← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 88

Sashe 71

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********
A jdens mansion ma kusan kowa Yana Cikin sanyin jiki sbd ciwon ARFAT dana Dad da Shima kwatsam sukaji jikinsa ya tashi batareda sanin dalili ba Dan haka hankalin Ameeenatou ya sake rabuwa biyu ta rasa abin Yi sai hawaye kawai takeji jikin dadah daqyar ta rarrasheta taje ta zauna gurin Dad dinta da duk ya kalleta Shima saiyaji jikinsa yayi sanyi Amma Kuma bayajin zai taba barin cuta zuwa gareta itada danta Koda kuwa Shima halinsu Mam din zai Ara suyi daidai.

Babbah na Jin jikin Omar ya tashi yasan wata masifar ce ta bullo daga jinin Mam Dan haka zuciyarsa ta qara shiga zafi.
Amma dai ya barta akan koma menene Yana Nan Shima akan bakarsa babu maganar auren idan ma Omar ya sauko ya karbi auren shi kuwa a Lokacin ne zasu nemesu su rasa ya qara gaba da 'yarsa.

Uncle Ahmed a Cikin tsakar daren Bai rintsa ko kadan ba gurin wayoyi da Wani irin mugun tsananin binciken da ba Ashely yake Nema ba dangin mijinta wanda a tsakar dare Bai kwana ba Saida ya samu information na wanda ya San mutum daya daya San Wani daga Cikin dangin mijinta sbd shi da information din mijin da labarin mutuwarsa yayi amfani ya samu Wanda ya San danginsa.

Ana asuba daga masallaci Kai tsaye address din da aka basa ya nufa.

Koda ya isa anguwar gari ya fara haske Kuma Cikin Saarsu datafi ta kowa ya samu Damar ganin mutumin wanda zai koma gida daga masallacin.

Parking yayi ya fito sanyeda da sweetset masu kauri Ash suka gaisa Cikin mutuntawa ya sanar masa sunansa da bayanin dangin Abdulra'uf suke Nema sbd akwai business a tsakaninsu Suna son ganinsu.

Jin hakan ba damuwar komai yayi masa bayanin komai tareda address din qanwar Abdulra'uf din datake aure a Nan Lagos kusa ma da anguwar tasu.

Godia sosai Ahmed yayi tareda masa alherin 50k ya wuce.

Da farko Bai gane ba Dan haka ya sake dawowa ya dauki mutumin suka isa har gidan maman Murshidat din kanwar Abdulra'uf uwa daya uba daya.

Basu tarar da ita ba maigidanta kadai suka tarar ita tayi tafiya ganin gida.

Kallansa Uncle Ahmed yayi ya masa Wani bayanin daban tareda buqatan son sanin matar Abdulra'uf din Nurse Ashley yakeson sanin asalin yar Ina ce Kuma a wane gari da sunan familynta ma idan akwai kokuma contact na Wani daga familyn nata.

"Babu contact na familynta sbd Babu shiri tsakaninta da familyn nata da dangin Abdulra'uf Amma dai yar asalin ABEOKUTA OGUN STATE ce mahaifinta tsohon maaikacin Kuti heritage museum ne a Cikin Abeokuta sunansa Adrian..."

Mijin maman Murshidat Yana Kai karshen maganarsa uncle Ahmed ya sauke Wani numfashi me sanyi Yana dago Idanuwansa yayi masa kyakkyawar godia tareda ajiye masa rafar 100k Shima ya fito.

Yana shiga mota wayarsa ya fara fitarwa kai tsaye ya kira wanda zai kira ana daga wayar ko gaisawa basuyiba yace

"Ka Shirya yanzun Nan zaka tafi Abeokuta ka dubo min address Wani zan turo ma sunayen da komai da inda Zaka ka samu address din,
Kana samun komai ka kirani ayau zan taho tareda JDEN da kansa,
Ka Kula, Serious issues ne ba buqatan motsi ko sanin kowa acikinsa."

"Angama ranka ya Dade"

Kashe wayar yayi tareda buga motarsa yabar gurin Yana ayau yakeson idan ansamu su rufe shafin zancen Ashely kwata kwata a duka zancen.

Yana isa gida Bai cewa Omar komaiba sbd Shima Omar din ya San sai ankai karshe Ahmed din zai sanar dashi komai.

JAMAAL kuwa gari na waye fes ya tashi ransa ba damuwan komai saima lafiyar zuciya da nutsuwa dayake Jin ya samu Dan kuwa yanzu ne ma yakejin asalin nutsuwan Bai hango igiyoyin aurensa na rawa ba Dan haka zai zubawa kowa Ido yayi tashin hankalinsa ya game daga karshe dai matarsa daukanta zaiyi tareda 'dansa,

Dad Omar yanada Wani matsayi da girma a zuciyarsa da rayuwarsa da bazai iya basa zafin kansa ba shiyasa ya tsaya akan lokacin daya dibar masa din ya sauko akan maganar auren Amma badan shi din bane ko waye da ayau zai fasa masa asalin zafin Kai da tsayuwarsa akan magana daya Dan kuwa ko zabi bazai bayarba akan auren Ameeenatou ko ya karbe dansa,
Su duka biyun yakeso Kuma su biyun zai dauka idan suka Bata masa lokaci Kuma sai sun zama su uku a jdens mansion din zai daukesu a gaban kowa ya tafiyarsa.

