← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 39

Sashe 8

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah gafurur rahim ne ko, kuma ki sani akwai bambanci tsakanin HEEDAYA da RABEEYA kwatankwacin tazarar sama da asa ni ba aya bane a wajena HEEDAYA ce ata! In baki sani ba ki sani mutane da dama sun bar yin sallah domin cikar burin su na duniya sau nawa an siyasa suke cin karen su babu babbaka, saboda neman mulki malamai da bokayen da suke musu aiki su hana su sallah ta tsawon kwanaki ko watanni ma, sau nawa ake zuwa ma abarta a ha o gawa a yi asiri da wani sashe na jikin ta, mutane da dama ni fa zan yi sallar amma kar a ne ba za a yi ba yo wasu umarni da barin sallar ake musu kuma su barta". "Umma da wanda Allah ya i kar ar sallar sa da wanda boka ko malam ya dakatar da shi yin sallah ni a ganina duk abu aya ne basu da bambanci tun da shi ma wanda ba a kar a ai ba za a saka masa ladan yin sallar a mizanin littafin aikin sa, shin idan wa'adin ayan su ya cika a wannan lokacin wato Allah ya kar i rayuwar sa ya mutu mai?" "Kafiri" Umma ta fa a a harzu e don ta gaji da jin i Hafsa iiiii jgudun kar su yi tasiri a kan ta ta sanya ta fasa aiwatar da shirin ta. "To bambancin musulmi da kafiri sallah ce da sauran ibadu amma sallah ita ce kan gaba da komai a cikin ayyukan bayi, ita ce farkon abin da ake duba wa a cikin aiyukan bayi idan sallah ta yi to sanna saura su biyo baya idan bata yi ba komai ya aci mai ya sa ba za mu kiyaye ta ba? Duk fa wata cim-ma manufa ko buri idan aka je nema wajen boka ko malam to ana hana yin wata ibadah ne saboda shai anu ne ake aikin da su b... "Ya ishe ki haka Hafsa!" Umma ta fa a a ufule tana aga mata hannu alamar dakatarwa. wallah ce ta ciko idanun Aunty Hafsa ganin mahaifiyar tata ta yi nisa bata jin kira. "Nan gidan ubanki ne ba zan hana ki zuwa ba amma in kin san za kike shigar mini hanci da udundune ki tashi ki fita mini a aki" Ta fa a cikin acin rai tana nuna mata hanyar ofa. Da sanyin jiki ta tashi tana ta faman bata ha uri ta fita daga akin tare da rufo mata ofar. Haka Hafsa ta yi wunin gidan rai babu da i domin haka Umma ta i sakar mata fuska babu yabo babu fallasa ta san cewa kawai saboda bata so ta fa a mata gaskiya ne. Sai da afa ta auke Umma ta kira HEEDAYA akin ta sai da ta rufe ofa har da saka mukulli sannan ta akko jakar da ta saka maganin a ciki. Bayani ta shiga yi mata dalla-dalla tare da fa a mata sharu an da aka gindaya. "HEEDAYA ki tabbatar kin aiwatar da komai kamar yadda aka tsara kar ki kuskura ki etare komai" "Umma kenan!. Ai babu tangar ar da za a samu in dai daga gare ni ne saboda wannan abu ne dama da na saka a cikin kaina cewa ko ta halin a sai na mallaki Ya ABDUL ciki kuwa har da bin malaman da bokaye bare kuma na samu mai shige mini gaba? Ai wallahi sai na jajirce na tsaya tsayin daka don ganin burin mu da ni da ke ya cika kuma Ammie sai ta kwashi kashin ta a hannu matsawar na shiga gidan anta sai ya dawo mijin ta ce... "Kuma mijin mace aya" Umma ta fa a tana an kai mata duka tana dariya. "Wannan ma ai fa a ma ata baki ne Umma don bai isa ya zauna da wata mace ba bayan ni kisshin bala'in da yake nu usata a zuciya wallahi bana jin zai iya barin Ya ABDUL ya san wata mace bayan ni ni fa ina ganin arin ki Umma, da kika zauna da kishiya ni ba zan ma iya ba gani nake kawai sunana gawa idan za a mini kishiya, shi ya sa na ci alwashi daga ranar da aka aura mini aure zan ajiye zugar awayena wanda basu kai ga samun shafawar fatihar aure ba don wallahi matsawar yarinya bata da aure in dai awata ce babu ni babu ita wala a zahiri ko online na daina kula an mata sai matan aure" "Inyeee lallai abin naki azimun ne HEEDAYA ban ga laifin ki ba ai kishi kumollon mata ne kuma duk wacce ta tsaya kallon ruwa kwa o zai mata afa, ai in dai aka aura auren nan da ke dole na tashi hai an na neman miki wurin zama na dindindin daga ke ba ari" Umma ta ce tana bata hannu suka tafa, rungume ta HEEDAYA ta yi cikin farin ciki tana jin ha a mahaifiyar ta ta share mata kukan ta a cikin anin lokaci. Gaba aya maganin ta bata tare da mata