← Book details Bonono Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 39

Sashe 33

Bonono Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

miji. Yau kwana biyu kenan sa boka ya musu aiki a kan Ammie don farra a tsakanin ta da anta kamar yadda suka yi al awarin yin haka. Tun da dai sun kasa raba shi da Little in duk da yana son HEEDAYA amma yana nuna wa arsa kulawa. Tsawon kwanaki biyun nan YA ABDUL bai je gaishe da Ammie ba. Abin ya bata mamaki don haka ta shirya da magriba direba ya kai ta gidan nasa don ta gani ko lafiya don ko kiran sa ta yi a waya ba ya auka Da sallama ta shigo falon bayan ta yi nocking an mata izini. HEEDAYA ce zaune a kan kujera afa aya kan aya. Chatting in da ya zame musu jiki suke yi a group nasu na MANYAN MATA har Ammie ta yi wa kanta masauki a kujera amma HEEDAYA bata ce mata ko ala ba. "HEEDAYA ina wuni ni in gaishe ki" Ta fa a cikin gatse. "Lafiya alau mai ziyarar bazata babu neman izini" Baki sake take kallon HEEDAYA. Ya ABDUL ne ya fito daga kicin auke da plate mai jalof na taliya da ta sha bushashshen kifi da ruwa-ruwan ta sai turiri take. Falon ya araso hankalin sa a kan HEEDAYA Ammie kuma baki sake take kallon sa ganin tamkar bai ganta ba. "Baby HEEDA na gama dafawa baki ji yadda ta yi da i ba" Wani yatsina ta yi don ta ara ular da Ammie ta ce "Sai ka arasa aikin ka wato ka bani a baki" "Abu mai sau i fitar da wando ta ka" Ya ce yana zaunawa kusa da ita. "ABDULHAKEEM" "Na'am " Ya amsawa Ammie hankalin sa a kan HEEDAYA. "Mai ya hana ka zuwa kwwna biyu?" "Yana tare da iyalansa " HEEDAYA ta ara ta yafa. "Eh haka ne" Ya fa a shi ma. "Ko gaishe ni ba za ka yi ba ina RABEEYA arama?" "Tana wajen mai renon ta" Ya ce ba tare danya mata maganar gaisuwar ba. "Ina so ka gaishe da ni" Cewar HEEDAYA zamewa ya yi daga kan kujerar ya dur usa a kan gwiwoyin sa ya ce "Habibty ina wuni" Tsabar mamaki bakin Ammie ya i rufuwa. *HAFEEZ* "Wallahi Kaka ban san da wannan maganar ba ki yarda da ni" Ya fa a cikin ru "Waye zai yarda da kai ai tantsuwar ka ba za ta samu shiga a waje na ba, kuma wallahi na baka mintina alilan ka zo in ba haka ba zan mata korar kare don ni babu mai ata mini sunan zuri'a" Tana gama fa ar haka ta yanke kiran. Gaba aya ya ha a zufa, ga tarin mamakin da ya dabaibaye masa zuciya, tambayoyi barkatai da ba shi da amsar su, su ne suka taru suka masa yawa. "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Ya fa a yana dafe kai da hannu aya, tare da saka hannun cikin gashin kansa ya hautsina. "MARAYAMA ta ciki? Kai impossible" Ya ce a fili tare da jefa wayar aljihun sa, tare da akko mukullin motar ya fito daga akin ko laptop in bai rufe ba. ofar gidan ya kulle ya shiga motar ya fige ta a guje. Gudu yake shararawa a kan titin tamkar zai tashi sama fatan sa da burin sa bai wuce ya isa cikin garin Dutse ya sauka a gida kafin Kaka ta cika abin da ta fa a na udurta in bai iso da wuri ba za ta yi wa MARYAMA korar kare. Ya sani idan ta kore ta babu tabbas in ya sake sanyata a idaniyar ta tun da bai san ina za ta nufa ba, kazalika ya san Kaka ba za ta yi shaci fa i ba bata magana a kan abin da bata tabbatar ba sai dai yana shakku a kan cewa MARYAMA tana auke da ciki. To wa ya mata? Ya aka yi bata fa a ba ta yaya ma hakan ta faru wace irin addara ce wannan da take son shiga tsakanin sa da aunar MARYAMA bayan ya gama mutuwa a kan son ta, yana tsara ranar da zai sanar da ita tare da bayyanawa Kaka udurin sa na auren sa ashe dai akwai urar da bai sani ba. "Shin mai ya sa kika ara yi wa kan ki ba in fanti bayan wanda kike auke da shi?" Ya tambayi kansa a fili yana dukan Sitiyarin duk gudun da yake shararawa kan titi sai ya ga kamar ma ko sauri ba ya yi bare a yi zancen gudu. MARAYAMA tun daga lokacin da ta ji Kaka ta kira shi a waya tana fa a masa tana da ciki kuma za ta mata korar kare. A take ta zube a kan gwiwoyin ta tana fa "Don Allah Kaka ki yi ha uri kar ki kore ni ban san inda zan je ba, bani da kowa bani da komai sai ku sai Allah" Ta ce tana mi a hannu za ta kama afar Kaka. A zuciye Kaka ta saka hannu ta doke mata hannu, tana nuna ta da yatsa ta ce "Ai ko ke ce kaf duniya babu wanda ya rage sao mu da ke to na cire ki a kan ma'amala da