← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 88

Sashe 21

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sister Ashley cewa tayi yabar file din idan tazo daukan Ameenatou ta tafi dashi ta juya a silale ta fice tana kasa kallan Dr JEEY din da Ameenatou ke jijjigawa tana dukan kirjinsa.

Sister na ficewa rintse idanuwansa yayi Yana Jin yanda take cakudasa tana rigima sosai,

Bude idanuwan da suka sauya yayi ya Kai kirjinsa data balle bottoms na gaban rigarsa kusan guda uku sbd rigima Kuma taqi dakatawa sai sake Kai hannuwanta takeyi a fatan kirjinsa data bayyana...

Babu abinda yayi bayan rintse ido Yana shanye duk wata rigima da fitinar tata tana Ambatar sunan Haroon......

"AMEENATOU na son Haroon......."
kasawa yayi ya Bude idanuwansa da suka sauya sosai tareda yiwa hannuwanta biyu kyakkyawar riqo ya fizgota ya manne da kirjinsa tareda zagayeta da hannunsa Daya ya saka Dayan ya kamo fuskanta Kai tsaye ya hade bakinsa da nata ya kamo harshenta da nasa cikin wani irin Salo Mai karfi da sanyi yafara tsotse harshenta da yawun dayake cikin harshen...

Sake manneta yayi da jikinsa kaman zasu hade a jiki Daya hancinsa na sake shaqan qamshinta hakama yanda yake kissing din nata Bai bama basa Daman tantance banbancin dandanon nasa bakin da nata Dan haka ya gyara zamanta a jikinsa batareda ya saketa ba Yana cigaba da yimata Wata irin fitinanniyar tsotsan data Saka jikinta rawa daga farko kafin jikinta ya mutu gabaki Daya a jikinsa Wanda Hakan ya sake kashe duk wani sauran dauriya da kamewan Dake jikinsa ya Bude idanuwansa da sukai ja a wahalce ya Kalli idanuwanta Dake Bude tana kallansa cikin wata azabbiyar sonsa dake cin duka jiki da jininta.

Bai saketa ba kaman yanda bakinsa yake cikin nata har lokacin Yana kokarin controlling kansa daga wutan datake ci jikinsa.

Sakin bakinta yayi ahankali tareda hade goshinsu hancinsa da nata na gogan juna idanuwansa a rufe Yana sauke numfashi me dumi ahankali Yana sake zagayota da hannuwansa kamshinta na sake zuzuta wutarsa.

Shiru tayi kaman ruwa ya cinyeta tana kallansa da kaman Taga sabon mutum sedai Kuma itama lafewa ta sake yi cikin jikinsa tareda zura hannuwanta cikin rigarsa ta rungumesa.

Sun jima a Hakan Yana dawowa daidai kafin ya saketa ahankali tareda zareta daga jikinsa Ya miqe ya nufi ciki ya shige tana biye dashi kaman gum har kofan toilet zata bisa ciki ya dakatar da ita ta hanyar rufe toilet din harda lock.

Bai jima ba ya fito Yana goge fuskansa da qaramar sabuwar towel,

Tana tsaye bakin toilet din inda yabarta tsaye
Kallo Daya yayi mata me kyau Yana gangaro da idanuwansa akan lips dinta da sukai Dan ja duk da ba wani tsotsan yayi musu sosai ba.

Dauke kallansa yayi akansu Yana wucewa gaba ta sake biyosa tana cewa "Ameenatou zata ci tea da abinci"

Dakatawa yayi Yana ajiye towel din hannunsa tareda fara mayar da botiran gaban rigarsa data balle ya kalleta kafin yana gamawa a natse da wata murya mara nauyi yace

"Zaki je sister Ashley ta Baki tea da abinci??

Girgiza Kai tayi tana maqe kafada tace

"Haroon zai bawa Ameenatou tea"

Numfashi ya sauke me dumi Yana Jin yau kwata kwata bayason kwana asibitin sbd yanayin dayake ciki Amma Kuma yasan tafiyansa Wani tashin hankali ne za'a kwana anayi da ita.

