← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 39

Sashe 16

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dawo ya tarayraye ta ya bata kulawa tare da sauke ha in ta amma ina!. Wasu daga cikin awayen ta mazajen su matafiya ne wasu aiki mijin yake wasu kuma kasuwanci amma yadda mazajen su suke ma'amala da su ya sha bamban da yadda HAMEED yake a ko yaushe kuma duk da ewar da za su yi ba ya kewar ta ko nuna ya damu da nisan tazarar da ya shiga tsakanin su tsawon tafiyar da ya yi. Wa annan abubuwan su suke ci mata tuwo a warya kuma su take son samu bakin zaren su duk da bata so ta tsawaita zargi kasancewar zargi haramun ne, amma ya zame mata dole, kuma ya zama wajibi ta yi karatun ta nutsu domin ta gano bakin zaren domin ta gano irin binne tan da yake yana nuna mata shi kawai dai bai damu da mace ba ne, shin idan bai damu da mace ba a kan mai zai aure ta ya kawo ta gidan sa ya turke ta ya kasa sauke nauyin bu atar ta ya bar ta da bu atar sa dan are a zuciyar ta, kenan da ita da marar aure basu da bambanci? A yau dai ta yi wa kanta al awari ko shi ne uda wajen wawa sai ya bata ha in ta ko don magungunan da ta bankama. HAMEED bai tashi fitowa ba sai da aka kira magriba, tana sallah ta ji fitarsa da alama masallaci ya tafi, da sauri ta fito daga akin ta, da ullin maganin tada sha'awa na maza da ta siya wajen wata mai maganin mata, da kuma na arfin maza ta nufi ruwan shayin da take dafa masa mai auke da lifton da kayan amshi maganin ta zuba ta gauraya ta dawo ta ajiye a akin nata. Ta san duk runtsi sai ya sha shayi da dare yake kwanciya, ko da ba zai ci komai ba, a tea flask ta juye ta akko kayan abincin ta jera a dining kan kujerar ta koma ta zauna tana jiran dawowar sa. Sai da aka yi isha'i ya shigo da murmushi a fuskar sa ta amsa masa sallama wani ha e rai ya yi don ya san zancen gizo bai wuce na i wato dai za ta zo masa da bu atar auratayya ya san ta da jaraba shi ne take ta washe baki shi kuma gaskiya bacci ma yake son yi. "HAMEED ya za ka haura sama ga abinci na jera a dining?" Ta jefa masa tambayar ganin ya nufi sama gadan-gadan. Kamar ba zai amsa ba sai da ya ara tafiya sannan ya tsaya ba tare da ya juyo ba ya ce. "Bana jin yunwa" Yana gama fa ar haka ya juya zai ci gaba da tafiya. Gabanta ne ya fa i jin furucin sa, hankalin ta ya tashi saboda ko yanzu marar ta ta fara ciwo, saboda maganin da ta sha, duk da ta san ko da ya bata ha in kai ba ya bari ta samu biyan bu atar ta don ba ya aukan wani lokaci amma dai a alla za ta samu sassauci don ita bata cikin matan auren da suke neman maza a waje ko kuma yin lalata da wasu mazan ta waya don biyan bu ata ko ma neman jinsi da jinsi wato lesbian ko kuma biyawa kai bu ata duka ba al'adarta ba ce. "Shayin naka fa?" Ta furta a an diririce don bata ta a zaton zai ce ba zai ci abinci ba. "Ki kawo mini akina" Yana fa ar hakan ya tafi ba tare da ya jira cewar ta ba. Wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tare da nufar dining in ta auki shayin da ofi da kuma kwalin sugar sai tea spoon da nascafe a kan aramin faranti ta haura saman. Abin mamaki a kulle ta tarar da ofar zuciyarta ta danne ta wasa, da ya bu e maimakon ya bata hanya ta shiga akin sai ya mi o mata hannu alamar ta bashi. an dim ta yi ta ce "Ina son shigowa na zuba maka, kuma fa ko ar hira bamu yi ba da ka dawo" "Bana bu ata, kuma ina bu atar hutu bana son yawan hayaniya" Bata ce komai ba ta mi a masa ya kar a ha e da rufo ofar. Juyawa ta yi tana ta mamaki duk da ya ci a ce zuwa yanzu ta saba da halayyar HAMEED akin ta ta nufa ta zauna tana zaman jiran zuwan sa tun da mai maganin ta ce da kansa zai neme ta aryar namiji ya sha maganin nan ya iya bacci ba tare da ya bu aci mace ba don haka sai ra zauna ta zuwabawa sarautar Allah ido tana jiran ta inda HAMEED zai zo tana son gane mai maganin arya take ko kuwa maganin yana aiki bata yi asarar ku in ta ba?!. *MARYAMA* Gaba aya ta rasa inda za ta saka ranta da furucin da Inna ta yi a kanta, wai ita MARYAMA take auke da ciki, cikin