Sashe 13
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Lokacin da suka fito cike da fargabar kar Abba ya gan su amma sai suka samu motocin suna ta
aukan
aurin auren zuwa wajen da aka tanada don cin abincin
aurin auren. Don haka Abba ya shiga mota shi ma daga can suka hango tsayawa suka
an yi duk motocin suka yi gaba sai ragowar wanda ba a
auka ba da maro
a da almajirai haka da kuma yaran anguwa da suka zo. Motar Hajiya Aisha suka shiga ta fige ta 360 suka kama hanyar barin cikin garin. A daidai inda suka yi parking ranar nan yau ma a wajen suka yi bayan sun sha kwa
a ihu kamar wasu sabbin
an tauri, ya amsa musu da ihun sannan suka shiga da baya. Kan su suka yi wa mazauni a gaban sa Umma da take cike fam da haushin sa don ranar nan girman sa take gani amma yau sai ta ji ya fa
o wanwar a gunta she
e ta kalle shi cikin raini da izgilanci za ta fara magana don a ganin ta ha'intar su ya yi ya cinye ku
in su amma babu biyan bu
ata ga shi ya sa sun
ata gishirin su a dahuwar
aho da tuni sun nemi mafita amma yanzu ya sa wuri ya
ure!.
" Dakata!. Bana son jin bayani tuni na san komai" Ya fa
a yana
aga mata hannu. Wani kallon da wa muka zo ta masa, ba don ta so ba ta kama bakin ta ta masa
am a hakan ma don Hajiya Aisha tana tausar ta da ido amma duk da haka ta ci alwashin matu
ar ya raina musu hankali da shaci fa
in sa to tabbas sai ta masa wankin babban bargo ba wai a kan ku
in ba ita damuwar ta rashin cikar burin nasu a kan aikin!.
"Ba ma aiki a zo da maganar banza! Mun fi
arfin a tuhume mu, mutum ya tabbatar ya aiwatar da komai cikin hikima kafin ya zo mana da maganar banza matsawar aka samu tangar
a ba a bi shara
i ba to dama ba za a
samu yadda ake so ba shi ya sa ma na garga
e ku na nannaga muku shara
in don ku kiyaye! Amma sai da aka samu matsala" Ya fa
a lokacin da yake kallon cikin
waryar gaban sa.
Wani kallon rashin fahimtar inda zancen sa ya dosa suka shiga jefa masa kafin Umma ta ce
"Wallahi boka ta aiwatar da komai yadda ka fa
arya ne!." Ya fa
a a harzu
e yanayin yadda ya yi maganar a tsawace cikin wata murya ya da suka razana don Hajiya Aisha har ta kai bakin
ofa babu shiri, ita kuma Umma ta tashi tana neman fa
uwa tsabar tsoratar da suka yi don sai suka ji maganar har amsa kuwwa ta yi, duk zaton su ma aljannun da yake aiki da su zai kirawo musu. Sun san kuwa karo da aljani ba sau
"Ku dakata kar wacce ta fita" Ya fa
a wannan karon sai suka ji muryar sa ta sauya daga ta dattijo zuwa muryar saurayi. Da karkarwa suka dawo suna mamakin yadda suka tsorata haka, kowacce mazaunin ta ta koma tana rarraba ido.
Da ido suka kafe shi ganin yana yin wani rubutu a kan
waryar da take da wani abu kamar madubi. Kamar daga sama sai suka ga HEEDAYA ta bayyana a cikin madubin. Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Umma da Hajiya Aisha saboda kowacce cikin su ta tabbatar HEEDAYA ce sanye da kayan da suka baro ta a gida, kafin su mayar da kallon kan
waryar tana sanye a cikin ta, ta fito tana ta waige -waige kamar marar gaskiya. Baki a sake suke kallon ta tarwai tamkar su
akko ta ko su mata magana ta amsa don tamkar bidiyo haka suka gani. Part
in Abba ta dosa tana ta faman waiwaye, su duka gaban su ne yake fa
uwa don basu gane inda bidiyon ya dosa ba, duk a zaton su yanzu bayan sun baro ta ne ta ware daga damuwar da take har ta fito amma dai suna son ganin mai yake son nuna musu ita Umma a zuciyar ta ma tana taraddadin kar ya cutar mata da
a tun da ta ji yana batun an masa
arya.