Shiru yayi tsawon seconds kafin ya miqa mata hannunsa Daya ya kama da sauri tana murna suka fito.

Kayan Da siddeeq ya Saka fridge na siyayyar da yayi mata ya dauko mata Yana daga wayansa da aka kira Poland Wani likitan Mum dinsa ne.

Hankalinsa rabuwa biyu yake Neman yi Dan haka ya Ciro mata komai ya zube mata su gabanta Yana daga wayar tareda zuwa ya kunna laptop dinsa da sauri Dan yanzu zasuyi meeting akan wata matsalan da suka samo.

Zaunawa yayi tareda kashe wayarsa ya ajiye gefe sbd ya vidconf zasuyi.

Natsuwa yayi cikin kamewa tareda Dan kame fuska Yana sauraron bayanin da kowanne likita keyi akan matsalan.

Sosai hankalinsa yayi nisa akan abinda yakeyi din Dan haka baima San me takeyiba sbd tana gefe zaune tana cin abinda ya zube mata din.

Suna gap da kammalawa Babu zato sai jinta yayi a jikinsa riqe da chocolates kusan uku a hannunta dataiwa cin Yara duka jikinta ta Bata hakama bakinta da hannuwanta.

Bakinsa ta Saka masa Kai tsaye cikin Jin dadinsa sosai tana cewa

"Haroon zaiji Wannan"

Riqe hannunta yayi Yana Dan kawai da fuskansa daga tura masa datakeyi Dan tini tafara Bata masa fuska dashi.

Kan screen na laptop dinsa ya mayar da Idanuwansa cikin Dan basarwa da fuskewa yake kokarin cigaba da bayaninsa sedai dukkaninsu Ameenatou din suke kalla Wanda take son dole sai ta sakawa Dr JEEY din chocolate a Baki.

Duk yanda yake kawar da Kai qin hakura tayi dole ya Bude bakinsa ya karba cikin Dan fuskewa yacewa su Dr Lucas,

"My wife" a taqaice Yana Dan nunata.

Cikin sakewa suka bisa da congrats kawai suna mamakin da zuwansa Nigeria har yayi aure.

Kasa Dena basa duk abinda taci takeyi sai tura masa su takeyi a Baki Wani Yana karba Wani Yana kaucewa dole yayi sallama ya rufe laptop dinsa gaba Daya Yana janyota jikinsa ya zaunar Yana kallan yanda ta Bata jikinsa da yanda ta Bata bakinta.

Sauran dayake hannunta ta Saka masa a bakinsa ya Bude bakin ahankali ya karba tareda riqe hannunta ya hada dashi cikin bakinsa Yana tsotsan na hannun a natse.
#MAMUH
#DR JEEY
#MAM SEELAH
#LAM SEELAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
80
Bude idanuwanta tayi da sauri tana Jin Wani sanyin na ratsa jikinta sbd hannuwansa Dake yawo tsakanin cikinta da cibiyarta.

Idanuwansa Dake lumshe ya Bude daqyar Ya kalli nata idanuwan Dake yawo a fuskansa jikinta n mutuwa,

Kallan datai masa da idanuwanta masu sake kunnasa ya Sakashi sake mannuwa da ita Yana fincike rigar jikinta ya watsar qasa Yana kissing fatan wuyanta zuwa kirjinta,

Daidai kirjinta ya dakata tareda tsayar da idanuwansa Akai Yana kallan yanda kirjinta ke bugawa da sauri sauri har Yana dago kirjinta dasuke cikin wata black bra mara adon komai itama strapless ce ba hannu.