nannago a kan ta kula sosai. HEEDAYA ko da ta kai maganin nan akin ta a drower ta saka tana ji a zuciyar ta matsalar ta ta zo arshe. Kayan bacci ta auka ta saka a jikin ta ta kwanta. Nocking ofar akin ta ake bugawa a hankali kamar ba a so tasowa ta yi ta bu e ganin Aunty RABEEYA sai ta ji wata irin tsanar ta a ranta, shi ya sa ma a yau ta i kwata-kwata su ha a hanya saboda abin da take ji a ranta. Amma tuno da sharu an da Umma ta fa a mata sai ta washe baki. i"HEEDAYA tah" Aunty RABEEYA ta fa a tana jin da in ganin walwala a fuskar HEEDAYA arfin halin rungume ta HEEDAYA ta yi akin suka shigo suka zauna a bakin gadon tana ta tambayar ta dalilin da ta sa jiya ta sauya mata da kuma dalilin kukan ta nan ta sanar da ita cewa kawai ta rasa mai yake damunta shi ne dalilin kukan nata. Ba don ta yarda da hakan ba sai don ta san cewa HEEDAYA ba za ta mata aryar wani abu da ban ba bata san cewa yanzu wannan ba HEEDAYAR da ta sani ba ce a baya. Hira suka shiga yi a nan har take bata labarin Ya ABDUL ya zo ya ce yana son ta da bakin sa sannan ta fa a mata yau ma wuni suka yi suna waya, sosai HEEDAYA ta ji wani abu ya tokare mata sai dai ta yi saurin wayincewa ta ce mata bari ta shiga ban aki ta fito da to ta amsa ita kuma da ta shiga bayin ta shiga share hawaye sai da ta an ta a kuka ta wanke fuskar ta sannan ne ta ji sau in tu in da ranta yake mata goge fuskar ta yi ta fito. "Amma dai ba fitsari ka ai kika yi ba har da kashi ko?" Aunty RABEEYA ta fa a da wasa tana dariya. "Kai Aunty HEEDAYA ta ce tana dariya, nan dai suka yi sallama ta tafi. Sau in da HEEDAYA ta samu a ranta shi ne mafitar da Umma ta samo mata da tunanin fara aikin gobe don cim ma manufarta. Washe gari HEEDAYA ta bu e drower cike da murna tana son auko ganye aya ta yi amfani d a shi kamar yadda Umma ta sanar mata cewa ta masa fitsari ta saka a shadda ta kora ruwa. Sai dai mai abin al'ajabi sai bata ga ledar mai auke da magungunan ba, hankali tashe ta shiga bincike kayan drower amma ledar magani ta ce aukeni in da kika ajiye ni. Tamkar sabuwar mahaukaciya haka ta shiga watso gaba aya kayan drowar a rikice amma bata ga ledar ba wani irin zaro idanu ta yi gabanta yana fa uwa duk ta hautsi ne akin har ma drower da bata saka ledar a ciki ba sai da ta shiga bincikawa amma bata ganta ba... A ki ime ta fito daga akin ta akin Umma ta nufa. Umma wacce yau take jin ta cike nisha i da shau in samun mafita tana zaune a gaban madubi tana aura ankwali baram ta ji aran hanka owar ofa ta ji tana waiwaya wa ta ga HEEDAYA ta shigo tamkar wacce aka biyo duk ta birkice ga hawaye suna sintiri a kumatun ta . Gaban Umma ne da doka da mugun arfi har bata san lokacin da ta yi wurgi da ankwalin hannun ta ba ta taso ta tunkaro HEEDAYA wacce ita ma ita in ta tunkaro. "Mene ne HEEDAYA?" Umma ta tambaya hankalin ta ita ma a tashe tana fatan dai ba wata matsala ba ce ta kunno kai ma'ana ba amfani ta yi da maganin ba a adaidai ba da kwa sun shiga ari uku ma ba uku ba, don sam bata ta a kawowa ma cewa shi kansa maganin ne ba a gani ba. "Umma na rasa magani... Tun kafin ta arasa maganar Umma ta zaro idanu tare da saka hannu ta finciko HEEDAYA ta ce "Kina da hankali kuwa HEEDAYA gidan uban wa kika kai maganin? Kin san ina ne makomar hakan?" "Umma wallahi na rasa shi a drower ta na ajiye... Tun kafin Umma ta ji arshen maganar ta juya har da gudun ta HEEDAYA ta take mata baya suka doshi akin HEEDAYAR. Bincike ta shiga yi bayan HEEDAYAR ta nuna mata in da ta ajiye maganin amma ba ya nan. Na shiga uku ni Zainab" Umma ta ce tana ora hannu biyu a kai ta saki wani kuka mai cike da ihun takaici saboda ta san komai ya kwa e tun da ba a ga magani ba, murna ta koma ciki tun da komai ya ruguje tun da dai magani ya ata tun ba a fara aiki da shi ba ha a da alama murna ta koma ciki. Ita ma HEEDAYA kukan ta saki. "Bayan kin dawo akin nan da maganin babu wanda ya shigo?" Umma ta fa a lokacin da wani tunani ya fa o mata. HEEDAYA da ta rikice gaba aya sai sannan ta yi tunanin cewa ko wani ne ya shigo ya auka tunda ta san dai da hannun ta ta
Chapter 8 · 0% Book details