Sashe 20
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sister Ashley datai jiran zuwansa Baizo ba daga Baya ta kira siddeeq ya sanar mata Dr JEEY din bayajin dadi take t shiga tinanin rigimar da zasusha yau din akan rashin zuwansa gurin Ameenatou.
Hakanan yaqi zuwa asibitin ma washe gari kwata kwata sai yamma y shiga Bai Kuma bari sun Hadu ta gansa ba ya gama duba patients dinsa ya fito y tahowansa gida.
Ameenatou kuwa tin Daren jiyan ta haukacewa sister Ashley gaba Daya da fitinar Nemansa gashi Yama kashe wayoyinsa baa Wani samu ga siddeeq yayi busy sosai gurin bincikesa ga Mam ma Baya qasar yayi tafiya Saiya dan hakan ya dage kafin ya dawo ya samu y hada bincikensa.
******Kwata kwata duk inda Ameenatou din zata gansa ya rufe hanyar duk rigimarta da tashin hankalinta se tayi bacci yake zuwa dakinta ya dubata ya fice sbd Hakan shine daidai duk da tana basa tausayi da rigimarta da Kuma irin yanda sister Ashley ke masa bayanin ko baccin arziki ya Dena fitina da rigima kawai ko abinci bataci sosai.
Kusan sati biyu Ya hanata ganinsa Dan haka rigimanta da Saka abin datai a rai ya Sakata Kwanciya zazzabi me karfin gaske Wanda dole ya sakashi barinta ganinsa.
Da yamma ya iso asibitin ya dubata tareda mata allurai da Bata magani da kansa Yana tsaye ya Saka sister Ashley ta Bata tea sedai taqi Sha sham hakama taqi kallansa fushi takeyi.
Duk yanda sukaso taci abincin taqi ci duk rarrashinta da lallabawan da sister Ashley tayi taqi cin abincin dole da kansa ya zauna Shima zai Bata tea din taqi Sha tama qi yadda ko tabata yayi.
Numfashi ya sauke me sanyi ahankali kafin yace sister Ashley ta lallasheta tasamu taci Wani abin zai dawo anjima.
Harya fice Bata juyoba fushi takeyi sosai.
Cikeda mamaki ya Isa gidan Shima Dan abinda Bata saniba Shima duka wannan kwanakin zazzabin yake fama dashi kawai dai nasa na ciwon Kai ne Daya kasa sakinsa.
A gida yayi ishai dinsa kafin ya fito a shirye cikin qananun kayan Balmain brown siddeeq ne ya Kaisa asibiti bayan sun biya ya Siya mata abubuwan daya fahimci tanaso su chocolates da Cookies dai da sauransu suka Isa asibitin.
Siddeeq na ajiyesa ya juya ya wuce bayan ya kira sister Ashley ya sanar da ita yau Dr JEEY din asibitin zai kwana sbd yanayin jikin Ameenatou din.
Kallan Ameenatou din sister Ashley tayi Wanda Yanzu tagama yi mata Shirin bacci cikin Riga da wandonta masu kauri hadda kanta da farcenta duka ta samu ta lallaba Ameenatou din yau ta gyara mata tinda jikin ya Dan yi sauki.
Qamshinta ta shaqa itama da kanta tana tinanin ko ta sauya mata kayan kafin suje gurin Dr JEEY sbd qamshin wannan din yayi sanyi da dadi sbd me tsada ne a cikin shoppings dinta da akeyi koyaushe.
Kiran mijinta ne ya sake shigowa wayarta Dan haka ma taji sauki yazo mata akan tasamu tafiya gida itama yau din basai ta kwana asibitin ba tinda ga Dr JEEY din yau zai kwana,
Dan haka fasa sauya mata kayan ma tayi da niyar suje su dawo daga office din nasa Dan haka tana Kaita zata barta taje gida idan yaso tayi sammakon dawowa ta mayar da ita block.