A falon Abba suka hango ta sai kuma Aunty RABEEYA zaune a kujera, tana hango shigowar HEEDAYA ta washe baki cike da murnar ganin ta, da haka suka ga HEEDAYA ta nufi wajen ta ba tare da ta ce komai ba ta mi
a mata abu sai da ta kar
a suka gane cake ne sai lokacin suka gane ashe lokacin da ta tafi aiwatar da aikin layar nan ne. Idanu suka
ara zubawa ganin Aunty RABEEYA ta kar
a tana ci hankalin kwance sai kallon HEEDAYA take tana mata murmushi mai cike da so da
auna. Sai da ta cinye suka ga HEEDAYA ta juyo ta fito a wajen part
in ne suka hangi Daddy(Alhaji Mukhtar Daddyn ABDUL ) Ya nufi part
in yana ta baza babbar rigar kici
us suka kusa yi da HEEDAYA.
"HEEDAYA, HEEDAYA, HEEDAYA" Ya shiga kwa
awa HEEDAYA kira da ta saka gabanta ko kallon sa bata yi ba cak HEEDAYA ta tsaya ba tare da ta waiwaya ko furta wata kalma ba.
"Sa'an wasan ki ne ni, ina miki magana za ki wofantar da ni? Hajja tana ciki?" Ya tambaya a harzu
e rai a
ace. HEEDAYA kai ta shiga girgizawa ba tare da ta juyo ba.
"Ni kike ba amsa da kai HEEDAYA bakin ki aikin mai yake? Na ce Hajja tana ciki?"
"Uhm-uhm" Ta bashi amsa a ciki-ciki da sauri Umma da Hajiya Aisha suka dafe
irji jin HEEDAYA ta bada amsa idanu suka zaro cike da fargaba! Tun da cikin shara
i ko uhm an ce kar ta yi. Daga haka sai suka ganta ta je ta ha
a rami ta binne layar ta tashi ta bar wajen. Daga nan ya saka yatsa a kan
wayar hoton bidiyon da suke kallo ya
auke.
"Ai na fa
a muku sai dai in shara
i aka
etara amma mu idan muka yi aiki babu makawa sai aiki ya ci sai dai in mai aiwatar da aikin ne ya samu akasi wajen aiwatarwa"
"Bata fa
a mana ba ko ka
an kawai dai mun ji ba a
aur auren da ita ba" Umma ta fa
a cikin sanyin murya sai yanzu take jin haushin kanta na zargin laifin sa ne ashe dai HEEDAYA ce ta kwa
a musu aiki.
"Ai dama ba za a
aura da ita ba tun da ta
ata aikin, amma da a ce bata
etara shara
i ba to da yanzu da igiyoyin auren sa uku ras a kan ta da yanzu kuna can kuna shagali da shirye-shiryen kai ta
akin ta, don babu wanda zai yi musu ko ya furta wata kalma marar kyau dangane da auren kawai za a fasa ne da
ar uwar ta a
aura da ita" Ya fa
a hankali kwance.
"Kai amma yarinyar nan ta ji
a mana aiki amma a mana wani
arin mana, ba yadda za a yi yanzu a yi kwaskwarima?" Hajiya Aisha ta tambaya da zummar matsawar za a musu gyara a lamarin su samu cikar burin su ta
auki nauyin biyan duk yawan ku
in da zai yanka musu.
"Aikin gama ya gama sai dai wani aikin da ban sai dai iya bincike na, na hangi akwai aure tsakanin ta da shi ABDUL
in tabbas ko ba yau ba akwai ranar da aure zai
auru tsakanin su su zauna a matsayin ma'aurata sai dai ban san yaushe ne ba kuma a ina ba ne" Shiru duk suka yi suna nazarin kalaman sa sun shiga ru
ani to yaya haka zai faru kuma yaushe ne hakan zai faru? Bayan su kan su sun san HEEDAYA da RABEEYA ba za su ta
a auren miji
aya ba saboda haramcin hakan ko dai yana nufin ABDUL
in ne zai saki RABEEYA ya auri HEEDAYA amma in haka ne ai kwa
on ya yi yawa, kwamacalar ta isa haka gaskiya ba ma haka bane akwai dai wata ma
ashiya a gaba wacce basu san wace iri ba ce sai dai sun sanya a ransu cewa za su jira wannan rana!. Wannan suka ringa rayawa a rayukan su kafin suka masa sallama bayan sun jim
a masa ma
udan ku
i suka tafi a kan cewa idan bu
atar hakan ta taso za su sake dawowa, amma dai za su zubawa sarautar Allah ido su jira zuwan ranar da ya ce tana zuwa.
