Sashe 79
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dagowa Ashley tayi da sauri ta Kalli Jamaal da kwata kwata bayajin kansa daidai zuciyarsa Ciwo take masa sosai da radadin gaske kafin ta Maida kallanta kan siddeeq daya fara Koro mata bayanin komai ya dora da abinda duka suke buqata a yanzu sbd Babu maganar tafiyarta koina daga Nan gida zasu wuce da ita..
#MAMUH#
[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
114
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Mum Nur ce ta sauko itama ganin Jamaal din ta sake fuska suka gaisa tana tambayar Dr Aleena.
Amsawa yayi Yana Dan sake gaidata itama kafin suka wuce palon Dad din na musamman su uku suka zauna Suna tattaunawa batareda kowannensu ya tada maganar aurenba ko Kuna wata damuwa data faru shekaran jiyan,
Shi anasa bangaren baida niyar sake tada zancen sbd auren dai shine yake hannunsa Dan haka Babu maganar abinda sukeson,
Zai Basu time ne suyi digesting zancen a zuciyoyinsu sai ayi me yiyuwa so baya buqatan sake tadawa.
Suma a nasu bangaren Dad Omar din ya Riga yayi maganarsa duk bayanin da Jamaal yayi masa a ranar kan sanadi da komai na auren yajisa Kuma yafada raayinsa na rashin son auren Yakuma fada Dan haka Shima baya buqatan qarin nanacin zance.
Suna Cikin fira ta wayayyun Yan bokon turawa Cikin nutsuwa da ilimi da wayewa ba hayaniya Kuma da shaquwa harma da kauna uncle Ahmed ya tashi da kansa ya nufi fridge Dake palon qarami ya Bude ya dauko energy drinks guda uku a kyakkyawar tray ya kawo gabansu ya ajiye.
Daukan nasa yayi ya Bude zai Sha Amma baikai ga Shan ba ya dauki na Omar ya miqa masa tareda daukan na Jamaal din ya nufesa ya miqa masa.
JAMAAL bayashan kowanne energy drink idan ba nasa ba Amma miqa hannu yayi zai karba sbd girmama uncle Ahmed din sai drink din hannun uncle Ahmed din ya zubar masa a hannu.
Janye hannun yayi Yana kokarin daukan tissue uncle Ahmed yayi saurin ajiye drink dinsa Yana zaro handkerchief daga aljihunsa ya Dora akan bayan hannun Jamaal din inda drink din bema Wani Kai na ya goge masa tareda mayar da handkerchief din kan console mirror din sayake palon ya ajiye Yana Dan basarwa Suna ci gaba da fira.
JAMAAL hannunsa ya yiwa Wani kallo sbd zafin dayaji a lokacinda uncle Ahmed ke goge masa hannu yasashi fahimtar akwai gum ko chewing gum a jikin handky din sbd yaji radadin gashinsa da gum din yaja.
Gurin ya kalla tareda basarwa Yana cigaba da firan Suma hankali kwance suka ci gaba.
Sun jima sosai kafin Siddeeq ya dawo daukansa dan haka sallama yayi musu ya fito zasu tafi office Shima yau zai fara shiga office Aiki kafin a gama Gina sabuwar asibitin dayake ginawa da sunan mahaifiyarsa Dan ta ringa fita wasu lokutan Aiki Dan rage zama da kadaici Dan tace bazata iya zaman gida ba kullum Shima Kuma zai ringa shiga asibitin Dan duba serious cases da zasu ringa samu itama Mum din sai ansamu emergency me girma ko serious case ta ringa shiga.
Yana fitowa Babu kowa a palon qasan sai Mai Aiki data zube har qasa kanta a qasa tana gaidasa siddeeq ne ya amsa mata kawai suka wuce Yana daga wayar data shigo masa.
Fatmah Cikin saa itama daidai wannan lokacin ne ta fito Cikin Shirin tafiya office Babu kwalliya a fuskanta sedai ta Saka qaton shades sbd kada aga Idanuwanta da suke a kumbure sosai sbd kukan data sake kwana tanayi.
Motar Dake harabar gidan wadda tasan Bata kowa daga gidan bane tayiwa kallo daya tasan Jamaal din Yana gidan.
Dakatawa tayi daga isa motarta tareda juyowa ta Kalli kofar shiga main hall na gidan sai kuwa gashi ya Sako Kai Yana waya a kame Cikin nutsuwa kwarjinsa Yana cike Idanuwanta.
Bai lura da ita ba bare kallan inda take Kai tsaye motarsu ya nufa Yana sauraron abinda ake fada a Cikin wayar Cikin nutsuwa.
Jin tayi qafafunta sunyi Wani irin sanyi jikinta duka na mutuwa da ganinsa kadai ayau data qare masa kallan gaske a Cikin hasken sararin samaniya.
