← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 88

Sashe 49

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hotunansu aka aringa dauka Yana jarida har suka shige tana gefen Dad dinta sanyeda Off-white dress na Amhash sai glass na Versace dayake fuskanta da wasu shegun wedges na tomford tayi Wani irin kyau ta fito Lady AM dinta sak hakama handbag din hannunta kudinta kadai zai iya siyawa Wani mota hannunta daya Yana riqe Dana Dad dinta hafiz da Ahmed Suna dayan gefen nasa.

A yau Omar jden seelah officially ya sanarwa duniya yarsa 'daya tak dayake da ita shine ya Haifa abarsa da bakinsa ya fada ya Kuma bayyanar da ita tareda nunawa duniya Dan haka take aka fara daukan hotunanta ana watsawa a labarai da sauran media.

Hakan da yayi ya sake daga matsayi da Sunanta AM jden din Kuma take hankalin wasu da Dama ya tashi sbd dukiyarsa da sukeci Kuma suke jira sunsan tazo karshe.

A Nigeria ma zancen ya girgixa mutane da Dama sun shiga fargaba,

Alh Mam seelah kuwa a lokacinda yake kallan conference din a Cikin labarai da aka Saka Wani lafiyayyan murmushi ya sake Yana ajiye remote din hannunta gefen Mum atee Dake ta faman salati da shock na ganin Ameeenatou din a matsayin Lady AM jdens.

Mam kuwa wannan sanarwan Kai tsaye shine yasan sakon menene Omar din ya isar na bayyanawa duniya 'yarsa daya zabi raba kansa da ita tsawon shekaru Dan bata kariya daga garesu Amma ayau shine da kansa ya kamo hannunta ya bayyanawa duniya ita,

Wannan Sako ne ya isar musu da Shirin fuskantar duk wanda yake jiransa Kuma sakon Kam ya isar Dan kuwa gashinan yanzu Suna ganinta Amma basuma San me zasuyi dinba sedai Kuma Omar abinda Bai saniba shine 'yar tasa CE Kuma bayyanawa duniya ita shi a gurinsa shine Abu mafi farin ciki a garesa yanzu sbd yanda duniya yanzu tasan ita Lady AM jden din asalin 'yar jden dince Kuma magajiyarsa kwaya daya tal to duniya ma zata San sirikar Mam seelah ce qwalli daya tal,
Matar zafaffen 'dansa Jamaal seelah wanda Shima ayanzu duniya take takawa dashi a amtsayin seelah din dayafi kowannensu kudin kansa yanzu da Kuma kuruciya hakama babu wanda yasan asalin qasar dayake zaune dindindin a yanzu sbd baama ganinsa sedai labarinsa.

Zai nunawa Omar komene fuskantar junan da zasuyi to AM sirikarsa ce sai Kuma ta dawo hannunsa hakama aurenta dayake hannunsu mutuwa CE kadai me rabasa Amma mutum dai ko waye yace zai raba auren to kwanakinsa ne suke qarewa.

Wani murmushin me sanyi ya sake sakewa sbd a shekarun Nan Ya Gina kansa ne a boye tareda kwantarwa da 'dansa kansa Yana bibiyarsa harya samu tausayin uba da 'da a tsakaninsa da Jamaal ya dawo Yana magana da 'dansa a duk lokacinda Jamaal din ya bada daman a samesa a waya din sbd samunsa Abu ne me wuya,

Jamaal Yana tareda shi Bai yafesa ba hakama ayau Allah ya bayyanar masa da sirikarsa mukullin arziki da cikan burinsa na Tim kafin asan zaa haifesu Dan haka kauna ta musamman yakejin yanaiwa Ameeenatou da kansa.

Omar ya hutar dashi ta bangarori da Dama Dan haka Babu abinda zai masa sai godiya da wannan conference din daya hada Dan isar da sakonsa.

Wayarsa ya dauka ahankali ya Saka Kiran Jamaal batareda ya tankawa Mum atee Dake gefensa tana fama da shock Dan kuwa itama batajin zata taba barin auren 'yar jden ya fita hannunsu duk da Jamaal Bai taba bata daman shiga rayuwarsaba,
Kwata kwata ko ganin idanuwa batai masa Gani nawa ba Dan bayan muamalantar mahaifinsa ma bare ita Amma dai Kuma dukiya me sunan dukiyarsa Kam tana cinta iya ci sbd ya sakarwa Dad dinsa kudin fitar hankali sbd janyesa daga qazantacciyar dukiyarsu kafin rayuwarsa ta daidaita Dan har yanzu rayuwarsa a empty take sbd Babu abinda ya barwa zuciyarsa sani kadai.

Shi maganar aure duk iya yanda mum dinsa taso yayi auren babu ma mace a gabansa Dan haka ita kanta a yanzu ta bar maganar auren nasa sbd Yama wuce matsayin da zata zabar masa mace Dan basa gabansa kwata kwata ko a kalla.

Dad dinsa kuwa baima taba tinanin kawo maganar Wani auren a kansa ba sbd shi kansa a shirye yake zaman juran dawowan Ameeenatou hannunsu Dan haka baiga lokacin batawa ba gurin auro wata macen ga Jamaal Dan kaman yanda ya sani Jamaal bazai taba auren wata macen ba idan ba Ameeenatou din ya Gani ba Dan haka Babu maganar ma mace bare Wani auren Shima a kansa.

