← Book details Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 88

Sashe 76

Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hafiz da jikinsa yayi mugun mutuwane yayi saurin riqota sbd jikinta dayake Dan rawa Bata ita numfashi da kyau.

Ashley ma da sauri tayi saurin tarota Suna Kiran sunanta a tare Cikin damuwa da tashin hankali.

Hafiz ne yayi saurin cewa suyi asibiti kawai.

Itama Ashley Naam tayi da hakan Dan haka suka fito da ita Hafiz ne dauke da ita ya Saka motar Ashley ta shiga suna kokarin shiga yace Ashley ta dauko abubuwan buqatanta Dan Lagos zai wuce direct baya buqatan asibitin Nan.

Handbag dinta kawai ta dauko tareda cheques din Dad Omar sbd ayau da akaga motocin da suka kawo mata ziyara Wani bayan Wani ko tana gidan sai barayi sun shigo mata bare anga ta fita.

Hafiz kuwa Cikin Wani irin speed ya kamo hanyar Lagos dasu har lokacin numfashin Ameeenatou daqyar yake fita Ashley na tarairayarta da Bata taimakon gaggawa.

Koda suka isa Lagos tayi laushi sosai ko hannunta Bata iya dagawa Dan haka Kai tsaye asibiti ya nufa da ita tareda daga wayarsa ya kira Dad Omar wanda yanajin hakan Bai sanar da kowaba daga shi sai Ahmed suka nufi asibitin gashi dare yayi sosai.

Suna isa suka tararta Ashley asibitin take Dad Omar da uncle Ahmed suka shiga tashin hankali sedai Ameeenatou dataqi sakin hannun Ashley ya hanasu magana da ita dole suka bar maganar sukaita lafiyan Ameeenatou din wadda da gasken gaske shock ne yakusan Bata attack.

Ashley da Hafiz da su Dad din Babu me magana sai gumi suke hadawa kowa Cikin tsananin fargaba har kusan asuba tukuna ta dawo daidai sedai abinda tafara buqata shine Ashley.

Suna shigowa kallan Dad dinta tayi a hankali Cikin kasala bayan ta riqe hannun Ashley Cikin nata ta Bude Baki ba qarfi jikinta tace

"Dad wannan itace Ashley din Ameeenatou,
Itace wadda tasan JAMAAL SEELAH ne mahaifin ARFAT...." sai a Lokacin ta fashe da wani irin Kuka Mai ratsa zuciya da sanyi tana kasa qarasawa.

Shiru duka dakin sukai Dad dinta Yana rintse Idanuwansa da sukai jajir sbd Bai dauka lamarin zai saurin cabewa da wuri ba duk da baima kawo tinanin Ameeenatou tasan uban danta ba Jamaal kadai yayiwa Ashley gargadi Akai.

Cikin Kuka me tsananin ratsa zuciya Ameeenatou ta fadawa Dad irin rayuwar datai tana Jin radadi a zuciyarta.

Ganin munin halinda take Ciki ya Saka Dad dinta zaunawa kusa da ita ya Bude hannuwansa ta fada jikinsa ya rungumeta Yana Bata tabbacin komai ya wuce Kuma suna Nan akan bakansu sanin uban Arfat ba Yana nufin basa kowacce irin Dama ba duk da Shima zuciyarsa ta girgixa da rayuwar da Jamaal yayi da Ameeenatou din ya jingine komai na rayuwarsa ya koma Yana Aiki a karkashin wasu sbd Bata kariya kawai Amma Yana buqatan gama hada shirinsa na Kai Mam qasa kafin ya bawa Jamaal Dama.

Ashley ta kalla tareda kallan Dad dinta ta sanar dashi bazata iya rabuwa da Ashely ba duk inda take Ashley na tareda ita daman alkwarine yayi mata idan Taga Ashley zasu inganta rayuwarta kaman jininsu.

Kallan Dad Omar Ahmed yayi Shikuma baida abin fada bayan sauya shirinsu zuwa na ajiye Ashley a tareda su Dan hana komai fita.

Anan asibitin suka rufe zancen Babu wanda zaisan zancen a family bayan iya su Dad ya kashe zancen kwata kwata kaman yanda ya aminta Ashley ta zama daya daga cikinsu.

Ameeenatou da zuciyarta take a nauyaye da abubuwa da yawa kasa walwala tayi hakanan suka tattaro da safe suka dawo gida bayan anyi discharging nata.

Hannunta na Cikin na Ashley ta kamota Dan itace da kanta zata shigar da ita familyn jadens ta zama tasu Babu abinda zai sake rabata da Ashley kaman yanda sukai wannan alkwarin.

Hakama zancensu sun kashesa acan ko gidan Basu shigo dashi ba anbar maganar waye uban Arfat rayuwarsu zasuyi kawai sedai Kuma zuciyarta ta shiga tsaka me wuya San tinaninta dayake rarrabuwa.

