana kira na" "To HEEDAYA Allah ora ki a kan yarinyar nan ta yarda ya ajiye ta in ba haka ba an amarcin nan ma na daren farko sai dai kike jin labari wajen awaye" Umma ta ce tana yanke kiran dama takaicin aukan yarinyar da ABDUL in ya yi shi ya hana ta bacci take zaune tana tunani. Jin abin da Umma ta ce ya ara atawa HEEDAYA rai don ta fa awa su MEEMA ita yau sai kwanan amarci ita da yake MEEMA ta yi auren ita da RAUDA sai suke ta mata dariya suna cewa za ta sha amarci ashe dai ita raino za ta sha don babu alamar za ta adar da wani abin arzi i, wannan shi ne karin maganar da bahaushe yake cewa babu niyya ango ya kwana da wando. Madarar ta kai masa ta tarar shi tsaye yana zagaya akin tana kafa ar sa sai lallashin ta yake har da at wa a yake mata, shi da alama ma cikin nisha i yake wannan ya ara ona mata rai. "Yawwa my Little RABEE za ki sha madara ai ko uhm yarinyar kirki mai kama da maman ta" Ya ce yana zaunawa bakin gado ya ora ta cinya tare da kar ar fidar sai da ya kara a gefen fuskarsa don ya ji ko da zafi sai ya ji za ta iya sha, wannan ya ara atawa HEEDAYA rai wato yana ganin ma za ta iya kawo mai zafin da zai onawa yarinyar baki. "Za ta sha mana yarinyar kirki ce ai" HEEDAYA ta ce tana ar dariyar ya e a fakaice kuma tana aika musu harara. Yarinya ta zu e madara tas ta saki gyatsa amma ta daina kuka sai wasa da take tana ta angalawa uban dariya shi kuma sai farin ciki yake yana dariya tamkar yana magana da sa'an sa haka yake mata magana ita HEEDAYA rabon ma ta ga yana dariya haka tun kan Aunty RABEEYA ta rasu. Haka nan suke zaune HEEDAYA tun tana doguwar hamma har ta gyanya i ya fara iban ta bata san ta ingire bacci ba sai wajen arfe hu u saura ta tashi ta gan shi rungume da arsa suna bacci. Takaici duk ya ishe ta wato ar ta yi bacci maimakon ya tashe ta matsayin ta na amarya shi ya kwanta bacci abin sa ita sai yanzu ma ta tuna cewa ana kawowa amarya kaza da kayan ma ulashe amma shi daga jakar arsa sai ar tasa ya shigo wafa ta yi ta juya musu baya ta koma bacci. Ko da asuba da ya tashi ya tashe ta ya tafi masallaci. Ganin yarinyar tana ta bacci tamkar dai wata matacciya wato ta hana su bacci ita yanzu tana ramako. Sai da ta je har gaban ar ta saka hannu ya dungure mata goshi. "Shegiyar yarinya tun kina zanen goyo kin iya kissa da kisisina da taya uwarki kishi, wato kika i bacci kika hana mu cin amarci sai da kika ga gari ya kusa wayewa kika kwanta kamar kasa kike bacci. Little kuwa da yake bacci ya ci arfin ta ko dingurin da aka mata bata ji ba bare ta falka Tana idar da sallar ta kwanta baccj tana jiyo muryar Ya ABDUL a falo da ya dawo daga masallacin maimakon ya shigo ya zauna yana karatun qur:ani ita dai har bacci ya ara surar ta bata ji ya daina karatun ba. Wajen arfe takwas ya ta ji yana kiran ta idanu ta murtsuka ta tashi zaune. Ki mata wanka ki ha a mata madara ta sha" Ya ce tana mi a mata yarinyar sai wasa take tana dariya abin ta tamkar dai ba ita ce ta rufe ido take kuka da dare ba. Dakyar ta lallashi kanta ta kar ar zani ta auka a jakar kayan ta ta goya ta ta nufi kaicin ta uma ruwan wankan, fidar ta zo ta auka ta wanke ta ara ha a mata madarar sai ta ajiye ta je za ta mata wankan, ta cika famfas in da kashi takaici HEEDAYA har da wallar ta. Haka ta wanke mata ta mata wankan ta saka famfas in a shara. Shirya ta yi ta zauna ta bata madarar yana zaune yana danna waya da yake yau lahdi ma babu inda zai je. "Akwai turarukan ta cikin jakar ki shafa mata" Da to ta amsa ta akko ta shafa mata, ita ma wankan ta yi ta je ta ha a break fast ta kawo suka ci. Kwantar da Little in ya yi ya haura sama ya yi wankan ya shirya ya fito ya bu amshi. Ta lura ma dawowar yarinyar kusa da shi kamar ma damuwar sa ta ragu don sai wani an walwala take gani a fuskar sa. "Bari mu