← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 88

Sashe 19

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karfe Biyar na yamma ya sake wanka ya shirya ya fito a shirye cikin black loewes da fcap din Calvin Klein black sai face mask da farin glasses ya nufi wata qatuwar babbar mall yayi parking bai shiga ba yana zaune cikin motansa yayi amfani da wayarsa shopping din komai dayake buqatan aka fito dasu aka Saka masa a bayan motansa yayi making payment din already ta wayan Dan haka ana sakawa yaja motan ya bar gurin.

Bai wani saba zuwa shopping irin wannan din da kansa ba Dan haka randomly yayi selecting wasu abubuwan kawai Dan baisan ya zaiyi ba.

Yana Isa asibitin siddeeq ya rigàsa Isa Dan haka shine ya shiga da kayan gabaki dayansu zuwa office dinsa sedai Yana ajiyewa ya Bude da niyar jere masa Yana cin karo da biscuits masu girma da tsadan gaske harma dasu chocolates da sauri ya dago ya Kalli JAMAAL din sbd yasan kwata kwata Baya cin irin wainnan abubuwan.

Bai qarasa budewa ba ya dauki kayan yakai masa cikin fridge da wasu manyan roban Greek yoghurts masu kyau da tsada.

Yana ajiyewa ya dawo gefensa ya tsaya Yana sanar masa bincikensa yafara leading dinsa zuwa ga su BB Dan kuwa Wanda Akai masa hanyar ya Siya a gurinsa shine dealer yaron BB ne.

Shiru JEEY din yayi na tsawon mintina kafin ya dago idanuwansa ya Kalli siddeeq din yace

"Kafin ka gama bincikowa zuwa gobe na Saka a Aiko results na Haroon da aka taba yi masa test lokacinda ya samu wannan matsalan ta bleeding da ciwon,
Idan yazo ka hada results din da kwayan ka tabbata sun Isa hannun Dad ta wata hanyar sbd yasan abinda ya kashe 'dansa kafin accident dinsa"

Gyada kai siddeeq yayi Yana tinanin ta inda Haroon ya Hadu da wannan kwayoyin sbd yasan Bai taba saninsu bama bare shansu Dan haka sanin Dad Mam Kai tsaye zaisa su samu Clue na inda Haroon ya Hadu dasu Dan idan har ta tabbata kwayoyin na kasuwancinsu ne to a qanqanin lokaci zaiyi tracing inda sukai suka Isa ga Haroon.

Patient Dr JEEY yayi dubawa har magrib tukuna ya Samu kansa Kuma harda Ameenatou din ya duba da dubara ya zame ya tafi sallah daga can Bai dawo ba fita yayi wani gurin sai 9 ya dawo lokacin Kiran sister Ashley ya shigo wayansa akan yauma Ameenatou din taqi cin abinci Dan haka Kai tsaye ta kawota office dinsa da ido yake binta lokacinda suna shigowa ta kwance hannunta daga hannun sister Ashley Tayo gurinsa tana murnan ganinsa.

Sister Ashley ficewa ta juya zatai yace ta kawo masa maganin Ameenatou din zai sbd jiya ma bata sha na daren ba.

Juyawa tayi ta fice Dan kawo masa.

Ameenatou kuwa tana zuwa gurinsa ta tsaya gefensa tareda kallansa cikin muryanta me sanyi tace

"Haroon ya dawo ko??

Bai amsaba bayan idanuwansa Dake kanta yana Jin kalman sunan Dan uwan nasa har cikin zuciyarsa da kewansa.

