Sashe 88
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bude Idanuwansa yayi da sukai jajir ya zubawa Mam wata rikitacciyar azaba na fara jijjiga jikinsa da karfin gaske jini me yawa na fito masa sedai kasancewan Yana Cikin azabar Ciwo daman Babu Bata lokaci ransa ya fita ya rasu a gurin batareda Mam ya juyo ya kallesa ba.
Mam na ficewa Bullet ya dauki Siyam bayan ya gama goge mata fuskanta ya Kai har bedroom dinta ya kwantar ya fito ya sauko gawar BB Babu wanda ya gansa ya Saka bayan motarsa ya dawo ya tattara gurin Mum Atee na zube qasa tana kallo ya kunnawa dakin wuta ta hanyar kunnawa socket lighter sbd wutar ta fara daga Nan.
Ficewa yayi tareda rufe kofar batareda Saka key ba.
Dayake akwai boysQ da suke kwana a Cikin mansion din can ya tafi yayi kwanciyarsa.
Karfe uku da Rabi wutar tayi Sama batareda an saniba Saida tayi saman aka ganta sbd duka fire alarms din yayi disconnectin nasu Dan haka hankali ya tashi.
A rikice securities suka fara fita da motacin harabar gidan sbd wutar Shima bullet sai alokacin da daman shi yake jira securities suka buga masa sukace maza yazo ya fidda motarsa take ya fito a rikice Yana tambayar lafiya.
Ganin wuta ya nufi motar da sauri ya tayar ya fidda ita da gudu sosai yabar anguwar Dan Kai gawar inda zai Kai.
Yana barin anguwar Yan sandan da Mam ya sanarwa suka kame bullet din take batareda sun jira komaiba suka rufesa da dukan da take ransa ya fita Kuma basusan waye ya kirasu dinba andai kirasu akace zaa wuce da gawa ta anguwa kaza.
Ko kafin Mam ya fito ya bada daman Kiran masu kashe wuta tini fiyeda Rabin Manson din ya kone Kurmus An fiddo Siyam datake kaman gawa ake Saka ran wutan ta Dan daketa ne sai baqin Dake gidan Suma duka an samu fiddo su amma lameenu Kam baa samu fiddosa ba.
Mam yanke jiki yayi ya Fadi Yana ambatar sunan lameenu da matarsa datake ihun Bai ganiba ta dawo Mansion din da dare da niyar kwana da Siyam.
Ayesha na Jin hakan ta yanke jiki ta Fadi sbd tabbas mum Atee din tace mata zata kwana da Siyam
Sedai Mam ya hanata batareda sanin Ayesha dinba Dan haka take itama ta bada cewan Mum Atee tana sashen Dan ta fada mata zata can.
Da Ayesha da Mam take Akai asibiti dasu Dan Basu taimakon gaggawa cikeda tashin hankali da tausayawa.
Da asuba aka gama kashe wutar Saida gari ya fara haske aka fiddo gawar lameenu data mum Atee data tabbata dai tana Cikin.
Take labarin mutuwar tasu ya bazu Cikin tsananin alhini da cewa haqqin 'yar Omar ne ya kamasa
Wasu Kuma su masa adduar Allah yaji qansa.
Omar a lokacinda ya samu labarin rasuwar rufe kansa yayi a daki a hankali ya fashe da wani irin Kuka Mai tsananin Ciwo da radadin gaske sbd lameenu ma ya fati yabarsu a duniyar Nan Mai wuyar shaani.
Kuka sosai yayi sbd a yanzu cikinsu sun koma sauran su biyu kadai a Cikin su biyar dasukaiwa juna alkwarin rayuwa tare mutuwa kadai zata Raba.
Yaji mutuwar lameenu sosai har Cikin zuciya sbd yasan Allah kadai yasan irin azabar dayasha a Cikin wutar kafin ransa ya fice duk da Yana shakkar rasuwar tasa Amma bayason zargin da haqqi zai hau kansa.
Gabaki dayansu har babbah suka tafi kan gawar Lameenu din sedai Omar na ganin gawar ya kasa boye hawayensa Saida ya tsuguna gaban lameenu yayi Kuka sosai kafin ya tashi.
Anan Akai janazah din mum Atee aka tafi rufeta Shikuma take yasaka Ahmed yayi masa Shirin tafiya Ashlawa sbd binne Lameenu acan kusa da su kasim kaman yanda sukai alkwari da fatan idan duka sun rasu a binnesu a jere Dan haka zai tafi Ashlawan da Bai taba komawa Sai ayanzu.
Suna isa kuwa Babu Bata lokaci Aka Taru dubbin mutane sukai masa sallah aka rufesa sai a Lokacin Omar ya sake durqusawa gaban kabarin su ukun Yana Kukan da Babu abinda yake tinawa idan ba kuruciyarsu da girmansu ba.
Bai kwana Ashlawan ba a ranar ya barota tareda dubbin kewan amininsa uku Yana Jin ya yafewa lameenun duka abinda yayi masa sbd ya same rahamar ubangiji.
Ayesha kuwa tinda ta farfado tana gurin Mum din Jamaal Cikin tsananin damuwa da qunci sbd batada uba Mum Atee ce uwarta da ubanta ga Mam sbd rashin lafiyansa take pa dinsa yayi waje dashi batareda an sanar da Jamaal ba.
Itama Mum din Jamaal batason yasan abinda yake faruwa a yanzu sbd kada hankalinsa ya tashi Dan haka ta boye masa
Siddeeq ma datasan dole zai Gani a labarai ta Saka ya bouewa Jamaal din Dan haka su acan hankalinsu kwance.
Mam yabar qasar so yake sai yagama jinyar da aka fada ya dawo tukuna.
Omar karban Siyam wadda ake Tinanin ta kamu da paralyze sbd shock din rasuwar ya dawo da ita hannunsa tareda daukan mata kwararriyar likata mace Dan ta ringa dubata a gida batareda yakaita asibiti ba hankalinsa yafi kwanciya da Neman mata lafiyan a gida.
*******MACAU
#MAMUH