← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 88

Sashe 55

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jamaal da Mum kuwa chicken vegetable Farfalle sukaci dataji cheese Suna gamawa Jamaal fita yayi tareda siddeeq zuwa Wani gurin da suke sakaran samun Wani labarin inda zaa iya samun Ashley.

Basu dawo gidan ba sai dare Dan haka kowa shigewa yayi.

Samansa ya haye ya wuce bedroom dinsa Kai tsaye yayo wanka ya Saka silk pyjamas ya kwanta bayan yaje ya duba Mum dinsa tayi bacci tini.

Washe gare sai Rana suka fito breakfast Suna gamawa siddeeq ya dawo bakin aiki

Masu aikin gidan kaf dinsu ya sallama bayan ya Basu albashin wata daya duk da aikin kwana biyu xuwa uku kawai sukai Amma Sam bazai iya barinsu ba sbd ba shine ya daukosu aikin da kansa ba daga bangaren Mum Atee suka fito.

Suna barin gidan kafin yamma ya kawo wasu da suka Fi waincan din kwarewa da ingancin kamfanin daya daukosu din Dan haka take suka fara Aiki bayan sungama sauraron dakokin yanda masu gidan suke musamman me gidan da kansa da bayason hayaniya.

Tareda Dad dinsa sukai lunch din Rana a mansion dinsa sbd Mum dinsa data sakasa hakan daga Nan suka shiga Mum dinsa ta duba daddy lameenu dayake gida kwance hakama mum Sarah.

Suna fitowa mum din ta wuce gida shikuma ya sake fita tareda siddeeq.

Da daddare ansan da zuwansu cin abincin daren a jdens Dan haka aka shirya table da wadatatten abincin kala kala masu kyau da lafiya da kyan Gani sbd komai kana Gani kasan cooks din kwarai ne a gidan.

Tareda Dad dinsa zasu tafi sbd family dinner akace hakama Kai tsaye ya sanar da tareda shi din zasu tafi sbd Shima Yan buqatan zuwa ganin Dan uwansa da yimasa barka da zuwa an Dade baa hadu ba lokacin haduwan yazo Dan haka a mota biyu tsaf suka shirya suka nufi gidan jdens din.

Mam din da mum Atee ne a mota daya sai Jamaal din da Mum dinsa da Siddeeq a daya Ayesha bata biyosu ba sbd Batama gida Amma daga can zata wuce jdens din.

Mam Bai fito ba Saida ya biya ya duba lameenu Kuma ya sanar dashi inda zashi,
Lameenu na kallo Mam din ya wuce zuciyarsa na Wani irin radadin daya rasa yanda zaiyi ya motsa bare iya tashi akan kafafunsa,

Yasani akwai abinda Mam yake masa wanda yake Hanasa tashi bare iya magana Yakoma kaman Wani nakasashe,
Bazai yadda Mam yayi ajalinsaba sedai suyi n juna Amma kafin Nan kaman yanda haryanzu Bai nuna masa komaiba Shima zai tashi ya illatosa ta inda Bai taba tinanin ba Amma dai kafin Nan zuciyarsa kullum Cikin matsananincin tsoro me firgitarwa yake akan bayyanar Ameeenatou jden sbd baisan wace Ameeenatou dinne a asibitin d suke kokarin kashewa ba gashi su BB na can suna kokarin kasheta baida ko lafiyar kiransu yace su dakata a dubo masa sbd yasan waye Mam...da wannan tsoron me tsananin gaske yake kwana yake tashi Kuma akansa yake son tashi ko iya magana a dubo masa idan ba Aliyansa bane.

********Sanin zuwan baqin ya Saka Dad Omar ya bada umarnin Arfat yayi dinner dinsa da wuri a kaisa sama bedroom dinsa yayi zamansa Sarrah tayi masa karatun storybook haryayi bacci amma Kar a fito dashi.

A ransa yafi kowa sanin waye Mam sbd ko a kallo zai iya gane Arfat 'dan AM ne kokuma jikinsa ne daganan basusan abinda zai iya Yi ba Dan ya lalata musu Suna ko Bata rayuwar Arfat din Shikuma hakan ne abinda bazai taba iya dauka ba sbd Bai hada Arfat din da komaiba a yanzu.

Babbah ma AM ce da Hafiz ne suka rarrashesa ya fuske Shima ya fito a shirye Cikin wata danyar sky blue tsadaddiyar yadi me taushin gaske wanda Suma Suma su Dad din da uncle Ahmed harma da Arry duka kaftans dinne a jikinsu masu tsadan gaske da taushin.

Hafiz ma Wani farin yadin ne a jikinsa harda hulars Akai yayo saida safe da 'dansa ya fito itama AM daidai lokacin ta fito daga bedroom dinta a shirye Cikin fitted doguwan rigan Alliams Black Da koina take shining din black crystals ta kwanta jikinta daidai sai veil black da Shima yake daure a kanta.

Sanyin qamshinta ya Saka Hafiz tsaya mata suka sauko tare daidai shigowan su SEELAHs din palon.

Idanuwan Mam akan Hafiz da AM din suka fara sauka hakama siddeeq da Mum.

Dukkaninsu dawo da kallansu kan Jamaal sukai sedai wanda kallo daya yayi musu ya dauke Kai zuwa kan Dad Omar daya dauko Shima Yana musu barka da zuwa Cikin nutsuwa da farin Ciki.