Ameenatou na ganin sun fito ta maqale kafada tana cewa
"Ameenatou batason Haroon"
Sister Ashley na Jin Hakan tayi dariya tana cewa
"Aikuwa yau dai Ameenatou tayi hakuri taso Haroon sbd sister Ashley itama zata gurin nata Haroon din Yana buqatanta"
Suna isowa office din sister Ashley tayi knocking
dayake Bai rufeba sai ya Basu izinin shigowa kawai.
Bude kofan sister Ashley tayi ya shigo riqe da hannun Ameenatou din wadda ta matse fuska tana qin fitowa bayan sister Ashley tana cewa
"Ameenatou batason Haroon sister Ashley"
Kalman data Sakasa dagowa kenan ya zuba mata idanuwansa Dake karanta Wani file a hannunsa zaune cikin nutsuwa.
Sister Ashley da Batada time din batawa sauri takeyi sanar dashi zata gida tayi tareda basa tabbacin dawowanta tinda asuba ya amsa tareda yi mata Saida safe ta juya ta fice tabar Ameenatou na fara tada rigimar bazata zaunaba.
Kofan ya taso ahankali Jin rigimanta yafara yawa ya rufe kofan tareda juyowa ya kalleta da mayun idanuwansa Da yayi kwanaki Bai kalleta dasu ba.
Kallan Dayake mata ya Sakata sauya rigimanta zuwa cewa
"Haroon ya Dena kallan Ameenatou batason"
Fada takeyi tana turesa tana dukan kirjinsa tana son fara kuka sedai abinda Bata saniba shine bazai iya daukan Hakan ba Dan haka ya riqe hannuwanta biyu ahankali tareda kallanta da qyar ya Bude Baki ya furta
"Ameenatou bazata sake ganin Haroon ba JAMAAL kadai zata Gani"
Jin Hakan ta fasa Wani lalataccen kuka tana cewa
"Ameenatou tanason Haroon"
Wani fitinanniyar murmushi CE ta kufce masa batareda ya shirya ba kafin ya jingina jikin bangon kofan dakin da ita Ya dora kirjinsa akan nata yakai hancinsa cikin wiyanta ya shaqo kamshinta a natse tareda lumshe idanuwansa ya bude ido ya kalleta ta bude baki a hankali ta sake furta
"Ameenatou na son Haro...." Bata qarasa ba ya Saka bakinsa kan nata Yana Bata lafiyayyar deep kiss din data dauke numfashinsa gaba Daya tareda zura hannuwansa cikin rigarta.
#MAMUH#
#AMEENATOU
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
78
Wani silent numfashi ya sauke ahankali cikin nutsuwa tareda dauke idanuwansa akanta Yana zare hannunsa daga cikin nata ya dauki wayarsa ya turawa sister Ashley text akan ta kawo maganinta akwai Wanda zai sauya mata dasu batareda ya rubuta a cikin file dinta ba.
Babu jimawa sister Ashley ta dawo office da maganin tayi knocking.
Miqewa yayi ya nufi kofar ya Bude tareda juyowa ta shigo ciki.
Ameenatou na ganinta ta sauko daga inda yabarta zaune tayi gurinsa da gudu ta riqesa tareda boyewa gefensa tana kallan sister Ashley da dariya a fuskanta ta fara maqe kafada tana leqo sister Ashley din tace
"Banason sister Ashley,Haroon Ameenatou takeso....."
Kalamanta na karshen ne suka shigesa Bai juyo ya kalleta ba ya miqawa sister Ashley datake kallan Ameenatou din kafin ya saci kallansa Dan ganin yanda ya amshi zancen Dan ko Haroon Dan uwansa ne akwai sosuwan Rai matarsa ta ringa Kiransa da sunansa.
Maganin ta miqa masa tareda file din Ameenatou din Dan cire sunan wancan maganin acikin file din.
Karba yayi ya nufi kujera ya zauna ya bude file din Yana dubawa a natse cikin kamewa,
Sister Ashley hannun Ameenatou din ta kamo ta janyota gurinta sbd barinsa yayi rubutun da zaiyi tana cewa
"Babyn sister Ashley oya zo Nan ki bar Dr yayi rubutu tukuna"
Qwacewa tayi tana maqe kafada ta koma gurinsa da gudu ta haye kafafunsa tayi zamanta harda riqe rigarsa kafin tace
"A a Ameenatou gurin Haroon takeso batason gurin Sister Ashley"
Kallan fuskan JEEY din tayi tareda cewa
"Haroon ma Ameenatou yakeso ko??
