← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 88

Sashe 28

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ameenatou na kwance lafe a gadonta tana Jin yunwa Kuma Bata son komai bayan fruits Dan yanzu su kadai takeso take Kuma ci sosai wanda itama sister Ashley sbd yawan siyansu da yanda Ameenatou Kesha yasa dole suka zama tata cimar itama Dan haka tare suke Sha ba sauki.

Har Dr ya iso gabanta ya tsaya Yana mata kallan tsaf Bata dago ta kallesa ba Danma ciwo ya Sakata laushi sosai da yanzu tafara rigimar kada ya matso inda take.

Tambayoyi yakewa sister Ashley akan yanayin jikin nata da yanda take Ji harma da tambayoyin da suka Saka sister Ashley kallansa cikin mamaki da gabanta daya Dan Fadi.

Bata amsa tambayar ba Sbd sister fareeda Dake tsaye tana kallansu,
Shima bayason fareedan ta fahimci wani abin Dan Haka ya kalleta tareda turata Wani aikin Dan bazasu kowa ya San komaiba bayan sister Ashley wadda itama Dan ta zama dole ne.

Sister fareeda n wucewa ya juyo y Kalli Ashley din ya sake maimaita Maya tambayarsa.

"When last did she see her period???

Sanyi jikin sister Ashley ke Neman yi sbd faduwan da gabanta ke tsananta yi,
A Sanyaye tace

"If na Tina daidai last month bataiba Amma na bayan na manta na last month din dai bataiba shi na Tina daidai,
Dr akwai Wani abin ne daya Saka wannan tambayar??

Shiru yayi Yana sake kallan Ameenatou din Baya buqatan qarin bayanin komai a matsayinsa na likita Kai tsaye yaga ciki a tareda ita sedai Kuma a tsakanin rayuwa Da rashinta dasuke ciki yanzu suna buqatan binciken kwakwaf akan cikin Dan tabbatarwa.

Sister Ashley ce ta kama masa ita suka fito zuwa office dinsa Wanda kafin ya fito tin dazun ya Saka aka kawo masa komai scanning zai mata Kai tsaye yaga abinda yake cikin baro baro ba Wani tsayawa jiran result din awo.

Ita kanta sister Ashley gabanta faduwa yakeyi sosai hankalinta na tashi sai zufa take tsiyayowa idan har ciki ne jikin Ameenatou kaman yanda ta fahimci su Dr din na zargi,

Me zata ce musu idan suka tambaya ya Akai hakan?
Mema zai biyo Baya ya faru Idan cikin ya tabbata?
Wane hali asibitin zata shiga idan zancen ciki akewa patients dinsu ya fita?
Dukkaninsu dai suna cikin hadari kenan,
JAMAAL dinma datake da tabbacin shine me cikin tayaya zata sanar dashi maganar cikin Kokuma fada musu shine uban cikin bayan alkwarine akanta na bazata fada shine mijin Ameenatou din ba.

Kaman ba Ameenatou din ba haka take biye dasu a Sanyaye ba hayaniyar komai har suka Isa office dinsa inda suka tarar da Dr Ibrahim da Dr Zakeer a tsaye suna jiransu.

Kwantar da Ameenatou din sister Ashley tayi tareda kallan fuskanta cikeda tausayi da damuwa me tsananin gaske tana adduar Allah yasa Babu abinda duka suke tinanin duk da ta San zaiyi wuya Dan sai yanzu din take gane ciwo da yawan cin abincin Ameenatou din da cin fruits dinta abinda suke nufi.

Ameenatou din ma sister Ashley din take kalla idanuwanta duk sunyi laushi sbd laulayin gaske takeyi tayi laushi sosai ga ciwo ga rashin hankali.

Hannuwanta takai ta janye rigar jikin Ameenatou din cikinta ya bayyana Wanda kallo Daya dukkaninsu sukai masa suka ga harya fara kumburowa ba kaman cikin budurwa me shafaffen cikin da suka sani ba,
Ita kanta sister Ashley da hankalinta Bai taba Bata komaiba bare ta lura ba sai yanzu din Taga cikin harya fara tasowa.

take Wani zufa ya karyo mata hakama su Dr Zakeer din wainda suka zubawa screen ido suna kallan abinda yake cikinta lafiyayye ba matsalan komai na sati 9.

Shiru sukai sister Ashley ma shiru tayi Hawaye na ciko idanuwanta.