Rungume Jamaal yayi Yana ambatar sunan daya saba kiransa dashi kafin ya sakesa ya Kalli Mam wanda Shima shi yake kalla kowa da abinda yake juyi da tsalle Cikin ransa gurin yayi tsit kafin Mam y sake dariyar farin Ciki me tsanani da sakewa ya ware hannu Ya rungume Omar din Yana cewa

"Har abada mu 'yan uwan jini ne koba da auren dayake tsakanin Yayanmu,
Jinin SEELAHs daya ne ko mun zama maqiya mu din Yan uwan jini ne.

Shiru kowa yayi har Saida Dad Omar ya sake Wani lafiyayyan murmushi Shima Yana rungume Mam din yace

"Har Abada SEELAHs daya ne"

Sakin juna sukai sai a Lokacin AM ta iso gurin tana tsayuwa gefen Dad dinta lokacinda yake gaisawa da Dr Aleena Cikin tsananin kewan juna da sukai.

Qamshinta me sanyi ne ya shiga hancinsa duk da qamshin kowa dake gurin daban ne ya gauraya amma nata din ya shigesa ya dago Fararen Idanuwansa da suka sauya ya mata Wani kallan data jisa a jikinta Amma Bata Kalli inda yake din ba ta Dan sake fuska tana gaida gaida Dad dinsa wanda ya washe bakinsa sosai Cikin nutsuwa yace

"Finally na hadu da 'yata Kuma sirikata matar 'dana"

Cak kowa ya tsaya da abinda yakeyi Banda Jamaal daya rintse Idanuwansa ya Bude Suna sake sauyawa ya matso zaiyi magana Mum dinsa ta riqesa da hannunta daya tana Dan girgixa masa Kai.

Su siddeeq kuwa tsit sukai.

Babbah da shigowansa kenan zancen ya sauka kunnensa ya katse Mam din da cewa

"Wadda ta tashi zama matar mataccen 'dan ka dai Amma Bata zaman ba..""

Mum ya kalla yace

'yi hakuri madam" sbd zagin Danta da yayi gabanta.

Wani lafiyayyan murmushi Mam yai batareda Jin zafin zancen babbah ba sbd yafi kowa sanin Dan ta'adda ne babbah me zaman kansa
Yace

"Ba mataccen nake nufi ba rayayyen nake nufi gashinan a tsaye igiyoyin aurensa uku ne cif akan Lady AM jden"

Zare hannunsa daga na mum dinsa yayi ya dakatar da dad din ta hanyar Kiran sunansa Cikin dacin zuciya sedai kafin yace komai Dad Omar ya dago Idanuwansa da suka sauya ya zubawa Jamaal din wanda kusan kowa ma tsit yayi tareda zubawa Jamaal din Ido musamman ita da Zuciyarta tafara daukan nauyi.
##MAMUH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019 we473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
100

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

***********
Shorts kaya Hafiz ya Saka masa tareda kamo hannunsa suka fito zuwa qasan Dadah ma Nan ta sake biyosa da fruits din suna isowa dining ya manta da fushi yakeyi da Mommansa yazo da gudu Yana cewa

"Mommah"

Ajiye cup din hannunta tayi tana juyowa cikeda tsananin son babyn nata tayi kissing kumatunsa tana cewa

"My love"

Dariya Dadah take musu tana sake lallabasa itama ta samu suka shirya suka zauna dining din zata basa nasa abincin a Baki,

Fatmah CE ta fito daga hanyar dayar saman ta bedrooms dinta Dana iyayenta ta nufo dining din ko zama bataiba saiga Arry qaninta Wanda yafara zama Dan saurayi.

Gaida Dadah sukai ta amsa cikeda kulawa kaman yayanta suka fara breakfast din kowa da abinda yake ci.

Basu gamaba Didi ta fito ta zauna itama tana Kiran sunan ARFAT zuwa gareta wanda ya saka Fatmah yin shiru har suka gama sbd kowa a table din Arfat ko AM.

Am dince tafara gamawa ta zari tissue ta goge bakinta tareda miqewa ta Isa gurin Arfat ta sake kissing dinsa tana cewa

"Bye sweetie"
Bye Dadah,
Aunt Didi bye"

Qamshinta ne tabarsu dashi ta wuce Arfat na cewa

"Bye Mommah"

Driver ne zai kaita Dan haka tana fitowa Kai tsaye mota ta nufa ta Bude ta shiga Baya Daman Yana ciki yin dazu Yana jiranta Kuma Yana ganin zuwanta ya tada motar Dan haka tana shiga yaja suka bar harabar mansion din.

Wayarta ta fiddo daga handbag dinta Dake ajiye gefenta ta Nemo numbern Dad dinta ta Saka Kiransa cikin sa'a ya tashi kuwa Nan suka fara magana bayan ta gaidasa.

Har suka Isa wayar sukeyi sai da zata shiga exam sukai sallama bayan ya mata adduoi sosai,

Babbah ta kira Shima Amma har lokacin Bai tashiba Dan haka ta shiga exam dinta kawai.

Acan gida ma Hafiz na gamawa dayake shi ya gama nasa karatun na 2yrs ne yayi tini ya fara aiki da babban matsayin dana Ameenatou dinne yake Kai kafin ta gama duk da matsayi daya zasu hau a kamfanin.

Tareda Arfat ya fita zuwa office sbd yau ba Wani aiki ne dashi sosaiba,
Chapter 55 · 0% Book details