A wahalance ya dago idanuwan ya Kalli fuskanta itama shi ta kallan tana kokarin kwantawa kirjinsa ya Riqeta da hannuwansa da kyar sbd son riqe kansa dayake yi Dan haka ya Dan motsa jikinsa yayi Baya kadan tareda Dan juyawa Yana son shigewa Dan Bata wata rigar Dan tini ya lalata na jikinta bazai saku ba,

Yana shiga dakin Kai tsaye closet dinsa ya nufa tareda tsayuwa a gurin ya rintse idanuwansa Yana kokarin sauke numfashin samun nutsuwa ya jita a bayansa ahankali ta lafe bayan nasa tareda zuro hannuwanta ta zagayosa ta Bude Baki da wata kasalliyan murya tace

"Ameenatou zata Sha tea,
Ameenatou tanason sister Ashley"

Dakatawa yayi daga abinda yake tareda sauke numfashin mara sauti ya juyo ahankali tareda cireta daga jikinsa ya kalleta cikin zazzabinsa dayake Neman dawowa yama kasa Bude Baki yace mata sister Ashley Bata Nan Dan haka hannunta ya kama a kasalance suke su dukan ya nufi couch din dakin ya zaunar da ita kafin ya fito ya dauko mata su biscuits da apple ya kawo mata tukuna ya koma ya dauki wayarsa ya Saka Kiran Siddeeq
Kai tsaye yanajin siddeeq Ya dauka wayar cikin wata kasalalliyan murya da nauyinta ya Saka siddeeq Ciro wayan daga kunnensa ya kalla sunan JMJ Dake jikin wayar ya tabbatarda JEEY dinsa ne ke magana ba wani ba,

"Inason hada tea" shine abinda ya fada Kai tsaye.

Tashi zaune siddeeq yayi daga lafiyayyar gadonsa dayake Shirin bacci Yana cewa

"Ruwan zafi ne kadai sai kayan tea din Yana cikin third drawer By your left daga gurin fridge"

Shiru yayi batareda yace komaiba
Siddeeq na Jin Hakanan yasan Bai gane bane Dan haka ya masa cikakkiyar bayani sbd bayason tea da ruwan zafi kadai zaa Saka shiyasa ya tambaya Dan na a zuba ruwan zafi dasu Madara kadai ya iya shikuma yafison nasu abubuwan tea though akwai tsaddadun tea dinsa Dake jere amma yasan ba lallai tana sonsu ba ko iya shan su.

Tea din ya hada Wanda kusan Dan dai batada lafiyane zata iya shansa sbd komai yayi yawa har gwara shuga sbd zamansa likita da Kuma rayuwansa bayason sugars sosai.

Koda ya kawo mata tea din gaba daya ta lalata jikinta Dan haka da kansa ya Bata tea din ahankali ahankali sbd idan ya Bata zata qarasa lalata jikin nata.

Sosai Tasha tea din da biscuits kafin ta koshi.
Mayar da cup din yayi kafin ya Bata sabon maganin Daya sauya mata tukuna ya kama hannunta suka je toilet.

Hannuwanta ya wanke mata kafin ya wanke mata fuskanta tukuna ya tsaya ya Kalli kirjinta da Shima yake buqatan a goge mata.

Towel ya Saka tareda basarwa ya goge mata jikinta sosai da koina tukuna suka fito ya dauko Riga ya Saka mata ya kwantar Da ita ya zauna a couch yafara duba sakwanni a laptop batareda ya sake kallanta ba sbd batai bacci ba idanuwanta ta zuba masa tana Jin kaman zata hadiyesa sbd so Dan haka ma ta tashi zaune tareda yaye rufan da yayi mata ta sauko daga gadon ta dawo gurinsa ta shige tsakiyan kafafunsa tana kallan abinda yake kalla a laptop.

Yana ganin Hakan ya rintse ido ya Bude Yana rasa abin yi sbd aikin ne kadai zai dauke hankalinsa da tinaninsa shiyasa yake yinsa.

Janyota yayi ahankali tareda dawo da ita gefensa ya kalleta cikin nutsuwa da taushin murya yace

"Ameenatou pls kije kiyi bacci,
Ameenatou na Jin bacci right???

Girgiza Kai tayi tana kallan kyakkyawar fuskansa ta Dan Turo Baki tana narkewa tace

"Ameenatou batajin bacci,
Ameenatou na son sister Ashley"

Waiwayowa yayi ya sake kallanta yace

"Sister Ashley ta tafi gida zata dawo gobe gurin Ameenatou"

Bata narke fuska tayi tana kallansa tace

"Sister Ashley Bata tafi ba,
Ameenatou batason Ashley ta tafi"
Chapter 21 · 0% Book details