Sashe 11
Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
awayen ta motoci amma ita sai ta i shiga kowace motar da aka tanada ta amarya da ango bayan sun shiga sai ga ta ta zo ta tsaya a jikin windown ta yi nocking Aunty ARABEEYA da fuskar ta take rufe da mayafin ta ta ago ganin HEEDAYA da sauri ta sauke glass in ta ce "HEEDAYA tah" "Aunty ni a motar ku zan tafi" Ta fa a tana yin raurau da ido tare da zun uro baki, shiru Aunty RABEEYA ta yi tana jinjina irin soyayyar da HEEDAYA take mata tare da cewa "To shigo mu tafi" Momma da ta hango HEEDAYA tana shirin shiga motar amarta da ango da sauri ta taho har tana neman yin tuntu e cikin aga murya tun kafin ta araso ya ce. "HEEDAYA ke HEEDAYA!" Dakatawa ta yi tana juyowa tare da ha e rai ta yi wa Momma wani kallon rainin hankali ba tare da ta amsa sunan ta da Mommar take kiran ta ba. "Duk motocin nan da aka tara sai a motar amare za ki tafi?" Ta tambaya tana aika mata harara. "Haba Momma ki bar ta mana ai wajen zai isje mu" Aunty RABEEYA ta fa a tana kallon Momma da ta mayar da kallon hararar kanta don ta ji haushin furucin. "To sai dai ta shiga gaban motar" "Momma ki yale ta mana HEEDAYA ai tamu ce" Ya ABDUL ya fa a yana dariya don shi ya auka kawai rigar HEEDAYA ce. A ufule Momma ta kuya cike da takaici ba tare da ta furta komai ba, da sauri HEEDAYA ta juya ta bar jikin ofar da Aunty RABEEYA take ta koma saitin ofar Ya ABDUL. Kawai sai bu ewa ta yi shi kuma sai ya matsa kusa da Aunty RABEEYA ita kuma ta shiga ta rufe ofar ya zamana sun saka shi a tsakiya sai sannan hankalin ta ya kwanta ganin ga ta ga angon ta kyawun da ya yi ya tafi da ita sai satar kallon sa take tana jin kishin Aunty RABEEYA da take kusa da shi. A haka gaba aya motocin suka lula a kan titi. Yadda aka tsaro wajen shiga wajen kamun yara a gaba sai an mata wanda suke sanye cikin anko. Amarta da ango da suka bi sahu har da HEEDAYA. Waje ya kaure da ki a amarya da ango da HEEDAYA saboda ari fa awa mijin baya tariya har da ita suka zauna a kujerar amarya da ango masu hoto sai haska su ake yi. Bayan MC ya bu aci amarya da ango a fili HEEDAYA ta bu e bakin jakarta tana li i wa Ya ABDUL ita kuma Auntt tana li awa HEEDAYA shi kuma yana li a musu su duka. Sodai aka ra a she har aka tashi kowa ya watse. Washe gari ma ko a wajen dinner haka ce ta kasance duk inda amarta da ango suke afar su afar HEEDAYA. Ranar asabar wacce ta ita ce ranar aurin aure. Tun da sanyin safiya Umma da HEEDAYA suke us suna tsara yadda komai zai kasance, wato yadda za ta kai wa Aunty HEEDAYA abin da za ta ci ri a da layar maganin a hannun ta. arfe sha aya da rabi shi ne lokacin da za a aura aure. "HEEDAYA ki fara zuwa ki dubo inda take ki tabbatar tana nan kuma kin ga dai yadda gidan nan yake a ciki ki tabbatar babu wanda kika yi wa magana" Umma da ta jata cikin ban akin ta take ra a mata don ma kar wani ya yi la e a aki ya ji su. "To Umma bari na sake dubowa azu dai na hango shigar ta part in Abba Hajja ce a can take kiran ta "HEEDAYA take tabbatar mata da ta ga Aunty RABEEYA ta je wajen Hajja kakar su mahaifiyar Abba. "Umma bari na je tana part in Abba ita ka ai tana zaune Hajja ta zaunar da ita, ita kuma Hajjar ta je ta akko wani turare za ta shafa mata a goshi wai haka an da suke yi zamanin su Hajj... "Ba dogoj surutu za ki tsaya ba tun da Abban naku sun fita ki yi sauri ki je ki aiwatar" Umma ta katse ta don yanzu hankalin Umma gaba aya a tashe take ta fi so har sai an aiwatar da aikin nan na arshe tun da an gama na duka ganyen. Da sauri HEEDAYA ta zaro layar daga ugunta da ta soke ledar, fito da layar ta yi ta dam e tare da aukan cake guda aya ta fito daga part in Umma tana ta sauri sai gifta mutane take ana mata magana amma babu wanda take tankawa hankalin ta ya yi part in Abba. Zaune ta samu Aunty RABEEYA tana danna waya cake in ta mi a mata ba tare da ta ce komai ba, Aunty RABEEYA cike da jin da in kulawar da HEEDAYA ta mata ta mi a hannu ta kar a ta sanya a baki ta fara ci sai da ta cinye. Ganin haka HEEDAYA ta juya da sauri ta nufi bayan gidan ta ha a rami ta binne layar ta taso ta baro wajen. akin Umma ta nufa tana zuwa ta rungume Umma da suke tare da Hajiya Aisha gaba aya daga Hajiya Aisha har Umma su ma rungume ta suka yi cike da murna don sun san aiki ya kammalu saura jiran sakamako. "Ayyiriri-yiriyiri!!!." Hajiya Aisha da Umma suka ranga a gu ar farin ciki wanda hakan ya jawo hankulan gaba aya an falon sai dai babu wanda ya nufi akin sai Aunty Hafsa tana bu ofar suka ha e rai Umma ta shiga jefa mata harara siyam-siyam ta juya bayan ta girgiza kai alamar basu kyautawa!.