Ganin yanayinsa hankali kwance Cikin nutsuwa da aji ya Saka Mum dinsa shigewa jikinsa ta rumgumesa tareda sauke ajiyan zuciya tana cewa

"You scared us Honey"

Kissing tsakiyar kanta yayi Yana zagayeta da hannuwansa ya rungumeta Yana sauke ajiyan zuciyan tsananin sonta dayakejin kaman zai fasa kirjinsa,
Wani irin so yake musu biyu itada AM kaman zuciyarsa zata fashe da sonsa sai Kuma a jiyan da aka samu qarin na ukunsu wanda yakejin kaman zuciyarsa ma bazata dauki girman sonsu ba.

Sakinta yayi ahankali tareda dago fuskarta ya sakar mata Wani kyakkyawar murmushinsa zuciyarsa fes ba damuwan komai yace

"Mum kin gansa?

Farin Cikinta ne itama ya bayyana a kan fuskanta ta sake murmushi tana Dora hannuwanta akan hannuwansa Dake tallafe da fuskanta tace

"Yes Son, he's cute and adorable"

Qasa tayi da muryanta tana cewa "I love him Son"

Murmushi yayi me kyau da tsari Yana cewa

"I know Mum"

Hannunta yayi kissing tareda kama hannunta suka nufi gurin cin abincin.

Siddeeq Dake zaune Shima Yana waya da jiran saukowansa Yana ganinsa miqewa yayi Shima farin Cikinsa a bayyane kaman yanda Jamaal din ke kallansa shima Cikin farin Cikin.

Tasowa yayi suka rungume juna Cikin burgewa da wayewa yace

"Congratulations to us All"

"Thank you Dr na biyu"

Dariya siddeeq yai Yana Taya Mum Dake Cikin farin Ciki itama murna kafin suka dunguma dining daidai lokacin maman fadeela ta shigo palon itama fuskanta a sake sbd duk abinda akeyi Basu bari ko ita datake gidan ta sani ba.

Zaunawa sukai cin abincin dayake tsare a table duka cimar kusan ta turawa ce sbd Mum da Jamaal din sai Kuma na gargajiya na maman fadeela da Siddeeq duk da shi kowannen Yana ci.

Suna gamawa da kansa yaja mota suka nufi jdens shida Mum dinsa da niyar ta sake duba Arfat tinda itace liktar data dubasa.

Ameeenatou na gida Bata fita office ba sbd jikin Arfat din duk da yaji sauke ya warwarewansa.

Dayake Babu wanda yasan me ake Ciki Babu wanda ya damu da zuwan Dr Aleena sake duba Arfat din sai Dad Omar daya kasa barin ta duba Arfat din suka bige da fira a palonsa Cikin wayewa da firar nutsuwa irinta wainda Hutu ya Dade da zama jikinsu.

Shima Jamaal baiji komaiba sbd ya San duk Nisan jifa qasa zai fado Dan hai ya sake suka ci gaba da tattaunawan har daga qarshe ya fito Kai tsaye ya sanarwa Dad din Mum zata sake duba Arfat ne akan yanayin jikin nasa.

A sake ba komai Dad din yace ba damuwa.

Palonsa ya Saka aka kawo Arfat din Yana shigowa palon da gudu gurin Dad Omar din ya nufa ya haye jikinsa Yana cewa

"Grandpa kace zaka fita Dani idan ban sake Shan mangoes ba ko??

Gyada masa Kai yayi Yana Dan fuskewa da sunan da Arfat din ya kirasa Yana dagowa ya Kalli su Jamaal din Yana cewa

"He's like a grandson to me shiyasa ya kirani hakan"

Wani malalacin murmushi Jamaal ya sake Yana kallan yaron yace

"ARFAT wats your real name??

Dad katse maganar yayi da cewa

"Dr Aleena kingani ya warware daman he's allergic to mangoes ne that's all."

Uncle Ahmed dayake shigowa a Lokacin Kiran Arfat din yayi Cikin sakewa Yana cewa

"Time for medicine Sarrah na jiranka"

Da sauri ya sauka jikin Dad Omar Yana cewa

"Bye handsome"

Dr Aleena ma ya kalla ya rasa sunan da zai kirata da shi Dad Omar ya katse tinaninsa da cewa

"Dr"

"Ok bye Dr"

Hannunsa ta kama zuciyarta na narkewa ta janyosa jikinta tayi kissing goshinsa tace

"Bye Arfat"

Wucewa yayi ya nufi Kofa ya fice Jamaal Idanuwansa na kansa harya fice.
Chapter 71 · 0% Book details