Hannu ya miqa mata batareda yace komaiba ta kama ya dagata cak daga zaunen dayake ya zaunar akan table din gabansa Wani irin qamshinta na shiga hancinsa ya kalleta a natse sister Ashley tayi mata wanka fes ta gyarata kaman babyn gaske qamshinta me sanyin gaske sai tashi yakeyi.
#MAMUH#
#ARFAT SEELAH
#OMAR JDEN
#BABBAH
#HAFIZ BABBAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
79
Wani kyakkyawar murmushi ta sake tana Dan jujjuyawa sbd tsotsan dayake mata a hannu yake Sakata Jin wani irin waiwayi kaman ana mata cakulkuli shikuma Hakan datakeyi ne yake sake kashesa baisan lokacida ya fizgota ba Yana kallan cikin idanuwanta kafin cikin Wani slow da wani irin sanyi ya gangaro dasu kan lips dinta da zagayen bakinta har kan doguwar hancinta da duka ta lalata.

Na hannunta ta dago ahankali zata Saka masa a Baki ya riqe hannun batareda ya dauke idanuwansa akan bakinta ba ya janyota jikinsa suka sake mannuwa kirjinta sukai masa wata irin sokan data Sakasa lumshe ido Yana budesu akan kirjinsu Dake manne Yana Jin kaman zai yaga duka abinda yake jikinta yayi Watsi dasu.

Harshensa ya Saka akan lips dinta ba tsammani taji yayi musu lasan data Saka tsikar jikinta gabaki dayanta tashi a take
Ta dago idanuwanta ta kallesa zata Bude Baki tayi magana ya rufe bakinsa da Saka harshensa cikin bakin ya laso Wanda yake cikin bakinta Yana sake zagayota da hannunsa Daya ya sake mannota jikinsa da karfi suka sake wata irin haduwan data Sakasu sauke numfashi me sauti a tare Yana sake zira harshensa cikin bakin nata cikin sanyi da wani irin mayen salon ya sake laso cikin tsakiyan bakinta Yana lunshe ido cikin wata irin yanayi me wuyan fassara,

Zaro bakinsa yayi daga cikin nata din Yana kashe waje bakinta Yana lumshe idanuwa sbd ya kasa tantance taste din chocolates Dana yawun bakinta Dake hade da zaqi da qamshin chocolates din kala kusan uku.

Hannuwanta masu chocolates din ta Saka ta qanqame rigarsa tana sauke Wani nannauyan numfashin Daya Sakasa Bude jajayen idanuwansa sbd wata fitinanniyar tsotsan da yayiwa gefen lips dinta.

Wuyanta yakai hannunsa Daya Yana shafawa kafin ya mayar da bakinsa akan tsinin hancinta ahankali ya fara lasansa hannuwansa na gangarowa cikin rigarta data fara yayewa sbd mutsu mutsun datake yi.

Akan shafaffen cikinta tafin hannunsa ya sauka daga shi har ita a tare suka sauke ajiyan zuciya Yana shafa cikin tareda Bude idanuwansa da kyar ya Kalli fuskanta datake hade da tasa idanuwanta a rufe tana kasa budesu sbd bacci baccin dataji tanaji da abinda yake faruwa da ita a yanzu din.

Tsakiyan kirjinta ya kalla daidai lokacinda yake zira hannuwansa Daya zuwa kirjinta Dayan zuwa tsakiyan bayanta cikin sanyi da wani irin feelings masu karfin gaske.

Hancinsa ya hade da nata Yana gogawa cikin sanyi da mutuwan jiki kafin ya Saka hannuwansa biyu ya kama gaban rigar baccin Dake jikinta me kauri ya yawa daga sama har zuwa gurin cikinta datake zaune akan kafafunsa suna fuskantar juna.

Strapless Bra ce nude color kadai jikinta Wanda ta riqe Kirjinta da kyau suka zauna a cikinta daidai sedai sun fito ta sama sbd rashin hannuwanta......

Jajayen idanuwansa Dake sake shigewa ciki da wata irin kasala da zazzafan feelings ya zubawa kirjin nata Yana kallan bra din data mugun daukan hankalinsa kafin ya dago hannunsa Daya ya Dora akan saman inda suka fito tareda Dan lumshe ido Yana sake matso jikin sosai zuwa nasa.