Dr Charles Ameenatou din ya zubawa idanuwansa kaman zai Gano fuskan uban cikin dayake jikin nata.
#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
85
💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥

*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SANAR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327

*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

*Hadin amarya budurwa ko zawara*

*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*

*Maijego package (virgin gain)* 📦

*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar da namiji*

*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*

*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*

*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*

*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*

*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*

*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* 👉🏻 http://wa.me/+2347069711327

*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*

*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327

*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*

*********************
Bayan komawansu daki kaya kawai sister Ashley ta sauya mata sbd tariga yayo mata wankanta daga can Dan haka tana sauya mata kayan sai ta goge mata kanta dayake jiqe da ruwa tana fecewa tareda son busar mata dashi.

A Sanyaye take mata komai kaman yanda Ameenatou din itama take a Sanyaye Babu kuzari hakama jikinta zafi sbd ko yau din taji jiki sosai a hannunsa Dan kuwa yau dinne ma ya samu Daman maidata cikakkiyar macen sbd hakama yaune ya sake tabbatarda Nutsuwan samun mace a amatsayinsa na namiji Dan na farko kusan Abu ne dayazo musu da karfi da rashin lfy.

Daga kwancen ana gyara kan bacci ya dauketa jikinta duk zazzabi,

Gyara mata rufa sister Ashley tayi tareda fitowa ta nufi dakinsu na nurses Dan isarda dawowanta bakin aiki Bata buqatan hutun da aka bata.

Bacci me karfi tayi duk da zazzabin ma me karfi sosai ne a jikinta b
Bata farkaba sai guraren 1 harda Mintina,

Sister Ashley toilet ta kamata ta Kaita suka sake sabon wanka ya sauya mata wasu kayan tukuna ta Bata abinci taci sosai tasha maganin Daya bari a Bata na pain relief.

Tana gama Sha jikin sister Ashley ta kwanta cikin sanyin jiki da muryanta datai sanyi sosai tareda rashin kuzari ta Bude Baki tace

"Ameenatou tanason sister Ashley,tanason Haro.....

Kasa qarasawa tayi tinawa da sunan Daya fada mata a cikin kunnenta lokacinda yake cikin yimata Wani irin shafa a wuta zuwa kirjinta yakai bakinsa kan fatar kunnenta Saida ya sake mata wani fitinanniyar numfashinsa me dumi ya kashe duka jikinta kafin ya Bude Baki lips dinsa suna shafan fatar kunnenta ya ambaci

"JAMAAL,not Haroon,
JAMAAL"

Idanuwanta da sukai ja ta Bude a lokacinda kalman sunan ya shiga kunnuwanta da Kuma yanda Jamaal din ya ambaci sunan tareda numfashinsa dayake dukanta Yana tada tsikar jikinsu gaba Daya.

Ahankali cikin sanyi da rashin sani ta furta sunan Daya fada mata din Wanda ya Saka sister Ashley Dan juyowa ta kalleta sbd yanda ta ambaci JAMAAL din ko ita Saida taji tausayinta Dan tasan Ameenatou dinta idan ta warke za'a iya yin rigima sosai akan Aminta da auren 'dan uwan Haroon ba Haroon dinba idanma angama tashin hankalin amsar zancen rasuwarsa kenan.

Shafa kanta ta ringa yi tana mata Yan maganganun yanda tayi kewan mijinta Dan yanda itama tayi kewanta tace ita kadai take gani yanzu taji sanyi duk da Basu hada komaiba Amma itace kadai sanyin idaniyarta yanzu.

Da dare zazzabin yaso sake tasowa Dan haka abinci ta Bata tareda magani ta kwantar da ita take bacci yazo ta rufeta ta koma dakinsu.

Da asuba Koda yazo still dai akwai zazzabin haka ta sake shiryata tareda koyarda iya yin sallah kaman yanda Dr JEEY din yakeyi mata kuma ya saka a ringa mata din.

Da safen bayan ta gama mata komai ta sake komawa bacci gida ta tafi se Rana sosai ta dawo tazo mata da siyayyar fruits da abubuwan amfaninta duk da kusan komai akwai Dan Dr JEEY yayi siyayyar da Bata qarasa qarewa ba Amma kudin Da aka Saka mata ne masu yawa sosai ya Sakata sake siyayyar.

Haka taci gaba da kulawa da ita har dare ta tafi itama ta kwanta.

Kwana uku sukai suna jinya sosai kafin zazzabin ya sake Ameenatou ta dawo daidai Dan kuwa a kwanaki ukun Nan batada kuzari ko iya Rigiman ko kadan Se sunan JAMAAL HAROON data hada yanzu take kira.
Chapter 28 · 0% Book details