Kasa cewa komai yayi sai idanun Daya dago ya zuba mata yana mata Wani mayen kallan Daya Saka sister Ashley Dan dauke Kai sbd Ameenatou tana Neman janyowa kanta abinda bazata iya dauka a wannan yanayin datake ciki sbd zaman datai akan kafafunsa Saida ya Saka pen din hannunsa Dan kufcewa amma Bai bari ya fita daga hannunba ya damqesa.
Mayar da Idanuwansa yayi akan file din zaici gaba da abinda zaiyi ta Saka hannuwanta biyu ta kamo fuskansa da tafin hannuwanta dasuke qamshin Wani fitinanniyar turaren Oud me tsananin qamshi da sanyi da sister Ashley ta shafa mata har a tafin hannuwanta suka shiga hancinsa ya dakata daga karanta komai sbd upside down da rubutun suka koma masa batareda ya motsaba.
Juyo da fuskansa tayi gurinta tana Bata fuska ta sake maimaita masa tambayanta,
Silent numfashi ya sauke a natse kafin ya ajiye pen din dayake hannunsa ya Dora hannunsa Daya akan nata hannun zai janye hannuwanta daga fuskan nasa ta ture hannunsa tana sake matso da fuskanta gap da tasa har numfashinta na shigarsa sosai ta sake maimaitawa akan sai Haroon yace yana son Ameenatou.
Sai alokacin ya Kalli cikin idanuwanta batareda yace komaiba sbd idan har tambayarta Haroon ne to har abada baida wannan amsar dazai Bata ba sbd shi JAMAAL ne ba Haroon ba Dan haka bazai taba amsa tambayar da Bada sunansa tazo ba.
Hannuwanta duka biyun ya kama tareda janyesu daga fuskansa Ya Bude Baki ahankali cikin nutsuwa yace
"Ameenatou pls.,"
Sister Ashley dai Jin tayi duk tana Neman rudewa da tsayuwa a gurin Dan haka ta Dan sake dauke Kai daga kallan gurinsu din tana tinanin dole tafara yiwa Ameenatou fada da koyar da ita kame Kai daga matsewa Dr JEEY din Dan kuwa karta janyowa aikin da bazasu iya daukaba gabaki dayansu.
Wani kukan da basuyi zato ko tsammani bane ta fasa musu a gurin tana dukan kirjinsa tana cewa
"Haroon bayason Ameenatou,
Nidai sai Haroon yace yana son Ameenatou"
Sister Ashley cikin rudewa ta dago tana Ambatar sunan AMEENATOU din tana kokarin tahowa ta janyeta.
Ameenatou na ganin Hakan ta shige jikinsa tareda qanqamesa tana sake fasa kukan batason sister Ashley ta tafi da ita.
Rintse idanuwansa yayi ya Bude Yana rasa abinda zaice ko zaiyi,
Sister Ashley ma dakatawa tayi tana kasa karasawa ta kallesa tace
"Dr kodai zan tafi da ita ne yau din tinda rigima takeji??
Cikin jarumta ya gyadawa sister Ashley din Kai Yana cewa
"Yes pls" sbd yau dai Kam zaiso ta tafi gurin sister Ashley din ta kwana Dan kansa yafara daukan nauyi zaiyi kwana a zaune da ciwon Kai.
Tahowa sister Ashley tayi tana son kamata Amma taqi yadda ta maqalesa fiyeda yanda yayi tinanin zata iya hakama kukanta karuwa yakeyi sosai tana cewa Bata son sister Ashley Haroon takeso.
Sister Ashley na ganin ta rikice ta dakata zatai magana ya dago a kasalance yace
"Ki barta kawai"
Son yake ta dago daga jikinsa ya sallami sister Ashley Amma San taqi dagowa sai kukan takeyi tana cewa Haroon bayason Ameenatou.