← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 88

Sashe 67

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cak kowa ya tsaya da abinda yakeyi Banda Jamaal daya rintse Idanuwansa ya Bude Suna sake sauyawa ya matso zaiyi magana Mum dinsa ta riqesa da hannunta daya tana Dan girgixa masa Kai.

Su siddeeq kuwa tsit sukai.

Babbah da shigowansa kenan zancen ya sauka kunnensa ya katse Mam din da cewa

"Wadda ta tashi zama matar mataccen 'dan ka dai Amma Bata zaman ba..""

Mum ya kalla yace

'yi hakuri madam" sbd zagin Danta da yayi gabanta.

Wani lafiyayyan murmushi Mam yai batareda Jin zafin zancen babbah ba sbd yafi kowa sanin Dan ta'adda ne babbah me zaman kansa
Yace

"Ba mataccen nake nufi ba rayayyen nake nufi gashinan a tsaye igiyoyin aurensa uku ne cif akan Lady AM jden"

Zare hannunsa daga na mum dinsa yayi ya dakatar da dad din ta hanyar Kiran sunansa Cikin dacin zuciya sedai kafin yace komai Dad Omar ya dago Idanuwansa da suka sauya ya zubawa Jamaal din wanda kusan kowa ma tsit yayi tareda zubawa Jamaal din Ido musamman ita da Zuciyarta tafara daukan nauyi.
##MAMUH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019 we473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
110

*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**********
JAMAAL din take Idanuwansa suka sake sauyawa sbd tsananin zafin da kansa ya dauka da bacin ran abinda Dad din nasa yayi take wanda lalata masa komai sbd Magana ce daya kamata a zauna ayita sbd Abu ne da akai batareda yarda ko sanin kowa ba bayan shi da Siddeeq sai dan uwan Uwan maman fadeela da yayi waliyin Am din,

Hadiye bacin Rai da tsananin zafin da zuciyarsa keyi yayi ya Kalli Dad din nasa Cikin sautin Kai tsaye yace

"Do you really have to do this Dad?
Shine abinda ya Saka ka taho?
Ka shirya hakan ne daman?

Mum dinsa ce ta katsesa Cikin sanyi da rashin son ayi tashin hankali da cewa

"Son please kabar maganar,
you talk to Omar first sbd ya Riga ya bayyana zancen." Ta qarasa zancen tana juyowa ta Kalli Omar wanda yake kallansu batareda ya motsa ba sbd a rayuwa yasan Mam baya haukan zance komai lissafinsa yake yinsa.

Babbah dayaji baya gane komai sbd kansa Dake Neman juyewa katse Dr Aleena yayi da cewa

"Wane zancen ya Riga ya fada?
Ai Babu ma wanda ya kama zancensa anan bare fahimtar abinda yake fada
Ni dai abu daya na sani 'yata Allah yasa Bata auri 'dansa ba to Ina fatan hakan ta zauna har abada kaman yanda Haroon ya tafi har abada"

Uncle Ahmed dasu Didi da Fatmah da duka suka iso Suna tsaye rasa abin fada sukai sai Uncle Ahmed dinne ya iso zaiyi magana Dad Omar ya daga masa hannu ahankali Idanuwansa na sauyawa annurin fuskarsa ya dauke dip ya Kalli Jamaal da Shima dagowa yayi ya Kallesa Idanuwansa na sauyawa Amma sedai Kuma ganin kowa yayi tsit sun zuba masa ido Babu wanda gabansa baya mugun bugawa da shirun nasa tareda jiran abinda zai fada sbd Dad Omar maganar bakin Jamaal din kadai yakeson ji bana kowa ba.

Fatmah kuwa zufane sharaf ya jiqa doguwan rigan jikinta a take hakama zuciyarta Wani harbawan wuce lafiya takeyi ta Tako daqyar ta sake matsowa gap da AM ta tsaye sbd taji abinda zai fada din daidai.

AM din kuwa fuskanta itama hadewa tayi ba rahama ko daya a Cikinta sbd Batama San me suke kokarin fada ba tinda dai ba hauka akeyiba zaace ita matar Wani ce batareda ko mutum daya a Yan uwanta ko iyayenta sun sani ba,hakama aure da wanda Bata taba sani ba,
Dan uwansa ta sani shine masoyinta Kuma ya rasu to tayaya zaa fara wannan soki burutsun zancen.

Juyawa tayi zata bar gurin sbd numfashinta ma dayake Neman tsayawa da yanda zuciyarta ke bugawa daga Cikin kirjinta.

Tako daya tayi ya miqa hannunsa daya ya kamo nata tareda dawo da ita gabansa ya Kalli Cikin tsakiyar Idanuwanta kafin ya dawo da ita gefensa ya dago ya Kalli Dad Omar da har lokacin shi yake jira Kai tsaye Cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yace

"I'm sorry Dad Omar,
Amma Ameeenatou is my wife,
Aurena yana kanta tsawon shekarun Nan,
A ranar da Kuka bar Nigeria a wancan lokaci a ranar na daura aure da ita,
I paid for her sadaki, Matatace, my halal.......

Numfashi me zafin gaske Dad Omar ya sauke Cikin nutsuwa Amma Wani irin tafasa jininsa keyi da zuciyarsa,

Babbah kuwa Jiri ne ya dibesa Amma dadah da jikinta itama yake rawa tayi saurin riqesa tareda Hafiz da Shima jirin da tafasar jini da zuciya yake Ciki Dan har Idanuwansa sunyi Wani irin jajir take.