Hawaye ne suke cikowa daga Idanuwanta na tsananin son wanda takejin kaman samunsa zai mata wuya sbd ko baya auren AM da ita bata dauka matsala ce da zata Hanata aurensa Amma shi JAMAAL din da kansa tasan samunsa sai macen da Saarta take a rubuce tintini Cikin kundin kaddara..
Asalin so da Babu sirki me qarfi da hauka ne taji Yana sake cike duka zuciya da jininta,
Bazata iya rayuwa batareda ta mallaki Jamaal ba,
Zata iya rasa tinaninta da hankalinta akan hakan,.
Idan zai aureta itama ta yadda yayi mata alluran haukan dayawa AM kaman yanda ya fadawa Dad Omar gurin bayanin shekaran jiyan gaban kowa,
Ita yayi mata wadda Tama Fi ta AM din karfi idan har zai aureta zata yadda da hakan.
Gangarowa hawayenta sukai ta miqa hannunta a hankali ta gogesu ta Cikin glasses din idonta ta sauke zazzafan numfashi tana dawowa hayyacinta.
Nufar motar tasu tayi Idanuwanta akan kofar daya shige siddeeq ya rufe.
Siddeeq ne da zai shiga motar ya ganta ya dakata Yana kallanta tareda Dan kallan kofar da Jamaal din yake Ciki Yana waya.
Tana isowa kallansa tayi a taqaice sbd tanada nata zafin Kai ba laifi tace
"Inason Magana da Dr"
Kallanta siddeeq yayi tareda sake fuska Cikin mutuntawa yace
"Ms???Fatmah right?
Ko zaki bari sai next time sbd yanzu Muna sauri ana jiran Dr din Wani gurin daban"
Juyawa yayi zai shige motar sbd shima ba Wani bawa mata fuskan yakeba.
"Maganata nada Mahimmancin daya ke buqatan sani Nima Banda lokacin jiran har sai lokacinda zaayi lokacina tukuna."
Maganarta ya Saka siddeeq Dan Bata fuska Amma Kuma sbd ya nuna mata shine me maganar idan zaa samu ganin Jamaal Koda uban daya haifesa ne kuwa Wani lokacin saiya nemesa yake samun daman ganin Jamaal sbd Jamaal din baya barin kowa ya gansa idan ba shine yaso hakan ba Dan haka ko kallanta Bai sake Yi ba ya Bude motar ya shige ya rufe ya tayar tabar gurin da reverse ko inda take Bai sake kalla ba
Zafi zuciyarta ta dauka da abinda siddeeq din yayi mata Dan haka ta juya ta nufi motarta ta shige ta tayar itama tabar harabar gidan Cikin mugun speed.
A office kuwa isar AM da sabuwar pa dinta Nurat dukkanin maaikatan kamfanin Saida suka fito suka tarbeta daga qasa gaba daya sbd sanin itace new chairman dinsu saita sake qwarewa ta karbi president din kamfanin gaba daya gata Kuma 'yar me kamfanin.
Da girmamawa suka tarbeta itama d girmamawar ta sakar musu fuska Cikin wayewa da aji suka gaisa kafin ta nufi office dinta tareda president na kaf companies din JDENS wanda shi kansa ya kusan haihuwanta Amma Kuma Cikin wayewa da respect ya tarbeta yakaita har office dinta wanda yake tamkar wata duniya.
Godiya tayi masa suka sake Dan zaunawa suka tattauna wasu abubuwan aikin sosai kafin ya fice ita Kuma ta zauna pa dinta na karanto mata yanda schedules dinta zasu kasance a satin gabaki daya.
Tana Nan Hafiz ya iso Shima kai tsaye office dinsa dayake a tsaren iri daya da nata sbd ayyukansa sunfi nata Dan shine wanda komai kusan yake hannunsa kaman yanda Dad Omar ya fada tinda shine babba Kuma yayanta sannan namiji.
Fatmah ma Babu jimawa ta iso itama Akai mata iso nata office din da komai itama yai daidai Amma kasancewan zuciyarta a rufe take Bata Cikin nutsuwa idan ba magana tayi da Jamaal ba kafin ma labarin ya sauya ko yafara ji ko sani a Wani gurin a bakinta takeson yaji gaskiyar AM Dan kuwa hakan ne zai Saka yayi noticing dinta harya Bata matsayi a wainda suka taka rawa a rayuwarsa Dan haka take duk a hargitse Babu nutsuwan zuciya.
Haka ta wuni a office din batareda ta fara aikin komai dayake gabanta ba sbd Bata Cikin nutsuwa ko hankalinta.
AM ce ta fara barin office din sbd ta Dan gaji tana buqatan Hutu
Hafiz kuwa akwai meeting da zaiyi Dan haka sai yamma zai koma gidan.