Shima Dad hankalinsa ya Dan kwanta sedai Kuma Yana shakkar zuciyar Ameeenatou din a yanzu datasan waye uban Arfat da Kuma Asalin sanin irin tsananin son dayake mata.
#MAMUH#
[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
117

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********
Tsakanin Lagos to abeokuta ba Wani Nisa me 100+kilometers ne gashi lafiyayyun motace ne suke bugu masu engines din kudi Dan haka tafiyar kaman a Cikin Lagos sukejinta Babu Bata time Dad Omar suka isa Lagos,

Uncle Ahmed ne yayo driving da kansa daga Lagos zuwa abeokuta din sbd ko driver Basu yadda dashi ba duk da sunada tabbacin amanar drivers dinsu harma da maaikatansu duka Amma Kuma sannan lamarin ko familynsu Basu yadda su saniba bare driver.

James na farkon shigowa abeokuta Yana jiran isowarsu sbd shine zai isar dasu gidan wanda Saida ya isa ya tabbtarda wadda ake Neman ta hanyar gaisawa da ita ya tambayeta sunanta ya tabbatarda itace Ashley Adrian Abdulra'uf.

Dad Omar kwata kwata baya Cikin walwala ko farin Cikin abinda zaiyi sbd duk wanda zai fada radadin rabuwa da 'danka jininka to a bayansa yake sbd a Cikin wannan radadin da ciwon ya rayu shi daya rabu da 'yarsa a ranar data diro duniya batareda ko kamanninta ya tsaya ya tantance ba,
Bai taba sake ganinta ba Sai bayan shekaru ashirin wanda Bai mata Gani uku ba ya sake rabuwa da ita sai bayan wasu shekarun Kuma a mummunan hali harma da babyn da baisan ya Akai ta samesa,

Haryanzu datake tareda shi idan ya Tina lokutan daya debo batareda ita ba zuciyarsa nitsawa takeyi Cikin tsananin radadi da qunci sbd ya rasa kuruciyan yarsa da tarbiyantar da ita,

A nasa bangaren ya sadaukar da farin cikinsa ne na rabuwa da yarsa Dan bata kariyar data sakata kawowa yanzu,

A yanzu ma a wannan Gabar ne kaddara ta sake dawowa dashi,
Zai Raba 'da da uba sbd bawa 'dan kariya dukda yasan Jamaal idan yasan jininsa ne Arfat zai basa kariya da tsaron da ko uban nasa daya haifesa bai isa ya tabasa ba Amma Kuma hadari ne Mai girma bada Arfat din ko bayyana musu gaskia a yanzu batareda karshen Mam yazo ba sbd a yanda suka taso kaunarsu a Cikin jininsa take ratse tana yawo tamkar uwa daya uba daya suke jinsu Dan zasu iya bada rayuwarsu ga Yan uwansu Amma dukiya ta Saka suka kashe junansu da hannuwansu hakama suke Neman karshen junansu ayanzun to tabbas dukiyar zata iya sakawa Mam ya iya yiwa jininsa Wani abin kokuma amfani da Ameeenatou da Arfat din ya cisa da yaqi sbd shi akansu zai iya zubar da dukkanin makaman yaqinsa Dan haka ya zabi Basu tsaro batareda sanin kowa ba...

Har Cikin ransa da zuciyarsa Yana Jin radadin hakan Amma Kuma bayajin zai fasa niyarsa Dan itace final solution dinsa sbd akan hakan bazasu sake kwasa Subar qasar ba.

Uncle Ahmed daya lura da dacin dayake zuciyar Omar a bayyane yake ajiyan zuciya ya sauke lokacinda sukai parking a kofar Wani qaramin tsohon gida ginin shekaru.

Juyawa yayi ya Kalli JDEN din dayake zaune Yace

"Mun iso."

Sake sauke numfashi Dad Omar yayi tareda dago kansa ya zubawa gidan Idanuwansa Yana kalla.

A yanda Ashley ta Kula da Ameeenatou ba Dan sirrin dayakeson biyowa ba da zai inganta rayuwarta ne ya Saka a Cikin ahalinsa sbd itama ta zama tasa sbd son datake wa yarsa Babu cuta ba cutarwa.

Numfashi ya sauke tareda gyara zaman farin glass din dayake fuskarsa ya Kalli uncle Ahmed alaman ya shirya.

James ne ya budewa Dad Omar din da sauri Cikin nutsuwa Yana matsawa gefe Dan basa Damar fitowa.

Kofar gidan suka nufa James na rigansu isa ya buga kofar me shegen Kuka Yana sake Kiran sunanta.

Jin shiru ya Saka uncle kallan James shima James din da sauri ya sake miqa hannu xai sake bugawa aka Bude kofar.

Sanye take da doguwar rigar atampar data Dan wanke sbd yaji Dan haske alaman wankewan tsufa.

Kallansu takeyi da Idanuwanta Cikin Dan girmamawa ta gaidasu tana musu barka da zuwa kafin ta tsayar da Idanuwanta kan James daya taho mata dazu ya tambayar dunsnta.

James dinne ya sanar mata baqi ne gurinta zuka taho.
Chapter 76 · 0% Book details