Uncle Ahmed ma nauyi yaji jikinsa yai masa ya silale ya zauna kujeran dayake kusa dashi.

Fatmah kuwa da sauri Didi tayi saurin matsawa kusa da ita Dan tareta batareda kowa yaga halin Data shiga ba na Wani irin rawar jiki da zufa.

Mam Wani sabon farin Cikin ne ya sake mamayesa sbd maganar Jamaal din Kai tsaye ya sake tabbatar masa da Jamaal jininsa ne yake yawo a jikinsa.

Dad Omar dayaketa kokarin hadiye abinda yakejin kallan Jamaal yayi da jajayen Idanuwansa tsawon seconds kafin ya Bude Baki a shaqe ya furta

"A Ina?
Waye shedan hakan?
Meye dalilinka na yin hakan?
A bisa wane hujja?
Da izinin waye?

Siddeeq dayake a shiryensa dan jiran hakan matsowa yayi ya zai miqawa Dad Omar din ipad dinsa Mam ya taresa da cewa

"Muna buqatan zama sbd zance irin wannan Yana buqatan nutsuwa a tattaunasa"

Kaman wainda duka akaiwa Baki zaunawa kowa yayi Banda Ameeenatou data fizge hannunta daga Cikin nasa tana matsawa nesa dashi cikeda radadi da nauyin zuciya Dan har yanzu ta kasa yadda da abinda suke fada shi da Dad din nasa.

Babbah miqewa yayi wuf ya kamota ya riqe hannunta tareda dawowa da ita gefensa sbd da alama a Cikin daren yau idan har maganar auren Nan ta tabbata akwai to guduwa zaiyi da yarsa bazai taba bawa jinin Mam 'yarsa ba,
Yafison su komawa talaucin da suka fito da wannan mummunan kaddarar ta tabbata a kan idonsa ace ya hada zuria da Mam.

Dadah ma riqe Ameeenatou din tayi kaman yanda Hafiz ya dawo Shima gefensu babban suka sakata a tsakiyarsu Dan Babu maganar aure tsakaninta da JAMAAL har abada.

Ipad din Siddeeq ya ajiye gabansu wadda take dauke da video din saurin auren tsaf tin daga farkonsa har qarshensa wanda shine da hannunsa ya dauka sbd yasan wannan ranar zata taho tinda basuda shedan daurin auren,

Video din na gama playing Mam ya daga wayarsa ya kira bullet Dake wajen mansion din Cikin mota tareda baqo yace su shigo.

Securities Saida uncle Ahmed ya kirasu a waya suka bari bakon ya shigo mai Aiki taje har gate ta shigo dashi har palon.

Siddeeq na ganinsa saurin kallan Jamaal yayi sbd limamin daya daura auren ne sun nemesa kaman me Basu iya samunsa ba.

Jamaal bayansa ya jingina jikin kujera ahankali Yana Dan rufe Idanuwansa da sukai jajir ya Bude yasan Dad dinsa zaiyi fiyeda hakan akan cikar burinsa.

Kowa palon kallo daya yayiwa mutumin ya gane shine madaurin auren Dan haka take Fatmah ta fasa Wani irin Kuka me cin Rai daya kasa dannuwa duk yanda taso ta dannesa tin dazu.

Didi ce tayi saurin Janta suka bar palon Mum Nur ma ita tsoro ne takeji Tako Ina Yana shigarta Dan kuwa ziyara gidan Mam batajin zata iya kaiwa bare zaman dindindin a Cikin familynsa.

Bayani daya bayan daya a tsare mutumin ya jero tareda Basu tabbacin aure Kam akwaisa shine ya daura a bisa ga bayanin komai da Jamaal yayi masa na halinda ake Ciki Kuma Shima yayi Naam da hakan ya daura auren.

Uncle Ahmed ne kadai yakeda karfin halin tambayoyi da duba komai daki daki ya tabbatarda dai aure akwaisa Ameeenatou matar JAMAAL ce his halal kaman yanda ya fada.

Nauyi kirjin babbah yayi ya zubawa Jamaal din Idanuwansa yanajin yanason yayi masa tsanar dayakewa mahaifinsa Amma hakan Bai samu ba sedai Kuma tsanar auren dayake ji daidai take da tsanar dayakewa Mam Dan haka ya miqe daqyar dadah ba riqe hannunsa ya Kalli Omar muryansa na rawa yace

"Indai nine uban Ameeenatou ban karba wannan auren ba wlh tallahi a warwaresa"

Ameeenatou dinma data kasa motsi sbd tsananin shock da baqin ciki tareda tashin hankali me tsanani dago jajayen Idanuwanta ta Kalli Dad dinta da Idanuwansa suka kada sukai jajir sbd tabbas Mam ya shammacesa ya bullo masa a hanya mafi kaifi garesa sbd 'yarsa itace kaifinda kadai yake iya hudasa,
Aure masa 'ya da sukai tabbas sun masa mummunan shammata tareda kutsen da ya tarwatsa zuciyarsa,

A binciken dayake Yi na asibitin datai zama an tabbatar masa da akwai baturen da yayi Aiki a asibitin na Dan lokaci Amma ankasa samun wanda zai fada sunansa,

Tabbas Arfat koma waye ubansa to jinin Tarawa ne sbd komai nasa a bayyane yake na jinin turawa dayake jikinsa,
Chapter 67 · 0% Book details