ma na haihuwa to a ina kuma ta yaya tun da ita dai babu wani namiji da ya ta a ri e ko da hannun ta ne bare kuma har ta samu ciki. Sai dai idan ana shan cikin a cikin ruwa wannan kuwa. Sai dai ganin Baffan ya yanke jiki ya fa i hankalin ta ya yi mummunan tashi ta nufe shi za ta dafa shi sai dai Inna Tasalla ta saka hannu ta ture ta, Maimunatu ma da ta araso wurin hankali tashe tana zuwa ta ara hangazata sai da ta fa i wanwar. "Kar ki kuskura ki ce za ki ta a mini ubana!. Kuma ki sani duk abin da ya samu mahaifina ki yi kuka da kan ki banzar bazara kawai ai dama tsintacciyar mage bata ta a mage" Maimunatu ta kai arshen maganar tana jefa mata harara. Hawaye ne suke sintirin zubowa daga idanun ta duk da tana cikin ru in furucin Inna na cewa tana auke da juna biyu, duk da tana kokwanton kasancewar hakan amma sai dai tashin hankalin ta ya fi ru anya da fa uwar Baffan ta tausayin sa game da jin haushin kanta sun taru sun mata rubdugu a zuciya ganin ita ce silar shiga damuwar sa duk da ba laifin ta ba ne ita ma bata san hawa ba bare sauka. "MARYAMA!" Baffa ya kira sunan ta yana mi a mata hannu alamar ta kama hannun sa. Da sauri ta taho tana kiran sunan sa. "Wai Malam kai yanzu duk abin da ta yi har kana da arfin halin kiran ta tare da kama hannun ta?" Inna ta tamabaya tana ta e baki ha e da kama ha "Baffa ka ganni fa ni ma a kusa da kai" Maimunatu ta fa a tana kama hannun da ya mi awa MARYAMA. "Yo ina fa zai ganki Maimunatu ai wannan jarababbiyar ta auke masa hankali ni ma matar sa baki ga ba ta ni yake yi ba" Ta ce tana bankawa MARYAMA harara. MARYAMA hannun Baffa ayan ta kama da yake Maimunatu ta ri ayan. "MARYAMA!. Kin ji abin da Innar ku ta ce?" "Baffa wallahi babu abin da na aikata... "Na san halin ki MARYAMA na san abin da za ki aikata da wanda ba za ki aikata ba sai dai yanayin yadda ta fa i maganar ne ya daki zuciyata tunanina ko fya e aka miki baki fa a ba har ciki ya shiga, tsorata da ru un da na shiga don kar fa na kasa aukan amanar da na auka, kar fa na kasa ri e ki da gaskiya kamar yadda na yi wa kaina al awari" Ya fa a yana yin an tarin da yake jin ya ri e masa irji dakyar yake yi. "Wallahi Baffa babu wanda ya mini fya e!" Ta fa a tana hawaye. arya zan miki ke kin isa in miki arya ba kallon ke ba ko shi Malam in da ya ajiye ki bai isa in masa arya ba" Inna ta ce tana zazzaga masifa da bala'i tamkar ta ari baki. "Maimuna je ki asibitin cikin gari ki ce ina kiran Jazuli likita" Dakyar ta amsa masa ta tashi tana zun ura baki kasancewar bata son aike. "Yo ita ba da cuta ba ita da shan magani, ai ita wacce ta kwaso abin kunyar sai ta je ta kira shi, kuma wallahi matu ar aka tabbatar da cikin nan ba za ta zauna a gidan nan ba sai dai ta san na yi, tun da ka aryata ni duk inda za ka je za a fa a maka cikin ne dai da ita, in ban da lalacewar zamani da mu a can da wani likita muka sani ko mene ne indai ana da ciki daga mun gwala idon mace mun san mene ne" Ta arasa fa a tana juyawa ta bar wajen cike da jin haushi. MARYAMA tana ri e da Baffa da yake yashe a wajen, ko da ta ce za ta taimaka masa ya tashi cewa ya yi ta bari. Ba a auki lokaci ba Jazuli da Maimunatu suka shigo da sallama. Jazulin ne ya taimakawa Baffa ya dawo da shi kan tabarma nan Baffan ya fa a masa abin da yake son ya yi wa MARYAMA amma cikin sirri ba ya ma so a san wane irin gwaji za a mata kar ko da arya ne mutane za su zarge ta saboda yanzu kiwon mutum ake ba na dabba ba bare ita da gaba aya auyen ido yake a kanta abu ka an ake fa ar tsintuwa, shegiya ce ba ta da uba! Duk da Baffan ya yi iya yin sa don dakatar da hakan amma abin ya ci tura! Duk da ya san dai daga amai ba a ce sai ciki ba amma dai furucin da Inna ta yi ya sa tana son a yi gwajin ko hankalin sa ya kwanta, duk da ya san Inna akwai kinibibi da abubuwa marar kyau sai dai ya san da wuya ta fa arya sai dai kawai ta yi kissa. Duk da shi kansa Jazulin ya yi mamaki kuma dai da ya an duba idanun ta ya so ganin wata alama amma ya fi so ya yi gwajin ko
Chapter 16 · 0% Book details