Idanuwansa ne suka sauka akan Wani qaramin chocolate Daya sauka kadan akan kirjinta gurin yaga rigar dayayi ya hadiye wasu empty yawu daga maqoshinsa idanuwansa na sake sauyawa

Ba zato taji saukan dumin bakinsa da harshensa akan tsakiyan kirjinta Daya raba Kirjinta nata guda biyu,

Qanqamesa tayi tana Neman janyewa da sauri Amma Bai Bata Daman Hakan ba ya sake mannota kirjinsa da karfi Yana balla hooks na bra dinta ta zame ta Fadi tsakiyansu ya sake Wani mayen numfashinsa dayake Neman yankewa sbd hannunsa Daya sauka akan abinda rayuwarsa Bai taba tabasa ba ko Jinsa a hannunsa yasan yaya yake.

Bakinsa yakai ya sake hadewa da bakinta Yana hanata maganar datake furtawa na sunan Ashley datake Kira tana zamewa.

Tsotsan bakinta yakeyi cikin salon Da kanta ya kasa dauka Yana yiwa cikinta zuwa kirjinta wata irin shafan Dake Sakata gigicewa tana Neman fasa kuka sbd tini ya qarasa barka rigar jikin nata yayi Watsi da ita yabarta daga ita sai qaramar short a jikinta.

Dagata yayi cak tareda nufar daki da ita bakinsa na yawo a tsakanin wuyanta da kirjinta.

Gadonsa ya kwantar da ita tareda dakatawa daga abinda yakeyi yayi shiru idanuwansa na rintsewa.

Sakinta yayi tareda janyewa gefe ya zauna Yana Bude idanuwansa da sukai jajir ya juyo ya kalleta itama nata fuskan ya sauya sosai hakama kirjinta da suke fresh kaman wasu fruits ya kasa kallan ya janyo abin rufa ya rufa mata tareda miqewa ya shige toilet ya rufe harda Saka lock daga ciki.

Ruwa ya sakarwa kansa Yana sauke ajiyan zuciya da numfashi me zafi a jere Yana rufe ido.

Ya jima a Hakan harya samu ya dawo daidai ya fito daure da towel ya taddata zaune ta tashi daga kwancen Daya barta tana kallan hotonsa Mum dinsa Dayake gefen gadon Dayan gefen Kuma na Haroon ne.

Tana buqatan a wanke mata hannuwanta da fuskanta Dan Hakan ya dauko towel yazo ya daura mata batareda yabari yaga jikinta na ya Kam hannunta suka wuce toilet.

Rasa yanda zaiyi yayi daqyar ya iya dubaran wanke mata fuska da hannuwanta tareda goge mata su sukai brush ya fito da ita.

Rigarsa ya fitar ya Saka mata batareda ya mayar mata da bra ba sbd baisan ya ake mayarwa ba.

Ruwa sukaje y bata ya dawo da ita y kwantar sai alokacin ya samu Daman Saka kaya ya dawo office ya dauki ruwan me sanyi ya Sha tareda zaunawa Yana dafe kansa sbd baiso y samu kansa a irin wannan yanayin ba da da'ace feelings na jikinsa sunfi karfinsa da baisan ina matsalolim zasu tsaya ba.

Kansa ciwo ya dauka sosai Dan haka daqyar yaga asuba ya zareta jikinsa ya wuce masallaci daga can Bai dawo dakinba ya kira sister Ashley yace taje ta dauketa ta kaita dakinta.

Daga masallacin Shima Bai komaiba rufe office din kadai yayi ya wuce gida sbd sosai yakejin ciwon kan harma kaman da yanayi na zazzabi Dan hai yasan stress ne da rashin samun nutsuwa.

Yana Isa gida Bacci yayi sosai sai Daya tashi yasha magani yayi wanka yayi Sallah tukuna ya fito.

Abinci yaci ya sake shigewa Bai fitoba sai dare Dan sosai yake Jin zazzabin da ciwon kan daurewa kawai yakeyi.

A ranar Bai koma asibiti ba gida ya kwana sbd Yana gap da Dena kwana asibitin gaba Daya.
Chapter 19 · 0% Book details