Lokacin da suka dawo su Abba basu dawo ba, cikin gidan suka tasamma. A farfajiya suka ci karo da Hajja tsohuwa mai shegen rangwangwan
in tsiya.
"Zainabu, Zainabu" Hajja ta shiga kwa
a mata kira kamar za ta ari baki dakyar Umma ta lallashi zuciyar ta ta amsa tare da juyowa.
"Yanzu Zainabu ni
in kike wa magana getsetse kamar wata sa'arki fisabilillahi ina uwar mijin ki amma saboda ba uwarki ba ce" Ta fa
a tana kama ha
"Haba Hajja kin kira ni na amsa to ya kike so na miki ko sunkuyawa zan yi ki hau in goya ki"
Salati Hajja ta kwasa tamkar an yi gagarumin wani abu ta ce
"Oh in da ranka ka sha kallo wannan zamani ai na haifa miki miji na gama miki komai ko zagina ma kya iya yi" Juyawa Umma ta yi za ta tafi don Hajiya Aisha tuni ta shige ta bar ta ga mutane suna
an wucewa jefi-jefi.
"Au Allah tafiya kika yi Zainabu kika bar ni ina zuba tamkar kin kunna rediyo"
"Wai mai kike so da ni ne Hajja? Ki bar ni da abin da yake damuna mana haba da wanne zan ji" Umma ta fa
a a zafafe tamkar za ta yi kuka don duniya ta rasa ina za ta saka ranta ta ji da
i komai gani take ya kwa
"Allah baki ha
uri dama
angaren ki na je zan miki barka da arzi
i na auren
arki RABEEYA da aka
aura na samu bakya nan shi ne zan tambaya ina kika tafi"
'Wannan tsohuwa da tsinannan sa ido take ko ina ruwan ta da inda na tafi"
"Gudawa nake na tafi asibiti"
"Ayyo! Ko da na ji ki ce babu lafi... Bata gama jin mai za ta ce ba ta juya da sauri ta tafi ganin Hajiya Baturiya uwar amarya ta fito daga part
in ta sanye cikin wani dakakken leshi sai wani annashuwa take irin ta farin ciki, ita kuwa Umma ji ta yi kamar ta je ta sha
e ta ma kowa ta huta.
A falo ta samu Hajiya Aisha da Aunty Hafsa suna magana, ga mutane nan sai abinci suke ci suna hira. Bugunzum-buguzum ta zo ta wuce ba tare da ta ce wa kowa
ala ba ta nufi hanyar bedroom
in ta ranta yana mata suya.
ofar ta banka da
arfi ta shiga tare da maidawa ta rufe. HEEDAYA da take kwance fuska shar
ar da hawaye jin an bu
ofa ta zabura ha
e da tashi ta sakko daga kan gadon ganin Umma ta nufi Ummar tana fatan samun wani dadda
an labari da zai faranta mata ya tsamo ta daga dogon nutson da ta yi a cikin kogin tunani da damuwa.
"Umma!" Ta fa
a fuska a shagwa
e tare da nufo Ummar. Umma da take cike da haushi da ba
in cikin abin da HEEDAYA ta yi na ji
a musu aiki wajen
etara shara
i na
arshe a aikin bayan sai da ta yi kowanne cikin bin umarni amma sai da aski ya zo gaban goshi ta
ata musu.
Umma sai da ta bari HEEDAYA ta zo gabanta ta
aga hannu ta zabga mata mari a ganin ta hakan zai rage mata ra
in da take ji a ranta...
Wasa farin girki
MAMAN AFRAH
09013181851
[2/12, 12:52 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/F7TUZezpOWLKYnyTNFuy2Y
BONONO
(RUFIN
OFA DA
ARAWO)
NA
MAMAN AFRAH
First Class Writer's Asso.
*SADAUKARWA*
Daga farko har
arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu
e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi.
Daga marubuciyar:
iyar igiya
an adaidaita sahu
Ungozoma
ar zaman wanka
ara'in inna delu
Beelal
Jalli joga
Da sauran su.
*09013181851*
PAGE 7