mu, ina miki kallon salaha ashe dai lumbu-lumbu ce ke wutar ayi?" "Mero, mero, mero" Kaka ta shiga wala mata kira amsawa ta yi tare da shigowa da sallama ganin Kaka tsaye am rai ace sai huci take ga MARYAMA zaune tana kuka da magiya sai ta ji ranta babu da "Don Allah ki saka baki kar ta kore ni wallahi ban san inda zan je ba kuma wallahi ni ma ban san wanda ya mini ciki ba da shi na ganni wallahi ban san ya aka yi ba" Ta fa a tana kuka tana kallon Meron da mamaki ya kashe. "Ciki!!? Wane irin ciki?" Ta tambaya da mamaki. "Ciki dai na haihuwa ta tashi ki duba ta har idanun ta ki duba ki duba marar ta ma" "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" Ta ce ganin zahirin abin da Kaka ta ce "Ko a garin mahaukata babu wanda zai ce ya tsinci ciki a jikin sa kuma shi ma munafukin zai zo ya same ni, da ya auka zai yi wasa da hankali da tunanina a yau sai kun bayyna gaskiya wai baki san ya aka yi kika samu ba sai ka ce a garin mahaukata in shi ya kitsa miki yadda za ki fa a ma asirin ku zai tonu" Kaka ta fa a rai ace Mero tana ta bata baki amma bata sauraron ta. HAFEEZ ko da ya shigo garin Dutsen bai rage gudu ba, ana bu e masa get ko parking bai gama ba ya fito ba tare da ya rufe ofar ba ya shige gidan, mai gadi yana masa sanu da zuwa ko ta kansa bai bi ba. Yana shigowa ya tsinkayi muryar MARYAMA tana kuka tana fa in ita ma bata san wanda ya mata ciki ba. Jingina ya yi da bango yana dafe kai da hannu biyu ya shiga jero sunayen Allah a zuciyar sa. 'Ko mai zai faru dole na kare MARYAMA dole ni na auki lafin ba zan juri ganin ta a damuwa ba, ba zan yarda a raba ni da ita ba wato a kore ta don muddin Kaka ta ji ni ma ban san da cikin ba to tabbas!. Sai ta kori MARYAMA' Ya ce w zuciyar sa, tare da yin undunbala ya shige falon Kaka murya na rawa ya ce "Cikina ne Kaka!. Ni na mata cikib kuma ba a son ranta ba fya e na mata" Ya fa a hawaye yana cika masa idanu, don shi ciwo yake ji a ransa in ya tuna wani namijin ya san MARYAMA a mace kuma har da ciki alhalin babu aure. MARYAMA da ta tsinkayi muryar sa jin abin da ya ce ta shiga tashin hankali jin zai yi wata sadaukarwa saboda ita bayan ta san ba shi ya yi cikin ba kuma ita kanta bata san cikin na waye ba. Kaka da Mero daskarewa suka yi a wajen jin furucin sa. Ban yi editing ba a yi h r da typin errors *MUNA DAF DA GAMA FREE PAGES MAI BU ATAR SHIGA GROUP DON KARANTAWA HAR ARSHE YA BIYA 500 TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030282375 OPAY* [2/19, 5:22 PM] MOM MASHKUR & AFRAH: BONONO (RUFIN OFA DA ARAWO) NA MAMAN AFRAH First Class Writer's Asso. *SADAUKARWA* Daga farko har arshe sadaukarwa ne ga MARYAM SANI HAFIZ (Merry tah) Alkairin Allah ya kai gare ki Allah lullu e rayuwar ki da tarin ni,imomi da albarkatu Allah raya mana Abdallah fatan alkairi. Daga marubuciyar: iyar igiya an adaidaita sahu Ungozoma ar zaman wanka ara'in inna delu Beelal Jalli joga Da sauran su. *09013181851* PAGE 14 *AMMIE* Da mamakin HEEDAYA da ABDULHAKEEM ta bar gidan don ko Little RABEE in babu wanda ya kawo mata ita sai dai ta san cewa tabbas!. Wannan ba ABDULHAKEEM inta ba ne domin shi wancan mai tsananin biyayya ne da girmama ta, amma ta san yanzu an sauya mata shi wannan ta guda shi ya sa bata so auren sa da HEEDAYA ba don ta san babu mutunci a lamarin HEEDAYA da uwar ta. Sai dai babu wanda ta sanar ta je ta kama addu'a a kan Allah ya dawo mata da hankalun anta jikinsa kuma ta san Allah maji ro o ne sai dai a samu jinkiri. HEEDAYA da Ummar ta duniya ta musu da i suna cin kare su babu babbaka, musamman HEEDAYA da ta kasa ta tsare a gidan mijin ta kambunta kawai take murzawa shi kuwa ABDULHAKEEM ya gama mutuwa a kan son da aka sanya masa na arfi da yaji wato ta bin bokaye da malamai da kuma mallake -mallake na magungunan mata wa anda basu da al ibla. Domin yanzu HEEDAYA ta yi aurin suna a wajen zuwa malamai daman an ce barewa ba za ta yi gudu anta ya yi rarrafe ba Ala a ta yi arfi tsakanin ta da HUSNA yanzu kaf online bata da aminiya kamar HUSNA kuma nan ne wajen baje kolin gaba aya katafanin sirrin gidan auren ta. Duk da suna baje hajar sirrikan gidan auren su a group a nasu ganin ai ba sanin juna suka yi ba don
Chapter 33 · 0% Book details