*****Daddy lameenu dayake zaune Shima a palonsa Yana waya da Wani likita Dake Angola akan ciwon matarsa datake zaune a wheelchair shekara biyu kenan tana fama da paralyze sanadin bacewan Aliyah shekaru uku yanzu Babu labarin komai duk iya bincike da batar da dukiyar da sukeyi ankasa samun komai dangane da inda take Dan haka daga shi har mum Sarah din Babu me isashiyar lafiya sbd ciwon zuciya dayake cinsu a tsaye har yakai ita ta yanke jiki ta koma hakan
Shi kuwa abin ya zamar masa masifa da tashin hankali sbd tsananin tsoron gurin binciken Neman Aliyah Mam ya Gano Wani Abu gameda abinda suke boye masa sbd Neman Aliyah kacokam dinsa a hannun Mam yake sbd shine yake komai da tsari ya karbi ragamar komai Dan haka lameenu jira kawai yakeyi a Nemo masa Aliyah Dan haka ya samu Damar barwa BB komai na ci gaba da illata rayuwar Ameeenatou Dake asibitin mahaukata a wannan shekarun..

A tsawon shekaru uku dinnan Babu maaikata ko nurses da likitocin da Mam yake barin su Dade sosai a asibitin yake sakawa ana sauya musu asibiti sbd jimawansu sosai zai iya Saka a gane wata ba Ameeenatou bace Dan haka Saida ya sauya maaikata da yawa daya tabbtarda Babu wanda suka rage a asibitin wanda suka San wancan asalin Ameeenatou din Dan haka ya barsu a yanzu duk wanda yake asibitin Ameeenatou Omar din da suka sani itace Aliyah wadda haka su BB suka ringa bin duk wainda aka sauya aka kawo da makudan kudi Suna Basu sunan Ameeenatou Omar ana banka mata alluran da suka gama yiwa aliya mummunan illan da har abada bazata taba moruwa ba sbd nata haukan ma ta maidata kaman matacciya a kwance take komai a kwance take yinsa bata motsawa shiyasa aka dauketa daga dakin aka maidata Wani block da Babu mutane sosai a acikinsa sai masu irin nata haukan,
Dakinta a rufe yake kana dosowa Wani irin wari da tsami ne zakaji Yana Neman kasheka Dan haka ma su kwata kwata baa Wani treating nasu sai bayan kwanaki ko satika sbd gurinsu naya tafiyuwa a haka ita Mam ya gama da shafinta sbd ko a yanzu mahaifinta yasan inda take ya daukowa bazata taba dawowa daidai ba har abada.
#MAMUH
#SEELAHS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
106

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

*****************
Dauke kallanta tayi daga kansa tana kokarin Hana kanta sake kallan inda yake zaune a natse Cikin yar basarwa tace masa sannu da zuwa tana tashi daga jikin Dad dinta sbd qamshinsa daya Hana numfashinta shaqan kowacce iska sai shi.

Arfat dayake jikinta Shima sauka yayi tareda Hawa jikin Dad Omar sai a Lokacin yaga JAMAAL din Cikin yarinta yace

"Grandpa Ashe kanada friend but he is younger.

AM kasa zaman tayi sbd qamshin ruda kanta yakeyi Dan haka ta miqe ta fice tana cewa zata ta huta.

Tana fita Arfat ya sauka daga jikin Dad Omar ya taho gaban Jamaal din ya tsaya Yana kallansa kafin yace

"Bakaga Mommah na ba? you didnt say hello to her."

Dago fararen Idanuwansa Jamaal yayi tareda saukesu akan Arfat din ya zuba masa su Yana masa Wani irin kallan tsaf sbd fuskan Mum dinsa dayake Gani Kai tsaye a fuskan yaron...

Denq jin abinda siddeeq yake fada yayi a wayar ya ajiye wayan gefensa batareda ya kasheba sbd mamakin dayake Neman kashesa,

Idanuwansa da hancinsa da komai na yaron irin na Mum dinsa ne take yaji zuciyarsa ta Dan tsaya daga bugawa ya miqawa yaron hannunsa Ya Bude baki a natse Cikin sanyi yace

"Heyy champ,wats up,wats your name??

Dariya Arfat yayi wadda ta sake kashe Jamaal da Sabon mamaki sbd dariyan ma sake hada kamannin yaron da mum dinsa yayi ya kama hannunsa daya miqo masa.

Arfat yace

"My name is Arfat jden,or you can just call me Mommah's Champ,
I m everyone's champ in this mansion"

Murmushi Dad Omar yayi Yana Dan son taqaita zancen sbd kada ya Fadi waye Mommah dinsa Dan haka yace

"Ok my champ,zo kaje gurin AM baka gama Yi mata sannu da zuwa ba karka damu Uncle Jamaal Seelah"

Gyada Kai Arfat din yayi sbd daman ba Wani rabar mutane ake barin yanayi ba kokuma su mutanen su rabesa shiyasa ya Saba baya Wani son zuwa gurin baqi Shima Amma this Uncle is handsome and classy,likes him" haka ya fadawa Mommah dinsa lokacinda ya isa dakinta.
Chapter 49 · 0% Book details