je mu gaishe da Ammie" Ya ce yana ora Little in a kafa ar sa. Da a dawo lafiya ta raka shi tare da cewa ya gaishe da Ammien. Ita mamaki take yi ma da yakr iya tu i da yarinyar a hannun sa ko kuma a kujera yake kwantar da ita shi ya sani. Tabbas sai ta yi maganin wannan tatsitaiyar yarinyar don ta ga yanzu ita ce kishiyar ta wato ma maimakon ita amarya ya fita da ita sai wata yarinya hmmm!. Yana fita ta au waya ta kira Umma suka gaisa ta kwashe komai ta fa a mata Umma tana ta faman fa in dole a samo mafita. Suna gama wayar ta kira MEEMA. "Inyee amarya mau maganar sugar har an tashi kenan na auka ku manya manya sai sha biyun rana ko arfe uku saboda amarci" Ta ce tana dariyar wasa. "Hmmm!. Bari ke dai MEEMA" Ta ce tana kwashe komai ta fa a mata. "Kan uba!. Kuma kika yarda?" "To ya zan yi?" "Sai ka ce ba mace ba kika zauna ranar farin cikin ku ta tafi a banza da ya baki madarar bakya samun maganin bacci ki ha a mata a cikin madarar shegiya ta aka ta ringa bacci kamar matacciya ku kuma ku ra ashe amarci abin ku" Shiru HEEDAYA ta yi tana sauraron MEEMA jin ta zo mata da abin da ita da Umma basu hasaso ba. "Wallahi kwanyata toshewa ta yi jiya ko ka an ban yi wannan tunanin ba kuma bana jin akwai maganin mura a gidan nan amma zan ba me gadi ya siyo mini yau in irka mata haba ina dalili" "Ko ke fa ai in ya san wata bai san wata ba, namiji ai ya kasance a tafin hannun ki shi ne amma ba wai ki zauna yana mulkar ki ba, duk wannan jiji da kan nasa sai kin cire masa su" "Kin san waye Ya ABDUL kuwa?" "Shi ba namiji ba ne? Ai boka ya gama miki aiki tun da har kika zama matar sa yanzu kuma sai ki tashi da kan ki ki arasa aiki, ki murza kambunki yadda kowace mace take murzawa kar ki zama bora a cikin mata" "Sai lulu ani daji kike ni ban fahimci kurman ba in nan da kike faman karanta mini ba ki mini dalla-dalla" "Magungunan mata za ki nema na mallaka da duk wanda kika ji ana gara kan namiji daga nan salon wasan zai sauya, akwai wani group na MANYAN MATA da nake ciki zan saka a sanya ki ki shiga ki ga yadda ake bajin ta ki ga yadda mata suka zama sarakuna kuma gimbiyoyi a gidan mazajen su babu ruwan su da acin rai da wula ancin namiji rayuwar turawa suke namiji yana nan-nan da su yana bu e musu bakin aljihun sa, sannan tarairaya sai kin ce bakya so" "Don Allah MEEMA?" "Wallahi kuwa yanzu bari zan ba direbana magani ya kawo miki yanzun nan tun da ba ya nan ya fita, ulai ne guda uku sunan sa uku bala'i a asan ki za ki saka su narke maganin mallaka ne namiji ko kan dutse gare shi kan tauri sai ya ladabtu sai ya zama ra umi da akala" "Dan Allah turo mini MEEMA wallahi wannan in ban tashi tsaye ba na ga alama ko ar soyayyar nan ta amare da ake nuna wa mata sai dai in ga ana yi kuma don Allah ki saka a saka ni a group in don ni har na matsu na je na fara ganin me ake yi a ciki" "Yanzu zai kawo miki ai mazan ne sai da tashi tsaye ana ha a musu tarko amma in ka tsaya kallon ruwa tuni kwa o yake maka afa, ai hatta ar nan tashi sai dai ki akko mai reno take kula da ita amma matsayin ki ya wuce a ce kin zama ar wankin kashi, amarci ne ya fi dacewa da ke" "Shi sa nake son ki MEEMA ta in na mallaki Ya ABDUL na gama warkewa a duniyata na samu komai ai ni wallahi in dai zai nuna mini auna da kulawa to wallahi ko haihuwa ba zan yarda in yi a kwana kusa ba bare har na yi saurin tsufa, sai na gama cin duniyata da tsinken tsire" "Yo ai dama haihuwa mayar da soyayya baya take yanzu ba arsa ce ta hana ku morewa jiya ba to in anku ne ma haka zai hana ku soyayya daga kun fara soyayya cikin dare a ya tashi ya yi ta tsallara ihu sai dai ki ha ura ki bashi shiga shayar da yaro shi kuma miji ya ullace ki don ya shirya yin uzuri sa a ya hana shi, in kin ga kin sake sai kin yaye yaro wata ila kina yin yayen wani cikin